Sashe 89
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun da suka zauna din ake yi masu nasihar baki dayansu , kowace an yi mata nasihar dai-dai da abinda ya dace a yi mata har Bah ya zo kan RAUDA
A tausashe, bayan ya tuna maganar da suka yi da Hajia ya sauke ajiyar zuciya kuma ya dan kalli YUSUF din ya ce" Y'ata, ba zan gaji da baki hakurin rashin miji ba, ki yi hakuri kin ji? idan mace ta rasa miji ta yi baban rashi a rayuwarta mai matukar wahala, sai dai idan kika yi hakuri kika yi ta addu'a Allah zai fido maki wani, dan a cikin goma dayama baki dauka ba, kuma na san babu wanda zai ga y'ata ya kita, shi yasa zan karra maki nasihar ki kula da tarbiyar ki da darajar ki ta y'a mace, har Allah ya fitar maki da wani mijin na sake bashi amana, a yi ta hakuri da rayuwa kin ji?"
RAUDA ta sake sada kanta tana sauke ajiyar zuciya, a hankali ta gyada kanta dan ba zata iya budar bakinta a irin wannan adu'ar mai girma ba, ko ba komai iyayenta ne, akoy nauyi sosai tsakaninta da su, shi yasa Salima ce kawai da Atu ke amsawa, su dinma ba wai da wani karfi da iya yi ba, a hankali cike da kunya
Uncle Umar na murmushi shima ya dora tasa nasihar, ya idashe da fadin" Kin ga lokacin tafiyarmu ya yi, ki ci gaba da yiwa iyayenki adu'a na san ko na mutu yau hankalina a kwonce yake a kanku ke da d'an uwanki, dan Allah tunda kin samu kin fita a takabar ki je ki dauko shi wajen mahaifiyarsa,, na fi jin nutsuwa idan yana tare da ke, dukkan wata nasiha ta kirki kina samu RAUDANA, fatana ki ci gaba da dauka har karshen rayuwarki, Allah ya maki albarka"
da amen suka amsa, banda shi dake zaune da tanfatsetsiyar samsung dinsa yana dubawa
A nutse ya daga waya, ya dan yi shiru kafin ya ce" Ok docter gasunnan, A sauka lafiya "
Daga haka ya dubi wajen Bah, wanda ya mike yana fadin" Malan Umar mu je, likita har ya isa aeroport ko?"
Kai ya gyada yana kallon su, sun mike su duka da kuma gagawa suka fice, hakan ya sa mikewar da yan matan suka yi basu kai ga fita ba ya rufe kofar ta hanyar aiki da abin rufewar dake ajiye saman karamin teburin wajen sannan ya sake dagowa yana duban Salima wace ta dawo ta duka dan ta fahimci magana yake son yi
Kasa kasa sosai ya furta" Me yasa kuka fito ta nan bayan ga hanya nan ta baya?"
Salima ta yi saurin kallon RAUDA, wace ke tsaye nesa kadan da su, ta sada kanta ta ce" Yau RAUDA ta fita, shine muka fito ta nan dan ta dan rawata kafarta "
"A part din Mamanta babu abinda babu na rawata kafa, ta rike kaffafuwanta iya cen, i'm i clear?"
Salima ta yi saurin gyada kanta tana tunanin me kennan?, sannan ta nemi izinin tashi daga tsugunnen ?
Sai dai me, bata kai ga tashi ba, wani gigitacen shedani ya turo RAUDA, RAUDA dai tasu mai sasaukan hali da biyayya ce ta karaso saman kafet din nan, kaffafuwanta masu ɗauke da Safa ruwan ash mai kwaliya ta ringa lotsawa a saman kafet din har ta karaso dan daf da kujerar da yake zaune
yannayinta idan ka kalla zaka gane tana dauke da magana irin ta bacin ran nan, ama kuma ta danne
A tausashe tana kallon sa kamar yadda ya zubawa fuskarta ido yana kallo ta dan risina dubanta kadan a hankali sosai ta furta " Da tace na fita, tana nufin na gama takaba....hakan na nufin Dole zan fita ko dan Allah ya bani wanda zai kuma daukewa duk wani wanda na zamo jidali a idannuwansa Ni, Allah ya huci zuciyarka Bah karami...... Ni RAUDA ba akuyar dauri bace!"
Daga haka ta mika hannu a inda abin rufewar yake, tana jin ranta na tafarfasa da tabbacin ko waye shi walahi walahi ba zata taba yarda ya rikita mata lissafi wannan karron ba, wancen sojan kuma zata je ne da kanta yanzu ta amshi numbarsa, idan soyaya ya zo da ita zasu yi sai me, tace sai me?!
Sai dai a lokacin da ta dora hannunta a kai, a lokacin Salima ta baje a kasa tamkar an watsa mata mari, Atu kuwa ta dora hannayenta saman kai ta je ta liku da kofar fitar tamkar kadangaren dake neman ruwa , a lokacin ne bata yi zato ko tsamani ba, bata taɓa kawowa kanta ba, batama gane ta yaya duk girman jikinta da kamewarta ba, ta jita tamkar an daga yar farar leda ba karfi an kuma zaunar da ita saman kujerar da babanta ya tashi, lokaci daya an cire rawanin dake dan sakawa ana dan yin nesa da idannuwan nasa, da kuma yannayin fuskarsa, lokaci daya tak aka tunatar da ita karfi ba dayya, ba,, kuma karfin murya ba daya ba, a lokacin da ya kama fuskarta ya dago da karfin da ya sa ta bude idannuwanta ta zuba cikin nasa, a lokacin ne kuma matarsa ta fito da gudu ta dora dubanta a kan haka, a kuma lokacin ne ya budi bakinsa Rai bace, ido cikin ido yana dubanta a kausashe ya ce"
😭😭😭😭😭, Ni wollah ko, to wai ma to wai kam..
a dai ringa amsar BONANZA 😂😍😍😍
Azl 51
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*
Bismillahi rahamanin rahim
Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE
💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....
*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*
💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)
Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)
Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)
Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo
A kausashe sosai ya furta " Kin cika wasa da abinda yake iya dauke numfashin ki!, kina so ki sake nuna garaje a tafiyar nan!, Ke ba zaki iya yin biyayya bane?, Bana tunanin zaki iya kokowar, ba ke ba ko wani yace zai ja da wahala ya kai, kar ki sa a sameni ta hanyar ki!,, nace ki bi ta baya, ki zauna a cikin daki shine umarnina, shin zaki yi ko a'a?"
Tunda ya fara magana hawayenta ya bale, kuka take yi ama ba mai karfi ba, Sai dai bata sani ba ita hawayen ne ke zubowa dan kansu, bayan na Amnah da karfin tsiya suka bale mata bayan ta dora hannayenta saman kanta tana kallon abinda zata yi kira da baban tashin hankalin da ba zata taba cin karro da irinsa Bama bale ace ta taɓa cin karron da irin nasa
ta shiga a halin firgici a tsayen da take hannayenta saman kanta tana kallon mutumen da ya zame mata zinari cikin kasa ko ganninsa ya zama aiki bale riko shi rike da habar wannan da ta dauka kaskantaciya a cikin kaskantatu yana yiwa kashedin da ba zata so ta san dalilinsa ba, abinda ya sakata kuka ba wani bane, dama kusancinsu ya kai har ya taba habarta? a shigowar da ta yi gidansu har ta kai matsayin da haka zai faru ita da shi?, menene ta yiwa mijinta da ahalinsa da suke sonta? menene darajar da take da ita a duniya da har zata samu wannan damar?
Salima da Atu kuwa tsabar firgicin abinda suke kallo ya saka Salimar langwabar da kai tana hawaye, hawayen da ba zata iya fadin na meye ba koda an dora Mata bakin bindiga a kanta, Atu kuwa sai ta ringa shafar yaron cikinta tana hade hannayen alamun bada hakuri ne ko meye?, ita dai gatanan kamar irin an saka mutun a ukun nan, dan basu tashi fara bin hanyar da ya nuna masu ba sai da RAUDA ta fashe da kuka mai kara tana buga kaffafu, hakan ya sa da sauri sauri gudu gudu suka kama hanyar bayan sun riko hannayenta sun sakata tsakiya ita kuwa tana karra karfin kukanta har suka isa falon Mah, wace ihun kukan ya sa ta fito da sauri tana kama sunnan RAUDA, a birkice ta ce" Baby, subahanallah lafiya? menene,me ya faru, ke da waye, ke Salima wa ya dakar min yarinya? ko faduwa ta yi!?"
Salima ta samu kanta da yin tsuru tsuru,Atu kuwa da tarin takaici tana kallon RAUDA ta ce" Na rantse ki mana shiru ya rainin hankali na rantse ki kama mana bakinki ke da baki san lokacin yin rigima ba, yau da kika sa aka dakeni da sai na rama a kanki, fitsarariya kawai"