Sashe 57
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da sauri ta dan zarro ido, itama da ta furta sunnan da wasi wasi, dan bata ga abinda ya haɗa RAUDA da ahalin nan ba, bata taɓa kawowa ranta zata ganta a nan ba, ta zarro idon wannan karron da dan karfi ta furta" RAUDA?, KE CE"
RAUDA ta lumshe idannuwanta, da sauri ta ajiye abin saka kankarar idannuwanta na tara kwallah tana kallon ATU
mikewa Atu ta yi tana ajiye wayarta saman kujerar nan ta karaso da sauri ta kama hannun RAUDA ta nufi waje da ita
Salima ta raka su da ido, tana son bin su ama tana tsoro, sai da ta ji mijin Rauda din na fadin" Ikon Allah biya Muradi dama aminiyar aminiyata na gidan nan muka yi ta nemanta?"
YUSUF dake zaune cikinsu, kansa tamkar ya fashe masa dan tsananin ciwon da yake yi masa, jikinsa kuwa zafi ne da shi na gasken gaske, idannuwansa a lumshe suke tunda ya karaso ya zauna, tun sunna tsokanarsa cewar dama yaya lafiyar kura Balantana ta yi hauka? har suka zura masa ido suka ci gaba da firarsu dan sun zo walahi bai isa ya kore su daga zuwansa ba, a cikinsu da yawa na son zantawa da shi, ama sai hakura suka yi dan ƙarara alamu sun nuna ba zai iya doguwar firar ba, in dai ya ji suturun ya yi yawa ne yake bude idannuwansa ya ringa binsu da kallo a ransa yana ayana' kartin banza kun zo da matanku kun wani saki baki sai surutu kuke yi, na zaku dan ringa daidaitawa ba, an girma sai shirme!' sai dai bai furta a bayane ba, ya dai yiwa kansa alkawarin sai ya turawa kowane wannan sakon idan ya so su dawo su cinye shi!
sunna fitowa ta nufi karamin falon da suka bi ta ciki suka karasa baban da Rauda sannan ya cika hannunta da karfi ranta bace tana bukatar da yatsa ta ce" Dama kina raye? kina duniyar? ama kika kasa daukan waya rana daya ki yi kirana ki ji muryana? Ni da na damu da ke shine nake sunturin neman inda kike? tunda na je wajen mama tace min bata san inda kika shiga ba har a asibiti aka kwontar da Ni dan damuwa? ke shikenan ba zaki taba mayar da Ni yar uwarki kamar yadda na mayar da ke ba? kina cikin Nijar zuwa inda nake ya gagare ki? alhamdulilah tunda kina nan raye kuma lafiyarki kalau, nima daga yau zan cire ki a raina na hakura da zumuncin tunda bakya so!"
Atu ta karashe tana fashewa da kuka, dan walahi Allah kadai ya san yadda ta dauki Rauda a ranta, a lokacin da ta ga ta yi sati Uku cif a gidan miji ba Rauda ba labarinta sai ta shiga nemanta, ta daina fushin ta ringa neman layinta, ama bata samu, nan ta shiga daga hankalinta da na mijinta, ama a banza, sannu sannu har ta yi wata biyu a gidanta sannan ta tada hankalin kowa har ya dauketa suka je gidan su Rauda din, a nan ne Mama ke ce mata bata san inda take ba!, kamar da wasa har sai da ta sha karin ruwa dan tunani da damuwar ina Rauda zata je? ina zata je jama'a? domin a duniyar Rauda babu abinda bata sani ba, idan har Rauda ta bata , bata san inda zata nufa ba kuma
hankali Tashe RAUDA ta karaso inda take kukan nan da sauri ta riko hannayenta itama hawayenta na zubowa daga gurbin idannuwanta murya a raunane ainun ta ce" Haba Atuna, dan Allah kar ki yi fushi da Raudanki, idan kika yi fushi ina zan saka kaina ne?, ke kin san ba dai maganar bana son zumunci da ke ba, idan ban yi da ke ba to wa zan iya yin zumunci da shi? kin fita daga sawun kawa kin jima da zama yar uwata, walahi na cire layinmu da muke magana da ke ne saboda na yiwa aunty biyayya, kema a yanzu da kike wuyan wani so kike a ci gaba da irin na jiya? kin yi aure Atuna, baban burina ki zauna kalau a gidanki,ki fuskanci rayuwar aurenki, ki zauna lafiya da mijinki, so kike yi kulun na kwaso na zo mu wuni muna shirme har ki kasa kama darajar da ya dace ki kama a wajensa ta hanyar shinfida rayuwar da ta dace a tsakanin ke da shi? kin manta me muka ce? eh muna iya auren mai mata, kuma muna iya shafe karatun da ya jima yana dauka daga wajenta in dai ba yadda ya dace ta bashi bane? dan Allah ki tausaya wa aminiyarki ki yafe min...."
ATU na kallonta, ta tabata wayon da ta saba yi mata dan ya sauko idan ta yi fushi take yi mata, sai dai na yanzun ya matukar taba mata zuciya
tana kallonta murya a raunane ta ce" Wace aunty ce zaki yiwa biyayya?, me kike yi a nan? Tun yaushe kika zo? dama kina da alaka da MALIK YUSEF NE?"
wajen kujerar da suka gama fira da Abdallah ta ja ta suka zauna, a zuciyarta tana tunanin me zata fada mata dangane da tambayar wace auntyn da ta yi mata?, sam ba zata so ta cewa Atu kanwar mahaifiyarta ta ja mata kashe da hulɗar dake tsakaninsu, ta fada mata ruwa fa ba sa'an kwondo bane, ta nuna mata kwadayin da take yi ya dace ace ya koshi dan ta samu wanda ta samu a tare da ATU, ta shaida mata yanzu Atu darajarta ta karra daukaka ya dace ta bata lafiya ta yi zaman aure? Kai tana gannin maimaita wannan kalaman ma Atu wani tashin tashina ne da batawa kai rai a banza a wofi, domin duk abinda kanwar mahaifiyarta ta fada gaskiya ne, zaren ba kalar yadin bane, shishigi kuwa bashi da wani anfani, kuma ba laifi ta ginu da taimakon Atu ba zata yi karyar haka ba
a tausashe tana kallonta ta ce"
Azl 32
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*
Bismillahi rahamanin rahim
Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE
💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....
*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*
💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)
Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)
Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)
Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo
a tausashe Rauda na kallonta ta ce" Wane kike son ji a ciki? ho Atu maimakun mu yi ta murnar gannin junna shikenan sai rigima?"
Atu ta ce" Kowane ina son ji Malama ba wani, kowane ina son ji!"
RAUDA ta yi murmushi dan ta tabata Atu zata nemeta dama, sai dai ta dan bata waje ne dan itama ta huta da zagin da wasu cikin ahalinta ke yi mata, tun sunna zuwa makaranta tare wani lokacin cikin yan uwan atun da suke uba guda zaka ga ana yada mata magana, ko idan an zo shiga Mota sai su baje ace ita ta shiga Boot, sun sha shigewa Boot din ita da Atun dan idan tace zata zo a kafa sai Atu tace itama zata zo a kafa, direba ke kiyawa dan ba zai taba kai Yaren gidan babu wata ba, kuma har ga Allah shi bai ga abinda RAUDA ta yi masu ba, ga waje nan su ce babu, idan ya dauke kafa ya nemi kin zuwa inda take ita sai ta zo inda take din, a dole ta hakura da duk wata kyara da hantara da gorin arziki ta toshe kunnayenta ta rintse idannuwanta dan ta riga ta gane ko me zata yi ba za'a raba zumuncinsu ba, sai kawai suke tafe a haka
a tausashe ta ce" Na jima a nan ai Atu, tun ranar da aka naɗa shi sarauta muka zo nan, kafin a nada shin kuwa na kwana ɗaya a wajensu, a takaice dai su din iyayen marainiya ne, mahaifiyarsa ce ta daukeni, mahaifinsa yace ya ji ya gani, shine suke rike da Ni"
Atu da jikinta ya fara wani irin masifar sanyi tana kallonta ta ce" Kamar yaya suka dauko ki? me ya same ki a gidan uncle din? "
ajiyar zuciya RAUDA ya sauke, a sanyaye ta shiga labarta mata abinda ya faru, tun daga batan Uncle, har zuwa sace Abdul da abinda ya wakana bayan hakanan"