← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 116

Sashe 53

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajia ta yi tsuru tana gannin yadda fuskarsa ke Dada daukan ja alamun rikici ke kunne a cikinta na kirki, gaba daya sai ta bace, to waye kuma ya ki saka hijab ne? Me ya kawo maganar hijab ne? Mema aka yi da maganar hijab ne? Ita dai tana iyaa rantsewa da huwa rahamanu a shigowar magidanci bata kawo maganar hijab ba ko daya, to wa ya kawo maganar hijab?

Kaskon ta mayar gefe ta bada abin a ranta tana ayana' ai da yake fanka a kunne ta kado maka iskar, bari in ji ubanda ya taba min kai yau sai inda karfina ya kare dan ba zai yiwu ba gaskiya ina zaune a ringa kokarin dagan hankali ana kawowa magidanci farmaki!'

A fili kuwa ta dube shi ta ce" To wai wani shedanin ne yace kar a saka hijab? Ai du wanda ma ya ki hijab gaskiya shedani ne, bayan wannan ai shi lulubi dadi gareshi, me ake da gayar zirr ba auki? Na tabata wancen hure ka fadin ce bata son saka hijab ko? To ta kiyayi duniya ta kuma kiyayeni dan bata isa ta daga hankalin jikana ba tashi mu je in ji uban me take son budewa da ba zata saka hijab ba a bushe kamas, yo in bandama son duniya ke matar aure me kuma ya rage ? Tashi mu je in ci duniyar uwayenta a dakin cen yau in ban mareta ba ba Ni na haifi mai kwanoni ba!"

Tunda ta fara hayagahar kawai ya yi tsai yana tunanin duniya, shi dai ya ga abu gannin idannuwansa, to kuwa zai tabatar mata maganarta ake ita din nan ba kowa ba, dan haka ya sake hade gira ya ce" ba wani inda zamu je, kina neman wanda ya hanna saka hijab aka zo kanki an tsaya, maganar jin tsoron Allah kuwa ki yiwa kanki fada! Kina zaune sai neman fitina !"

Hajia ta yi tsuru tana kallonsa, to ita yau wani dan bakin ciki ne ya hadata fada da jikanta? Gashi dai a sanninta ba abinda ta masa ama tunda ya shigo kamar wanda yake jin haushinta

Murya a sanyaye ta ce" Wai waye ya taboka? Ni kuma wa na hanna saka hijab a duniyar nan ta malikiyau midini?"

😤😤😤😤😤 Gaskiya gaskiya dan gidan mai langa ya fara kin jin tsoron Allah, wannan hali sam ba na Musulmin kirki bane, mema Hajiar ta yi da zaka nemi dora Mata laifi? Ka ji tsoron Allah 🙄🙄🙄🙄😏

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

*LITAFIN KWATENA*

👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨
*BAIWATA*
👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨

Alhamdulillah, Alhamdulillah, labarin BAIWATA labari ne da zan iya kiran sa da BAKANDAMIYA, sakamakon ƙayatuwar labarin, y yi nasarar lashe gasar Gwarazan HIKAYATA, wanda ya zo ɗaya a cikin labarai guda goma da aka zaɓesu kuma za'a bugasu a takarda (publish). Ganin wannan gagarumar nasara da muka fara hayewa yasa muke da ƙudirin rarraba littafin gidajen radio da muke da su dan su karanta da kuma bayar da kasuwarshi ga masu sana'ar siyar da littafi. Sai dai hakan ba zai faru ba sai da *gudumuwarku masoya*, ƙauna da taimakon da zaku mana shine, ku siyi littafin na takarda duk da na san dayawanku kun karantashi sannan free book ne, amma wannan zaku mana ne a matsayin gudumawarku, madadin mu ce muna roƙonku da ku taimaka ku mana karo-karo, Shiyasa muka ga Gwara ku siyi littafin ya zama guminmu ne zamu ci.

_Da wannan muke roƙon da ku siyi littafin BAIWATA na takarda, nasan dayawa kun san labarin, sannan kun san ingancinsa da kuma cncantarsa, ga duk wacce ta shirya siya ta tuntuɓi wannan lambar ta WhatsApp *+227-93-81-16-18* ko kuma *+227-82-21-91-74*, farashin *1000k* ne ga mutanen mu na Nijeriya, namu na Niger kuma *1000f*.

😌 *MUNA DA YAƘINI A KANKU.*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 3️⃣1️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Da jin haushi ya ce" Au kin manta wace kika dage sai ta daina saka hijab ko? Wace kika kama hijabinta a filin Allah zaki masa diban albarka wai ki ga kumarinta? Wace kika ringa fadin zantuka mararsa dadi dan ta yi kwaliya maimakun ki mata fada? Bari ki ji, kika yarda Aba ya hadani tafia Haji da ke dama a cen zan maki aure na dawo dan kin isheni!"

Daga haka ya mike ya yi gaba yana jin sam bai huce ba in ya tsaya iya haka, kamar wanda bai mata komai ba yake ji, ji yake a cikin ransa ya zama wajibi ya sake wanke babar mai kwanoni ko zata dawo hayacinta ta daina aikata aiyuka mararsa kyau

A wannan dare kwata kwata Yumna bata gane kansa ba
Irin dan janyota jikinsa da yake yi wani lokacin har ta dan fuskanci yanada bukatarta sosai a wannan daren bata ga haka ba
Karshema a dole ta fito ta Bara masa dakinsa dan daure fuskar na hadasa mata faduwar gaba ta zo ta kwana a nata dakin idannuwanta biyu tana hawaye
Ba za'a gane irin radadi da tashin hankalin da take tsintar kanta a duk lokacin da ta ga fuskarsa ta cenza ba
Ko a lokacin da take da dama irin na budurwarsa ba matarsa ba bata cika iya hadiye ganninsa rai bace ba bale a yanzu da shine mai sarautar ita kuma bafadiya (a ganninki ba)
Sosai ta ringa neman mafita a zaune ba a saman salaya ba
So take yi ta gane meye a lalle sai ta je ta zauna da kakarsa? Ta ki ta fahimci yarensa bale har ta yiwa tufkar hanci tun ba'a je ko'ina ba, gaba daya ta kasa gane Yaren shima mutun ne mai zuciya a kirjinsa da kuma ahalinsa a cikinta, tashin farkoma bata yiwa kanta shinfida mai kyau ba da take tunanin sonsa ama kuma ta ki danginsa wannan shine wahalarta har kiraye kirayen sallar asubahi ya tasheta daga zaunen da take jiki ba karfi ta saurara ko zata ji ya tasheta kamar yadda ya saba, kanta kuwa ciwo yake kamar zai fashe mata tsabar sakawa kai damuwa

A lokacin da ya bude kofarta salama a bakinsa kasa kasa idannuwansu suka shiga junna a lokacin ne ya dan zuba mata ido kadan ya ce" Ki tashi ki yi sallah.........."

Da sauri ta riko hannunsa tana mai fashewa da kuka ta ce" ka yi hakuri in na bata maka dan Allah, ba wani abu ya hannani wuni ba ciwon kai mai tsanani nake fama da shi, ka ji? Taba kaina ka ji yanzu haka yadda yake sarawa.....plz ka yi hakuri"

Har ga Allah sai ya ji tausayinta sosai ya shiga zuciyarsa

A hankali ya taba gaban goshinta sannan ya bita da kallo
Yannayinta na masa kama da wace ke dauke da karuwa a matsayinsa na baban likita gane hakan ba zai masa wahala ba bale macen da shine ya santa ya cireta daga sahun budurwa zuwa Mace cikakiya

Da kula ya ce" Sorry, ban sani ba ai, ki je ki yi sallah ina zuwa"

Da wannan ta samu nutsuwarta ta dawo jikinta, dama a kwanan da ta yi mafitar da ta samarwa kanta kennan, ta san mijinta ba jahili bane, ba kuma wanda baya jin tausayin mace bane, ta tabata zai sauko shi yasa ta sake riƙe damarta har ta isar da sakonta

Ko da ta gama sallah a nan ta yi kwonciyarta tana kudurtawa ranta cewa a kan wancen tsohuwar ce har zai iya fushi da ita? Lalle dolema ta tsani matar!
Chapter 53 · 0% Book details