Sashe 67
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
A raunane Hajia ta ce" Eh an daura ama tana cen tana ihun bata so kuma, y'ar nan dai sai addu'a sosai abin nata sai addu'a dan nan, gashi aure ya dauru kuma"
Idannuwansa da sukai masa nauyi ya bude yana kallonta, ya dan dauki lokaci yana nazarin maganarta kafin ya ce" bata so? Auren da ta kawo mutumen da kanta ne bata so Hajia..........
........." Ya karashe yana sake rintse idannuwansa da karfi saboda sara masa da kansa ya yi
Hajia ta so cicidawa da shi ama ta gaza dan gaba daya yana son sage mata gwuiwoyinta da nauyinsa da kuma rigimarsa, da kula sosai ta ce" Eh wai bata so ina ita ina mijin , yaro ne meye meye, kai dai abu sak irin na kamun aljannu da kyar na fito dan na ji a raina kamar kana wani hali "
Shiru yanzun ya mata, shiru sosai ya mata banza, ta ci gaba da maganarta ya kyaleta
Jin ya yi shiru ya saka Hajia taba wuyansa, sosai jikinsa keda zafi haka kuma ita da ya ajiye kansa a saman kafafuwanta tana iya jin yadda zuciyarsa ke bugawa
Da kula ta ce" Bari in kira mai kwanoni mu je a kaika asibiti magidanci ka ji?"
Shiru ya mata bai ce mata eh ko a'a ba, shi kadai ya san irin nauyin da karfin da kansa ya masa, jikinsa kuwa tamkar ba nasa ba haka yake ji
Hajia ta samu da kyar ta sauke kansa ta ɗora saman filo harda rufa masa abin rufa sannan ta fita ta sauko kasa tana faman duba wayarta
Turus ta yi tana kallon Yumnah, wace ke zaune a baban falon kafa daya kan daya tana amsa waya, yannayinta na iya fasara maka halin farin cikin da take ciki,
Itama Yumnar da mamaki take kallon Hajiar, domin a tunaninta Hajiar ta jima da barin gidan ai
Bata ce mata komai ba ta yi hanyar fita sai sake riƙe hijabinta take yi, ita yanzun ai bata da lokacin uban kowa tunda magidanci ba lafia , bari dai a kaishi asibiti a dawo sai ta rikita kowa a gidan nan, ta kula yarinyar nan banda abinda ke damunta na rashin auki harda hauka take fama da shi, wannan ai ba matar auren magidanci bace, ace magidanci ba lafiya matarsa zaune tana waya? Sakarcin banza sai fama da kashi a wuya ita ga mace, shirme zata ga mata gannin idonta
Karasawa ta yi har bangaren su Mama ta hadu da yarinyar wajen kishiyar maman wace take riko wato Hamdiya
Wayar ta mika mata ba tare da ta iya amsa gaisuwarta ba ta ce" Ke Hamada dubo min lambar mai kwanoni kaina ya fashe na gaza ganewa dama Ni a duniya lambar magidanci kadai na hadace a kaina"
Cike da ladabi Hamdiya ta amsa ta fitar da numbar aban ta aika kiran sannan ta ba Hajiar
Hajia ta dakata har Aba ya daga wayar ta dan matsa tana rage murya ta ce" Kana ina ne Ni?"
Aba ya sanar mata cewa yana tare da baki ne dan bai zaci yar gayar da ya yi za'a taru haka ba
Hajia ta ce" To ko me kake yi ka bari ka zo ka kaimin magidanci asibiti, ka ganshi cen rai a hannun Allah jikinsa zafi rau, Ni abin ya bani tsoro tunda Ni din nan ya dora kansa a kafata yana min magana a sanyaye ka san kuwa ba lafiya ba dan in dai lafiyar Allah ai bama magana a hankali da Magidanci ko?"
Aba ya yi dan tsai jin TAUFEEK ba lafiya, ga yadda Hajia ke kwatancen kamar sosai ne
A tausashe, da ladabi irin na d'a da mahaifiyarsa Aba ya ce" Subahanallah, kin ga kuma lafiyar Allah na baro shi dazun, to ganinan zuwa sai mu gani in asibitin za'a kaishi Hajia"
Hajia ta ce" Shine ai , ka ga magidanci ba hakurin ciwo ama wannan baba ne, kafin ka dawo bari in masa turare kar aje wani kafurin marar mutunci na son cinma jikana, sambatu daya yake yi bawan Allah, ama duda haka sai da ya yiwa Khausara fatan alkhairi , ina jiranka ka ji Elhaji baba?"
Daga nan suka yi salama, Aba ya yi murmushi ya gyara zamansa ya ci gaba da kulawa da bakinsa dan kuwa cutar da akace Elhaji karami na yi bai sakata a ransa ba, bale ta dame shi
Hajia ta kashe kiran suka yi ido hudu da Hamdiya dake tsaye yannayinta du wani iri
Hamdiya murya a raunane ta ce" Hajia Yayan namu ne ba lafiya?"
Hajia ta karra zuba mata ido, irin yadda idannuwanta suka cika da kwala sai da abin ya bata mamaki, a gidan nan tana iya cewa yadda take shiri da yarinyar ko da jikokinta sauran su Ishirat basa yi haka, domin yarinyar akoy hakuri da son shiga jikin Hajiar, du irin yadda marikiyarta ke hannata kulun tana gindin Hajiar
Hajia ta dauke kanta ta ce" Eh shine, ama da sauki in sha Allah dan yanzu zan turara masa hantiti da kaka ka yi ka fito ba komai bane sharin masharanta ne!"
Daga haka ta yi gaba, ita kuma Hamdiya ta nemi waje ta zauna hankalinta na neman tashi, sosai ta ji hankalinta na neman tashi, dan kuwa a jiyan nan Hajia Fatahiya ta yi wata magana a gabanta wace ta tsaya mata a rai ainun, kuma tana matukar tsoron ya zamto shirmen da matarsa ke yi a baibai ya zamo ila a gareshi, bata jin zata iya hakurin kawar da kai har wannan abu ya tabata, domin bata san girman laifin abin da irin inda zai kai ba, a da tana duban Yumnah da duba kala biyu, gagarumar wace ta shiga tsakaninta da abinda ya zamto buri, fata idan har allhairinta ne, sai kuma kallon wace ya zama wajibi ta girmamata dan ta zamo baba a cikin manyan gidan, daga baya da ta ga wacece Yumnah matar da Allah ya bata dama take wasa da ita, wace idan hanyar kirsar nema bata dauko ta kirki ba, tunda ta yi wasa da abinda mahaukaci kadai zai yi wasa da shi watau mahaifiyar mijinka ka dauketa abar gaba ko wata abar ka yi kishi da ita, sai ta fara saka ayar tambaya a kan hankalinta, a hankali ta ga take takenta a kan Hajia kaka , hakan ya karra tabatar mata da wahala idan akoy hankali a tare da kwakwaluwar Yumnar, sai ta yi watsi da duk wata girmamawar da take jin zata iya yi mata ta kuma daukarwa ranta abar gabarta ce kuma wace zata yi iya yinta dan gannin ta nuna mata ba haka ake rike namiji ba, koda sakaran namiji ne bale TAUFEEK MAI KWANONI, Kadara a cikin manyan kadarorin jinsin maza, bijimi kuma hamshaki a duniyar maza....
..
A hankali ta mike ta koma ta shige cikinsu ta kuma saki kunnayenta a firarsu, fira irin ta munafuntar junna da ha'intar junna a tsakaninsu, wace suke yi domin ta sun gaza gane ci gaba take samu a kowani kwana na duniya, sun gaza shafa mata lafiya su rayu hankali kwonce kamar yadda take rayuwarta , a gaban junna sunna nunawa junna kauna a bayan junna sunna ji kamar su kashe junna, a tsakaninsu ma sunna ha'intar junna, ta yi zaman nan ne kunnayenta na jiye mata ire irin zagin da suke sakarwa na habaici wa Mama, cewar dan kawai ana auren kawar danta ta baje harda su gaya kamar tana aurar da y'ar cikinta, sunna fadi cewa ana wasa da arzikin mijinsu ana takama ana gwaninta,
Haka ta yi ta zama , zaman da take gannin bata lokaci ne domin ba wannan firar take son ji ba, maganar taba lafiyar Ƴaƴansu , uba a garesu sannan mafarkinta take son ganewa shin Hajiar ta aikata aikin ko bata aikata ba? Idan ta aikata lalle lalle zata je ta sanarwa Elhaji baba sai dai ko wace wace!
Wasa farin girki in ji yan magana, karamin abu sai da ya girgiza Hajia domin komawar da ta so yi gidan su KHausar tana ji tana gani ta kasa , haka har dare ya yi tana bangaren TAUFEEK, a dole matarsa ta gane shi din ne ba lafia itama ta tare kusa da shi, ya zamto Mama abinci kawai take turo masu bayan hajiar ta yi kiranta tana fadan yau ita da mai kwanoni ne
A gidan su TAUFEEK ake wannan lamari, a gidan su KHausar kuwa karshe sai da Mama ta samu Khausar din ta yi mata wankin baban bargo kafin ta tsagaita kukan da take yi, Maman ta fice ta barta a dakinta tare da yan uwanta har kusan magariba sunna tausarta
Bayan sallar isha aka zo daukan Rukaya, cikin girmamawa da rarashi Rukayar ta sake sada kanta ta ce" Aunty, dan Allah ko menene ki fadawa Allah, Aunty kar ki manta a kulun adu'armu kennan, burinmu kennan, yau ba iya mu ba na tabata du wani masoyinmu yana cikin farin cikin wannan ranar, kuma Aunty yayanmu ne fa, kaf duniya babu wanda ya sanki ya iya zama da ke sama da shi, ba za'a yi wanda zai iya kular mana da ke kamarsa ba, aunty idan soyayyar ce ke kin san cewa........"