← Book details Azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 117

Sashe 115

Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gabanta ne ya fadi da ta sake dubansa, tsoro sai yanzu ya fara shigarta na wani abin daban, da gagawa ta cire abin a ranta dan sai ta tuna da ace zai yin da ya yi fa, kai da ace ma tana cikin layin wa'inda zai iya yiwa wannan duban ai da ya mata, hum, takaici ba zai daina kasheta ba a kan tunanin lamarinsa, dan haka ta mike din ta je din dan ta san idan ya zo din babu abinda zai rabata da shi sai Allah, tsaf zai iya yin du abinda ya yi niya!

Murmushi ya yi bayan ta karaso ya kamata ya zaunar da ita saman gadon bayan ya kama hijab dinta ya cire shi gaba daya

kanta na kasa tana dan murza hannayenta alamun jin kunyar kasancewa da shi a zaune waje daya a haka ya saka shi sakin murmushi, tabas kunyarta na matukar birge shi, da ace wata dinta ce ta gama wuce babin Hajia baba ai ba zancen jin kunyar namiji ko waye , ita kuwa masha ALLAH akoyta da jin kunya

Gashin kanta yake ta kallo har zuwa wuyanta mai daukan ido da tsari kafin ya sake duban hannayenta

fitilar gefen gadon ya kashe sannan ya kashe ta dakin da ta cika dakin a nutse ya janyota jikinsa suka kwonta ya zamo bayanta ke kirjinsa, shi yasa hancinsa ke shaƙar kanshin man gashinta yana kuma sauke mata numfashinsa a wuyanta wanda hakan ke hargitsa tunaninta dan ji take yi tamkar yana yi mata tafiyar tsutsa ne a sasan jikinta baki daya

Idannuwanta lumshe suke nutsuwa na ratsa jikinta

A hankali YUSUF ya ce" RAUDA?"

RAUDA ta bude rinanun idannuwanta da suke cike da shauki ta dan jimke hannunsa dake cikin nata cen kasan makoshi ta amsa kiran nasa tana sake narkewa a kirjinsa

A cikin makoshin shima ya furta" Ban yi zaton zan yafe maki ba, da kika auri wanina"

Idannuwanta ta sake budewa a hankali tana jin kirjinta na dokawa, a hankali ya furta" But i cn............. i cn RAUDA..............i........i

Da karfi ta juyo daga bashi bayan da ta yi ya zamo yanzu tana duban fuskarsa mai cike da girma da daraja da kuma wani irin fuzga wanda yake bayane a duniyarta, idannuwansa kuwa duban cikinsu ya nemi saka numfashinta daukewa, tana dubansa ya ce" Mah tace, ba lalle ne a so hada zuri'a da Ni ba, saboda babu abinda ban aikata ba na rashin ji.........tel me , zaki iya hada zuri'a da Ni RAUDA?, plz zaki iya rayuwa da Ni?"

Kai innalilahi, haka Mah din ta fada masa? uhum Mah kennan, bata san rayuwar nan yadda ta zama ba? an so wanda ke cikin aikatawama bale wanda ya daina? an zauna da wanda zai aikata din ya nuna babu ubanda ya isa da shi bale wanda yana yi din yana kuma kiyaye wasu abubuwan.....kai Bama wannan ba, a rayuwar nan da ta zama kai sata Ni maita ai dole sai da taimakekeniya, Allah ya raya zuri'a kawai ama ai da wahala idan RAUDA naɗa wani mijin bayan wannan , a hankali RAUDA ta shige jikinsa tana sauke ajiyar zuciya, shima hakan ya saka shi rungumeta sosai yana jin yanzu nutsuwa ke ratsa sasan jikinsa, yanzu yake iya fuskantar rayuwarsa, yanzu ne zai san abinda yake ciki, a yanzu ne zai iya tunani da tunaninsa

A hankali ya saka hannunsa yana shafa gadon bayanta har zuwa wajen gashinta dake kwonce a jikinta
A nutse ya dan matsar da shi yana sake kallon jikinta dake haukata dukan wani kuzari da nutsuwarsa.......A hankali ya kai lebensa wajen wuyan nata ya ringa ajiye zazafan kisss a duk inda lebensa ya sauka har ya gangaro wajen nata leben dake dantse idannuwanta rintse jikinta na daukan bari bari.....murya cen kurya ya ce" HEY babu wani abin rikicewa fa, saki jikinki mana"

A rikicen ta dago idannuwanta da suka rine tana ayana' yau fa ta karewa Rauda' Domin ta riga ta karanci cewar a yau da wahala ta kuma wanyewa da budurcinta, dan irin yadda nasa idannuwan ke fitar da hayaki da gagawa ta so budar bakinta dan ta bashi amsar nan da yake tambayarta wai Abdul danta ne? ko zata samu wani sassaucin? duba da wani tunani da ya shiga ranta, sau dai rana kamanta budar bakin nata ta hadiye maganar sakamakon saukar lebensa a kan nata, lebe mai dauke da dumi da santsin albarka......a dole ta sake lumshe idannuwanta dan karbar sakon nan ko ta wani hali............. A nutse YUSUF ya ringa kokarin sarafata ta hanya mafi sauki da bi a laluma dan baiwa kowani lamari hakinsa har ya kai gabar da ya zama dole ya yi karatun saduwa da iyali bayan ya yi mata a kunnayenta a hankali ya yi mata rumfar da ta saka daga nan ya daina gane komai, domin harta a lokacin da ya dago a birkice dan gannin duniyar nan yau aka fara budeta kuma shine wanda ya fara ratsa ta hakan ya sa ya rukunkumeta dan razanewar da ta yi da bakon lamarin ya bata kyakkyawar rungumar da ya ringa jin kukanta har cikin ransa, sai dai a dole zai kai karshen tafiyar dan ya riga ya yiwa duniyar shigar da ba zai ja baya ba a yanzu dan idan ya ja din wahalar sai ta fi ta farko yawa

...........Ta sha radadin azabar da duk wata kamilaliya cikakkiyar budurwa ke sha a daren ta na farko.........., bale ta hadu da Malamin abin, sai ya zamo ya zama nama daya jal a saman tuwo , ya ririta karshe ya cinye sumul dan ko a yanzu da ya kuma maidata ruwa a karro na biyu suka dawo saman shinfidar da ya cenza da kansa suka sake kwontawa a saman kirjinsa ya dorata idannuwansa a lumshe, jikinsa gaba daya na sake sakewa da lamarinta, babar godiya tana karra tabata ga Ubangijin talikai, wanda bai haifa ba, ba'a haife shi ba, mai rayawa a cikin matace mai kuma kyauta da karri, a rikon nan da ya yiwa RAUDA a saman kirjinsa a irin wannan lokacin , ya sani ne mai kwatarta ko yi masa wasa da lamarinta wanda ya bashi ita ne, ya sani cewa Allah ya dubi lamarinsa ya bashi ba dan halinsa ko isarsa ba, shi yasa zai rike, zai rike da dukkan karfin da Allah ya bashi da kuma adu'a, zai riketa ta hanyar yin takatsantsan, zai bata dukkan kular da ta dace da ita......, in sha Allah zai zamo amini , dan uwa, yaya, aboki kuma miji a duniyarta, zai goga da duk wanda ya nemi lalata farin cikinta, zai girmama wanda ya girmamata!

Hucin numfashinta mai dumi dake sauka a jikinsa yake ji har ransa, a hankali bayan ya sake shafa gashin kanta ya budi baki dan karra jaddada mata kalmar da ya fada ya fi a irga a yau, a tausashe cikin nutsuwa ya furta" I love You so much baby........"

(☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️😏😏😏😏😏😏😏😏😏😏☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️☹️🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗😌😌😌😌😌😁😁😁😁😁😁😁😍😍😍😍😍😍😍😍😍)

67
Azl PAJIN KARSHE
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*

Bismillahi rahamanin rahim

Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE

💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻‍♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....

*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*

💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)

Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)

Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)

Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo

tallah2

*MAGANIN KARA KIBA 3IN1*

*Ina meneman kiba ido rufe Kuma tanason maganine ingantacce Wanda baida illah kokadan to tazo gadama tasamu yar uwa indai kibace da gyaran nono dakara hips toga Mganinmu nan 3in1 cikin kwana 7 kacal👌🏻 zakiga yadda Zaki fara murmurewa insha Allah mungwada mungani munbayar angwada munsayar angode insha Allah kawata Zaki godemin da 3500 dinki kinhuta da gorin rashin kiba munan cikin Gombe Kuma munatura kaya ko ina kedai tuntumebi ta Whatsapp ko kikirani Kai tsaye ta 08030861857 sai kunzo🥰*

*MAGANIN HIPS*
*Wannan Maganin anyisane tamasu neman hips sunsha wannan sunsha wannan to gatamunan insha Allah guarantee nakebaki hajiya inada yakini akanta matsala indai tarashin hips ne to anwuce gun 3500 kacal kinhuta kijuya kiwarwasa kisaka kayan gayu kijuyawa Oga yayikallo kawata har yanga saikinmasa ninafadamiki wannan nemeni kisamu naki 08030861857*

*MAGANIN NONO*
*Itama akwaita me inganci kamarta 3in1 data hips wasu suna korafi nifa nono kawai nakeso yaciko yayi bulbul gwanin sha'awa yadda Oga zaiyaba nasa breast cup suzauna das Amman abun yacitura Nasha Nasha magungunan Amman haryau ba chanji to ganamu Nan yakine ne Dani akansa ba Dan kadanba alhamdullahi duk Wanda yasaya saidai godiyace tsakaninmu kema zokigwada Kuma kigodemin location Gombe 08030861857*
Chapter 115 · 0% Book details