Sashe 56
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Ranta bace ta karasa dakin Khausar din ta dage labulen ta shiga ta zauna lokaci daya Khausar ta dago kanta daga dukewar da ta masa tana kallon Mama lokaci daya mama ta ce" akoy wani abu tsakaninki da TAUFEEK ne bayan zumunci da ya danganci soyaya ko makamancin ta?"
Da sauri Khausar ta kallo Mama tana zarro ido, lokaci daya ta girgiza kai ta ce" Kai , astagfrullah mama da Taufeek kuma?"
Mama ta dubeta da mamakin itama jin astagfarin da ta yi, sai kuma ta tabe baki ta ce" To me kennan? Me Hajia ke fadi haka? Ki karra daure masa fuska sosai ko me?, Bani haske mana na ji?"
Khausar ta sake lumshe idannuwanta wasu hawayen suka biyo su, a raunane ta ce" Mama, wai du tsakanina da TAUFEEK ace yana boye min wasu sirikansa? Yaya yake so na dubi alakarmu kennan? Ni na zata zumunci muke yi na gaskiya wanda ba karya a ciki, sai kawai na kama shi da wannan baban abin? Mama ya zamo min kamar wani bako, kar ki so ki ga yadda ake girmamashi a wajen aikin nan, baba da yaro, ashe shi din baban likita ne muke zaune ya rufeni? Mama ki duba ki gani menene bai sani ba nawa? Ni me nake boye masa ne?, Ni kam ba zan iya ci gaba da wani zumuncin da shi ba, dan na gama dauka cewar kallon shashasha yake min wace ban san ciwon kaina ba, in ba wannan ba a shekarun nan ai da ya kamanta sanar min wanene shi, Mama asibitin lafiya fa shine mai ita, baban likita ne har muƙamin inspector gareshi, me kennan? Mutumen da nake tunanin na fi kowa sanninsa sai na ga nice ban san waye shi ba? Me kuma ya rage?, Ai ya gama bankadar min da komai ko Mama?"
Ta karashe tana jin ciwon abin nan har cikin ranta,
Mama ta sauke ajiyar zuciya tana kawar da tunanin da ya darsu a ranta ta zauna da kyau tana fuskantarta ta ce" shine zaki yi fushi har haka?, Aikinsa ne fa ya zo masa a haka, bayan wannan din akoy wani abin da kike gannin bai kyauta maki ba da ya taba aikata maki?, Khausar sai nake gannin kin dauki abin nan da zafi, ke da kanki kin san a duniya yana mutuntaki ko? KHAUSAR a tunanina abin alfaharine, kina kallo ba dangin iya ba na Aba yake zumunci da ke, ke kadarama dan ya gane mutanen da basa maida hankali a makarantarku ne din ai ina ganin a kan dalili mai kyau yake tsaye ko?, Ke dinma kina da ladan hakan ko menene?, Khausar ki duba ki gani kina gama karatu kin shige babbar asibiti kin koyi aiki cikin jin dadi dan ke ake koyawa kuma ake ba albashi, kina gamawa gaki yau kece likita a asibitin nan wace da muna firar da wata bakuwar maman biyu sai da ta sake kallona tace lalle mun yi Sa'a, tana son numbarki dan in zata je ta ringa kiranki wai ai asibitin ka samu shigama sai ka dace da Sa'a? Haba Khausar, ke da zaki yi murna ki yi farin ciki ki taya shi da addu'a? TAUFEEK ne fa, yau kuma har ake jin kanku? Ai saima ya ga bakya farin ciki da kasantuwarsa haka ko? Ko kin fi ya kasance maki dai wannan mai shiriritar abokin naki da bai samu gama makaranta ba?, Haba yar gidan Aba ke da kanki??????"
Khausar ta sake sinne kanta ta gaza ba Mahaifiyarta amsa, zuciyyarta na tsintsinkewa tana jin kamar bata kyauta ba, tana kuma jin ai shine bai kyauta mata ba tunda yana tunanin ba zata iya rike sirinsa ba
haka Mama ta bata lokaci tana mata nasiha kan lamarin, har ta umarceta kan ta je ta bashi hakuri goben ta mayar da komai ba komai ba, su ci gaba da zumuncinsu har a ga yadda Allah ya yi, sannan suka tatauna kan bakon nan nata na yau, bako daga zuwa da maganar aure? Eh lalle an sanshi shi din mai sauki ne kan halayan yan gidansu, sai dai ai ba shi zai aurar da kansa na, harda cewa a yau sai ya hadu da Aba ya gaishe shi ya nuna masa yana so? Lalle ko bai zo da wasa ba da gasken yana so din, ko kuwa wani kasurgumin dan rainin hankali ne, wai tafiya zai yi yana so kafin ya tafi a daura masu aure sai ya tafi ya dawo? A nufinsa tafiyar ba zai jima ba zai yi ta?, Lalle yana tare da baban lamari, ta yiwu kuma ADU'ARSU ce Allah ya amsa tashi daya ya kawo mijin ashe a kusa ma yake, kuma gashi ba za'a bata lokaci ba? Kai kuwa da sun ji dadinsu su kam, dan haka yanzunma aduar ta yi a kan lamarin sannan ta fice tana jiran Aban Khausar din
Sosai ta KWONTA da abin a ranta, abubuwa biyun nan, damuwar TAUFEEK sai kuma maganar bakonta, eh lalle bashi da laifi kuma kai tsaye da Mama ya zanta, a maganar nasihar mama kuwa kwarai ta shige ta, ama har yanzu tana jin haushin abin bata san dalili ba sai dai abu daya ta san zata iya aikatawa shine bin umarnin na Mama, zata je ta bashi hakurin ne , ama a cen kasan zuciyarta bata ji in har zata iya dawo da zumuncinsu irin na da ba
A bangarensa kuwa, a wannan dare Yumnah ta amshi maza iya maza, har sai da ta fara sarewa duniya domin bata taba tunanin bayan azabar da ta sha ta first night karatun na jiranta ba, dan kamar wanda wani ya kunno shi, ko shi din kansa cikin Sannin kansa yake? Abinda ya sani zuwa biyu rak da ya mata ba asalin shine abinda ya sa ya amayar da damuwarsa ba, dan ji yake yi kamar ya dan shafa bayan kwarya ne, sai dai gannin irin jigatar da ta yi sai ya daga mata kafa ya bata lafiya, ama ina tsabar ta wahala jikinta ya ki amsa tun karfe bakwai na safe ya gama kimtsawa sannan ya taimaka mata ya shigar da ita mota hankali kwonce ya nufi asibiti da ita, baya wani Dari dari, hasalima yana so ya ga ita din idan ta san waye shi me zata yi dan kuwa a kasan zuciyarsa ya gama yarda cewa a nan zai nunawa mata yana da zuciya shima a jikinsa!
Karfe goma Khausar ta nufi hawa matatakalar office dinsa kanta tsaye
Eh lalle ta ringa jin wani abu mai kama da shayi a zuciyyarta bale idan tana karra kusanta kanta da office din tana sake gannin girmansa a bayyane , sai dai wani gefe na zuciyyarta ke fada mata *TAUFEEK NE, BESTY DINTA* ko me ya zama shi dinta ne dai, da izinin ubangiji ta san zasu sasanta a wuce wajen fushin
Da nutsuwa ta kama abin budewar ta bude bayan ta dan buga , bakinta dauke da salama kasa kasa tana wara dubanta dan son hango shi