← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 116

Sashe 102

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Harara ya sakar mata yana kama bakinta da yar yatsarsa ya ce" Bakin nan , shine ya ringa fadin yan kannanun magangannun da suke hadasa min hawan jini na bacin rai, sai in rasa ta inda zan fara, domin nakan samu kaina a cikin rikici biyu ne, bana so dalilin kasa rike abinda ke raina in zo in rasa ki, ba soyayar taki kuma ba zumuncin, ama ai na yi iya yina kin zama tawan Ni kadai "

"Ya Allah" Khausar ta fada tana sake zuba masa ido

A hankali ta ce" Shine ka kyaleni nake neman mijina ido rufe, idan na zo ina kukan ba'a sona sai ka wani ce kai ba kana so na ba, idan ina kukan na rasa saurayi sai ka rufeni da fadan me zan yi da wani saurayi? TAUFEEK ka cika rigima ka sani kuwa?"

"Kin fini iya rigima, kiri kiri kike neman ajiye hijab ki fitar min da nutsuwata fili!, Kin fini iya rigima tunda kike min kukan saurayinki, hey wife kin fini iya rigima tunda kika iya riken wuya kuma ki nemi auren wani!" Ya fada yana dago fuskarta a hankali ya hade bakinsu waje daya
Sai da ta ga yana neman tsallake iyaka ta nusar da shi da kyar tana fitar da shashekar gajiya ta yi lufff saman kirjinsa a zuciyarta tana tunanin ya san yana sonta ya auri Yumnah? Sai dai ba zata taba iya yi masa wannan tambayar ba dan ta san abin ba wani dadin ji

Cikin shaukin nan da kauna Khausar ta karashe kwanakinta na amarci, wa'inda TAUFEEK ya tsare gaba ya tsare baya ya hannata fita har sai da ta cike su sannan ya yarda ta je ta wuni bangaren su Mama da Hajia a ranar da Yumnah ta dauki girki

Ba ita ta dawo falon ba sai da magariba ta shigo
Bata tsaya wata wata ba ta yi dakinta ta shiga wanka ta fito ya gabatar da sallar isha sannan ta mike ta yi nafila ta wuce wajen turarukanta ta mutsitsika wa'inda suka kwonta mata ta koma saman gadonta ta kwonta idannuwanta saman wayarta ama hankalinta da gangar jikinta sun yi wajen da ruhinta ke bege, wato duniyar mijinta

Kamar wasa barci ya nemi gagarar idannuwanta, dan haka ta mike ta dauko carbinta ta shiga salatin Annabi tana jin wani irin gurno mai fili a zuciyarta na rashin shi a gefenta!

Idannuwanta ta dago a hankali tana kallonsa a lokacin da ya bude dakin ya shigo
A hankali ta kauda dubanta gannin ya karaso ya duko daf da fuskarta
Kasa kasa ya ce" Baki jira na zo ba kika shigo? Baki yi missing dina ba?"

Khausar ta sauke ajiyar zuciya tana shaƙar kanshin abin wanke bakin da ya yi anfani da shi ta iskar bakinsa
A hankali take kallon bakin nasa, tana jin irin abinda ke tsikararta
Idannuwan nata ta nemi yin kasa da su dan ta daina kallon abinda zuciyarta ke maraita mata, sai ta ji samun abin cikin salama a lokacin da ya bata ba tare da ya ja ranta ba
Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta cafke leben ta shiga tsotsa harda sakin wata irin ajiyar zuciya
A hankali ta saka hannunta tana tare kokarinsa na son hayowa saman gadonta, muryarta a raunane ainun ta ce" Good night"

Irin yadda kirjinsa ke bugawa sai ya baka tausayi, fa kyar ya saki rigarta ya mike yana kallonta kasa kasa ya ce" Ki shirya gobe mu je aiki in sha Allah"

Yana gama fada ya fice ita kuma wannan bayani ya sakata hantsilowa daga gadon cike da farin ciki ta karasa wajen tufafinta tana ta aukin sakin murmushi ta shiga fitar da abinda zata saka dan komawa bakin aikinta cike da jin nutsuwa a jikinta

Koda suka gama dukkan abinda zasu yi da Yumnah da ya kwatanta hakinsa shi da kansa ya yi hakuri domin cikin nata yana wahalar da ita, ga kuma kwanakin nan da ta daga hankalinta danma ya kula kwana biyun nan sosai ta rage damuwar nan a dole ya yi kwonce gefenta idannuwansa a bushe cike da bukatar iyalinsa a zuciyarsa!

..............
💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 6️⃣1️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba
Chapter 102 · 0% Book details