Sashe 42
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki ba karfi ta juya ta bi hanyar nata bangaren , dan a gidan take rayuwa da mijinta wanda da shi da babu du daya, dan babu abinda ya isa ya saka ko ya hanna a gidan sirikansa, zama ne ake yi tamkar itace mijin, shi kuwa matar, kuma mutun ne mai abin hannunsa daidai gwargwado, dan ya fi karfin masara da shinkafa, ama mugun katari ya afko shi da mace irinta , tun yana gannin zai iya tankwasata a hankali, har ta gama tankwasa shi, yana zaune yana raye ko iyayensa in ba su suka zo ba bai cika zuwa ba, kuma lafiyarsa kalau, kawai duniyarsa itace da ƴaƴansu
Kafa take jefawa har ta karasa cikin falonta ta nufi kicin da sauri jin kwaramniyar ta yi yawa a ciki dan kamar ana dukan wani abu haka take juyowa
Tana shiga ta kwalalo ido sakamakon gannin yarinyarta mace daya cilo wajen frij tana ta ciro abubuwa tana zubarwa da sauri sauri kamar wace ke neman wani abin da ta ajiye
"Dayana" ta fada muryarta har kamar tana rawa
A firgice Dayanar ta juyo tana ta kokarin murje idannuwanta dan ta ga mahaifiyar Tata da kyau sannan tana jan rigarta dan ta daidaita tsayuwar ta, idannuwanta masu tsarin halitar gidan su YUSUF sun yi luhu luhu sun yi ja na cikin kuwa sun karra girma da duhu, lebenta ya yi Jajajir kana ganninta ka san a bige take dan duk yadda ta so ta daidaita kanta kasawa ta yi sai numfashi take saukewa da karfi dan ta hanna a gane hallin da take ciki
Rai bace, murya sama sama mahaifiyarta ta karasa daidai lokacin da RISLAN ya shigo bangaren nasu da hannun yarinyarsa rike a hannunsa ya jiyo Muryar mahaifiyarsa da ta shaki wuyan DAYANA tana fadin" Dan ubanki shaye shayen kika koma? Nace dan ubanki wani abin kika sha kuma?, DAYANA gwara na kashe ki na huta da dan iskan halayar nan da kike yi a duniyar dan ki sakani a uku, gwara in san na kashe ki na huta ya isk........................"
Da sauri ya karasa yana kama hannayen mahaifiyarsa ya shiga kwalkwata a raunane sosai yana fadin" Subahanallah, innalilahi Wa inna ilaihi raj'une Mama, dan Allah ki saketa, ki bari kar ki aikata aikin dana sani , kin rike mata wuya sosai fa"
Da kyar ya iya kwatar Dayana, ta rarafa a rikice ta hade bayanta jikin frij din kicin din tana ta fitar da harshe tana numfashi da kyar tana murza makogwaronta tana kallon mahaifiyarta
Nana ta nunota a kausashe ta ce" Karya kike ki jaza min abin magana again a gidan nan, dama ido a kaina, karya kike yi ki jaza min abinda za'a fita ana zagina, gwara ki san kin bar kasar nan da ranki da na fitar da ke daga duniyar , dan a shirye nake tsaf yakina yanzu na fara, koda ina son ki, koda kina neman nuna min kin fi karfina bakya jin maganata kar ki manta tushe, duk abinda yake kanki daga nawa ya tashi, kai kuwa uban me ka zo min yi gida? Ba na maka iyaka da fada ba marar anfani?"
Kai RISLAN ya sada, gabansa na faduwa ya kasa dagowa bale ya amsa
Nana ta ja tsaki a juya dan ji take yi kamar zata kifa ta fice da nufin zuwa ta sakarwa kanta ruwa ko zata ji nutsuwa a jikinta kafin ta zauna ta yi tunanin abinda zai fisheta
Dayana kuwa yadda ka san mahaukaciya ta shiga wani irin abu kamar tana karatu a makarantar allo tana ta maimaitawa a rikice tana fadin" Bata son shi, saboda shi take yin wannan abin, Ni kuwa ina son shi, kuma koda bata so sai na aure shi, tunda ina son shi, Ni dai so nake yi ya so Ni Ni dinma, ina son shi, shi nake so tun kafin ta sa na fara soyaya da uban Kulsum, ta kuma sa na auri Sarkin yaki, sannan yanzu tace kuma ba zan so shi ba? Babu inda zan je, ina nan, ina gidan nan, sai ya aure Ni!"
Tausayi da tarin tsoro suka saka RISLAN jin hawaye na sauka a saman kuncinsa
Mikewa ya yi ya kamata ya mikar da ita yana kiran sunnanta, da kyar ta saurara tana kallonsa a tausashe ya ce" Na san kin san me kike yi, kuma kina jina kina gane me nake fada, yanzu Dayana kina tunanin wannan halin da kike neman maidowa rayuwarki wanka kika daina da jimawa ne zai sa ya aureki? Na zata kin ce shisha kadai kike sha, itama ina ta kokari dan ki daina ashe baki daina ba? Dayana kina tunanin namiji ko lalatace ne zai so ajiye uwar iyalinsa lalataciya?, haba Dayanar dad, ke fa ba yarinya bace , zuwa yanzu ya ci ace kin fara gane ba komai ne alkhairi a duniyar bawa ba, kuma tsananta abu ko menene banda abinda ya shafi neman ilimin addinin musulunci bashi da kyau, me yasa zaki yaki kanki da kanki? DAYANA YUSUF fa ba mijin balagazar mace bane, kuma ke kin san ba shine mai halayar da ake masa kallo ba, kuma kin san tushen labarin abinda ke kokarin nutsa shi cikin sabon Allah ko menene, kuma kin sani sarai har yanzu ba'a yi nasarar abinda ake so din ba, shine ke zaki zo ki yi kokarin sake riko sabon Allah din da nufin Allah ya baki abinda kike so? Haba Dayana sai kace wa'inda muka zo wajen da zamu dawama?"
Kwarai tana gane yarensa, kuma tana jin komai a kan gaba
Hakan ya sa ta fashe da kuka tana jin kamar kanta zai fashe dan abinda ta sha din bai gama sakinta ba, ita ta rasa yaya zata yi da ranta
Rabonta da fita daga falon gidansu ta je farfajiyar gidan nan tunda ta samu ta fita ta ganshi da rawani mahaifiyarta ta hannata fita, shin yaya Mama ke so ta yi da ranta ne? Ita bata ga amfanin wannan tsana da Mama ke yiwa wanda ta san ya gama gamawa da zuciyar yarta, koda yake ba wata damuwa kowa ya yi abinda ya ga dama ita abu daya ne ta sani zata hada kayanta ta kaura wajen Hajia, ta san Hajia ba zata koreta ba, matsalar su ita da Mamanta ne ba da su ba!, kuma ta tabata a cen zata samu ya dubeta dan walahi itace matar YUSUF!
"Easy Man easy, kana nufin yanzu zaka shiga dajin nan? Haba oga, ka bari su su shiga mana, me yasa zaka shiga saboda wannan casss din da bai shafe ka ba?" ISHAK ke fada cike da mamakin yadda YUSUF ya iya fitowa daga fada cikin normal shiga da rigar dogari a sama, har ya iya fitowa ya zo madaidaicin gidan da Bah ya taba bashi as girft a lokacin da ya ciyo gasar harda tun yana da shekara goma sha biyar, gidan na nan a da haya ake masa daga baya ya bar gidan ana kular masa da shi yana kwana a ciki in kwana ya kama shi a garin
Da mai gadin suka gaisa ya shigo ya samu dakarun aminansa masu tsaron gidansa na jeji da manyan mashin din nan na maza na shiga jeji da abun kai da bindiga da dai duk wani abin da ya dace ace an shirya, a ciki kuwa ISHAK na ciki dama dan a nan ya sauka yanzu kuma ai shi zaman garin abokinsa ya kama shi, bai yi tsamanin zuwan shi ba sai ganninsa ya shi ya shigo yana cire rigar jikin nasa ya haura sama ya shige wanka, yana saukowa ya sauko da wani dogon wando baki sidik da riga mai hannaye kannanu wace ta ba damatsunnan hannayensa damar bayana gudum gudum da su, ya sauko yana kiran Taj yana bashi damar shigowa
A nan ne ISHAK din ya gane inda suka nufa dan a lokacin ne YUSUF ya tambayi Taj ya tabata numbar ya santa? Domin a dazun numbar wanda ya yi kiran kawai ya ba Zaj yace a yi kiran layin a yi tracer a san inda suke, nan da sati Daya ya bashi, sai gashi Taj din yana fada masa wannan numbar ai ya santa farin sani ma kuwa, wasu yan jagaliya ne, yan kauyen dake kusa da garin da suka waye da shaye shaye, dan sunna shiga birni ne dan siyan kayan maye su dawo , shine yace to kuwa a yau zasu same su su zanta dan Mah ta kwontar da hankalinta a kan rigimar ƙatuwar y'ar nan da ta dasawa wai ko *BABY* ko me? Abu kamar a yi amai dan sam bai hauta ba gaskiya
Bindigar da ya daura a damtsen hannunsa ya gyara da kyau ya wurgawa Ishak wayar hannunsa ya masa murmushi ya ce" Ka dan zauna min ina zuwa, in aka ji na fita daga bakinka ne man hakan ba zai birgeni ba ka ji?"
Daga haka ya yi ficewarsa ya bar ISHAK tsaye baki bude ya rasa tudun dafawa
🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗
Azl 24
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*
Bismillahi rahamanin rahim
Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE
💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....
*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*
💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)