Sashe 59
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mahaifiyarta ta dauke kanta tana tuna sharar shanyen da kishiyarta ta yi mata dazu , cikin dariya wai tace su Salima dai kiri kiri an zama boyi, a yi girki a yi gyaran gida , koda yake ta yi abinta ita ta san abinda ake bata,
maganar ya mata zafi sosai, kuma ta kasa magana dan gaskiya ta fada, Salimar ta zama kamar waya boyin gidan, komai ita ke ja da sauran yan matan, itama abin nan na yi mata ciwo, ama ba komai ai zai dawo gidan shi Hon din, idan ya dawo a san abinda ake ciki, ita ta dukufa ne addu'a take yi yana dawowa ya amshi mulkin nan a ga ta tsiya, sun ga ta isa da takama daga Hajiar har ANDIYAR , dukda Honorable dinma nasun ne ama ba su kadai ba harda suma da ake yiwa gani ganin!
"ki tashi ki je ki yi abinda zai gyara ki, fitowarki a babar likita shine tsirarki a kulun ina fada maki, mace kike in baki jajircewa kanki ba haka zaki yi rayuwa a bayan wasu!"
jiki ba karfi, zuciya a mace murus da zafafan kalaman dake fitowa daga bakin wace ya dace ace ta fi kowa taushi da sanyayawa, koda zafi ya kora ya dace ace an ji sanyi a karkashin ta sai gashi yauma da ta samu damar fakewa da wani fushin ta dandankara magangannun da bata sani ba sun jima da yin miki a zuciyar y'arta, sun matukar nisanta ta da yarinyarta , domin da tana da kula da ta gane babu wani abu dake shiga tsakaninta da yar da ta haifa da ya danganci na rayuwarta, sai wanda ya zamo dole ta sani...., ta rasa babar damar da ya dace ace itace ke rike da ita ba kowa ba a hannunta
fitowa ta yi tana share hawayenta, sai dai kirjinta ya riga ya rike mata, da dan sauri ta nufi baban falon dan ta san yanzu kam ba kowa a cen tana coshe bakinta
tana shiga ta barke da kuka da take tarewa da sauri ta nufi kujera zata haye ta darji kukanta ta ga RAUDA a dukunkunne tana nata kukan harda shasheka
da sauri suke goge hawaye, RAUDA na kallonta, itama tana kallonta
da kyar ta ja numfashi ta ce" Ke kuwa ke da wa kike kuka kuma?"
Salima ta dan sake zuba mata ido ta ce" Ke zan tambaya ke da na bari lafiya kalau?"
zaunawa Salima ta yi tana sauke ajiyar zuciya suka shiga fira, fira ta rayuwa, sama sama, firar kame kame dan su kawar da damuwarsu, har suka cika dare sannan suka wuce daki, da fatan samun barci, domin ita damuwa a riketa a rai ta fi haifar da ila da karancin barci.
......................................................
*washe gari*
tunda duku duku suka wuce asibiti wajen Bah
sun same shi zaune saman salaya yana jan carbi, a yau har ya samu ya yi sallah da kansa a tsaye kuma, sannan ko fuskarsa ka kalla zaka gane cewar sauki fa ya samu sai godiyar Ubangiji, hakan ya sa suka zauna Mah sai labari take masa shi kuwa yana biye mata yana ta faman dariyar na dariya, labaran da ba zasu wuce na Hajia, na YUSUF, na RAUDA, Salima, Abdul, da dai duk wani dake tare da su
MAH na murmushin gannin Bah na fadin shi dai yanzu tare zasu juya, YUSUF yace ba inda zai tafi sai ya warke sumul shi kuwa yana faman fadin ya warke me ya yi saura kuma, ama YUSUF ya yi shiru yana girgiza kafa ta ce" Aban YUSUF , gwara ka yi hakuri, dan nima na fi so ace komai normal sai mu je gida, abinda ka samu lafiya, ka ga zuwa lokacin jikin baban RAUDA shima ya warware sai kawai a sha bikinta dan ka ga jiya mun zauna da mai neman auren nata, kuma har ga Allah bashi da laifi, Aban Yusuf ka fa san mutumen nan, ina balaraben nan dake yawan sakawa ka cema Yusuf ya saida masa mota?"
YUSUF ya dago idannuwansa a hankali ya sauke saman Mah, shi dai bai san cewa baki na furucin abinda ba'a saka shi ba sai yau, domin yana ji yana gani sai ji ya yi ya ce" Dama maganar har ta yi karfin da za'a aura mata shi?"
Mah dake diban abinci a spoon tana yin bakin Bah da shi, shi kuwa yana wani karbewa kamar wanda baya iya ci da kansa ta kalle shi ta ce"
Azl 33
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*
Bismillahi rahamanin rahim
Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE
💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....
*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*
💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)
Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)
Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)
Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo
ta kalle shi ta ce" Eh fa, ya yi, kuma tana son shi, Ni dama abinda ya dameni kennan, yanzu abu daya ne nake so dan Allah a maida hankali a kai, a yi bincike, dan ko dan gari ne ba zan bashi y'ata ba bincike ba, bale bako"
Bah ya yi murmushi yana rike hannunta da ta nufi shi da abincin ya ce" In dai Abdallah Balarabe kike nufi kar ki damu Hajia, dama na san shi dan har tushensa na je, ama zan binciko me ya zama yanzu dan dan adam akoy cenza hali, ki ce bana akoy sabga a gabana zan aurar da y'a "
y'ar dariya Mah ta yi, tana kallon YUSUF ya fice a dakin ta ce" ba karamin aiki ba Bah, domin ko kayan daki Bama son na gida na waje muke so!"
A lokacin da Mah ke fira da mijinta YUSUF ya fito coridor din dakin da Bah ke ciki ya yi tsaye ya saka hannayensa cikin aljihun rigar dake jikinsa ta jalabiya ya yi tsaye yana dan hangen mutane daidaikun da wani dalili ke fitar da su mai karfi daga dakunnansu domin tunda ya shigo aka dakatar da kowa aka fada masu na dan lokaci ne yanzu zai fita , hakan ya sa polisan dake tare da motarsa shi da Mah suka dan bazu sunna kai kawo da tarar duk wani wanda zai shigo ko zai fita
Bai san adadin lokacin da ya dauka ba, sai da Mah ta fito tana fada masa babansa na kiransa, ita ta tsaya a waje shi kuwa ya shiga ne ya ga ashe sun jima sunna shan firar su yan soyaya
yana shiga Bah ya zuba masa ido yana fadin" zo nan"
YUSUF ya kalli inda ya nuna masa sannan ya karasa ya zauna yana hade hannayensa yana kallon BAH
Bah ya ce" Me yake damunka?"
YUSUF ya sake zuba masa ido ya ce" Ni?"
Bah ya dafe haba yana kallonsa ya ce" Honorable Ni, nace Ni, ka ga ka rufa min asiri kar na daki sarki fa?"
murmushi ya subucewa YUSUF, shi kuwa BAH ya yi yar dariya yana kallonsa a tausashe ya ce" Ka ci gaba da hakuri , in sha Allah na kusa dawowa kusanka, zan tayaka kokawar nan, bi izinillah zaka kai ga cin nasarar rikon kasarka, ok?"
YUSUF ya lumshe idannuwansa sannan ya sakarwa mahaifinsa murmushi yana kallonsa ya ce" Allah ya aminta"
Bah ya amsa da amen sannan suka yi salama suka nufi gida
sunna karasawa gidan shi dakinsa ya wuce, Mah kuwa har zata kwonta itama hayaniya ta shiga shiga cikin kunnayenta, kuma hayaniyar da bata saba ji ba a sanyin safiya irin haka, domin yawancin lokuta sukan fice ciki koda fira zasu yi su Dukansu yan matan
dan saurarawa ta yi, sai ta ji ai kamar kuka, hakan ya sa ta mike da sauri tana daukan hijabinta ta saka ta fito da dan sauri ta nufi ciki dan sarai ta ji mamakin gannin ba a falo suke ba ashe sunna cen dakin SALIMA
da sauri ya tura kofar ta shiga da salama tana sauke idannuwanta kansu, lokaci daya ta shiga tafa hannu a tausashe ta furta" Subahanallah, menene wannan din, ke Musulima rikewar me ake yi maki? kin ga Salima saketa , kai saketa ku saurara min, meye haka, menene wannan kuke yi kamar wasu mararsa ilimi?"
sakin nata Salima ta yi tana haki dan walahi sun jijigata, RAUDA kuwa tunda ta ji ba'asin rikicin nasu ta ja tana kallonsu shi yasa rabiyar fadan ya dawo kan Salima ita kadai
Rai bace Mah ta ce" ku zauna min, a'a, me ya haɗa ku da junna kunna yan uwan junna fada harda dukan junna? ashe baku da tunani? yaushe rabon duniya da fada bale wai har a daki junna? meye ya haɗa ku da zafi haka wanda ba zaku iya tattaunawa ku ba junna hakuri Ni Ameera jikar Ameerah sai dambe?"