← Book details Azal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 117

Sashe 50

Azal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Salima dake ta rike hawayenta muryarta a raunane ta ce" Mah, Ni ban taba jin tsoro irin wanda na ji yau ba, ba imani ba tausayi ta ringa maka mata abin nan, ga magangannu tana ci na alwashin itace ajalinta da yaron nan, yaron nan duba ki gani, har yanzu ya kasa zama waje daya du a tsorace yake da kowa, Mah da ace bamu je da direba ba na tabata sai ta idasa nufinta sai ta kashe tan.... ......."
Sosai ran Mah ya bace, kuma a yanzu haka in ba dan ta ga cikin aikin da ta baro YUSUF ba walahi da a yau yau sai ya dauki mataki ba sai gobe ba, ama da kyar da rarashi Mah ta dangana har goben, kuma ta amshi kiran da balaraben Rauda ke ta yi a wayar Salima domin ya jima da samun numbar Salimar saboda in yana kiran Rauda wani Sa'in baya samu, nan take shaida masa Raudar ce ba lafiya ama da sauki kuma wayar Tata basu san inda take bane, shima da kyar suka yi salama yana ta aukin fadin dan Allah ta rokar masa Mah ya zo gobe ama Mah fir tace zai zo ama ba gobe ba sai ta ji sauki, da wannan Salima ta je nata dakin ta tarar da yan matan Mah sun baje abinsu sunna sharar barci ta shige bayi dan yin wanka ta bar Mah na ta rarashin Abdul wanda da kyar ya yarda ya yi wanka Mah ta rasa abinda zata bashi ya saka , a dole tufafinsa ya maida ta kwonta da kudirin gobe in sha Allah an je a yi masa siyaya

Mah kwana ta yi tana taba goshin RAUDA har kiraye kirayen sallar asubahi suka farkar da ita

Kamata Mah ta yi ta shige bayi dan yin wanka, da kyar ta kyaleta ta yi sai da ta rantse mata tana iyawa, da dabara ta yi wankan dan har ga Allah ta daku fa

Tana fitowa daure da Tawul Mah ta bata doguwar riga da hijab itama ta shige bayin dan yin wankan domin ita har ta yi sallarta

A dadafe ta yi sallar ta gama, tana cire hijabin Mah ta fito, ta karasa wajen wando da rigar da ta dauko mata na barci ta miko mata, kaya ne mararsa nauyi ta umarce ta ta saka harda turare sannan ta kama Abdul dake gyangyandi suka fice dan tunda ta bashi wainar kwon nan jiya a baki ya yarda da ita, suka fita tare

Da kallo Rauda ta raka su, a hankali ta sauke ajiyar zuciya ta dauki kayan nan ta saka cikin dabara, sai dai du yadda ta so kar daurin kan nata ya kunce sai da ya kunce, gashin ya bazun mata a jiki

A hankali ta duka dan daukar ribom din, kunnayenta basu ji mata bude kofar dakin ba, ta dauko ta mike tana dan lashe lebenta da ya yi fari fat ya bushe sosai ta gyara tsayuwarta cikin dabara ta shiga kokarin kame gashin, ama ta ringa jin juwa na yawo da ita
Ta kama abin gadon nan a hankali zata zauna Muryar Mah na yar dariya ta bude kofar ta shigo tana fadin" Baby yau na sha kokowa da Abdul, wai ba zan masa wanka ba, ga yaro to ko YUSUF ba sai da ya kai shekara goma ina darje shi a bahon wanka ba....."

Ido ya zarro ya juyo da dubansa ya zubawa Mah, wace ke dariyar abin tana bada labarin da a tunaninsa bai taba hasaso ko Bah ta ba shi ba, sau yau shi Mah ta budi baki tana masa tone tone

Shi da kansa bai san ya dan shagwabe fuska yana kallonta hadi da zarro ido ba, ita kuwa da bata san ya shigo dakin ba ta kame bakinta tana furta" Au, ashe bosss din na kusa"

RAUDA kuwa ta samu kanta ta zubawa fuskarsa ido, yadda ya yin da yadda Mah ta fada din sai ta ji dariya na son kubce mata duda halin da take ciki, hahahaha wannan garjejen karin shima an taba yi masa wanka? Uwa kennan....., sai dai bata yi dariyar ba ta dai saki murmushin da shi da kansa sai da ya gani har ya dan so shagala da kallonta dan bai taba ganninta a irin yannayin nan ba, yawanci ko tana fada, ko tana rizgar kuka haka dai

Mah ta rike caputuno din da ta yiwa RAUDA ama yake son karbewa tana fadin" ka ga ba fa naka bane, yauwa me ya taso ka da sassafe haka kamar ka san a raina ka kwana? Son ko ka kai karar matar da ta sak3ar min yarinya sannan ta sace min yaro ko yanzu na fita na je na kai, dan sai na rufe ta ta je ta hadu da yan daba irinta ko zata yi hankali!"

Ido ya sake zubawa Mah, gannin ya ki sakin kofin sai ta sakar masa ta ci gaba da fada sosai kamar shi ya sa aka daki marar kunyar y'arta

Yana kallon Mah yana karasawa har bakin gadon da Rauda ta koma ta dan ringesa tana kallon Mah din itama

Dubanta ta dago tana kallonsa gannin a nan ne zai zauna, tana yunkurin tashi dan ta bar masa wajen ta ga ya zauna daf da ita tana dan juya cofee din ya kai bakinsa ya dan surba, ga mamakinsu daga ita har Mah sai suka ga ya dan dibo a cokalin nan ya nufi bakin Rauda da shi yana kallon Mah ya ce" Yanzu shikenan dan yau ba ita ta daka ba dan an daketa sai ki rufe wanda ya daketan? Y'ar nan taki har kunne ta cirawa wata a gabana!"

Daga Mah din da ta yi mutuwar tsaye gannin da gaske Rauda ce yake son ba caputuno din, da ita RAUDA wace ke kallon wankan tarwadan hannayensa masu fitar da hucin gumi da yar cokalin shan cofee din dake cikin hannun da furucin da ya yi har ta kasa wani motsi , sai baki da ta bude tana dafewa da hannayenta ido a kwalale ta ce" Ni din? Ni kuma?"

Fuskarta ya fara tsarewa da kallo, sai kuma ya dauke dubansa ya yi dan murmushi ya ajiye mata cofee dinta a nan ya dawo wajen Mah ya riko hannunta kasa kasa ya ce" wannan in tana son sakani rantse rantse ta kiyayi gaban kakata, Ni dai na fada maku....."

Kai jama'a 🤔🤔🤔🙄🙄😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒🤒🤒🤒🤒🤒🤒

Azl 28
*Tallah, tallah.....tallah manyan hajiyoyina*

Bismillahi rahamanin rahim

Metaforce online business ne na crypto
Wanda aka tabbatar da halaccin sa ,sannan aka tabbatar da cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane.....domin Metaforce zaka shiga ne da kadan ka dauki da yawa, da wannan Hajia Ummu Khalil wace ke zaune a kasar Nigeria sananiya ce fitaciya ce mai dauke da numbobin waya kamar wanann 07038708382 ta kawo mana hanya mafi sauki dan samun ci gaba.......ku saurara dai
*METAFORCE*
Yana da level 1_12
Idan Zaki level 1 Zaki Fara da Doller 5,,level 2 Doller 10 ,level 3 Doller 20 Haka dai har 12
YADDA AKE SAMUN ALKAIRI A METAFORCE

💃🏼 Kina Gama register za'a Baki TR coins na adadin level din da kikayi,ko a iya su kin Mai da kudinki fa idan akayi lunching🏃🏻‍♀️🕺😁 .....WASHE BAKI SOSAI HAJIATA....YEAH KO A IYA SHI KIN MAIDA KUDINKI BALE GA WANI DANDANO MAI ZAKI.....

*Refferel bonus duk mutum 1 fa idan Kika kawo za'a Baki adadin abinda yasa yayi level din, banda 2 na farkon level 1 da 2*

💃🏼 Ga Kuma garabasa na spillover
Ko kin kawo mutane ko Baki kawo ba kina iya samu 💃🏼💃🏼musamman tunda Ni da Zan Miki register Ina aiki sosai (wauh fantastique)

Spillover shine zakiga ansa Miki mutum a kasanki ,Kuma a biyaki fa ko Kuma a cike Miki biyu ko dayan farkon nan💃🏼 (magnifique)

Da Dollars suke biya idan kinaso Zaki iya siyarwa duk dollers din Kika samu a take a tura Miki kudinki cikin account 💃🏼💃🏼💃🏼 (da wa kika ja Madame?)

Metaforce Babu FADUWA Babu asara a ciki...... Ku zo mu kafta duniyar sananu mu samu yanci, nema sai da nema, ki shigo Mu je, kasuwanci mu babu algus ba cuta, zaki kwashi kudinki koda baki kawo kowa ba😍😍😍 sai kun zo

Mah bata san lokacin da murmushi ya kubuce mata ba har gaba daya haƙoranta suka bayyana tana kallonsa, ya kawo hannunsa gefen fuskarta a hankali ya shafa yana kallonta
Bai san me yasa ba, duk duniya babu murmushin da yake shigewa zuciyarsa ya dadada masa rai irin na Mahaifiyarsa
A tausashe sosai ya furta" smil again fr me Mah"

Mah ta sake sakar masa murmushi tana doke hannunsa ta yi gaba tana fadin" Kana nufin matar da ta dakar min yarinya ta daki banza?"

Murmushi kawai ya yi, shi fa baya son fitina Allah ma kuwa, bai cika son rigima ba fa, in ana rigima kansa zafi yake dauka, kuma baya son kin gaskiya, in ba neman a yi ba ita kan nawa ta fasa?

Dakinsa suka je ya dauko computersa ya ajiye gabanta ta shiga duduba tsarin shagunan da ya mata bayani za'a yi a dora mutane a kai a nan cikin garin

Ta dago zata yi adu'ar Allah ya sa a gama lafiya ya sanya alkhairi ta ji yana fadin" To wai Ni yanzu kennan ba Ni daya kika haifa ba?, su wadinncen gasucen har yanzu basu tafi ba, ga wannan ƙatuwar y'ar kin wani dasa mata baby, kuma ɗan natama ke zaki rike?"

Mah ta kama haba tana kallonsa ta ce" D'anta?"

YUSUF ya dage kafadu yana kallonta

Mah ta yi murmushi ta ce" To in banda abinka kai yanzu ai ka girma, Ni kuwa tsohuwa ai sai da mutun a gefena ko? Ko ba zan riki ya'yan yan uwana ba kake so ? Ko kuwa baby ta tsole maka ido ne ban sani ba? Abdul kuwa ai naka ne, dan in fada maka a hannunka yake, duk inda ka je ka je da shi kawai"
Chapter 50 · 0% Book details