← Book details Azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 117

Sashe 91

Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajia ta dago tana dubanta rai bace ta ce" AMEERAH, bari ki ji, kar ki yarda ki bata rawarki da tsalle, macen da ba'a so ake taya jajen an mikata dakin miji ba wace ake so ba, kuma sarauta ba karya bace, bayan sarauta hali ba karya bane, ban cika ba wani abu wai shi so mahinmanci sosai ba, ama har Ni nan na ziyarci zana'izar yan soyaya, ki kula, ki kula Ameerah, kina neman yaron nan da lafiyarsa ne, fitar nan da ya yi Allah ya takaita rikicin da ake iya yi, saboda wannan kina fushi da mijinki kwana hudu kennan dan yace za'a daura auren, babanta ya nuna bata da miji sama da shi ama ke kin nuna sai ta amince, ki sani a yau zan nuna maki Ni din ce na haife kin, dan zan baki umarnin da nake so ki bi dan na isa da ke, wayar nan da zaki amsa ki min kiran Bello da shi da duk wani wanda ya isa da shi a Daura auren nan, idan ya so in kin ga dama kya bashi matarsa, idan kika ki kar ki bashi, abinda na sani daya ne a yau sai an daura auren nan!

(😨😨😨😨😨🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️)

Azl 52
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*

Bismillahi rahamanin rahim

Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE

💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻‍♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....

*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*

💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)

Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)

Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)

Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo

A kokarta a ringa amsar BONANZA TA NOVELS DINA ALL A BISA FARASHI MAI RAHUSA SU 22 CIF IN SHA ALLAH WATO 1K

A TUNTUBI MAR'ATUSALIHA BISA NUMBANA KAMAR HAKA 93811618

Jiki a sanyaye Mah na kallon Hajia ta ce" Hajia yau?"

Hajia ta sake dubanta cikin ido ta ce" Yau yau, kuma yanzu yanzu, ki kira min mijinki ki bani, tunda har wanda yake mahaifinta ya bamu, nake burin gannin abin ya kai inda muke so, kunyar ki da gudun bata maki ya sa na yi shiru ya koyawa kaina hakuri irin na kowa, ama a yanzu na kula, ana iya cinma mutumen da yake da nauyin jama'a a kansa saboda ana son sai an saka shi dole abinda yake iya hafmdiyewa har ya mutu da shi, kin ga ban hanna ki hanna masa ita ba, ban kuma hanna ta cewa sai an nuna mata so ba,cikar mace kennan ai jan aji, ama matar Sarki ta fi karfin tayawar talaka, ko bayan ransa in dai ta riga ta zama tasa sai dai kowa ya yi hakuri, ki yi hakuri Ameerah, ki yi hakuri"

A sanyaye Mah kanta na kallon kasa ta ce" Hajia, Ni bani da ja da hukuncin ki, sai dai ita yarinyar idan ta nuna bata so fa?"

Hajia ta yi murmushi tana kallon ta, a tausashe ta ce" Kina tunanin da irin ya'yan nan tsageru ne ita da na yarda ta zauna a gabanki? tunda ta zo gidan nan an gaya maki bana bin motsinta? dole zan bincike ta kar aje wani ya turo ta, yarinyar nan ta daukeki uwa, ko wani da ya rabe ki kika nunawa ta yiwa biyayya an gama bale ke"

Daga nan Hajia ta yi shiru tana mikawa Mah hannu har sai da ta yi mata kiran Bah ta bata sannan ta mike da kyar ta yi cikin dakinta

Zaunawa Mah ta yi a sanyaye ta sada kanta, zuciyarta na bugawa cike da wani irin tsoro na abinda ke iya zuwa ya dawo, ta san da wahala Rauda ta ƙi auren nan, sai dai ba RAUDA ta fi ji ba a yanzu kamar matarsa, kai ita fa yarinyar na bata tsoro Allah kuwa, ba zata so ta kai yarinyarta karama a wahalar ba, ba zata taba iya hakuri a cutar mata da RAUDA ba, a yanzun ma sai ta mike ta nufi bangaren su Salima dan ta amshi wayarta ta sanarwa baby su juyo duk inda suke, dan ta sani ya san inda take abu ne mai sauki koda bata tare da ma'aikatan sa, bale tana tare da direban dake aiki karkashin sa, bata so ya yi wani abin da yarinyar nan zata koma jin haushin sa , bata san a me ya dauki y'a mace ba, abinda ta sani daya ne yana iya shan wahala saboda so, dan ba kowace mace bace zata yarda wai da Yaren ido da hannu!

A lokacin da Mah ta karasa baban falon Hajia ta yi ya salama, ama abin mamaki babu kowa a falon, hakan ya sa ta nufi karamin falon tana tunanin ko Hajiar na cen, dan ba zata iya shigowa ta nemi Salima ta fice ba tare da ta gaisar da ita ba

A lokacin da Mah ta tunkaro karamin falon Hajia ta ringa jin magana da wani irin iya yi, da isa isa , da wani kalar takama, maganar ba muryar Hajia bace, hakan ya sa ta dan dakata sannan ta so juyawa dan bata cika son shiga sabgar kawayen Hajiar Salima ba, dan mutanen sam basa mutunta ta, sai iya bin mutun da kallon raini,

A lokacin da ta juya din ne Muryar AMNAH ta shiga kunnenta, Muryarta da wani irin yannayi na bacin rai ne da cin alwashi ko menene? ita dai ta ji muryarta ta fara magana, yakan ya sa ta dan ja ta tsaya da mamakin dama Amnah na kawo ziyara nan ama bata kaiwa cen wajenta?,

A lokacin ne AMNAH cike da wani gagarariyar magana ta ce" Ba zaki gane bane mom, bana tunanin akoy wani mahaluki da zan iya bari ya shiga tsakanina da mijina!, kin ga ki daina min maganar wancen gawa ta ki ramin dan walahi ni a mataciya nake kallonta matar nan fa kusan kulun sai kin ji an ce wani ciwon nata ya tashi, lokaci dai ama na tabata zata yi gaggawar Bara min d'anta in yi yadda na so da abina,
dama dama wannan masifafiyar kakar tasa, itama zan san yadda na yi da ita, dan wahali sai na maida ita mahaukaciya tana ji tana gani, abinda yasa nace ki zo yarinyar nan da ya dauka nake so a batar, mom ba zan iya kuma tunani mai kyau ba in dai tana doran kasa, a batar da ita dan ta shiga abinda bai dace ace ta shiga ba, ko ni da yake aure bai dauka ya ajiye ba sai ita? ba zan iya hakura ba, ba zan iya yafewa ba mom!" Ta idasa tana dantse lebenta, hakan ya sa Mah zarro ido, jikinta ya dauki rawa, tashin hankali ya ziyarce ta har ta so gaza taka kaffafuwanta sai da kyar fa sidin goshi ta iya juyawa ta nufi hanyar fita kirjinta na dokawa fiye da kima

Da kyar ta kai kanta falon ta, tana zuwa ta zube saman kujera tana cire hijab dinta jikinta na rawa tana jin kamar ciwonta zai tashi

"innalilahi wa inna ilaihi raj'une"

Azl 53
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*

Bismillahi rahamanin rahim

Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE

💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻‍♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....

*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*

💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)

Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)

Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)
Chapter 91 · 0% Book details