Sashe 41
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mah ta idasa bashi takardun ta ce" Binta zan yi YUSUF ka ga maganar uncle din nan nata tunda abanka ya kaiwa comitionna bamu ji komai ba, gashi yau fa kwana tara cif , ga wannan tashin hankalin kuma , bana so wannan abin ya taba lafiyar marainiyar Allah, ina mata fada ne dan na karfafi gwuiwarta, ama a gaskiya tana da kokari dan ba kowa zai iya jurewa haka ba,"
A tausashensa, ya sake budar bakinsa yana magana ta fito daga bayin ta je dan ta saka hijab dinta, ya ce" Ki tura min numbar wanda aka kirayan, zan shiga maganar, sannan ta zauna zan saka a dubo mata *d'anta*! Domin babu inda uwata zata je ba tare da Ni ba."
Yana fada ya juya yana tafiya ne, maganar da yake tunanin a kasa kasa yake yi ta cika dakin ne, hakan na nufin RAUDA ta ji abinda ya fada daya bayan daya a tare suka bi shi da kallo, kafin Mah ta juyo inda take tsaye ido na mata ruwa ta karaso tana dubanta ta ce"
Hi people
Azl 23
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*
Bismillahi rahamanin rahim
Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE
💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....
*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*
💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)
Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)
Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)
Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo
Mah na dubanta murya a tausashe da yannayin son rarashinta ta ce" My daughter, zaki iya hakuri mu ga abinda zai yi? Idan bai yi wani yunkuri ba na maki alkawarin raka ki da lokacina da komai da ya dace dan mu nemo su,zaki iya hakura kuwa mu ga abinda zai yi?"
Nauyin Mah ya rufe mata zuciya, duk irin abinda take ji a zuciyarta sai ta ji ta gaza yi mata musu, ko ba komai masoyi ai ba makiyi bane , sai dai wani irin abu da ya tokare nata zuciya na haushin YUSUF mai karfi ne, ta rasa me zata yi tunani a kansa bayan ta tabatarwa Mah zata yi jira Mah din ta shige wanka sai ta fice ta tafi dakin Salima dan ta fi jin nutsuwa a cen, bata san me yasa jininsu bai hadu ba da yan matan gidan nan, Yaren kuwa tsakaninta da su idan sun hadu su gaisheta ta amsa dan bata cika shiga sabgarsu ba, bale abinda ta kula in dai sun fito tare Salima ta ga mahaifiyarta takan daina yi mata magana har su bar wajen, bata san me ya sa ba, abu daya ta sani shine irin yadda ta rayu da Mama ta dauki darusa da yawa na zaman duniya, kuma bata tunanin akoy wani abu da zai iya tunkaro ta ya shige mata duhu
Tana komawa ta dauko Alkur'anin Salima ta zauna ta shiga karatu, tun tana yi a fili har ta koma a zuciyarta, a hankali ta ringa jin salama da sansanyan tunani a kan damuwarta, ita fa a yanzu ba zata ce damuwar rashin wani a kusa ta fi damunta ba, ta fi kyautata zaton damuwar rashin Sannin halin da mutanen da suke jinninta ta fi damunta, dama ita ba irin mutanen nan ne masu daukan wata Aba wai ita soyaya da mahimmanci ba, tun a lokacin da ta so yin soyaya da wani saurayi a aanguwarsu Mama ta zaunar da ita ta yi mata karatun ta nutsu ta wanke mata kwakwaluwa tassssss fa sanar mata irin soyayar nan ta masu gata ce, ba irinta ba wace ta ta fara irgen dangi ta isa ta kawo a yi kashi mu raba a biya haya da shinkafa da wuta da ruwa da dan na cefane, sai ta watsar take tafiyar da rayuwarta daidai da zamani, a tafiyarta kuwa babu kalar wanda bata hadu da shi ba, dan akoy wani da ta taba yi saurayi ya dauketa a mota ya nufi hanyar daji da ita wai zasu je su huta, ya rufe ta a mota ya nemi ilata mata budurci da kyar Allah ya kawo wani makiyayi ya kwaceta ya yi mata sumul tamkar ya santa ya fada mata cewar idan saurayin nada laifi ita ta fi shi laifi, kuma ta kula dan ba kulun Allah zai kawo mai kwatarta ba, in dai tace zata yi wannan rayuwar sunnan mutuncinta barare!, ta gani din, ta kuma yarda da maganarsa, dan mutane da yawa da take ganni da mutunci sun fito mata ta bayan gida a lokacin da suka gane gatanta a duniya mai rauni ne, wanda ke iya tsaya mata shi da kansa bai tsayawa kansa ba bale wani, sai su nemi shiga gonar da take ba tasu ba, da yawa ba maganar soyayar a tsakaninsuma sun nuna mata sunna iya yi mata maganin wata damuwa Tata da ta shafi kudi a duniya ta dan lokaci in har zata basu kanta, wannan dalili ya sa itama ta koyi wata irin rayuwa mai wuyar fassara, tana dukan aljihun maza ba sauki, ciki harda balarabenta da take tunanin tana iya aurensa dan ya nuna alamu da yawa dake nunin yana iya zamowa uban marainiya ba tare da ya wulakantata ba, a sanyaye ta jinginar da bayanta jikin gadon dakin tana ta tunanin shin ina Abdul zai shiga? Kar dai wa'inda suka dauki uncle ne suka dauke shi? Ama shi me zai yi masu na anfani ko me ya tare masu? Ya Allah ka tsare min uncle da Abdul a duk inda suke, ka sa a gansu cikin hayacinsu alfarmar mai alfarma a fadarka.
Likitocin nan sun gama duba takardun da aka yiwa Aba gwaje gwajen rashin tashinsa, dan tun a kwanaki hudu da faduwar sa aka daina saka masa maganin barcin, sai gashi har yanzu bai farka daga duniyar barcinsa ba, har an saka masa abin ciyar da mutun idan baya cikin duniyar mutane a makogwaronsa ana ciyar da shi da kalar abincin mai ruwa ruwa da kuma karin ruwan dake aiki a jikinsa
A lokacin likitan ya nuna dole sai an tafi da Bah asibiti saboda wani gwajin da ba za'a iya kawo na'urar har nan ta yi aiki yadda ake so ba, a dole aka saka aka kawo ambulance ya zamo Hajia na wajen , Hajia A'isha na wajen, wace tun abin nadin nan ta buya bata yarda su hadu da Hajia bale har ta amshi hukuncin da ta tabatar yana jiranta mai zafi daga Hajiar, sai yau da ta ji za'a fita da mai martabar a washe gari sai gata a cikin makusantan sa na kud da kud a tsaye a falon a lokacin da likitan ke ciki yana sake duba shi dan an kawo ambulance din ama ba zai yiwu a fita da shi a yanzu da dare ke shigowa ba , dan yannayin dare da abin hawa ga dajin dake tsakanin asibitin da fadar ba mai kyau bane, sai kawai aka hakura likitan tai kwana wajensa har ya gama abinda yake yi ya yi zaune a dakin sannan YUSUF ya fito ya samu ahalinsa dake jira ya sanar masu da sauki sunna iya tafiya sai gobe za'a kai shi,
Daga nan ya kama kujerar Hajia yana turata dan ya kaita bangarenta ne Hajiar ta dago tana dubansa a tausashe ta ce" Kar ka bari Nana ta biyo mu, kuma kar ka bari ta yi tafiya a bayanmu dan Ni ban yarda da ita ba kuma"
Komai a kunnayenta, a lokacin kuma ta yi niyar bin nasu ne, sai ta ji kaffafuwanta sun tsayar da ita sakamakon kallon da ya juyo yana yi mata dan ya gane ko ta ji kuwa abinda mahaifiyarta ta fada?
Gannin ta ji ya saka shi sakar mata murmushin da ya kayar mata da gaba, dan walahi har cikin kashinta ta ji wani sanyi mai wuya na ratsa ta saboda murmushin nan nasa, dan haka kawai ta ji a ranta ba murmushin alkhairi bane , gashi tunda girman sarauta ta hau kansa ya zame mata kamar wani dodo, har mamakin harshenta take yi a yanzu da take gaza kama sunnansa tashi daya, bayan a da da kai take kiransa dan badangarci da isa sannan ta fada masa abinda ta ga dama