← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 116

Sashe 94

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Khausar ta dago da sauri tana sakin murmushi tana kallon Hajia, ta ki kallon TAUFEEK wanda ya dago kansa yana kallonta shima

TAUFEEK ya gyada kai ya ce" Ba inda zata je, ke kin ga Hajia ki fa kiyayeni na fada maki!"

Hajia ta saka hannayenta ta dage kansa ta ture ta ce" To uban mai kwanoni wato marigayi mijina ko kuwa to uban dije, na kiyayeka ko ka kiyayeni, yarinya na aikinta ka wani zaunar da ita? To ba da Ni ba zata koma aikinta gobe goben nan"

TAUFEEK ya zarro ido cike da mamaki ya ce" To ka ji mai kwanoni na ce to sannu matar mai kwanoni, ke babu inda matata zata je!"

Hajia ta zabga masa harara ta ce" Matar auren dolen? Kai AMa baka da kunya, a nan fa kake min borin na maka auren dole?"

Ido ya zarro yanzun kamar zai summe a zaune, da sauri ya kalli Khausar wace ta zuba masa itama sannan ya sake kallon Hajia
Ji yake yi tamkar ya dagata ya yi juwa da ita ya saketa ta yi ta yawo a waje daya
Kai innalilahi
Rai bace ya mike yana gyara zaman yadin jikinsa ya ce" Babu inda matata zata je na fada in da wanda ta yiwa ciwo ya tanka in ji!"

Khausar ta yi kamar bata wajen ta ci gaba da shan maganinta ama a zuciyarta kamar ta tambayeshi auren dole? Sai dai ta maze dan ta yiwa kanta alkawarin dole ta bambanta abokantaka da aure, dole ta nuna salo irin na matar gida ba kawar da za'a ringa rikici irin na ƙawance da junna ba!

Du yadda ya so ta biye shi ya sauke abinda ke cikinsa ki ta yi, a dole ya yi tafiyarsa ya je ya shirya ya wuce office dan yana jin daf yake da fashewa

Da yama tilis Khausar ta bar bangaren Hajia da abincinsu wanda ta girka a nan Hajiar ta saka ta dauko kwanoninta aka zuba nasu

Jerewa ta yi saman table sannan ta shige dakinta

Sallah ta fara yi bayan ta yi wanka sannan ta sake shiga cikin ruwan zafi

Tana fitowa ta zauna ta shiga kimtsa kanta cikin nutsuwa
Bakin wando dogo mai kama da roba ta saka bayan ta saka pant sannan ta saka riga fara kal mai dogon hannu , ita rigar sakakiya ce sosai dan har boturanta a bale suke su uku

Turare ta shafa sosai tana tunanin a irgenta yau take fita a girki kamar yadda ake yi a al'adance

Dan baby hijab ta saka fari kal wanda bakinsa wuyanta sai yan abin jikinsa da suka dan sauka daga bayanta kadan sannan ta rufe dakinta ta shiga sauka domin ta daidaici lokacin nan shine na shigowar TAUFEEK

Tana saukowa ta nufi wajen zuba abinci, har ga Allah bata kula da Yumnah dake kwonce saman doguwar kujera ba, da ta gaisheta kamar yadda ta yi niyar du idan sun hadu zatana gaisheta ne da izinin ubangiji

Yumnah kam da ido ta bi bayanta tamkar zata fado daga saman kujerar nan,

A lokacin da take zuba abincinta cikin plate ya bude ya shi, sanye cikin sweet bakake sai farar riga tasss wace ta sake fitar da tsarin halitarsa da cikar izar da Allah ya bashi ya yi salama kasa kasa yana sauke hannunsa daga wajen kirjinsa da ya kai dan bale boturan rigar ta sama

A hankali Yumnah ta juyo gabanta na faduwa, sai kuma ta juya da karfi ta kalli wajen Khausar wace itama salamar tasa ta sakata juyowa cike da nutsuwa ta nufo inda yake kasa kasa ta ce"

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 5️⃣7️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,

Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc

Kalolin tsumi

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar

Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,

Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida

07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera SOKOTO
Chapter 94 · 0% Book details