Sashe 64
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda safe ya wayi gari da mamakin Yumnah, domin Yumnah ce da kanta ta ciro masa wani danyen yadi irin jikaken yadin nan na manya da hula da takalmi da su agogo komai dai sannan sai wani irin annuri take saki wanda ya jima bai ga irinsa a fuskarta ba taba sake fadin Bara ya je bangaren su Mama ta masu a dawo lafiya, shi ya zatama zata je ne itama, sai kuma ya kade ya ci gaba da shan lipton dinsa hankalinsa a rarabe yana jin kamar ya koma ya kwonta sai dai Aba ya jaddada masa kar ya ya dawo nemansa bangarensa dan karfe tara za'a daura auren KHAUSAR
Takwas Saura HAJIA ta dawo zuwanta na uku Kennan ta masa tsaye ta ce" Wai ina direbobin gidan nan ne? Ya haka ina so in je a yi yan share share da Ni in mata yan turare turare na baki da yan uba ama kana zaune ba zaka kiri ko waye ya kaini ba?"
A hankali yake dubanta, ta sha sabon dimkinta Masha Allah da farin hijabinta ta rangada kwali da kunshinta sai sakin murmushi take fuskar nan kamar ita ta haifi KHausar farin ciki a bayyane yake wanda ya gaza gane na menene
Ajiyar zuciya ya sauke a Nutse ya mike da nufin yi mata kiran direban, sai dai yana mikewar ya ji wani irin jiri yana neman maka shi da kassss
Har sai da ya daki jikinsa da jikin table din ya dafe garu da karfi sannan ya iya rike kansa
Lokaci daya Hajiya ta nufo shi tana neman taro shi bakinta kuwa ta buda ta shiga ihun a taimaketa Magidanci zai summa
A hankali ya zuba mata ido kasa kasa ya ce" Ni na fada maki zan summa?"
HAJIA ta yi tsuru tana kallonsa, sai kuma ta ce" Au, na ga ne kanna lumtu kamar zaka dauke"
A hankalin dai ya ce" Cikani"
HAJIA ta ga ashe daurin agogo ta masa, dan haka ta cikashin tana ankarewa kar ya ruftu a kasa ya sakata uku kamar wata wace zata iya rike shi
Baya baya ta yi tana fadin" Ka ga kama yi zamanka kawai bari mu mu yi gaba da mai kwanonin tunda shima na ga ya fito tun dazun dan ya tara baki sosai"
Da mamakin furucinta ya rakata da ido har ta shige sannan ya shiga takawa a Nutse ya nufi sama dan kimtsawa domin ba zai yi wasan abansa ya sake tuntubarsa ba, sai dai mamakin dangin nasa ya gama cika shi, lalle KHausar ta zama ahalin gidansu Kennan har gaya Aban ya yi shi bai sani ba?
A yau take babar rana💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻AUREN KHAUSARA DA SALIHU DAN KIRKI💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Biki namu ne
Wata aunty tace zata dauki nauyin rubutun nan baki dayansa, yaya kuka ce al'uma? 😍😍😍😍😍
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 3️⃣9️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Sai dai me, hawansa saman ya samu ya yi wankan, ama yana fitowa daure da tawul ya kai zaune bakin bed dinsa a hankali ya zubawa Katinsa ta shedar waye shi ido
Katin ya mika hannu ya dauko ya sake zuba mata ido
A hankali ya ringa jin wani yannayi da bai taba ji a duniyarsa dangane da aikinsa ba irin na yau
Tarin jin kiyayar aikin a cen cikin zuciyarsa ya ringa ji abin na ruruwar masa har kamar idannuwansa zasu rufe
Hucin takaici ya sake fitarwa a hankali ya ajiye katin a inda ya dauke shi ya shiga tunanin shin me kuma *AIKINSA DA HUKUNCE HUKUNCEN AIKIN* zasu saka ya rasa?, Anya zai taba rashi irin wannan kuwa?
Mikewa ya yi da kyar ya karasa ya bude wajen tufafinsa ya ciro wasu, domin a suturar da Yumnah ta fitar masa bai ga zai iya anfani da su a ranar nan ba,
Sakawa ya yi ya gama yana dan anfani da turare Yumnah ta nemi izinin shigowa
Bai bata dama ba sai karasowa da ya yi ya bude ya sauke mata kaifafun idannuwansa a saman fuskarta
Sosai ta ji gabanta na faduwa gannin yannayinsa
Muryarta a matukar sanyaye ta ce" Au, baka tafi da su Aba ba? Na zata tare kuka fita tun dazun"
Irin yadda farin cikinta ya kasa boyuwa har mamaki abin ke bashi
A nutsensa ya ce" Kin kagauta na tafi ne Yumnah?"
Da sauri ta kalli fuskarsa, sai kuma ta wayance ta ce" A'a, gani na yi aminiyarka ce, irin yadda kuke tare ya dace ace kana cen din da wuri Yayanmu"
Murmushi ya saki a hankali ya ce" Yanzu zan tafi"
Itama murmushin ta saki, sai dai gannin yana nan din ta daina tafiya dakin nasa ta juya da dabara ta koma nata bangaren, waya take da mahaifiyarta tamkar zasu taka rawa ta wayyar, gaba daya yan ciwace ciwacen da ta fara ji na cikin yau din bata jinsu, tunda ta je bangaren cen HAJIA ta sanar mata yau fa mijinta ke aurar da aminiyarsa ta ringa farin ciki ta jita wasai ya zamo a yanzu kaam duniya bata da wata damuwa , ko Meye zai zo ya zo bata da wata damuwar kuma, harma kyauta zata yiwa wannan mata irin na gyaran gida, a je cen a karata a bi wani sarkin, nata dai kam ya kubuta, tana mata fatan mutu ka raba ita fa mijinta, sai dai ko nan da nan ba zata je ba, ba ruwanta da ba kai wahala a banza a wofi, hatta bangaren su HAJIA yau ba zata leka ba dan kuwa ba zata je gayar sodi ba, har mamaki Maman TAUFEEK ke bata, lalle sa gaskiyar HAJIA kishiyarta matar ta cika ba kai wahala da neman waje wajen d'anta kamar shine uwar ita Yar! Ba ruwanta da aikin bata lokaci gaskiya
TAUFEEK na nan yana bata lokaci bai sauko din ba Wayarsa ta dauki kuka
Karasawa ya yi wajen wayar ya dauka yana dubawa
Gannin sunnan mahaifinsa sai da ya ji tsam a ransa dan ya tabbata fada ne Aba zai yi na bai fito sun tafi tare ba, gashi yanzu har sha daya ce fa zata yi, shi karyawama bai yi ba ya dai sha bakin tea
"Wa alaika Salam wa rahamatulah" Aba ya amsa salamarsa a Nutse kafin ya budi bakinsa da kula ya ce" Tunda baka samu halartar daurin aurenta ba, ka yi kokari ka kasance cikin masu tayata farin ciki da addu'a, an daura auren KHAUSAR yanzu"
Wata irin zufa ce ta karyowa TAUFEEK lokaci daya hadi da faduwar gaba da bugawar zuciya
Sama sama ya idasa tsintar maganar Aba da kashewar wayar Aba sai idasawa da ya yi saman gadonsa a hankali yana rike da gaban goshinsa ya sadada jikinsa na idasa cire dukkan wani launi da kuzari da wani karfi karfi tasss ya bar jikinsa kafin idannuwansa su masa nauyi ya idasa kule su a hankali yana ambaton sunnayen Allah a cen kasan zuciyarsa
A irin wannan lokacin da TAUFEEK ke wannan bidiri, a irin lokacin ne Kannenta suka fuskanceta dan sanar mata asalin abinda yake faruwa a duniyarta wace take bakuwa a gareta , boyayiwa a gareta, gigitaciya, firgitaciya sannan wace zuciya ba zata taba dauka a wajenta ba
Kallonsu take yi irin kallon nan na bakinta ne su din a duniyarta
Hawayen da A'isha ke yi take bi da kallo kafin ta kalli fuskar Rukaya
Kai ta cire tana jan dan tsaki saboda gannin wani salamamen rainin hankali daga kannen nata a yau din da take ranar aurenta
Wayarta dake gefe ta sake laluba a Nutse ta kuma buga kiran numbar Salisss, ama amsa daya ce sweet off
Dubanta ta kai wajen A'isha dake mamakin yannayinta da irin yadda ta nuna kamar Wada bata yarda da furucinsu ba, ta ce" Ke dan bani wayarki na gani, rabona da Salis yau kwana uku Kennan , abin ya fara damuna"