Sashe 2
Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda ya fara bayanin a tausashe ne, harufan a bayyane ne, sai dai yannayin maganar wani iri ne tamkar wanda baya son fitar da amon muryarsa , ko dan abokinsa na ciki? Wanda yake yiwa boyon sirin dake tsakaninsa da ɗan uwansa ne? Maganar dai gatanan tamkar wanda ya maku haka dai , sama sama dai kuma kasa kasa dai, maganar kamar wanda yake so daga shi sai RISLAN zasu ji ta
"Soyayyar ce *AZAL?* soyayya itace abar da ta fi komai dadi a duniya, wanda baya so bai morewa rayuwa ba, kai da ba dan so ba ai da duniyar nan ta tashi, soyayya farin ciki ce, kwonciyar hankali ce, nutsuwa ce, kar ka yi mamakin ka wayi gari ka samu kanka a cikin so YUSEF " RISLAN ya fada a tausashe yana kallon Yusuf
Dan murmushi ya yi ya masa shiru, bai dauki computer ba da da irin tarin aikin dake gabansa, dan shi din yana da halaya mabanbanta ne, koda Akoy hali taurare Akoy sansanyan hali a tare da shi, YUSEF yana da daraja mutane da yannayi irin nasa
Gannin yanzu firar ta zama ta shi daya a dole ya mike ya yiwa YUSEF Salama sannan ya yi tafiyarsa yana ji inama zai iya da ya shiga ya fitar da wancen dan dabar dake ciki dan ba zai so ya fitar da shi ba a gabanan kuma, yana addu'a a kulun Allah ya shiga tsakanin dan uwansa da bata garin nan, su din da kansu yana binsu da Adu'ar shiriya
Bayan tafiyar RISLAN da kamar minti goma sha biyar ishak ya fito daga ciki ya karaso ya zauna dan nesa da YUSEF kadan a tausashe ya ce" Dan Allah ka yi hakuri da wannan banzar cikar da ta yi maka tsaki dazun a mota""
YUSEF ya dan dakatar da dogon rubutun da yake yi dan yana nema ya bada shi sanadiyar maganar da ya fada wace bata da wani tsari
Ishak ya ci gaba da fadin" ban san marar rabo bace sai da ta aikata aikin jahilai da wa'inda basu da rabo ba, ama Ni na yiwa kaina alkawarin sai na masheta doki ta yadda kowani kare zai hau tunda har ta kasa amsar mai daraja irinka"
"Ka daina magana sama sama mana ina typing din abu muhimi ne" YUSEF ya fada tamkar bai ji magangannun da Ishak ke fada ba
Shiru Ishak ya yi, baya so ne ya fita ya bar shi a wannan yanayin ya san ya bata masa, shi yasa ya tsaya dole dan ya bashi hakuri,
Sai da YUSEF ya gama rubutunsa sannan ya rufe computer bayan ya kashe ya dubi Ishak dake zaune gannin ya kashe computer ya ajiye wayar dake hannunsa
A Nutse ya ce" Ta san Ni ne da zata raina Ni?, kaine ka raina Ni, ina fatan zai zamo na farko kuma na karshe da zan ga irin wannan rainin ka fahimta?"
Ishak ya yi gagawar amsashi har yana bashi hakuri, hakan sai ya daure min kai, domin a tunanina a kuma zatona YUSEF aboki ne wa Ishak, ba yaron gida ba, sai abin ya daure min kai ainun domin shi din kansa ishak shigar jikinsa ta manyan kudade ce, shin menene ya sa yake yiwa YUSEF magana kamar yana yiwa wani wanda ya isa da shi? Isa irin ta iyaye ba ƙawance ba?
Ishak bai bar falon ba sai da ya kawowa YUSEF abincinsa dake saman table sannan ya tafi
YUSEF ya jima a falon nan bayan ya gama cin abincin sannan ya nufi dakinsa yana jin gajiya tatare da shi da kuma launin bukata irin ta lafiya, wace lafiya ke kawota, ama bacin ran jin tsakin nan ya tsaye masa a kahon zuka
Murmushi ya yi kawai yana janyo filonsa fari ya rungume dan ko ba komai ai zai tashi sallar asubahi sannan ga auren Elhaji goben wanda ya tabbata idan bai halarci auren ba yana iya haduwa da surutu mai girman gaske da jajen bai kyauta ba, sai kace auren fari a wani damu mutane da gayata..........
Asalamu alaikum jama'a....mun zo maku da nagartacen ingantaccen maganin Ulcer, magani ne na Hausa jikake wanda Dubai suka gwada suka ji dadinsa, nagartatun tsatatatun itaciyoyin da suka bamu sasake masu anfani ne ake anfani da su, a nan jamhuriyar Nijar a garin Damagaran a farashi mai rahusa dubu biyu yan naija , yan nijer kuwa 1500francs mai bukata ga numbar +227 96897192 , HAJIA RAHAMA
🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶
*AZAL!*
🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶
*SAJIDA NIJAR*
*PAID BOOK*
_Bismillahir rahamanir-rahim._
*2*
*wannan littafin na kudi ne 300 Naira account details 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi Gt Bank ka turo shaidar biyan ta wannan layin +22793811618, yan nigar kuwa zaku turo katin airtel ko sahelcom ta 500 francs ta wannan layin sai a saka ku 93811618 sai kun zo my lovely reader 😍😍😍😍😍*
*TALLAH, TALLAH, TALKAH*
_*TOH TO TO!*_
🗣_*YEKUWA JAMA’AR NIGER 🇳🇪 DA KEWAYE KU MARMATSO KUJI👂🏼NESA TAZO KUSA SAI HAMDALLAH🙌🏻*_
_Muna matukar farin cikin sanar daku cewa wanan shaharraren kamfanin nan na kasar waje *{CHAINA🇨🇳}* wanda yayi suna duniya tasan dashi fagen hada ingatattu kuma tsaftattun maganguna wato kamfanin *GHT* 💃🏻 yanzu haka yazo kwacokam a *Niger* sunce muma kar abarmu abaya, ina kuke Mataye?_
Wanda suka ansa sunansu cikakkun Mata isassu yan kwalisa shalelen oga? Daku nake
_Amarya_Uwar gida_
_Zawarawa_kai harma da yan Mata kuma kar a baku labari👂🏼_
_Muna siyarda ingatattu kuma shararru magungunan mu kamar haka👇🏼_
INA MASU FAMA DA MATSALOLI KAMAR HAKA👇🏼
🦠*INFECTION*, *🦠 RASHIN HAIHUWA*, *🦠RAGE TUMBI DA KIBA*,🦠 *CIWON HAKORI*, *🦠MAGANIN GYARAN NONO DA MAZAUNAI*
*🦠 CUTAR CANCER*,*🦠 RASHIN KUZARI GA MAZA KO KARANCIN RUWAN MANIYI*,*🦠ULCER*,*🦠DIABÈTE*,🦠 *FIBROID*,*🦠ASMATIC**🦠SKINCARE TRAITEMENT DE LA PEAU*
_KURAGEN FUSKA KO DASU AKA HAIFEKI DA IZIN UBANGIJI MATSALARKI TAZO KARSHE🥳 TAREDA *{GHT}*_
_SIRRIN GYARAN JIKI SAIDA KAMFANIN *{GHT}* KARKU SAKE KUBARI ABAKU LABARI, HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKE SANIN NA KWARAI👍🏻_
💁🏽♀️MUNA SIYAR DA TURARE KOWANE IRI NA JIKI DANA DAKI AMARYA DA UWAR GIDA *KAMSHI SHINE MARTABAR Y’A MACE🙌🏻*
💁🏽♀️MUNA GYARAN AMARE DA UWAR GIDA DILKA DA SAURANSU, ABUN SAI WANDA YAGANI…
_MASU NEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBI *HAJIYA FATIMA* WAKILIYAR *{GHT}* A WANAN LAMBAR KAMAR HAKA👇🏼_
*ADRESSE 94536935 94.53.69.35*
*Muna nan a unguwar Lazaret NIAMEY/NIGER*
MASU BUKATAR SHIGA GROUP INMU DAN GANI DA IDO👀 AKACE YAKORI JI👂🏼
DANNA WANAN LINK DIN ZAI SADAMU DAKU🤝
https://chat.whatsapp.com/INwtTlr1yFQ5B0AQa2DM6d
KARKU SAKE ABAKU LABARI🥳
Litattafan marubuciyar
Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Bak'a ce
Bani da zabi
Daga tafia daukar soja
Neman na kaina
Kutkale
Mage
Bani da zabi
Idan ka raina inda kake
Umughuluk itifal
Duk nisan jifa
Wata kokowar
Ni zan ladabi
Dakika biyar
Da ciwo a zuciyata
Aure yakin mata
Alkalamin Kadarata
Dutse
Daga tafiya daukar soja
Makauniyace
ND now *AZAL*
Washe gari karfe hudu da rabi na yama
"Rauda, dan Allah ki yi hakuri ki tashi ki yi ja gabar kai abincin nan, kin ga Elhaji baban mutun ne yana da abokai manya da ya dace a darajasu, dan Allah ku je tare kar ki ki zuwa" Amaryar wannan rana ke fada kasa kasa bayan ta rike hannun wata wace ta yi kira da Rauda
A hankali Rauda ta lumshe idannuwanta tana jin wani irin nauyi ne kawarta Bara'atu zata dora Mata, sai dai zata yi kokarin ganin ta yin dan ta fidata kunya, domin a tarin kawayen nan nata kamar yadda Bara'atu ne ta fada gagawar da suke na tukwuicin da ake iya basu ne idan sun je kai abincin nan ba na a fitar da ita kunya ba, ita kuma itace babbar kawarta dole zata jajirce ta ga an fidata kunya
Tana kokarin mikewa Auntyn Bara'atu wato yayarta salaha ta leko bayan ta bude part din da murmushi kwonce saman fuskarta ta ce" RAUDA, yaushe zaku kai abincin nan ne? Yan matan amaryar nan Akoy jan aji fa, har karfe hudu na neman shigewa baku kaiwa mutane abinci ba?"
Rauda ta mike tana mika hannu ta dauki dan madaidaicin mayafinta ta ɗora saman kanta, domin gashinta a bude yake dama ta saka dan karamin ribom ne ta daure shi, ko kitson bikin Babar aminiyarta bata yi ba, hasalima tunda ta samu ta dinka shadar fatiha sai atampar ranar nan daga su bata karra komai ba sanadiyar abinda ke mamaye da rayuwarta
Tana mikewar kusan yan matan dake wajen sai faman hoto da vidio suke yi sai da suka yi mata kallon kasa kasa, gatanan dai a yannayin shiga sun dameta sun shanye, sai dai wani irin tsari da Allah ya yiwa halitarta mai zubaben sanyi da jiki luwai luwai yakan zamo abin kallo a wajen du wani mai son kallon abu mai kyau..........
Murmushi ta sakarwa auntyn kawarta ta ce" Yanzu zamu tafi aunty"
Sai kuma ta juya wajen Bara'atu ta ce" Ki sanar ma wa'inda zamu je da su Ni Bara na yi gaba"
Daga haka ta wuce da yar karamar jakarta a hannunta wace ke dauke da wayarta
Takalminta plate ta saka baki mai nutsatsen kyau sannan ta karasa wajen motar da aka saka abincin wajen mazan tun dazu ta bude gaba ta shiga ta zauna ta janyo earpeace dinta ta makala a kunnenta a hankali ta lumshe idannuwanta tana sauraron wakar dake cikin wayar
Jim kadan wasu yan matan su uku suka fito, ciki harda wace ta bada numbarta wato Nafisa, dan tunda safe da suka zo ta so tada mata zancen ama Rauda din bata zauna ba, ita kuma ta daukarwa kanta alkawarin sai ta tada mata zancen nan dan ta fada mata me take nufi? Kai ba kowa ba, ba dan kowa ba sai wani isa da takama ta rainin wayo, ta tabata ko waye ke son numbarta ba karamin mutum bane tunda wanda ya tambayarma ba karamin mutum din bane shine zata wani rainawa mutane wayo?
Sunna karasowa suka ganta zaune gidan gaba ta wani hade rai , da kyar Nafisa ta yarda ta shiga bayan nan ranta a mugun bace, ta daukarwa kanta alkawarin a zuwa ba ta shiga gaba ba? A dawowa Sai dai baya dan uban ubanta!