Sashe 48
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salaha ta cire tagumin da ta yi ta zubawa mahaifiyarta ido tana tunanin yaya zata yi da matar nan dake son saka mata hawan jini kiri kiri?
Da wata murya ta rashin kunya, wace du dan arziki ba zai yiwa koda yayansa ne magana a haka ba bale mahaifiya, mutun mai daraja a duniyar bawa, Salaha ta budi baki tana kallonta ta ce" Yanzu ke mama a duniyar nan du abinda ya nufo Ni na rufin asiri sai kin saka kafa kin shure? Da idannuwana nake miki alamun ki barshi ya dauketa su tafi, ki barshi mama ama kika ware murya kika tatare zani kike ihu kan wani mijinki da ya tsufa ya gama bugawa? Haba dan Allah to wai Ni ya ake so na yi da raina ne? Daga kin ga na gilma ki isheni in yi wanka, in wanke kafa in wanke pant in wanke baki in wanke kai, bayan fatar nan in aka cika yi mata iya yi tsaf zata tsofe ta bar kai ba komai? Hana dan Allah wankan nan duka duka yau kwana uku rabona da in yi, kuma na fada maki ki bani lafiya in na gama al'adata nake son haɗawa harda wankin kan na yi ko? Ama kiri kiri mama kike ce min in yi wanka? Yanzu wannan din da kika yiwa haka Ni ai ina ganninsa na ji na kamu da son sa, yanzu in na nemo shi na fada masa yace ba zai iya yi ba saboda uwata me kike so nace maki? Gaskiya a ringa yi ana tuna in fa na rasa miji lalacewa zan yi, dan walahi ba zai yiwu in zo in koma zikau ba, ina.....!"
Ta karashe tana kade kafarta ta nufi ciki ta yi dakin Rauda dan nemo hijabi mai kyan gani ta fita, domin a yanzu yanzu zata batar da wayar nan ta dan samu kudin da zata fara nemo wannan gayen, kwal uba sak irin gayen da take so take burin aura a rayuwa kennan fa, ita fa in yace Mamanta ce bata masa ba sai ta sayi iyayen karya ya samu ya aureta daga baya ta ringa zuwa wajen mama koda a boye ne!
Kumnayen mama suka saurari kalaman yarta ta cikinta, ama zuciyarta ta kasa gaskata mata gaskiyar lamarin
A tsugunnen da take, ta kasa mikewa bale har ta iya tarda Salaha dan su yi magana ta gane ko kanta ta buga ta samu tabuwar hankali ne? Har sai da salahar ta fito ta fice a gidan sannan ta iya dagowa tana jin jirri na kwasarta
Da kyar take kiran sunnan salahar, ama firrr yarinyar nan ta yi kamar bata ji ta ba ta yi ficewarta gashi kiraye kirayen magariba ake yi yanzun , wasu masallatan har sun shige sallah, gashi anguwar ta ki lafiya yanzu a yi wannan a yi wancen, kar dai Salaha ta haukace ta shiga uku?
Wannan tunanin ya saka Mama daukan hijab ta fito tana janyo kofar su ko rufewa da kyau bata yi ba ta shiga bin layi tana haskawa da yar hannu tana neman Salaha, a lokacin da ta fice ne kuma wasu yan samari irin mararsa jin anguwa suka yi wuf suka shige gidan suka shiga yan tatare tataren abubuwan anfani da gagawa suka tattara abinda zasu iya fita da shi suka ficewarsu hankali kwonce!
Tafiyar gagawa ya yi domin cikin abinda bai fi minti arba'in ba suka karasa fada kuma ya samu shigewa har cikin fadar har bangaren su YUSUF da motar domin umarnin da ya sake bashi kennan a lokacin da ya yi kiransa ya shaida masa a summe take fa, har yanzu bata dawo hayacinta ba, kuma ta zubar da jinni sosai daga keyarta shi kam abin ya fara bashi tsoro, shine ya saka shi shigowa direct har cikin gidan da motar sannan ya saka shi bi ta baya ya zo har kofar bangarensu ya ja ya tsaya dan dogarai ba zasu barshi shiga get din ba daga nan, domin yanzun tsaron ya ninka na da sosai, yanzu bayan dogarai harda polisawa ke ba fadar tsaro kuma an fi ba wannan wajen tsaron fiye da ko'ina
Kasancewar a lokacin yana masalaci sai da suka gama sallar Isha sannan ya fito tare da mutanen dake biye da bayansa suka nufo hanyar gidansu, har sai da suka kusa isowa ya salame su yana shaida masu zai shiga da wuri yau
Sai da suka gama kirarinsu yana kallon su suka juya sannan ya shiga takowa a nutse idannuwansa a kan polisan da suke take masa baya wasu daga gabansa, ya girgiza kai a ransa ya furta' Sai kace wa'inda in Allah ya yi wani dan iya shegen zai kashe Ni sun isa su hanna, kawai salon a hanna mutun wali a cikin gida a hanna mutun motsin kirki!'
Yana karasowa wajen motar direban ya fito ya duka har kasa hannunsa jimke yana masa kirari mai haɗe da yi masa Barka da karasowa
Cikin gundura da magangannun nasa ya ce"
Azl 27
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*
Bismillahi rahamanin rahim
Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE
💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....
*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*
💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)
Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)
Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)
Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo
Cikin gundura da magangannun nasa YUSUF ya ce" tana ciki ne?"
Kai ya girgiza da sauri kansa a kasa ya ce" Tana bayan motar, ai baka ce na kaita ciki ba Allah ya karra maka lafiya"
Dan tsai ya yi, ya dan dube shi , kasa kasa ya ce" Ka kaita ciki?, dama kai ka dauketan?"
Wannan karron dagowa direban ya yi ya dan kalli MALIK, kafin ya maida kansa kasa, da girmamawa sosai ya furta " Allah ya taimakeka, a sume take ne, gashi Hajia ba zata iya daukanta ba, shi yasa na sakata a motar"
Kai YUSUF ya dauke yana tabe bakinsa ya nufi motar
Salima na ganninsa ta bude bangaren da take zaune kan Rauda saman cinyarta, Abdul kuwa ya kwontar da kansa a kirjinta , gashinta a fili ta cire mata ribom dinta ga jinnin nan har a jikin rigar Salimar da kuma gaban goshinta
Wani irin bugawa ya ji zuciyarsa ta yi, hakan ya sa ya dauke dubansa ya kalli direban dake dan nesa kadan , kasa kasan nan sosai ya furta" Ko ta mutu ne?"
Da sauri direban ya girgiza kansa ya ce" Wahala ce kawai ta sha, ai abin ba karami bane kuma inaga an shamaceta ne sosai fa"
YUSUF ya dauke idannuwansa daga kansa ya sake kallon Salima dake ta share hawaye hannayenta du jinni ne, sannan ya mika hannu ya furta" Bani ky"
Ky din motar ya ciro ya duka yana miko masa, ya amsa ya juya yana masa alamun ya tafi da yan yatsunsa sannan ya bude gidan gaban ya shiga hankali kwonce yana jin kamar ya cire rawanin a nan ya ajiye dan yadda yake jin tamkar numfashinsa na masa nauyi, bai san dalili ba, ya dai san kawai yana jin isla na neman yiwa kofofin hancinsa kadan
Idannuwa ya sauke kan polise don da ya shige gefen direban yana fadin" Sir ka kawo na yi driving Please"
Bai ce masa komai ba ya tada motar ya nufi hanyar get din, sauran suka ringa bin su da gudu, dogaran dake gadi suka bude get din sunna risinawa tare da kirarin da suka saba har motar ta shige gaba daya ta wuce cen gaban kofar shigewa ya parkerta a nan
Kashewa ya yi a nutse ya ziro kaffafuwansa ya fito domin tuni police din nan ya bude masa motar
Bayan motar da ya kalla ya saka police din budewa sannan ya tsaya yana hankalce da yannayinsa, shi dinma dan tsayawar da ya yi kawai nazarin police din ne yake yi da mamakinsa
Uhum ya dan fitar daga kirjinsa yana kallon Salima, wace ke kiciniyar kamo Abdul ama yana girgiza mata kai da nuna mata RAUDA, yaron ya jigata har muryarsa bata fita sai yake yi kamar bebe yana nuna mata
A sanyaye ta ce" Abdul, ciki zamu shiga a duba auntynka ka ji? Ka yi shiru hakanan kaima ka ga baka da lafiya ko?"
Kai ya ringa gyadawa ya kama hannun da take bashi suka sauko da dan hanzari ta kauce tana rike da hannun Abdul tana so ta ga police din ya yi ya dauko Raudar su shige ta ga ta bude idannuwanta ko hankalinta zai dawo jikinta
YUSUF ya dan daga ƙafarsa kadan dan aikata abinda ya yi niya , sai ya ga Police din da sauri yana nade hannun rigarsa ta kaki yana masa alamun ya dakata shi zai daukota ne ai