Sashe 6
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*TALLAH, TALLAH, TALKAH*
_*TOH TO TO!*_
🗣_*YEKUWA JAMA’AR NIGER 🇳🇪 DA KEWAYE KU MARMATSO KUJI👂🏼NESA TAZO KUSA SAI HAMDALLAH🙌🏻*_
_Muna matukar farin cikin sanar daku cewa wanan shaharraren kamfanin nan na kasar waje *{CHAINA🇨🇳}* wanda yayi suna duniya tasan dashi fagen hada ingatattu kuma tsaftattun maganguna wato kamfanin *GHT* 💃🏻 yanzu haka yazo kwacokam a *Niger* sunce muma kar abarmu abaya, ina kuke Mataye?_
Wanda suka ansa sunansu cikakkun Mata isassu yan kwalisa shalelen oga? Daku nake
_Amarya_Uwar gida_
_Zawarawa_kai harma da yan Mata kuma kar a baku labari👂🏼_
_Muna siyarda ingatattu kuma shararru magungunan mu kamar haka👇🏼_
INA MASU FAMA DA MATSALOLI KAMAR HAKA👇🏼
🦠*INFECTION*, *🦠 RASHIN HAIHUWA*, *🦠RAGE TUMBI DA KIBA*,🦠 *CIWON HAKORI*, *🦠MAGANIN GYARAN NONO DA MAZAUNAI*
*🦠 CUTAR CANCER*,*🦠 RASHIN KUZARI GA MAZA KO KARANCIN RUWAN MANIYI*,*🦠ULCER*,*🦠DIABÈTE*,🦠 *FIBROID*,*🦠ASMATIC**🦠SKINCARE TRAITEMENT DE LA PEAU*
_KURAGEN FUSKA KO DASU AKA HAIFEKI DA IZIN UBANGIJI MATSALARKI TAZO KARSHE🥳 TAREDA *{GHT}*_
_SIRRIN GYARAN JIKI SAIDA KAMFANIN *{GHT}* KARKU SAKE KUBARI ABAKU LABARI, HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKE SANIN NA KWARAI👍🏻_
💁🏽♀️MUNA SIYAR DA TURARE KOWANE IRI NA JIKI DANA DAKI AMARYA DA UWAR GIDA *KAMSHI SHINE MARTABAR Y’A MACE🙌🏻*
💁🏽♀️MUNA GYARAN AMARE DA UWAR GIDA DILKA DA SAURANSU, ABUN SAI WANDA YAGANI…
_MASU NEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBI *HAJIYA FATIMA* WAKILIYAR *{GHT}* A WANAN LAMBAR KAMAR HAKA👇🏼_
*ADRESSE 94536935 94.53.69.35*
*Muna nan a unguwar Lazaret NIAMEY/NIGER*
KARKU BARI A BAKU LABARI🥳
Litattafan marubuciyar
Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Bak'a ce
Bani da zabi
Daga tafia daukar soja
Neman na kaina
Kutkale
Mage
Bani da zabi
Idan ka raina inda kake
Umughuluk itifal
Duk nisan jifa
Wata kokowar
Ni zan ladabi
Dakika biyar
Da ciwo a zuciyata
Aure yakin mata
Alkalamin Kadarata
Dutse
Daga tafiya daukar soja
Makauniyace
ND now *AZAL*
Ido ta zarro sakamakon kudin da ta gani a ciki ta dago tana dubanta ta ce" Wadinnan kudaden duka naki ne? Ama sato su kika yi ko?"
Cikin nauyin harshe da zuciya Rauda ta girgiza kai ta ce" A wajen kai abincin angwaye aka bamu"
Ido Maman ta sake kwalalowa tana fadin" Ikon Allah, shi yasa nace maki yau din nan ki dage bakin rai bakin fama ki warto abinda kika samu kar ki yi sake ko kadan a fi ki ci, ke ce fa aminiyarta ta hannun dama, kin ga dalilin auren nan kema sai na fara maki dan tare tunda an mutu an barni da wahala dan ko shi wanda ya dauko ya kawo min ya zura min ido ina ta fama ina faduwa ina tashi, YANZUN me ya dawo da ke gidan tun warhaka bayan ba'a yi mai kankat din ba, ba'a kai amaryar ba?"
Da kyar Rauda ke iya daga idannuwanta, muryarta a raunane sosai gaban wace bata iya dagawa murya ta ce" Kaina ke min ciwo sosai, shi yasa na dawo gida dan hayaniyar jama'a ta yi yawa a cen din"
Sai da Mama ta yi mata kallon shekeke kafin ta tabe baki ta juya tana fadin" Kin ga, karma ki cire takalmi maida shi, inada panadol a nan bari na baki ki kora da ruwa ki juya, hayaniya ai dole a yi, in banda ɗorawa kai abu kai ba kowa ba kace ba za'a yi maka hayaniya ba, ki wuce kawai ki koma dan WALAHI na tabbata tunda yanzu kika samu wannan wanda zaki samu in an jima sai kaina ya kule wajen irge"
Tana fadi tana nufar dakinta ta dauko maganin da ledar ruwa daya ta dawo ta fasa ta mikawa Rauda dake tsaye har kamar juwa zata bugata da kas ta ce" Sha maza juya ki koma "
Jiki ba karfi ta hadiyi maganin cikinta ko abincin kirki babu a ciki ta juya tana langwui ta nufi kofar gidansu kunnayenta na jiyo mata Maman na fadin kar fa ta dawo da wuri sai an karkare komai an gama........, wannan din itace kalar rayuwar da take yi a gidansu, gidan kannin mahaifinta, wanda ya je ya daukota a wajen cousin sister din mahaifiyarta tana cencanarta daidai karfinta yana fada yana komai yana fada mata cewar shine gatanta shine dolenta bata da wani uba sai shi bata da wani dangi sai shi yana raye ba zata je gidan yar uwar yar uwa ta rayu ba, sai dai kashhh, eh lalle uncle dinta mai zuciyar yi ne, ama kuma tasa jarabawar rayuwar shine shaye shaye, idan akace wata ya kai karshe dama ba mai nemansa, gaba dayan yan kudaden na aikin yake kwashewa ya je gidan giya ya yi zamansa ba za'a kuma ganninsa ba kuma sai ya cinye abinda ya samun ya fara rasa abinci sannan zaka ganshi a gidan , wannan dalili ya sa matarsa ke Tata rayuwarta itama yadda ta yi niya, eh lalle da nemanta ake dora tukunya a gidan, ama kuma wani barin ta maida yar rikonta jarinta, dan a mutu ko a yi rai sai Rauda ta nemo mata kudin da bata dora Mata kayan sana'ar nemowa ba, idan bata kawo ba zata riski wulakancin rayuwa ita da yaron uncle din nata wanda mahaifiyarsa ta rasu ta bari mai fama da tabin hankali, kusan a gidan Allah ne gatansa sai ita dake fama da ragamar hidima da shi ta yau da kullum, wahalhalunsa kadai sun isa su sakata a wani hali duba da shekarunta da kuma kasancewarta mace, sai ga wahalar da ta fi kowace , wace kiri kiri take gane Yaren marikiyarta in har bata kawo mata ba komai na iya faruwa ciki harda korarta, shi yasa take tafiyar da rayuwar ta tsakaninta da maza masu sonta ba jin tausayi in dai ba zaka bata ba dama kai din ba abokin tafiyarta bane, bata taɓa sakawa ranta zata auru ba, shi yasa take tafiyar da rayuwarta yadda hali ya bada,.....cikin kudira ta Ubangiji a haka din har yanzu bata bankadar da kyauran da ake yi mata kallo ba, sai dai ita da kanta ta san da wahala har ta bi iyayenta da kanninta kiyama ba tare da ta barar da mutuncinta ba, duba da yadda yannayin ya koma yanzu tsakanin samarin da yan mata bani in baka ne, da wahala ka zauna zance da saurayi ba tare da ya kawo maka lalata ba!
A sanyaye ta karasa bakin titi ta tari san sahu ta masa kwatancen gidan su Bara'atu bayan ta saka hannunta a rigar Mamanta wajen da ta boye kadan daga cikin kudin da aka bata dan ta samu na cin abinci idan an Hanna mata ta kuma siyawa yaron wajen uncle dinta ta ciyar da shi koda a boye ne dan yawancin lokuta idan tana cikin punition har shi shafa take yi, dan abincin da ake zuba masa a robar nan blue ta almajiri tsaf ake iya Hanna masa ace abincin ya yi kadan
A lokacin da suka karasu tuni ana cikin gidan ana ta haramar daukan amarya wace ta rikicewa mahaifiyarta da tambayar ina RAUDA? Mahaifiyar Tata kanta ta nemeta ta rasa har ta shaida mata ga inda ta barta , wato a dakinta tana barci
A karro na bakwai Kennan Atu ta kuma kiran layin Raudar, nan ta ci Sa'a ta daga kiran tana kokarin daidaita muryarta a sanyaye sosai ta ce" Aminiyatahhhhhhhhhh, yau zan kai aminiyatahhh dakinta"
Atu dake ta rike hawayenta a hankali ta sake su tana sauke ajiyar zuciya gannin Rauda ta daga labulen falonsu ta shigo idannuwanta a kanta
Soyayya Allah ne ke haɗawa, zumunci Allah ne ke haɗawa
Atu ta fi RAUDA komai na rayuwa, kama daga jin dadin gaban iyayen har zuwa yannayin halitta dan kuwa ba laifi Atu jinni ce ma larabawa gaba da baya, ama Allah ya saka mata soyyayar aminiyarta a zuciyyarta kamar yadda Allah ya tankwaso zuciyar RAUDA duk irin yadda ta cinkushe da sama da kasar rayuwa ta samu budewa Atu take rayuwa da ita tamkar y'ar uwarta ta jinni, aminiyarta da zuciya daya
Sunna da alkawaririka a tsakaninsu masu girman gaske, haka kuma sunna iya yinsu san gannin zumuncinsu ya haifa masu abu mai alkhairi duniya da kiyama
A hankali ta zauna daf da ita, a sanyaye sosai Atu ta dora kanta da ya sha sarkar nan ta larabawa saman gashinta wanda ya sha turare da nadin lafaya a gefen kafadar RAUDA kasa kasa ta ce" Kin san kafarki kafata? Na zan taba yarda na je na barki ba"
Murmushi Rauda ta yi wanda ya ratsa har zuciyyarta, a sanyayan itama ta ce" Kin san ba'a taba yin haka ba? Karma ki rakito mana rikicin da bashi da anfani"
Dagowa Atu ta yi tana kallonta ta ce" Kar mu yi haka da ke, na sh fada maki in dai bamu yi aure tare ba idan na rigayeki sai dai ki tare a gidana, nima haka ko?"
RAUDA ta dan kwalalo ido kasa kasa ta ce" bana son iskanci fa "
Atu ta hade fuska ta ce" Ni shi na fi so, me zaki yi a gidan cen? Bana sonki a cen"
A hankali RAUDA ta dan zuba mata ido, sai kuma ta yi gagawar kawar da tunaninta, domin da farko ta so ta sanar mata abinda ya faru yau dinma, dan a duniya Atu ce kadai halitar da take tardowa da zafi zafi ta sanarwa damuwarta, sai dai yau ba ranar ta daga mata hankali bane, sai kawai ta wayance ta mike tana fadin" Bani da lokacin shirme irin na auta, bari in idasa harhada maki komatsanki dan mun kore ki fa, ba kuma zamu sake karbar shirginki ba yanmata "