Sashe 4
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga yadda yake ya sake dagowa ya zuba mata ido a tsayen da take tun daga yalolon jan mayafin dake yafe saman gashin kanta har zuwa yatsutsanta masu ɗauke da abin lalle irin na mata
Kansa ya sake daukewa ya kai dubansa kan Ishaq, sai ya ga shi din ma shi yake kallo da kuma wannan dake tsayen
Elhajin ne ya samu da dabara ya nunawa su Nafisa ai ba komai sannan ya rako su har wajen motar dake parker ya mikawa kowace embulop da ya zo kan RAUDA ya miko mata Tata du ta fi tasu girma da alamun ta fi tasu nauyi yana fadin " sai mun hadu da dare wajen kawo min aminiyar ko aminiyar aminiyata?"
Murmushi Raudat ta sakar masa tana ajiye kudin da aka bata saman cinyarta a saman labanta ta furta" In sha Allah"
Direban ya ja su, matashi da shi irin matasan nan masu zuciyar nema dan yaro ne a shagon Elhajin , haka kuma direbansa ne da gidansa baki daya
A lokacin da motarsa ta tsaya bakin Danja kunnayenta suka ringa jiyo mata shewace shewacen su Nafisa dake baya, ama sam bata jin abinda suke fada har sai da motar ta tashi suka dauki hanyar gidan bikin kasa kasa ta jiyo magana kamar haka" Ke kuwa, meye a ciki banda gayar tsiya? Itace fa jarin matar marin nata, shi kuma marikin mashayi ne kuma mazinaci!, Wai nan bikin aminiyarta ake yi ta kusa da kusa ama bakin ciki da bakin hali ya hannata ta yi kwaliya irin na sauran yan mata, ki duba ki gani sai hade rai da jiji da kai na banza , isar baka isa ba, ita ba yar kowa ba sai kwonbo da gashi da kuma kirar nan wace a wannan zamani du mai son ajiye kira irin nata tsaf zai ajiye in ya shiga wajen masu magani, aikin banza bata san yanzu maza yan kyale kyalen yan mata ke jan su, ba wai ire irenta ba?"
Kanta ta dauke , bata da niyar tankasu, har wace ke maganar tare da Nafisa ta ce"
Asalamu alaikum jama'a....mun zo maku da nagartacen ingantaccen maganin Ulcer, magani ne na Hausa jikake wanda Dubai suka gwada suka ji dadinsa, nagartatun tsatatatun itaciyoyin da suka bamu sasake masu anfani ne ake anfani da su, a nan jamhuriyar Nijar a garin Damagaran a farashi mai rahusa dubu biyu yan naija , yan nijer kuwa 1500francs mai bukata ga numbar +227 96897192 , HAJIA RAHAMA
🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶
*AZAL!*
🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶
*SAJIDA NIJAR*
*PAID BOOK*
_Bismillahir rahamanir-rahim._
*3*
*wannan littafin na kudi ne 300 Naira account details 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi Gt Bank ka turo shaidar biyan ta wannan layin +22793811618, yan nigar kuwa zaku turo katin airtel ko sahelcom ta 500 francs ta wannan layin sai a saka ku 93811618 sai kun zo my lovely reader 😍😍😍😍😍*
*TALLAH, TALLAH, TALKAH*
_*TOH TO TO!*_
🗣_*YEKUWA JAMA’AR NIGER 🇳🇪 DA KEWAYE KU MARMATSO KUJI👂🏼NESA TAZO KUSA SAI HAMDALLAH🙌🏻*_
_Muna matukar farin cikin sanar daku cewa wanan shaharraren kamfanin nan na kasar waje *{CHAINA🇨🇳}* wanda yayi suna duniya tasan dashi fagen hada ingatattu kuma tsaftattun maganguna wato kamfanin *GHT* 💃🏻 yanzu haka yazo kwacokam a *Niger* sunce muma kar abarmu abaya, ina kuke Mataye?_
Wanda suka ansa sunansu cikakkun Mata isassu yan kwalisa shalelen oga? Daku nake
_Amarya_Uwar gida_
_Zawarawa_kai harma da yan Mata kuma kar a baku labari👂🏼_
_Muna siyarda ingatattu kuma shararru magungunan mu kamar haka👇🏼_
INA MASU FAMA DA MATSALOLI KAMAR HAKA👇🏼
🦠*INFECTION*, *🦠 RASHIN HAIHUWA*, *🦠RAGE TUMBI DA KIBA*,🦠 *CIWON HAKORI*, *🦠MAGANIN GYARAN NONO DA MAZAUNAI*
*🦠 CUTAR CANCER*,*🦠 RASHIN KUZARI GA MAZA KO KARANCIN RUWAN MANIYI*,*🦠ULCER*,*🦠DIABÈTE*,🦠 *FIBROID*,*🦠ASMATIC**🦠SKINCARE TRAITEMENT DE LA PEAU*
_KURAGEN FUSKA KO DASU AKA HAIFEKI DA IZIN UBANGIJI MATSALARKI TAZO KARSHE🥳 TAREDA *{GHT}*_
_SIRRIN GYARAN JIKI SAIDA KAMFANIN *{GHT}* KARKU SAKE KUBARI ABAKU LABARI, HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKE SANIN NA KWARAI👍🏻_
💁🏽♀️MUNA SIYAR DA TURARE KOWANE IRI NA JIKI DANA DAKI AMARYA DA UWAR GIDA *KAMSHI SHINE MARTABAR Y’A MACE🙌🏻*
💁🏽♀️MUNA GYARAN AMARE DA UWAR GIDA DILKA DA SAURANSU, ABUN SAI WANDA YAGANI…
_MASU NEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBI *HAJIYA FATIMA* WAKILIYAR *{GHT}* A WANAN LAMBAR KAMAR HAKA👇🏼_
*ADRESSE 94536935 94.53.69.35*
*Muna nan a unguwar Lazaret NIAMEY/NIGER*
KARKU BARI A BAKU LABARI🥳
Litattafan marubuciyar
Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Bak'a ce
Bani da zabi
Daga tafia daukar soja
Neman na kaina
Kutkale
Mage
Bani da zabi
Idan ka raina inda kake
Umughuluk itifal
Duk nisan jifa
Wata kokowar
Ni zan ladabi
Dakika biyar
Da ciwo a zuciyata
Aure yakin mata
Alkalamin Kadarata
Dutse
Daga tafiya daukar soja
Makauniyace
ND now *AZAL*
Kanta ta kawar, bata da niyar tankasu har wace ke firar tare da Nafisa ta ce" FIFI, wai dan Allah baki ga irin yadda mijin aminiyar Tata ke kure mata waje ba? Ke kudinta fa ta yiwu ya fi namu yawa!"
Nafisar ta ja dan tsaki ta sake rage murya, domin magana ce suke yi kasa kasa sosai dan kuwa direban dake jan su ko kadan baya jin abinda suke fada , ama ita Allah ya mata karfin ji shi yasa dukkan furucinsu a kunnayenta, kasa kasa Nafisa ta ce" Na zaki gane ba, wannan fa da kike ganninta babbar yar hannu ce, idan kin ga tarin samarinta sai kin sha mamaki, ba za'a ce a'a ba in akace shima yana soyayya da ita din, bata da haram fa, kuma tsaf zata rabaki da saurayinki sai dai ki yi hakuri, gashi ita iyayenma bata da su bale a kai kararta wajensu, iyayenta hatsari suka yi suka mace harda yayarta da kannunta uku, ita dayar nan uwa maya suka bari a hannun kannin mahaifinta, shi kuwa baya hanawa bale sakawa, inma ka kai masa kararta tsaf yake iya daure mata, Ni dai abinda ba zan lamunta ba da ta wulakanta Ishak, ban san waye ke son numbarta ba na amso na bashi ta wulakanta su, ko ji take ba zata samu biyan bukata a wajensa ba?"
Da ido dayar ta saci kallonta, gaba take ama tana iya fasara yannayinta, a gaskiya a yanzu da take zaune ba kwaliyar a fuskarta ana iya daukanta a bar su, su da suka shafa hoda da ja gira da su jan baki da gashin ido, to ita gashin idannuwanta kadai sun isheta, danma ba fara bace cen cen din nan, ama yannayin fatar jikinta tamkar ta yan Ethiopia wankaku masu rantsatsen hutu, kai kamanunta kansu tamkar wace ta samo usuli daga su, saima hannayenta da kaffafuwanta, sunna da tsafta da kyan kallo, hannayenta kuwa harda yan faratuna take tarawa na ra'ayi mikaku farare tas tas da su, tana dauke da quality masu fuzga, ba wai manyan duwawu ne da ita ko manyan breast ba, a'a, komai dake jikinta ne dan daidai da tsarin halitar jikinta, sai kuma ta iya saka kaya da wasu yannayin dake daukan hankalin har mata ba iya maza ba, sau tari idan ta halarci taron mata kawai zaka ji ana tambayarta wai gashin idon nan nata ne? Wai me take shafawa? Dan Allah me take anfani da shi a lebenta? Dan Allah yaya take yi kaffafuwanta da hannayenta suke haka cikin tsafta? Sai dai ta yi murmushi tace haka Allah ya haliceta, kuma haka din ne , sai dai wanka kawai da ta karra, ko kwali na koda yaushe take sakawa ba bale kwaliya, ama a haka din dai take da nata farin jinin da ya tsolewa wasu ido
Kasa kasa kawar Nafisa ta ce" Fifi gaskiya Atu ta yi sake, Ni idan nice ba zan taba amincewa da haka ba gaskiya, cap, wannan ai sai ta kwace min mijina ina ji ina gani"
Daidai motar ta tsaya kofar gidan su Bara'atu , direban ya sauke madubai sannan ya cire masu sakatar motar
A Nutse ta bude bangarenta ta fito sannan ta je gefen da suke ta saka hannu ta bude masu ta kuma tsaya a kan hanyar fitowar ta saka idannuwanta cikin ma Nafisa, wace sai da gabanta ya fadi ta dan samu kanta da dan ja baya tana kallonta lokaci daya tana fadin" Ke kuwa lafiya?"
Rauda ta bi su daya bayan daya da kallo, sai kuma ta saki murmushi, cikin yannayin da zaka rantse ba zata iya furta wata kalma sama da hakuri ko hailala ba ta ce" Kina da matsala da Ni ne?"
Ba yan matan nan kadai ba, hatta direban nan sai da ya juyo ya zuba mata ido, domin a yanzu ras yana ji dan ya tsayar da amon rediyon motar
Nafisa ta sake dubanta da mamaki ta ce" Wai da Ni kike RAUDA?"
Rauda ta lumshe idannuwanta da wani yannayi ta daga kafarta ta saka cikin motar sannan ta janyo kofar ta rufo da karfin tsiya ta juyo bayan ta ajiye wayarta a aljihun motar tana kallon yan matan gaba dayansu ta ce" Da ke, da kuma ku nake, Akoy mai matsala da Ni ne? Mu warware ta saboda bana son kwonciya da tunanin wani banza, nace inada matsala da ku ne ta yadda zaku ringa wulakantani a gabana?!" Ta karashe a kausashe tana juyowa gaba dayanta
Direban ne da sauri ya shiga yana fadin" HAJIA, kin ga kar ki kula su sauko ki yi tafiyarki, ko me suka maki ki yi hakuri kin ji?"
Nafisa ta cafe maganar tana fadin" Karma ta sauka, ta yi mana abinda zata yi!, da ke din nakkkkkkkkkkkkkk"
K din kawai ya dan fito a karshen furucinta ta samu kanta da dantse harshenta lokaci daya sakamakon dauke fuskarta da Rauda ta yi da mari sannan ta rike mata wuya harda kokarin daneta a cikin motar
Ihu suka kwasa sauran yan matan biyu suka shiga kokarin kwantar Nafisa, sai dai gannin abin na neman zuwa kansu dayar ta bude motar ta fice tana haki har takalminta ya cire saboda yadda ta fito daga motar hankali tashe ta sake duban Nafisa dake kai duka a iska bata samun Rauda din, ita kuma Rauda har idannuwanta sun juye ta rike mata wuya taf tamkar wace zata aikata kiyama