Sashe 34
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni ce dai Fareeda Abdallah, na sake dawo muku da tallen magungunanmu da zuwa yanzu bazan iya ƙayyade yawan waɗanda suka dace da biyan buƙata sanadiyyar amfani da maganinmu ba. Alhamdulillah! Ƴar'uwa ki gwada, wataƙila warakarki na tattare da maganinmu.
Haihuwa ce baki taɓa yi ba ko kuwa jinkiri kike samu sanadiyyar planning ko kuma haka kawai? Muna da ingantaccen maganin rashin haihuwa ga mace da namiji, wanda za ki bada sadakar 2k ga matsalar ko wane ɓangare. In sha Allah za ki dawo da godiyarki bayan amfani da maganinmu.
Sanyi (infection) ne yayi miki yawa yake saka ki ciwon mara, zubar farin ruwa, ƙaiƙayi, ƙuraje, ɗauke ni'ima, har ma ya saka mijinki ya dinga miki gani-gani saboda bakya gamsar da shi? Da naira 3k zamu haɗa miki magungunan da za kisha ke da Oga in dai kika yi amfani da su ku da sanyi har abada in Allah ya yarda.
Muna sayar da ingantaccen haɗin sabaya, wanda zai sa nonuwanki su cicciko, hatta fatar jikinki sai ta murje sanadiyyar shan kunun sabayarmu. 2500 bokiti 1litter.
Muna da maganin wankin nono ga mai ciki da mai shayarwa, wanda indai kikai amfani da shi yaronki zaiyi tubarakallah, ba ruwanki da laulayi. Muna da ingantaccen maganin Daji (Cancer), typhoid, maleria, yaron da yayi nauyin ƙafa, da sauran cututtukan da ban ambata ba.
Muna aika maganinmu ko ina tsakanin Nijar da Nigeria, ga masu buƙatar magani da gaske su tuntuɓeni akan lambar wayata 07039080978, ko 09077591726
Noted: *MAI SON MAGANINMU IDAN BA A KADUNA YAKE BA, SHI ZAI YI KUDIN MOTARSA HAR ZUWA INDA YAKE, BABU INDA BAMA TURAWA IN SHA ALLAH.....SAI KUN ZO*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 2️⃣0️⃣
LITATAFAN MARUBUCIYAR
Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Neman na kaina
Bani da zabi
Bak'a ce
Kutkale
Makauniya ce
Mage
Duk nisan jifa
Idan ka raina inda kake
Dutse
Alkalamin kadarata
Bani da zabi
Dakika Biyar
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
A sanyaye sosai ta ce" Dan Allah ka yi hakuri Elhaji, a nan ban ga abin bacin rai ba sam, wayana tana gida yau tunda na tafi wajen aiki ban zauna ba sai yanzu da Aba ya saka ya daukoni, TAUFEEK fa dan uwana ne ba wani abu da zai taba shiga tsakanina da shi, dan Allah kar hakan ya saka ka fara wasu tunani a kan zumuncina da shi, domin shi din ya min halaci kuma yana cikin yi min "
Maimakun sanyayawarta, tausasawarta, da kalamanta naa fahimta su dan ganar da shi inda ta nufa sau ya ga ta karra rufa TAUFEEK, to in bama wulakanci ba shi zata duba tace wai TAUFEEK dan uwantane? Na ina?
Tare numfashinta ya yi ya ce" Ba sai kin nunan kin gaji kina son shiga gida ba, dama kulun a gubdure kike in ina gefenki, ki sani dan ya fini kudi ba yana nufin zai iya yin kyauta fiye da tawa ba, ko a gari ni an sanni in ina neman aure har gida bake ba budurwar, kema kun katsenine tun farko domin da kun barni da yanzu ba haka kike yawo ba sai a motar kanki, kuma da na cireku a gidan nan na maida ku wanda ya fi shi, nima ina iya yi maki halaci sosai Khausar dan ina sonki, bara na tafi na barki ki huta idan na dawo ma yi maganar, ki yi tunani sosai a kan maganata ta Elhaji, ni kam bana son tarayarku!"
Da ido ta raka shi har ya bacewa ganninta
Zuciyarta ta ji ta sake cinkushewa sosai har kamar zata kifa daga tsayen da take
Da kyar ta lalubi gidan ta shige da salama kasa kasa,
Idannuwanta suka sauka a fuskar Aba dake sake fadada fuskarsa da murmushi yana fadin" Oyoyo ga bokan turaina, ga autana, ga shalelena, ga masu yaki da allurana nan"
A hankali ta ja numfashi tana kallon fara'ar dake kan fuskar mahaifinta, a sanyaye ta shagwabe fuskarta ta sake kifta ido, sai ga abinda ba zata iya rikewa a gabansa, da mama, da TAUFEEK ba, watau hawaye,
Mama dake lekenta ta koma tana dariya dan ta san in ta fito abin kamari zai yi har ta mangareta, domin Aisha ta fada masu a dane take , a sama take sosai har tace wai ba zata koma ba, shi yasa Abansu ya kori kowa ya shinfida tabarma da ruwa da abincinta dan ya san in ta dan fara jajen dole a bukaci ruwa dan a dan jika makoshi a kuma ci abinci dan a sake samun karfi kadan, fatansa dai ta sauka da wuri dan ya fita ya siyo nata panadol ta dan hadiya, ko jikin ya dan saku
Tabarmar ta karaso tana cire takalmin kafa ciki ta yar a nan ta haye tabarmar tana kallon abanta
Sai kawai ta sheke da kuka harda tafa hannaye ta ce" Mahamadou Rasululahi sallalahu alaihi Wasallam Abana haka ake mutuwa? Ba accident ba, ba gobara ba abana gawa biyar biyar abana, wayo allahna abana kashi a fili, abana ashe aikin asibiti da kace ba zan iya ba inada saurin kuka na maka gardama haka ne?, Ai kam na yarda yanzun ba zan iya ba, gwarama a sakani wajen koyon dinki na koyo na ringa yiwa yan anguwa inda samun na sakawa a bakin salati"
Aba dake ta amsa salatin da ta yi da kula sosai ya ce" Asha, asha asha, to in ba autar Aba ba rasuwa ai kulun yinta ake yi, kuma kin san mafi yawancinta daga babar asibitinku ake fitar da ita, kin san gari ya girma ba yau ba al'uma ta cika, kuma harda kauyuka, idan lokaci ya yi dole a amsa kiran mai sama , Allah dai ya sa mu cika da kyau da imani, ni abinda nake sha'awa a aikin asibiti har nake tsayuwar dare ina kai kukana wajen Allah ya nunan irin ranar nan tarin ladan da kuke samu, yau a kawo maka marar lafiya ka masa sannuma lada ne bale ku da zaku cencana ku bi ku wanke jinni ku gyara waje, Allah ya sa sanadiyar shigarki aljanna ne wannan hanya Khausar dina"
Tsuru ta masa tana kallon yannayinsa
Kasa kasa ta ce" Abana, wai da cewa na yi fa an fasa aikin , tunda na je ban ci komai ba fa ina ta aiki ina ta aiki kamar in summa, wai da cewa na yi mu yi shawararmu da kai sai ka cewa Mama ka soke aikin asibiti ba zan koma ba ko Abana?"
Shima ya rage muryar sosai ya ce" kina nufin dan kawai kin dan wanke jinni kin ga gawa shikenan har kin karaya? Bayan kece mai kokarin a gidanma kaf? To da kike cewa fata kike ki fara aiki ki siya min babur in kika fasa da me zaki siya min kennan? Da kike cewa keke zaki koma shekara nawa zaki dauka kafin ki koya kuma ki dawo ku layu da su maman ummi wa za'a ba dinkin wa za'a hannawa? Ta yiwuma ke sai dai ki ringa dinkan jalabiya kawai a gidan, ni dai ina so ki yi aikinki abinda wahalar ta dan lokaci ce, na wata uku ne fa kawai, kamar gobe ne, kuma abincin da komai ni zan ringa kai maki fa, daga kasuwa zan je na kai maki sai in dawo, ni zan ringa rakakima fa"
Wani irin fadawa da ta yi a tunani sai ka tausaya mata ka kuma yi mamakin du girmanta shekara kusan ta ashirin da takwas ama mahaifinta ya yi mata wayo a dan kankanin lokaci, koda yake dama Khausarar aba ba dai rashin wayo ba
A sanyyaye ainun ta ce" Aba, ina jin tsoro, kuma akoy wahala sosai"
Da kula, zuciyarsa cike da tausayinta da tarin tunanin inama zai iya hannawar, da ya hanna, sai dai ya san abu ne da ba zai yiwu ba, du irin shekarun da ta dauka tana karatun nan Allah ya fitar mata da hanya ai wahala jurewa za'a yi kawai, dan haka ya ringa karfafa matya gwuiwa da kula yana nuna mata cewar ai wahala bata kisa, kuma Wajen nan da aka kaita zata matukar jin dadi zuwa gaba domin zata koyi aiki ne hannunta ya kware sosai har sai ta zama abin alfahari ga kowa da kowa
A cikin hirarsu ne yake mata maganar Yaya aka yi Mujaheed ya zo ya yi ta zama? Nan ta sanar masa basu yi zai zo ba, wayartama a gida ta bari, harma ta fada masa abinda Mujaheed din yace
A gabanta dai Aba bai nuna komai ba karshema saka ya yi ta shige wanka tana fitowa ta gaisa sosai da mamansu sannan ta shuge dakinsu, kafin kace me wannan barci ya yi awon gaba da ita