Sashe 76
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Auren banda wanda aka miki yau kwana biyu?, Kuma larabawa kika ce, mu a nan ai sai da wannan ko KHausar?" Ya fada a tausashen da ya saba idan sunna musu
KHausar ta tsatsareshi da ido, sai kawai idannuwan nata suka fara cika da kwallah, gata dama da saurin zubo da su a gabansa, dan bata iya rike rauninta in dai a gabansa take
Muryata na neman shakewa hawayen na balewa tana dubansa ta ce" kai ba ruwanka da lokacin tsokana da lokacin da ba na tsokana ba, babu ruwanka TAUFEEK, haba dan Allah yaya ina maka tambaya kana jina ama sai ka ringa zagayewa? Dan Allah ka bani amsa".....
TAUFEEK ya dan dantse lebensa, hakan yannayinsa ne na rike kansa idan abu na neman daga masa hankali
A Nutse ya fuskanceta ya ce" Rashin lafiyar matata tace na zaba ko ke ko ita shi yasa take kwoncen"
Ido ta zarro tana dafe kirji ta ce" Innalilahi Wa inna ilaihi raj'une, wayo ba shiga uku yarinyar nan ta ji wannan abin? Dama ta fara min abubuwa na raini ai yanzu sai ta yi da huja, dan Allah ina fata ka fada mata Bama za'a kai ga maganar zaba ba, itace uwar gida kuma amarya dan ko Ni ba zan bari ka mata kishiya ba!"
Dan murmushi ne ya yi na gefen baki kadan sannan ya mike yana ajiye mata jus din a nan ko sha bai yi ba, dama ya bude zai fara sha ne ta fara magana sai ya dakata
KHausar ta hade sauran pizzar tasa da Tata ta rufe ta mike tana daukan dan kwalin abayarta tana dubansa ta ce" TAUFEEK, yaya maganar yadda zamu fuskanci su......"
Bata san cewa ta kure masa waje ba, batama san cewa sunna iya yin daf da daf ba, sai dai ganni ta yi ya juyo sunna kusa da junna sosai ya saka idannuwansa a cikin nata a kausashe ya ce" Wannan maganar itace ta karshe da zan nanata maki, Ni ba fitsarare bane, ba zan iya duban Baba da Aba na musu rashin kunya ba, idan na yi hakan ba zan hadu da rahamar Ubangiji ba, dan iyaye ne, ko wa suka bani Ni din mai biyayya ne koda bana so, idan har ke wuyanki ya isa yanka, babu ruwanki da abinda za'a ce, babu ruwanki da abinda Allah zai miki ki je ki bijire in sun bani umarnin YANKEWA zan yanke, ama a yanzu sunnanki *MRS TAUFEEK KHAUSAR*, bana son maido maganar, KHausar bana son rigima , ki dauki hijab ɗinki ki saka , kin ga wanda baya bin umarnin mijinsa wuta ce makomarsa ko?, Matata kuma zaki bata hakurin aurar mata miji da kika yi, ki je direbanki na jira ni sai na dauki Yumnah"
"lah ha ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi sallalahi alaihi Wa ahlihi wa salam, innalilahi wa inna ilaihi raj'une, lah lah wayo Allahna cikina , na shiga uku , Taufeek haba TAUFEEK, wayo allahna......" Dawurwura take yi, idannuwanta na marmarmar tana neman wajen da zata zauna, kamarma wace ke jin gudawa a irin yadda take son zagaye, haka kuma ta kasa kuma dago kanta bale ta Dube shi, tsoro ne? Kunya ce? Mamaki ne? Koma menene kalamansa sun hadasa mata wani irin abu mai girman da ya hannata sakewa ko ta sake dubansa
A tsayen da yake binta yake yi da kallo har aka kuma neman izinin shigowa
Allon tvn haska camarar ya kuma duba , ,kafin ya karasa wajen hijabin ya dauka ya karasa inda take tsaye ba tare da ya jira cewarta ba ya zura mata hijabin bayan ya janye dan kwalin
A kaikaice ya dan bi wajen da ya fi komai birkita masa lissafi saboda rashin sirinsa a jikinta, kwarai ya ji haushinsa dan da hijab dinma ana ganninsa, ko dan hijab din mai rabar jiki ne irin hijaban yan matan zamani?
Fuskar hijabin ya gyara mata sosai bayan ya rike fuskar da hannu daya ya zamo ta kasa kwacewa , sai kuma ya sauke dubansa a kan lebunnanta dake rawa rawa tana kallon fuskarsa da sajensa
Dan murmushi ya yi, ya matse mata waje sosai ya rage amon muryarsa ainun ya ce" Kin san a kan shigar ki, ina iya toshe zuwa aikin nan, dan bana tunanin Akoy abinda zai iya daidaita bacin raina a kan hakan!"
Magana besty ke yi iskar bakinsa na dokan leben KHausar jama'a
Magana yake yi yana furuci kamar na yan giya jama'a
Shin shi din nan ina kunyarsa ta je ne?
TAUFEEK ne fa, kuma KHausar ce fa?😭😭😭kashhhhh
Wannan bayanai sunne suka fi komai daga mata hankali har ya cika ta ya bude kofar docter ya shigo dauke da hoto da dukan bayanai ya gaishe da TAUFEEK sannan ya zauna ya shiga masa bayanin dukkan abinda suka gani a tare da Yumnah sannan ya tabbatar masa cewa sunna iya zuwa gida dan YANZUN ba risq na zubewar cikin
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 4️⃣7️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Sai da ya gama masa bayani ya masa godiya sosai tamkar ba shine gaba da shi ba sannan ya tafi
Yana tafiya KHausar ta karasa wajen da ta ga wayarta ta dauka ta juya ta nufi fita
Har ta kama kofar ta juyo tana huci ta sake dubansa sannan ta fice hijab din yana yi kamar zai tadeta dan ya mata yawa fa
Murmushi ya yi yana girgiza kansa, shi ya sa za'a sha rigima , bale irin yadda take tunanin ita ta haifi duniyar nan, ama ba komai Bara ya je gidan ya tarda wata rigimar kuma domin Mai kwanoni ya yi kiransa cewar ya yi kokari ya sauko da wuri Mahaifin Yumnah yace masa yana so zasu zauna
Dan murmushi ya sake yi ya dauki abin bukatarsa ya yi kiran vigil dinsa ya zo ya kwashe ya kai mota, ciki harda sauran pizzar da KHausar ta rage, jus din ko sha bata yi ba, ya san ba koshi ta yi ba kawai ya daga mata hankali, kai shima baya jin magana sam..........😌
A lokacin da suka karaso gida tuni magariba ta kawo kai, hakan ya sa ya taimaka mata ta sauka sannan ya wuce masalaci
Sai bayan sallar isha i suka dawo daga masallacin
Direct bangarensa suka nufa da mahaifinsa, a ransa yana mamakin to wai a nan iyayen na Yumnar suke ne ko me?
Mamaki bai idasa kamashi ba sai da suka shigo suka samu taron irin na asibiti, harda kishiyoyin Mama, wanda hakan ya matukar ba harta mai kwanoni mamaki, dan bai ga dalilin da za'a zo ana zama irin wannan a kan abinda ya isa da shi har ya yi yawa
Zaman kansa kaure biyu suka tarar, su su HAJIA Fatahiya sunna bangare guda da su Yumnah da mahaifiyarta, ita kuma Mama tana zaune gefe daya da carbinta baki tana ja hankalinta a kan HAJIA dake magana daga cen cikin kicin
TAUFEEK kam shi da kansa abin nan yana daf da saka shi nuna hali irin na fitsararu, Bama kamar yadda ya kula a tafiyar nan ana so ne a kawowa mahaifiyarsa raini, a shigeta ta inda aka san tana da karra da kawar da kai
Bayan Salama bai karra komai ba sai ya karasa cen inda mahaifiyar tasa take zaune ya zauna a kasa daf da ƙafarta a hankali ya dan rabu kafarta kasa kasa ya ce" Matar mai kwanoni ina yini?"
Mama ta yi murmushi, gannin HAJIA ta fito da kaskonta kato ta bada hantiti ta karaso ta mikawa maman tana fadin" Badeshi, hau da hawa'i, bakin duniya da saka ido, jarabar kishin matan uba da asiri ya komewa mai aikatawa dan ubansa, bade shi sosai Ni ba zai zauna da kyau ba"
Mama kuwa ta amsa har yar dariya ta kubce mata gannin zaburar da ya yi ya zubawa HAJIA ido hade da hararan da ya saka ta kawar da kai kasa kasa ta ce" Da ubaanka kake!"
A hankali Mama ta ce" Ka buda bakinka mana harda baki ko HAJIA?"