Sashe 72
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wucewa Mama ta yi tana ta kada mazaunai tana tunanin ai Bama zai yiwu ba walahi ace za'a tafka masu wannan rashin mutuncin, ina , sun shirya tsaf shiga gidan nan ba dan su fito kwana kusa ba! kuma duk wata matsala dake iya Kunno masu a shirye suke tsaf da tararta ko Wacece!
Yama na yi aka shiga hada hadar kai RAUDAH bangaren Hajia
Mah da yan uwanta ne suka kai RAUDAH suka mikata hannun Hajia sannan suka koma falo, domin wankan amarya Hajia ce zata yi da kanta da shirya amarya, shirin da sun sani ba'a digawa amarya ko kwali bale a yi zancen wani mak'up na rashin tsari, domin Hajia a kulun takan kalubalanci irin rayuwar nan, takan ce ina anfanin wannan rayuwa ka wanke budurwa zaka mikata dakinta ka bari a kwaliye mata fuska kamar wata wace ta gama watsar da kanta a titi?
Su dai sunna waje suka yi salolinsu na magariba sannan aka shiga har fira ana jiran isha
A cikin dakin Hajia kuwa Rauda na cikin wani hali na matsanancin mutuwar zuciya da tunani, sai dai tunda Hajia ta zo hankalinta ta koma kan Hajia, domin, tunda take magana ta kusa da kusa bata taɓa hadaya da Hajia ba, Hajiar dai ta santa itama karya take tace bata san Wacece Hajia da dukkan sauran halayarta ba, sai dai a yau sai take ganninta daban, bale da aka gama yi mata wanka irin na amare Hajiar ta bata wata jalabiya da hijabinta ta umarce ta ta saka ta yi sallah, bayan ta gama ta umarce ta kan ta hau abin kanshi, ta hau ta yi zaune a nan ne Hajiar ta shiga yi mata nasiha, kwarai nasiha ce, nasiha ta zaman duniya wace idan ka yi abinda aka fada maka lalle ka tanadi harda ta lahira, domin bata taba tunanin Hajia zata dubeta ba bale wai har ta damu da yi mata nasiha da fada da kakkausar murya a kan aure da darajarsa sai da Hajiar ta dubeta ta sanar mata a yanzu darajarta ta karu, idan har ta kiyaye ta yiwa mijinta biyayya lalle ita ke da riba, ribar dake iya shafar su su marikanta, Hajia ta yi mata nasihar da uwa da uba ke iya yiwa ƴaƴansu, a lokacin da ta zo rufe magana tana dubanta ta ce" RAUDA, ke jikata ce, ke din ahalina ce, ki rike mutuncin kanki, aure shi ne darajar da Allah ya luluba maki, ki kuma da shi sosai ki tsira gobe kiyama"
Hawayen dake zubo mata suka sake wanke mata fuska, Hajia ta yi murmushi tana kallonta, bata taba jin mutun ya shiga ranta irin na yarinyar nan ba, yau kafin ta yarda ta cire rigarta ta zauna da sket karami da breziya a yi wankan nan na nonon raƙumi sai da Hajia ta yi mata jan ido, kuma ana yi tana kuka, ba kamar wasu daga cikin ya'yan gidan ba, ana zuwa suke tubewa tik sai Hajiyar ta ce su rufe ba fa tik zasu yiwa mutane ba, kuma idan ana wankan nan ana yi sunna fadin inda bai samu ruwan ba, kuma har a yi nasiha a gama kiri kiri sunna kallon mutane , ama y'ar nan tunda aka fara har kawo yanzu da Hajia ta yiwa Mah magana ta shigo kuka take yi kanta a sade du ta fice a hayacinta
Hajia ta yi murmushi tana kallon Mah, a tausashe ta ce" Yaya aka yi baki zo min maganar filinta da nake ba jikokina ba idan zan aurar da su?"
da mamaki Mah ta kalli Hajia, sai kuma ta yi murmushi ta ce" A yi hakuri Hajia mantawa na yi"
Hajia ta yi murmushin itama tana kallonta ta ce" Na yi, ama gobe gobe ki zo a fitar da takardar ta a ba Uban marayu ya saka hannu a bata, sannan ki kaita dakinta da kanki dan Allah, Allah ya baki ladan riko"
Mah ta karra kamuwa da mamaki mai girman gaske, tana amsawa ta kama RAUDA ta mikar da ita, Abin mamaki Hajia ba biye da su har wajen mota tana sake fadin a kula da ita, sannan ta tabatarwa Mah zata karbi amaryar Malik idan bata dawo ba har aka kawo ta , dukda a yadda al'ada take babu wanda ya isa ya san da shigowar amaryar, ama kuma sun ce wai zasu yi ko amaryar doka ko me?, zata je dai bangaren na Mah ta tarbi amaryar kawai
Tun a wannan lokacin motocin tafiya da RAUDA suka fice a gidan, ciki harda aminiyarta da Salima, da sauran jama'ar dake nan dan taya Mah murnar aurar da y'a, Bah kam da Aba an ce zasu ganta idan aka kawo ta sati da ake kawo amarya ta wuni gidansu a yi mata kunshi da kitso, Hajia tace idan an kawo ta zasu yi mata nasihar su ta iyaye maza
Tunda motocin Su RAUDA suka fita , Hajia ta juya da nufin komawa bangaren Mah aka shiga shelar a marmatsa za'a shigo, sai ta dan ja ta juyo dan hangen mai shigowar ko Malik ne domin yau a idonta bata ganshi ba, rabonta da shi tunda asubahin nan
kade kaden da suka fara shiga kunnayenta suka sakata sake maida hankalinta tana mamakin waye kuma da kida? Bayan tun na daurin aure da aka yi aka soke kidan akace kar a kuma shima na daurin auren ba zata suka yiwa mutane, rasuwar marigayi ba wani jimawa ta yi ba, ya kamata ace an tsagaita wasu abubuwan, shi yasa wunin an yi shi na biki ne kawai ama ba wasu kade kade da abubuwan nan na sabga
jerin motocin dake shigowa da irin iface ifacen da suka shigo ya tabatarwa hajia ko su waye Wadinnan baki ne a masarautar nan da har zasu zo su yi wannan rashin da'ar a irin wannan lokacin
bata gama mamaki ba aka ringa fitowa daga mota, yannayin ado da kwaliyar matan dake fitowa ya fadar mata da gaba
da sauri ta juya wajen da ta ji murya kamar ta dan daudu yana fadin" Ku gafara a bude motar Hajia, hajiarmu maganin kukanmu, tabas mun yi kamu, kuturun kare, wannan gidan ko a Saudiya ai ginane ne, jama'a ga inda ake barin kudi da sarauta, Ni na san AMNAH dinmu sai ta yi baban kamu, sarki kika dauka tawa fito mu kashe, sarkinma uban sarakai ne dan uban mutun!"
Kiris ya hanna Hajia summa, a lokacin da ta ga an bude bayan wuleliyar motar nan wata ta fito da doguwar riga ɗinkin nan da ake yiwa amare na yanzu, daurin kalabin kanta yadda ka san panka haka ya bude, hannunta rike da wani abin fifita, kafarta sanye cikin dan uban takalmi takani na karye!, a lokacin da masu daukan vidion da suka zo da su da masu hotuna suka shiga gabatar da aikinsu, a lokacin ne wannan zabiyar yan daudu ya kuma bude baki yana fadin" MRS YUSUF BELLO kennan, AMNAH, yar kudi, jikar kudi, yanzu kuma ta gama gogewa Yan uba harda ta zama matar kudi, kuma matar SARKI, yau dole mu tsole idon makiya da yan yatsunmu, ku kauce uwarku ce ta karaso!"
har ga Allah, ashariyar da ya kyatsa sai da Hajia ta rintse ido, gaba daya sai ta ji kamar ita daya ya ware ya durawa ashariyar nan...... , LA'ILA HA ILALAH Muhammadu RASULULAH Sallallahu alaihi Wa sallam
😭😭😭😭😭 wayo abu ya same mu, ku zo mu jajanta Hajia me kika dauko mana? ...
a ringa yi ana amsar bonanza😭😭😭
Azl 42
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*
Bismillahi rahamanin rahim
Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE
💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....
*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*
💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)
Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)
Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)
Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo
A hankali Rauda ya furta" ABDALLAH? Kai ne?"
jin shiru ba amsa, ya Sakata yin adu'a ta sake kunna sauran fitilun dakin ta nufi gadon tana tarare hijabinta ta hau hannunta na rawa ta yaye bargon tana Kiran sunnan sa, domin tana yayewar fuskarsa ta bayyana da shadar dake jikinsa , sai uban zafin da jikinsa ya dauka tamkar garwashin wuta
hankali tashe ta ajiye wayar tana sake kiran sunnansa ta ce" Abdallah, dama kana cikin gidan? Baka da lafiya ama ka kasa fada min?"
Da kyar ya bude idannuwansa da suka yi kore sharrr ya sauke dubansa a saman fuskar ta
murmushi ya kakaro da kyar yana fitar da huci a saman lebensa ya furta" An kawo min ke? Alhamdulilah ya rab da ka amince min har na ganta a dakina, wifey zo , zo jikina Please"