Sashe 14
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutun biyu ta iya tabowa saboda ba zata tabo sama da haka ba ta haɗa su a kofar gidan su a yi abinda aka taba yi, ta haɗa samari aka shiga fada Mama ta rufe mata gida a ranar sai gidan makota ta kwana Mama tace ba zata saka a zo a kwasheta a kaita police station ba!
Cikin ikon Allah biyun nan da ta zaba suka amsa gayatarta cikin dabara, domin babu wanda ta nuna da sanninta ta tabo shi, cikin yannayin kisar da ta koya dole dan ta kubutar da ranta ta iya yarda da son ganninta da suke yi da kyar, bayan ta shardanta masu tsakanin magariba zuwa isha'i da kuma bayan isha'i zuwa karfe takwas , dan daga nan ne zata je restaurant ta samu koda awa daya ne ta dawo gida , tunda Abdul baya nan bata da damuwar ta bar wani a gida bale ta dawo a gagauce, idan kuwa kwana zata yi a cen da wahala a gane bata kwana gida ba bale ya damu wani
Sai da aka sake su daga makarantar ta raka shi gidan inna, a hanya suka sayi yan fruits suka jewa innar da shi
Sosai inna take masa oyoyo tana dan goge masa yawun da yake dan zubarwa kadan ta rungume shi tana ta shiga RAUDA albarka tana fadin" Yau ya tuno Ni? Oh mijin Allah ya sa ka yarda koda kwana biyu ne ka min kar ka dora min rikicin aunty aunty"
RAUDA na kallonsa ta ce" Zai zauna Inna in sha Allah, ko Abdul din baba?"
Kai ya gyada ya shige dakan inna yana gigibo kayan wasansa da RAUDA ke kawowa ajiya nan in dai tana so ya mora, kaya masu yawan gaske dan da yawa ya wuce shekarun wasa da su ama ita idan ta gani sai ta kwaso ta kawo masa ta jibge, shi yasa a kulun inna dake matsayin kakarsa ta wajen uwa ke girmama Rauda da Binta da addu'a, ko mahaifiyarsa dake wata kasar tana aure a kulun idan ta samu halin yiwa Rauda alkhairi takan yi mata haka kuma tana Binta da addu'ar fatan alkhairi, dan ta mata komai da take kulawa da gudan jinninta
Da dabara RAUDA ta tafi , gudun kar ya ganta ya ce sai ya bita
Tana fitowa ta tari dan sahu ta masa kwatancen saloon din da take gyaran kai, wajen maman aisha
Tana zuwa ta tarda mutun biyu ne gabanta dan haka ta zauna ta shiga chatting tana gannin kiran Atu ta ki dagawa dan ta yi alkawarin sai ta yi sati biyu cir zata je gidanta ta mata fatan ALKHAIRI sannan zuwan ya zama sai da dalili domin ba zata taba ajiye kafa gidan aminiyar Tata ba, dan gudun abinda ke iya je ya dawo
Ana gamawa wace ke gabanta aka kama gashinta,
A lokacin da ake caje gashin kanta sosai na sha mamaki, ashe dunkulewar nan da ta masa ta dunkule ainahin yawansa da kyansa da tsayinsa
Wanke mata shi aka yi aka sakata cikin na'ura mai busarwa mai dumi sannan aka shiga gyara mata faratunnanta na hannayenta da na kafarta aka saka kafar cikin abin wankewa aka shiga wanke mata ita, dama bata da wani dati ama a haka aka wanke mata ita tassss har tana daukan santsi a takalmin da ta saka
Hannayenta kuwa cikin wata na'ura mai dumi aka saka su suka dauki dan lokaci aka ciro mata aka sake gyara faratunnan sannan aka shiga warware gashin ana tambayarta abinda take so a mata da gashin
Da dan murmushi ta ce" Maman A'isha kar ki masa komai daure min"
Maman aisha ta yi yar dariya ta ce" Dama na sani, shin yaushe zaki fara kitso ne da gyaran gashi a yi masa kaloli? Ni da inada ko rabin gashinki ne da an shiga uku
Murmushin dai ta yi ta bude bayan wayarta ta ciro kudinta ta bata ta mata Salama ta nufi gida a lokacin har yama ta yi sosai ana daf da kiraye kirayen magariba
Bata tsaya bata lokaci ba wanka ta shige
Tana fitowa ta daura alwallah ta shige dakinta ta kunna fitila da fanka ta rufe dakin
Sallah ta gabatar ta saka wata doguwar riga ta zumbula hijab ta fesa turare sosai ta dan murza lips a bakinta ta dauki wayarta ta amsa kiran da kusan na biyar Kennan ana mata shi ta sanar masa cewar gatanan zuwa ta mike ta fita
Bata wani jima a wajensa ba suka yi Salama ya zo mata da abinda suka yi magana ta waya dan ta sanar masa ne ba shi ta so kira ba sakonta take ta neman yadda za'a bata kafin ta kai kudin ɗinkin , cikin dabara dai ta yadda ba zai ce ta roke shi ba ta amso kudade ta dawo cikin gida tana ta tuna a lokacin da ya zo bata kudin sosai ya so shafar hannunta itace ta kiya saima da ta masa alkawarin zata neme shi yanzu bata so babanta ya dawo ya ganta a kofa ne ya yarda ya tafi da ta tabatar duk masifa sai ya yi wani abin ko shafata ko yace zai rungumeta koma sama da haka, dan abin yanzu ai kowa ya sani bani in baka ne soyayar in dai kwadayi ka saka a gaba
Na biyunma sai da suka so samun matsala da shi, dan shi a kulun dama sai ya zo mata da maganar aure, shi aurenta yake son yi, da kyar ta salame shi ta dawo gida ta ajiye kudin nan ta shiga kimtsawa
Cikin nutsuwa ta saka atampa riga da sket masu ruwan fari da ja da dan sirkin baki kadan, ta ciro takalminta mai dan tsayi kadan ta ajiye da jakarsa bakake sai dan yalolon mayafi baki mai shara shara sosai ta turare shi sannan ta sake kunce gashinta a hankali ta caje shi ta daure da dan ribom siriri baki sidik ta dauki jambakinta mai ruwan lebenta ta shafa ta ɗora masa man lebe kadan ta dauki wayarta baba ta saka a yar jakar nan da kudaden nan kaf ciki, ta sake yiwa kanta wankan turare sannan ta dauki wayarta karama ta yiwa mai adaidaitan dake kaita Anguwa da dare flashing ta fito a Nutse ta nufo falon tana jin Mama na yiwa y'arta fadan wai ko nata da saurayi ko mene?
A hankali ta ce"Mama na tafi"
Da sauri Maman ta kalleta, sai kuma ta dan tabe baki kadan ta ce" Sai kin dawo, kin dai san tarin bashin dake kanki, ki tabbatar da fitar ta maki anfani in ba haka ba WALAHI ina nan ina jiranki!"
Dan murmushi ta yi ta fice ba tare da tace komai ba, Maman kuwa ta ja tsaki ta ce" yar gidan matsiyata sai dan banzan kyau uwa ita ke karra kera kanta kulun a daki, ki je ko nemo min dan kudin nan baki na zai zamo na banza ba ina ji ina gani!"
Y'arta dake gefe ta tabe baki ta ce" Mama wai me yasa ita RAUDA kowama sonta yake yi ama Ni kina ta bani maganin farin jinni babu mai so na ko dai ba zan yi aure bane ni?"
Bakin uwar ta bige mata tana fadin" Ke dilla tashi daga nan dan ubanki ki yi wanka, tun jiya nake bin kanki ki yi wanka ki wanke wandon nan na jikinki wari yake yi daga kin zo kan mutun ama kina min kunnen kashi, ke idanma an nemo na sai kin gyara ba zai kama ki? Ban san wannan tsinaniyar daudar a inda kika samota ba, gashi ki dan yi kama da Umaru baki yi ba kin kwaso kankanki baki bar komai na babanmu ba ke mace sai dati da tsami, ki yi wanka ki zo ki yi kwaliya ki dan zaga baya gidan su kawarki ki dawo ko a dace da wani rantsatsen ya dauke min na maki gadon yar gata"
Tana tura baki ta cika buta daya da sabulu ta yi bayin kasa kasa tana fadin" WALAHI na zan yi wanka ba, shekaran jiya fa na yi, wani abinma ai barnar ruwa ne, wandona kuwa bashi da dati ko kadan abinda ba fitsarin kwonce nake yi ba bale ace na masa fitsari, wanke jikina zan na shafa turaren RAUDA da kayan kwaliyarta na ari kayanta na je na zo kafin ta dawo, ba dole a ki so na ba kin haifoni da muni!"...........
🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶
*AZAL!*
🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶
*SAJIDA NIJAR*
*PAID BOOK*
_Bismillahir rahamanir-rahim._
*9*
*wannan littafin na kudi ne 300 Naira account details 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi Gt Bank ka turo shaidar biyan ta wannan layin +22793811618, yan nigar kuwa zaku turo katin airtel ko sahelcom ta 500 francs ta wannan layin sai a saka ku 93811618 sai kun zo my lovely reader 😍😍😍😍😍*
*TALLAH, TALLAH, TALKAH*
_*TOH TO TO!*_
🗣_*YEKUWA JAMA’AR NIGER 🇳🇪 DA KEWAYE KU MARMATSO KUJI👂🏼NESA TAZO KUSA SAI HAMDALLAH🙌🏻*_
_Muna matukar farin cikin sanar daku cewa wanan shaharraren kamfanin nan na kasar waje *{CHAINA🇨🇳}* wanda yayi suna duniya tasan dashi fagen hada ingatattu kuma tsaftattun maganguna wato kamfanin *GHT* 💃🏻 yanzu haka yazo kwacokam a *Niger* sunce muma kar abarmu abaya, ina kuke Mataye?_
Wanda suka ansa sunansu cikakkun Mata isassu yan kwalisa shalelen oga? Daku nake
_Amarya_Uwar gida_
_Zawarawa_kai harma da yan Mata kuma kar a baku labari👂🏼_
_Muna siyarda ingatattu kuma shararru magungunan mu kamar haka👇🏼_
INA MASU FAMA DA MATSALOLI KAMAR HAKA👇🏼
🦠*INFECTION*, *🦠 RASHIN HAIHUWA*, *🦠RAGE TUMBI DA KIBA*,🦠 *CIWON HAKORI*, *🦠MAGANIN GYARAN NONO DA MAZAUNAI*
*🦠 CUTAR CANCER*,*🦠 RASHIN KUZARI GA MAZA KO KARANCIN RUWAN MANIYI*,*🦠ULCER*,*🦠DIABÈTE*,🦠 *FIBROID*,*🦠ASMATIC**🦠SKINCARE TRAITEMENT DE LA PEAU*
_KURAGEN FUSKA KO DASU AKA HAIFEKI DA IZIN UBANGIJI MATSALARKI TAZO KARSHE🥳 TAREDA *{GHT}*_
_SIRRIN GYARAN JIKI SAIDA KAMFANIN *{GHT}* KARKU SAKE KUBARI ABAKU LABARI, HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKE SANIN NA KWARAI👍🏻_
💁🏽♀️MUNA SIYAR DA TURARE KOWANE IRI NA JIKI DANA DAKI AMARYA DA UWAR GIDA *KAMSHI SHINE MARTABAR Y’A MACE🙌🏻*
💁🏽♀️MUNA GYARAN AMARE DA UWAR GIDA DILKA DA SAURANSU, ABUN SAI WANDA YAGANI…
_MASU NEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBI *HAJIYA FATIMA* WAKILIYAR *{GHT}* A WANAN LAMBAR KAMAR HAKA👇🏼_
*ADRESSE 94536935 94.53.69.35*
*Muna nan a unguwar Lazaret NIAMEY/NIGER*