← Book details Azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 117

Sashe 108

Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baki ya tabe ya bi abincin da kallo a rufe ruf, sannan ya dawo da dubansa, harda hade hannaye ta yi kamar wace ke tsoron wani abin

A nutse ya shiga takawa inda take tsaye, ita kuwa da yannayin tsorata da shi take yin baya baya har suka dangane da jikin abin gadonsa

Rigar dake jikinta ya bi da kallo, mai siririn hannu ya kai idannuwansa har wajen wuyanta sannan ya sauke a fuskarta yana kallonta a hankali ya ce" Me kike tunani wai?"

RAUDA ta yi tsuru tsuru , sai ta bude baki sai ta rufe ta fitar da wani dan sauti sauti a cen cikin makogwaronta wani "UM" ido kuwa sai mucik mucik take masu tana gannin gaba daya ya kare bata gaba

"Tell me, kina tunanin zan yi hvng sx da ke ne yanzu?" ya fada a nutse yana kallonta

a rikice ta furta " Astagfrullah, astagfrullah kai, innalilahi wayo Ni walahi ko a kwakwaluwar Makiyina ban kawo tunanin nan a raina ba, haba dai yayanmu ne kai fa, me hadina da wannan abinma ni? kawai dai tafiya nake son yi daga nan din gaba daya Ni "

Sosai yar kwalar da take sharewa na ta shiga ukun nan ta sake saka shi zuba mata ido, kafin ya sauke wata irin ajiyar zuciya hadi da wani huci mai sanyi , a hankali ya ce" To amanar da Mamanki ta baki fa ?"

RAUDA ya karra share hawaye dan abin nan ya yi mata zafi a zuciya, tsakani da Allah ita ai ba haka take ba, bata san wannan abin ba kuma bata sakawa ranta shi ba, ita ba ruwantama da wannan maganar, ita mai yin maganar nanma a wani dan is haka dai take kallonsa, shine zai wani ce tace?
Murya a raunane tace" To ai ka warke"

Kai ya girgiza yana murmushi yana sake kallonta da mamaki ya ce" A'a, ban warke ba, kuma ina ji a jikina sosai banda lafiya, zo ki ga yadda zuciyata ta kumbura "

A tsorace ta kalle shi, zuciya? kumbura?, yanzun kam da kanta ta iya binsa bisa hudubar Tata zuciyar hankalinta na neman gushewa daga gangar jikinta

saman gadon ya zauna a hankali ya bale boturan rigarsa na sama yana kallonta ya ce" Kawo hannunki ki gani?"

Sai da ta jimke hannun nata, sai kuma ta dauko yana rawa rawa ta dan miko daga nesa tana kallonsa tana jin hankalinta na tashi, kennan shi yasa yake kwonce bawan Allah zuciyar ce ko? ita dai ta shiga uku, sai Abdallah ya fado mata a rai, hakan ya sa da kanta ta saka hannunta cikin nasa hawaye na bale mata tana jira ya kai hannun nata dan ta gani? bata san abinda zata iya yi masa dan ta taimaka masa ba, sai dai ta san ba zata iya tafiya ta barshi ba

A hankali ya janyota gaba daya ya cirata daga kasa ya ajiyeta saman ƙafarsa sannan ya sakata jikinsa ya rungumeta sosai a jikin nasa

Da farko zabure zabure ta fara, daga baya ta ringa kiciniyar kwacewa, a karshe ta yi sororo ta gaza kwace kan nata sai ta ringa sauke ajiyar zuciya tana jin bugawar zuciyarsa jikinta na karra yin laushi dan ta gama yarda cewar zuciyarsa ciwo take yi

"Me yasa kike kuka da zarar na maki magana, bayan ke din ba mai saurin kuka bace a wani wajen?" Ya fada cen kasa kasa cikin kunnayenta, hakan ya sa ta lumshe idannuwanta hadi da yin lamo ta kasa kwacewa, ta kuma kasa wani yunkurin

A hankali ya ce" Ke ce maman Abdul?"

Kirjinta ne ya karra dan dokawa, a hankali ta yi yunkurin tashi, yanzunma ya hannata yana rike da ita din nan kasa kasa ya ce" Just answer me *Yes or no* ?"

RAUDA ta dora hannunta ta dago da kanta da dan karfin da ya rage mata, har yanzu jikinta na rawa tana kallonsa ta ce " Dakina nake son tafiya Please"

Idannuwansa ya lumshe, a hankali ya kama abin gadon nan ya kashe fitilar dakin sannan ya mike da ita ya kwonta sosai da ita a jikinsa ya zamo bayanta ke jikinsa fuskarta a saman hannayensa

A hankali yake kara shaƙar man gashinta, muryarsa cen ciki ya ce" Ki daina kokowa, kar ki sa na kai inda bani da niya a yau, Please ki bar mu mu yi barci *BABY* "

😍😍😍😍😍😍😁😁😁

*MAGANIN KARA KIBA 3IN1*

*Ina meneman kiba ido rufe Kuma tanason maganine ingantacce Wanda baida illah kokadan to tazo gadama tasamu yar uwa indai kibace da gyaran nono dakara hips toga Mganinmu nan 3in1 cikin kwana 7 kacal👌🏻 zakiga yadda Zaki fara murmurewa insha Allah mungwada mungani munbayar angwada munsayar angode insha Allah kawata Zaki godemin da 3500 dinki kinhuta da gorin rashin kiba munan cikin Gombe Kuma munatura kaya ko ina kedai tuntumebi ta Whatsapp ko kikirani Kai tsaye ta 08030861857 sai kunzo🥰*

*MAGANIN HIPS*
*Wannan Maganin anyisane tamasu neman hips sunsha wannan sunsha wannan to gatamunan insha Allah guarantee nakebaki hajiya inada yakini akanta matsala indai tarashin hips ne to anwuce gun 3500 kacal kinhuta kijuya kiwarwasa kisaka kayan gayu kijuyawa Oga yayikallo kawata har yanga saikinmasa ninafadamiki wannan nemeni kisamu naki 08030861857*

*MAGANIN NONO*
*Itama akwaita me inganci kamarta 3in1 data hips wasu suna korafi nifa nono kawai nakeso yaciko yayi bulbul gwanin sha'awa yadda Oga zaiyaba nasa breast cup suzauna das Amman abun yacitura Nasha Nasha magungunan Amman haryau ba chanji to ganamu Nan yakine ne Dani akansa ba Dan kadanba alhamdullahi duk Wanda yasaya saidai godiyace tsakaninmu kema zokigwada Kuma kigodemin location Gombe 08030861857*

azl 64

*MAGANIN KARA KIBA 3IN1*

*Ina meneman kiba ido rufe Kuma tanason maganine ingantacce Wanda baida illah kokadan to tazo gadama tasamu yar uwa indai kibace da gyaran nono dakara hips toga Mganinmu nan 3in1 cikin kwana 7 kacal👌🏻 zakiga yadda Zaki fara murmurewa insha Allah mungwada mungani munbayar angwada munsayar angode insha Allah kawata Zaki godemin da 3500 dinki kinhuta da gorin rashin kiba munan cikin Gombe Kuma munatura kaya ko ina kedai tuntumebi ta Whatsapp ko kikirani Kai tsaye ta 08030861857 sai kunzo🥰*

*MAGANIN HIPS*
*Wannan Maganin anyisane tamasu neman hips sunsha wannan sunsha wannan to gatamunan insha Allah guarantee nakebaki hajiya inada yakini akanta matsala indai tarashin hips ne to anwuce gun 3500 kacal kinhuta kijuya kiwarwasa kisaka kayan gayu kijuyawa Oga yayikallo kawata har yanga saikinmasa ninafadamiki wannan nemeni kisamu naki 08030861857*

*MAGANIN NONO*
*Itama akwaita me inganci kamarta 3in1 data hips wasu suna korafi nifa nono kawai nakeso yaciko yayi bulbul gwanin sha'awa yadda Oga zaiyaba nasa breast cup suzauna das Amman abun yacitura Nasha Nasha magungunan Amman haryau ba chanji to ganamu Nan yakine ne Dani akansa ba Dan kadanba alhamdullahi duk Wanda yasaya saidai godiyace tsakaninmu kema zokigwada Kuma kigodemin location Gombe 08030861857*

Magana ne yake yi cen cikin kirjinsa, kuma idan ya fada din sai nata kirjin ya amsa, a dole ta yi lamo tamkar wace ke barcin har sai da barcin ya dauketa, wani irin barci da farkonsa ya yi mata nauyi ainun, karshensa ne ya zame mata marar nauyi da dadi

A hankali hannunsa da take karewa da karfi ya saka ta bar hannun nasa a jikinta

A hankali ya dan dago ya tokare hannunsa daga baya ya zubawa fuskarta ido
Kirjinsa ke bugawa har ya wuce misalin ka'idar abinda zai iya tankwasawa ko ya tsawatarma.....shi kam ya yi rayuwa cikin zagaye zagayen wannan abu da ya lakabawa Azal ashe mai tunkudashi cikin ce bata karaso ba, gashi yanzu da girmanshi da komai ya san cewar nutsuwarshi itace kuma idan ya yi wasa tsaf zai rasa ta? ya salam gatanan fuskarta tamkar ta jaririn da cikinsa ke cike lafiyarsa kalau barci ya dauke shi, shar da ita barcinta take yi hankali kwonce, babu abinda ya damu RAUDA a rayuwa, sai ya ji inama ace shima irinta ne! ba nauyin kowa ba damuwar kowa a duniyarta sai ta abinda ba za'a rasa ta daidaikun mutanen da basu gaza irgen yan yatsu ba?

Ajiyar zuciya ya sauke ya sauka ya koma bayi ya dauro alwallah sannan ya sake hawa saman salaya ya shiga gabatar da nafilarsa
Bayan ya gama ya zauna yana ta adu'a da karatun Alqur'ani ya gama ya shafa ya mike ya dauki karamar wayarsa ya koma saman kujerar dakin ya dannawa Shaheed kira

ya masa kira na uku sannan ya daga murya shake yana fadin" Kai Ni fa yanzun kuma lokacin ido ne, kai baka barcin dare ne?"

Murmushi ya yi shima kasa kasa ya ce"Magana nake so mu yi"

ido Shaheed ya sake budewa da kyau yana mikewa daga kwoncen a nutse ya zauna ya dan jima jim sannan ya sake bude muryarsa ya mike ya sauna a gadon yana fadin" Lafiya kake magana murya a shake?"

Lumsasun idannuwansa ya kai wajen da take kwonce lamo, duda duhun da ya sakawa wajen bed din ama abin hasken bayi kadan na dan haska yannayin kwonciyarta, kasa kasan ya ce" Baby ke barci"

Dan turus Shaheed ya yi bayan ya kuskure bakinsa ya zubar da ruwan ya dawo ya zauna ya ce" Amnah?"

YUSUF ya dan cije lebensa ya ki bashi amsar nan dan ya sani sarai so yake yi ya kaishi makura, a hankali ya ce" Man, ya tabata fa, abin nan"

Shaheed ya yi wani irin shiru yana dafe gaban goshinsa zuciyarsa na kiyawa, a hankali ya furta" Ya rab"
YUSUF ya sauke ajiyar zuciya yana sake lumshe idannuwansa

Shaheed ya ce" Ina fatan, ka dauki hakan matsayin kadarar rayuwarka baka ɗorawa kanka wata damuwar ba?"

Wani murmushin YUSUF ya yi yana sake dan shafa gashin kansa, hakan ya tabatarwa Shaheed tabas Yusuf ya dauki wannan abin matsayin dole ne ya ga haka tunda har bai zauna waje daya ba a da
Chapter 108 · 0% Book details