Sashe 98
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin rikitaccan kallo ya aika mata cikin 'kwayar idanunta tai sauri 'dora hannunta kan 'kirjinsa tana rufe idanunta cikin kasala ta ce“Ya Allah! Abie ka bari na amso maka coffeen.â€
Murmushi yay ya sumbaci 'dan qaramin bakinta ya ce“Ok amso my baby.â€
Kamar jira take ta miqe daga jikinsa tana tangadi, yay saurin riqota ya miqe ya mannata jikinsa ya riqo 'kugunta yana magana 'kasa².
“My baby ki nutsu karki jimin ciwo.â€
Kallonsa tai cikin kasala ta ce“Tom Abie.â€
'Kugunta ya murza ya sumbaci kasan wuyanta ya ce“Pls kice min Baby nafi jin da'di kinji?â€
Rahma ta tsinci kanta kamo 'kugunsa tana kallonsa ta ce“Babyna bari na amso coffeen.â€
Sumba me tsada ya bata a lips 'dinta ya 'dauketa cak har 'kofar ya ajiyeta ya la'be bayan 'kofar Rahma ta bu'de 'kofar Latifa na shirin shiga ta ce“A'a kawo ki koma zanzo yanzu.â€
Latifa ta ce“Jaddatu ta ce kizo yanzu.â€
Rahma ta shiga raba ido ta ce“Ok jeki gani nan.â€
Latifa ta juya ita juyo ba tare da ta murza key ba, ta kalli Abie tana marerece fuska ta tako kusansa har sunajin hucin junansu ta ce“Abie amsa na tafi Jaddatu tana kirana.â€
'Kugunta ya zagaye ya rankwafo dab da kunnenta yafara mata ra'da.
“My baby tafiya zakiyi ki barni?â€
Rahma idanunta suka ciko da 'kwalla ta ce“Abie Baby kayi hkr Jaddatu ce kaji?â€
Numfashi ya sauke mata acikin kunnenta ya saketa ya Kama hannunta suka nufi saman kujera.
Saman cinyarsa ya zaunar da ita ya ce“Ban coffeen sai ki tafi Allah ya karamin hkr.â€
Tausayi ya bata ta kwantar da kanta 'kirjinsa tana shafa kansa ta 'dago ta fara hura coffen, ta tallafo fuskarshi tana basa abaki ya fara Sha kawai sai taji hannunsa cikin rigarta yana shafa cikinta ya gangaro 'kirjinta.
Ajiyar zuciya ta sauke ta ce“Abie ka bari kaji?â€
Kai ya girgiza yana kamo nipples 'dinta yana murzawa ahankali.
Saura kadan ta saki cup 'din coffee 'din, ya tare ya ce“Baby za ki 'kona min kanki.â€
Kukan shagwa'ba ta sakar masa.
Hannunsa ya zaro yana buga bayanta ya ce“Na bari ban coffeen nasha da kaina.â€
Kafa'da ta maqale taci gaba da bashi coffeen har ya shanye, ta miqe ta zuba masa jalof din shinkafa 'yar saudiya taji naman rago, da hannunta take basa abaki yanaci yana mata ra'da ko me yake gayamata oho sai baki take turowa idan zata saka masa kuka sai ya ce“Shi kenan My heart. â€
Sai data bari yaci ya 'koshi ta shige jikinsa, ta ce“Abie albishirinka?â€
Gashinta ya sumbata yana mata chakulkuli ya ce“Goro baby muje bedroom ki fa'damin.â€
Bai jirata ba ya miqe da ita ya nufi bedroom.
Rahma kuwa dariya take dan ta shagala Sam ta manta kowa da kome Abienta na da take kallonsa.
“Abie goyani don Allah.â€
Ta fa'da ashagwa'be.
Bayansa ya goyata yana dariya yana dab da shiga bedroom yaji bugun 'kofar falon murya Jaddatu da kanta tana kiransa.
“Kai! Abdul Majid! Ni zakawa iya shege bu'dema yarinya k'ofa wlh ba ruwana da girmanka sai wanwanka maka Mari aiki zaka maidamana baya?â€
Rahma ta zazzaro idanunta gabanta na fa'duwa cikin murya kuka ta ce“Abie kagani ko ka jamana sauke ni kaje ka kwanta sai nayi 'karya nace kanka yake ciwo dakyar kaci abinci.â€
Abie ya ce“Oho! Baby 'karya ciwo idan kuma nayi ciwon da gaske na mutu na barki ya....â€
Wani irin ihu Rahma tai tana beqa kanta ta wuyansa tana ha'de bakinsu, ta qamqameshi, hakan yayi daidai da bu'de 'kofar da Jaddatu da Hanan sukayi aguje suka shigo jin ihun Rahma.......
_Sai kuma Allah ya kamu bayan sallah zamu qarasa idan Allah ya ban iko wandan kuka min uzuri kuka gane nagode wanda baku fahimceni ba ma banga laifinku ba ku'di kuka biya, duk ina muku fatan alkhair._
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
5/6/22, 18:01 - Buhainat: ```D A```
```95```
_Rahmerh ladingo😉_
*Eid Mubarak.*
_Tak'abbalullahu minna wa min kum_
Jaddatu da mugun sauri taja burki, tai tsaye cak, sai kuma tai azamar juyawa, har tana neman fa'duwa.
Hanan tai sauri riqota sabida ita tuntuni ta juyar da kanta, sakammakon ganin bakin Abie da Rahma ha'de waje 'daya, kuma tana kwance gadon bayansa ta bayansa ta beqo kanta, yanayin ya bada wani irin salo, me buegewa, yadda suke adunqule waje 'daya. kuma alamu ya nuna Sam basuji shigowar su Jaddatu 'dakin ba.
Dan zatonsu wani abun ya samu Abie shiyasa Rahma ta saki ihuuu abinda ya rikitasu kenan suka shigo basu jiraba an bu'de musu qofa ba.
Jaddatu ta qara rintse idanunta, tana fa'din.
“Kai innalillahi! Wallahi Abdul yaushe ya 'batamin yarinya haka sbd Allah kidiba kiga tana bayansa amman fuskarta ha'de da ta shi, ai sai wuyanta ya karye, ni bu'de min qofa na wuce wallahi zan ha'du da shi naji tun yaushe ya b'atamin yarinya da wannan shirmen banzan...â€
Hanan ta zube qasa tana 'kyal'kyala dariya, harda riqe cikinta, tana fa'din.
Sbd Allah Ummi mutun da matarsa, yo me naki aciki?â€
Mgnar Hanan ta janyo hankalinsu Abie.
Rahma tai sauri zare bakinta daga na Abie, ta 'dago kanta tana kallon bakin 'kofar falon.
Muguwar kunya ta kamata, ganin Jaddatu ta basu baya,tana surfama Hanan masifa akan ta bu'de mata qofa ta tafi, ita sai ta tsaya ta kwana wajansu, tinda bazata tafi ba.
Cike da muguwar kunya ta diro daga bayan Abie ta shige bedroom 'dinsa aguje tana sakin kukan takaicin ahalin da Jaddatu da Hanan suka gansu.
Saman bed ta fa'da ta shige bargo tsabar kunya, dan gani take ita kam bazata sake yarda ta sake ha'da idanu da Jaddatu ba.
Abie ya dafe goshinsa yana me jin kunyar Jaddatu, ga kukan da yaji babyn nasa ta fashe da shi.
Cikin dakiya ya nufo wajan su Jaddatu yana zura hannayensa cikin aljihun wandon baccin sa.
“Wlh Hanan idan baki bu'damin k'ofa ba, zan ci qaniyarki fa! Ni mahaukaciya za ki sakani gaba kina min dariya..?â€
Abie ya iso wajan yana murmushin qarfin hali, ya ce“Wai Ummi me ya farune?â€
Ya 'karashe tambayar yana zaro hannunsa waje ya riqe Jaddatu, ya Kama handle 'din qofar, yana kallon Hanan, wacce har yanzu dariya take tana kallon shi.
Ido 'daya ya kashe Mata, ya ce“Allah ya shiryeki Hanan, Ummi muje kiyi hkr wlh ba abinda kike tunani bane yanzu zan kawo miki 'yarki.â€
Jaddatu tai mutuwar tsaye, tana kallon Abie, rashin kunya qiri-qiri.
Fuska ta ha'de ta ce“Bud'e min 'kofa na wuce, ai ba damuwa kai da matarka, idan ma ka ce a daina gyaran da ake Mata tazo kenan ai shikenan tinda daman ka ce baka son ayi wani biki ka riqeta kawai...â€
Abie yay murmushi ya ce“Tuba nake ya mahaifiyata, wlh minti biyar bazata qaraba zan kawo miki ita muje.â€
Jaddatu bata sake magna ba, ya bu'de qofar yana riqe da hannunta suka fito, Hanan ta miqe ta biyo bayansu tana qyalqala dariya.
Sannu ahankali Abie ya sakko Jaddatu qasa, bai zame da ita ko ina ba sai bedroom 'dinta, ya samu ya lalla'bata, Hanan na musu dariya.
A qudundune ya iskota cikin bargo tana famar kuka.
Saman gadon ya haye ya janye bargon da ta rufa,ya sanya hannayensa dukkan ya 'dagota ya 'dorata saman cinyarsa ya tallabo fuskarta, ya tsirama kyakkyawar fuskarta manyan kyawawan idanunsa, cike da matsanaiciyar 'kaunarta, iska ya hura mata saman idanunta da qofar hancinta, ya matso fuskarshi dab da tata, yana goga mata kwantaccan sajansa, ha'di da hura mata iskar bakinsa mai fitar sanyin qamshi.
Yay mgna can qasa cikin kwantar da murya.
“Please mn my Baby. toh meye ma na kukan? Ni bana son kukanki yi hkr ta shi muje na rakaki.â€
Ya qarasa mgnar cike da sigar lallashi, yana zura harshensa saman fuskarta yana lasar hawayen da yake silalowa kan fuskarta.
Qamqameshi tai, cike da shagwab'a ta ce“Rabin raina! Kunya Jaddatu nakeyi, kwance gadon bayanka ta ganin, bayan haka bakina na cikin naka, lokacin da kamin zancan mutuwa bansan lokacin da na aikata hakan ba.â€
Labb'anta ya sumbata ya Mata ra'da akunnenta yana sake qamqameta yana shafa bayan.
Zabura tai tana qasa da kanta cike da kunya ta girgiza kanta, tana me wasa da yatsun hannunta.
Dariya yay ya miqe tsaye ya sakko daga saman bed, ya kamo hannayenta ya ce“Oya My baby love.â€
Ba musu Rahma ta sakko ya gyara Mata fuskarta yana maqale da hannunta suka fito falon.
Kallon so ya mata ya ce“Ko na goyaki?â€
Shagwab'e fuska tai ta maqale kafad'a ta ce“Abie ni dai da mun kusa sauka ka barni ka dawo zan qarasa kaji?â€
“Ok Baby love naji ai dole naji Ruhina.â€
Rahma tai murmushi tana qara damqe hannunsa cikin nata, tana jin sonsa na qara shigar dukkan wata gab'a ta jikinta.
anutse suke tafiya yana kasheta da kalamai masu sanyin dad'i.
Dab da zazu sauko, ta zame hannunta ta qara gaba.
Kai ya girgiza ya juya yana fa'din.
“Ruhina kiyi mafarkina.â€
Rahma cike da kunya ta shigo bedroom 'din tana rarraba idanunt, jin har lokacin Jaddatu na masifa.
Hanan ta ce“Ummi sai kiyi hkr gata tazo, Ummi ai nazata Chan zaki kwana?â€
Rahma taji kamar ta nutse dan kunya, ta wuce sumsum batayi mgma ba tai shirin bacci, tai kwanciyarta kusan Jaddatu.
Jaddatu ta ce“Zanga ta imda zaku sake ha'duwa tinda ke sakaryace, ina gyaraki kina zuwa yana lalubeki koh?â€
Rahma ta runtse idanunta, aranta tana fad'in.
“Innalillahi! Abie ka jamin ya zanyi? Ashe ban masa zance Abie 2 da Meerah ba.â€
Hanan dariya kawai take abinta, Rahma kuwa ta cure waje 'daya kamar ruwa ya cinyeta.
Abie kuwa ransa fess ya kwanta, ba jimawa bacci ya 'daukesa, sbd tashin da yake so ya yi na cikin dare.
★★★★★★
*Bayan kwana 5*