← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 116

Sashe 32

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallonta ya yi kallo daya sannan ya dauke kai, wai Baba? Shi baban da tace masa ne ya bata masa raima ba kallon kure muninsa da ta tsaya yi ba
Shi bai ce mata Mama ba dan tsohon raini zata wani ce masa Baba?

Takardar ta fitar tana dan matsowa ta ce" Ka ga yau akace na zo na fara aiki, ga takardar nan"

Yanzun kam a wawure ya wawura mata kallon ta mutu ta lalace, aiki? To ko mau mukami ce dai? Ko babar docter ce ai ba haka ake zuwa ba, bale ta yiwu karamar likita ce, ta rasa lokacin zuwa sai yanzu? Lalle tana da tashin hankali a gabanta bale yau gidan a dinke yake da dakarun masu saita ire irensu

Hanya ya bata ta shiga ko ci kanki bai ce mata ba, ya san za'a rama masa kiransa baba da ta yi in dai ta shigan, ba sai ya rama da kansa ba gaskiya

😂😂😂😂😂😂😂😂 Wayo mu, Khausara Allah ya bada Sa'a yar gidan Aba

*ALLAH BAI SAUKAR DA CIWO BA SAI DA YA SAUKAR DA MAGANINSA*

Ni ce dai Fareeda Abdallah, na sake dawo muku da tallen magungunanmu da zuwa yanzu bazan iya ƙayyade yawan waɗanda suka dace da biyan buƙata sanadiyyar amfani da maganinmu ba. Alhamdulillah! Ƴar'uwa ki gwada, wataƙila warakarki na tattare da maganinmu.
Haihuwa ce baki taɓa yi ba ko kuwa jinkiri kike samu sanadiyyar planning ko kuma haka kawai? Muna da ingantaccen maganin rashin haihuwa ga mace da namiji, wanda za ki bada sadakar 2k ga matsalar ko wane ɓangare. In sha Allah za ki dawo da godiyarki bayan amfani da maganinmu.
Sanyi (infection) ne yayi miki yawa yake saka ki ciwon mara, zubar farin ruwa, ƙaiƙayi, ƙuraje, ɗauke ni'ima, har ma ya saka mijinki ya dinga miki gani-gani saboda bakya gamsar da shi? Da naira 3k zamu haɗa miki magungunan da za kisha ke da Oga in dai kika yi amfani da su ku da sanyi har abada in Allah ya yarda.
Muna sayar da ingantaccen haɗin sabaya, wanda zai sa nonuwanki su cicciko, hatta fatar jikinki sai ta murje sanadiyyar shan kunun sabayarmu. 2500

bokiti 1litter.
Muna da maganin wankin nono ga mai ciki da mai shayarwa, wanda indai kikai amfani da shi yaronki zaiyi tubarakallah, ba ruwanki da laulayi. Muna da ingantaccen maganin Daji (Cancer), typhoid, maleria, yaron da yayi nauyin ƙafa, da sauran cututtukan da ban ambata ba.
Muna aika maganinmu ko ina tsakanin Nijar da Nigeria, ga masu buƙatar magani da gaske su tuntuɓeni akan lambar wayata 07039080978, ko 09077591726

Noted: *MAI SON MAGANINMU IDAN BA A KADUNA YAKE BA, SHI ZAI YI KUDIN MOTARSA HAR ZUWA INDA YAKE, BABU INDA BAMA TURAWA IN SHA ALLAH.....SAI KUN ZO*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 1️⃣9️⃣

LITATAFAN MARUBUCIYAR

Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Neman na kaina
Bani da zabi
Bak'a ce
Kutkale
Makauniya ce
Mage
Duk nisan jifa
Idan ka raina inda kake
Dutse
Alkalamin kadarata
Bani da zabi
Dakika Biyar

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Jiki du ba karfi ta shiga
A hankali take tafia idannuwanta na sauka kan abubuwa kala kala, kama daga mararsa lafiya daidaiku a zaune a layi, masu jinya daidaiku haka, sai likitocin dake ta shige da fice dakunna kowane kamar ana biye da shi da gudu ga dukkan alamu aiyuka suke kaan yi ba kama hannun yaro

A tsorace ta juya wajen da kunnanta ya amsa amon magana kamar haka" waye a bakin hanya ne? Waye a tsaye bakin hanyar zuwa Morgue?"

A rikice ta kauce kamar yadda wata mata likita ta ja hijabinta gefe da dan alamun fada ta ce" Ke ya haka kina gani za'a wuce kin tare hanya? Wa kike jinya ne kika tsaya mana a bakin hanya?"

KHausar du sai abin ya zo mata a hade a hade

Hannunta na rawa tana mikawa matar ambulop din da akace in ta zo ta bada idannuwanta suka sauka a kan gado mai tayoyin da aka turo dauke da mutun sama ama an rufe shi har kansa da abin rufa, wanda ke tura gadon hannayensa da safa, sai mutane biyu dake biye da gadon sunna kuka , hakan ya mata nuni cewar gawa ce aka wuce da ita nan da nan daga shigowarta

Wani irin sarawa kanta ya yi a lokacin da matar ta wafci abin hannunta tana fadin" Ko dai likitar kurame aka turaki kika zo nan ana magana kin mana shiru?"

Jiki a matukar sanyaye khausar ta so cewa aa, sai dai kafin ta yi magana ta ga matar ta dago da mamaki ta bita da kallo tun daga kafarta har zuwa dandar kanta
Bata yi magana ba sai kai da ta gyada da hannu ta mata alamun ta biyota

Binta take yi jiki du a sabule suka nufi wani office da ga dukkan alamu office sin baban wajen ne gana daya wanda ke kula da wajen gaba daya

Bubugawa matar ta yi sannan ta juyo ta sake zubawa Khausar ido, hakan ya sa du ta tsargu ta sada kai tana ta addu'a a ranta, abinda ya fi rikitata gawar cen, ba wai dan bata taba gani ba, sun je kauye ai koyon aiki na wata uku uku, ama gawar har suka yi suka gama biyu aka yi rasuwar itama ta zo an tafi da gawar ne

Gannin matar ta shiga ya saka ta bi bayanta sannan ta ja ta tsaya daga dokin kofar tana sake sada kanta

Karasawa matar ta yi bayan ta gaishe da likitan dake zaune yana ta aiyukansa sannan ta mika masa takardar dake hannunta

"Hajia rauda idan kin san aiki kika kawo min kima juya da abinki" ya fada yana duba takardar

Yar dariya ta yi ta ce" Wane ni docter, bakuwar wajen oga ce"

Da sauri ya dago dan son gannin inda bakuwar take, wace ya yi tsamaninta dunda sanyin safiya harma yake zaune har zuwa yanzu a asibitin saboda ita bayan aikin dake gabansa

Shima kallon da Hajia Rauda ta mata ya mata, sannan ya kalli Hajia Raudar da dan mamaki, sai kuma ya cire kansa

Kasancewar dazu kasa kasa suke yin magana, yanzunma sai ya mata kasa kasan ya ce" Yaya zamu yi kennan? Zuwanta nan a wannan lokacin zata take abinta ne dan tana bakuwa daga oga?"

Hajia Rauda ta girgiza kai ta ce" Ai ka san ba haka, kuma shi ya koya haka, ba maganar ta gida a aikin asibiti, so hukunci ya hau kanta kawai "

Kai ya gyada ya nuna mata rigunnan da aka warewa Khausar din, da safar hannu da takalmi kwaya biyu sannan ya ajiye takardun a nan saman table din ya ci gaba da aikinsa

Rigar daya ta bude ta mikowa Kausar tana fadin" Maza cire hijabin nan ki saka rigar ga takalmin mu je"

Kausar ta amsa da hannu biyu gabanta na faduwa , ta cire hijabin?
Da sauri ta debe hijabin cikin gagawa ta saka rigar fara kar budadiya sosai wace ta kusan yi mata daidai ama wajen cinyoyinta sai ta dage sosai

Cikin sauri ta saka takalmin sannan ta saka safar hannun tana sake gyara hular dake kanta a cikin zuciyarta tana tunanin lalle akoy aiki a gabanta

Hijab din ta dauko da niyar mayarwa Hajia Rauda ta kalleta da mamaki ta ce" Kina ji? Abubuwan da zan fada maki su zamto na farko na kuma karshe da zamu tatauna a kansu

Na farko ga takarda da zaki cike ta bayanin dalilin da ya saka kika zo a lati , na biyu wannan zane zane na hannayenki ba naki bane yanzu dan aiki kika zo koya, na uku hijabin irin wannan ba na aikinki bane, idan kin zo ki tabata kin saka dan karamin hijab wanda ba zai hannaki aiki ba, sai kula da dukan aikin da aka baki a kan lokaci kin fahimta?"

Kai take gyadawa da sauri tama rasa me zata ce

Matar ta karbe hijabin suka fito daga Khausar sai hular nan suka nufi wani office din
Nan Allah ya taimaketa matar ta bata baby hijab , tana sakawa ta kuma janyota suka nufi wani dakin da yar hayaniya ta yi yawa

Sunna zuwa suka tarar da abinda Khausar ke iya kira tashin hankali, domin accident ne aka yi du an shanshanya mutane
Sai dai abin rikicewar zuciyar shine wanin ya samu karaya ne kashi a fili, wanin a inda yake jini ne ya bata wajen , uwa uba wanda ya samu kunna a barin jikinsa
Chapter 32 · 0% Book details