Sashe 49
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rai bace ta nuna shi tana zarro idannuwanta ta ce" Ka min shiru malan, ka min shiru ka ji? A'uzubilahi mina shaidanin rajin! Ba alaka tsakanina da kai ba zumunci ba fahimta bale wani abin ya shiga tsakanina da kai! Ka yi nesa da Ni daga yau na gane kai aljani ne ba Ni ba kai! Oh ni ga mahaukaciya ko? Ga shashasha! To ka shani daya ba dadi yau zan fadawa su Mama aljani kake macuci, ka je danginka ka bi ba dai Khausar ba, kuma hijab an ki ba'a sakawa, maganar wani ya riken hannu me kake nufi, kai jinsin aljani zaka rike min? An rike min hannun an kuma ka yi turnukin hayaki ka shakeni na mutu in gani!, Kuma bari ka ji ko a waya na kiranka sai na sauke maka wala ya'uduhu yifzuhma!, Bayan wannan in ka kuma zuwa anguwarmu a siffar dan Adam dan annabi sai mun tara jama'a mun kone ka, shirme Ni zaka haukata? Wa bilahilazi baka isa ba!" Ta karashe fadi tana wartar mayafinta da dukkan karfin da ALLAH ya bata, sai dai ga dukkan alamu kamar ta dan shafa mayafin ne dan ko alamar fita daga hannunsa bai yi ba
A tsorace ta dan ja baya sakamakon kallon da yake mata wanda ya kayar mata da gaba
Da sauri ta waiwaya wajen wani vigil da ya karaso jin hayaniya sama sama dan gannin ko waye
Da sauri Vigil din ya yi gagawar yin baya bayan ya fadi" Sorry sir" ya koma bakin aikinsa
A birkice ta juyo tana sake kallonsa......., Sorry sir???????, Kennan yana ganninsa shima? Yana, yana?????, "Wayo allahna......" Khausar ta fada tana kokarin dora hannunta saman kanta
Sai kuma ta fasa a hankali, ta matukar rage karfin muryarta, hannunta na rawa rawa ta miko da nufin taba fuskarsa
Gannin bai hannata ba ya sakata kai hannun nata a hankali for the first time da ta taba fuskarsa haka a hankali ta dan shafa gefen fuskarsa mai dauke da saje madaidaici har zuwa wajen jajayen lebensa sannan ta sake zuba idannuwanta cikin nasa a hankali ta sauke dagen da ta yi dan shafa fuskar tasa ta nemi janye hannayenta zuciyarta na yayankewa tana neman sake fitar da ita daga hayacinta a raunane ta so janyewar dan ta yi tafiyarta, sai dai ya ki bata wannan damar ya saka lalausan hannunsa da sauri ya rike nata hannun ta wajen tsintsiyar hannunta a hankali ya maida hannun wajen da ta dauke, daf da lebensa yana kallonta ido cikin ido a sanyaye ainun ya ce" Please besty am, clm dwn, Khausar nine fa, TAUFEEK dinki ne......."
Kai ta langwabe, hawaye suka shiga tsere a saman kuncinta, zuciyarta na dokawa da karfi , lebenta na rawa rawa tana kallon fuskarsa da ta dauki ja da idannuwansa da su dinma suka dauki jan, lebenta na barbarbar ta ce""'''
Oh ya rab, du yadda na so sama maku da yawa ya gagara sorry plz😂 sai na gyara wayana wollah😒😒😒😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
Yanzu fa za'a shiga wani babin
Babin rikicewar zuciya da kwakwaluwa
Babin bugawar zuciya da tashin hankali
A dole tauheeki jikan hajia ya yi hawaye
A dole besty ta yi baram baran da kowama dan ita ba shashasha bace😒😏
A dole muma mu rikice domin ba zamu taba yarda da rikicin nan ba
Abinda na sani shine ko me lukutar Aba zata yi a kan gaskiyarta take!
Mu kafta auren Mujaheed da khausara yar baiwa🥹
Nnnn. 🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️ Na tafi
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 2️⃣8️⃣
LITATAFAN MARUBUCIYAR
Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Neman na kaina
Bani da zabi
Bak'a ce
Kutkale
Makauniya ce
Mage
Duk nisan jifa
Idan ka raina inda kake
Dutse
Alkalamin kadarata
Bani da zabi
Dakika Biyar
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Lebenta na barbarbar ta ce" TAUFEEK? , Dan Allah ka sanar min kai mutun ne ko aljani?"
Magana take yi ranta na kuma dugunzuma yana ɓaci, hankalinta na neman tashi, hakan ya sa take fitar da numfashinta da dan gaggawa da kuma dan karfi, wanda ya hadasa a dole numfashintan nan shine yake shaka
A hankali yana rike da hannun nata yake so sai ya saka ta daina hakin nan ta hanyar tsatsareta da dubansa mai wuyar fasara
Muryarsa a sanyaye ya ce" Kin gaji, ga yinwa kina ji baki ci komai ba, mu tafi gida ki ci abinci sai mu zauna mu yi magana, yaya zaki min duban aljani? Ni mutun ne kamarki, kuma wannan fuskar da kika gani itace Ni, plz ki kwontar da hankalinki mu tafi"
Eh lalle ta yarda, ta fado duniyar wulakanci da rainin wayo
Sai dai bata tunanin haka daga gareshi ba
Da karfi ta janye hannunta zuciyarta na kunna tana kallonsa ta ce" Kana nufin, duka kaf zaman da na yi da kai shekaru uku da doriya ba kai din bane wani version na rayuwarka ta karya ne?
............"
Ta karashe fada tana juyawa tana bin makeken asibitin da kallo ta juyo ta ce" Kana nufin wannan daula taka ce malakinka a matsayin shugaban wajen kuma baban likitan zuciya professeur sai kuma me???......"
Ta yi wata yar dariya mai ciwo da daci ta kafe shi da ido ta ce" Kana nufin zaune da nake da kai, nake kwana ina tashi da tunanin a duniya ko yan gidanku ba kowa zai iya fadin waye kai ba kamar Ni ashe shirme nake yi, Ni din nan nice ban sanka ba.....?..., TAUFEEK ama me na maka da zafi a gidan duniya da ka shigo ka zabi shiga jikina ka yi abota da Ni ka shiga rayuwana .....me na yi ne da girman laifi haka????"
"KHausar" ya fada a hankali yana dafe gaban goshinsa, ya sani ne akoy rikici a duniyarta idan ta rikice kuma shi dai kam ba'a raga masa, ama bai taba tunanin ranar da zata san waye shi zasu iya rikicewa har haka ba, abinda ya sani daya ne kwal zata sauko ta hakura kamar yadda ta saba su shirya, kai ama docter ya masa rashin mutunci, daga cewa a turata clinik sai ya turota nan? Ko bai gane yana nufin clinik dinsa ba wai Lafiya clinik ba? Gashi rana tsaka zai hadasa masa rigima da yarinyar nan!
A hankali ya saki gaban goshin nasa ya fuskanceta , a tausashe ainun ya ce" Du fa ba inda kika nufa bane, Ni inspector ne a fannin bincike na abinda ya shafi lafiya, kamar yadda kika sani akoy office dake kula da hakan, na je makarantarku ne dan na bincika a kakama wa'inda ke aikata mana aiki irin na a zo rana tsaka ba'a yi shekara ta farko a dira ta biyu na, ko a tsalake ta biyun a je ta ukun, ko a ki yi sai a karshe a samu takarda, takardar karya ko ta gasken da hanyoyin da suke bi sunna samu, duka dai da sauransu....., Ai kin gane me nake nufi, ba wai karya na maki ba, kuma kin ga dole zan boye waye Ni Ko?"