Sashe 105
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Kalolin gumba
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO
A nutse ya zauna yana duban docter Mufeeda wace ta daburce ya mata nuni da kujerarta ya harda yatsunsa ya bata dama har ta zauna tana ta kokarin gannin ta hanna kanta rikicewa ama a bayane rikicewarta take, dan asibitin nan sunna da doka masu ƙarfin gaske da ake dukkan kokari dan kiyayewa
"Akoy matsala ne da ya hanna masu aikin wanke datin patient yin aikinsu?" Ya fada ba da hargowa ko wani tashin hankali ba
Docter Mufeeda sai da ta ja numfashi na tashin hankali a hankali ta girgiza kai ta ce" A'a babu sir"
"Me yasa zaki saka Khausar wankewa? Me yasa a irin lokacin nan da kowa keda damar zuwa ya ci abinci idan har ba urgence GAREKU ba ita take nan tana aiki?"
"Docter, aikinta ne bata gama ba shine yasa bata je din ba, kuma da ta gama sai nace ta wanke cen din dan an tabo mu ya yi aman gashi sun je cin abinci" ta fada tana dawurwuri da neman mafita
Tsareta da ya yi da duban nan nasa ba tare da ya sake ce mata komai ba ya sakata shiga halin rikicewa
Kanta ta dafe da hannayenta biyu ta ce" Dan Allah docter ka yi hakuri, ba zan sake ba in sha Allah kowa zai yi aikinsa yadda ya dace ka yi hakuri"
"Idan kina da wata case da ma'aikatan da suke karkashin ki a matsayinki na baba, ki bi yadda ya dace dan a ringa mutuntaki , idan ta maki wani laifi ne ki shigar da kara , ko me tsakanina da ita zata dauki hukuncin da asibiti ta ɗorawa doka, ba zamu bari ma'aikata su raina ku ba, but ba zaku wulakanta su ba, kuma ki sani kamar yadda kike da damar kai karar ta maki tana da damar kawo karar kin mata, idan har tana da gaskiya Docter Mufeeda Muhammad doka zata hau kanki ne kuma ko ina kika je sai ta hau kanki dan kin san ban kafa asibitina ba sai da na tsaya da kaffafuwana, i'm i clear?"
Wani irin yawu ta hadiya mai santsi da sauri ta gyada kanta tana ci gaba da bashi hakuri shi kuma ya mike ya yi tafiyarsa zuciyarsa na kuna da tunanin dolema Khausar ta saka kara dan ya samu damar wanke wannan matar, domin a haka ba zai hauta kai tsaye ba, shine zai taka dokarsa da kansa, ama inda yake godewa Allah ba wai manyan docter kadai keda ikon kai karar ba, harta wa'inda ke karkashin su sunna da damar nan!
Yana nufar office dinsa ne yana lalubar numbar wanda ake ajiye kara wajenta
Tana dagawa ya ce" Ki zo office dina"
Bai tsaya ya ji amsarta ba ya katse, ita da kanta sai da ta ji hankalinta na neman tashi dan haka ta mike ta dauki dukan abin bukata ta nufi office din nasa cikin gagawa
Yana shiga ya samu Khausar zaune saman kujera ta jinginar da bayanta, ga abincin da ya kawo mata a ledarsa bata bude ba, sai ruwa dake daf da kafarta da kuma madarar ruwa marar siga dake hannunta bata bude ba idannuwanta lumshe
A nutse ya karasa bayan ya cire rigar dake saman farar rigarsa ya zauna daf da ita yana kamo hannunta da madarar sannan ya bude ledar yana fadin" Ya Salam, baki ci ba? Me yake damun ki? Me ta maki ne? Me ya haɗa ki da ita?"
Khausar ta zuba masa ido, sai kuma ta saki murmushi a hankali ta yi niyar dora kanta gefen kafadarsa da niyar ce masa ba komai ba sai aka shiga neman izinin shigowa
Dama ya bada yana kokarin saka Khausar yin abinda ta yi niya ita kuma ta janye tana gyara zamanta sosai har docter ta shigo tana mai yin salama da fadin " Barka da warhaka Professeur, gani "
TAUFEEK ya sake riko hannun Khausar yana bata damar zama
Sai da ta zauna ya ce"Na je bangaren docter Mufeeda ne sakamakon gannin lokacin da ya dace matata ta zo ta ci abinci ya wuce shiru, sai na tardata tana ta yi mata fada da cewar ta je ta wanke amai, yaushe aka cenzan tsarin asibiti nake son sani da kuma dalilinta na yiwa iyalina haka!"
Daga Khausar din har docter a tare suka kalle shi,sai kuma docter Maimuna ta kalli Khausar tana fadin" Subahanallah, subahanallah, haka ya faru? A'a professeur babu wanda zai cenza dokokin asibitin nan ai sai kai kuma baka cenza mana ba gaskiya, gashi bata zo min da maganar daya daga cikin wa'inda ke aiki da ita ya mata wani laifi ba, koda laifin aka yi mata bata da hurumin daukan mataki da kanta ama bari yanzu yanzu na kirawota sai mu ji, in har wani abin ne ya faru a samu mafita ka yi hakuri, Madame dan Allah zan iya Sannin abinda ya hadaki da docter daga safe zuwa yanzu? Ko nace tunda kika fara aiki a nan?"
Khausar da ta daburce ga kalli TAUFEEK ta kalleta ta ce" Docter dan Allah ki bar maganar, babu abinda ya hadani da Docter na san na yi wani laifin ne dan ba halinta bane gaskiya, kuma koda ban yi komai ba ai ta isa ta sakani aiki tunda gaba take da Ni, Ni dai a bar maganar nan dan Allah, TAUFEEK please bana so a bar maganar nan "
Sosai docter Maimuna ta yi mamakin furucin Khausar, kai , to kuwa a ranta ta idasa yarda ba wancen madame din ta professeur bace, domin wancen din ba aikin likita take ba, kuma dai a yadda doctoci ke dan fadi sama sama haka sun nuna ita din rigimamiya ce sosai, ko ba wannan a wannan yannayin in wata ce ta samu damar TAUFEEK ba wai docter Mufeeda ba kowama sai ya fadawa yan garinsu a asibitin , sai gashi ita tana magana da girmamawa ta kuma nuna an isa da ITANE ya sa aka yi mata magana?