Sashe 14
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*Tchad*
Yahaya na parking Rahma ta fito ta temakawa dattijon ya fito, ta kalli Yahaya ta ce.
“Kamashi don Allah muje naga 'bangaran da zai zauna asamo wanda zai dinga kulawa da shi har ya murmure.â€
Yahaya ya jinjina kai kasada irin ta yarinyar duk da shima tsohon ya basa tausayi. Ciki ta nufa mintinan da ba sufi 10 ba ta fito da makulli ta ce
“Muje.â€
Wani 'bangare suka nufa.
'Kofar ta sanye key ta bu'de.
Kewayene 'dan madedeci flowers ashuke ko ina filin.
Key ta sanya ta bu'de 'kofar falon.
Ma Sha Allah tsaf falon 'dakuna na bacci guda biyu.
“Yauwa Yahaya bari yanzu na turo Latifa tai mopping muje ka nuna masa wajan wanka don Allah ya yi wanka bari akawo masa kayan sawa bari na za'bo masa cikin na Abiena.â€
Tshon ya Saki kuka ya ce“Allah ya albarkaci rayuwarki ya saka miki da alkhairi ko amafarki ban ta'ba zaton zan samu masu temakona ba, sabida najima ina gararin rayuwa.â€
Rahma ta ce“Ameen ba kome daina kuka.â€
Jaddatu zaune wata matashiya a'kalla zatayi shekaru 27 ahaife, kallo 'daya zaka mata kasan jininta ce sabida tsabar kama da take da Jaddatu da Abie, kyakkyawace sosai balarabiyar asali, sai wata yarinya bazata wuce shekaru 7 ahaife ba, saman cinyar mamar tata tana zuba shagwa'ba.
Jaddatu tana kur'bar shayi, sai surfa masifa take.
Hanan sai dariya take ta ce“Don Allah ummina ki dinga hkr da Latifa, wai me laifinta?â€
Jaddatu ta ce“Hanan Latifi ta ciki munafurci ne acikin dukkan lamuranta wlh.â€
Iman ta ce“Jaddati ban shayin.â€
“Amashi makwa'daiciya wlh nasan daman shine kike ninnik'ewa jikin uwarki.â€
Rahma ta shigo ta zauna a falo tana kallon wayata 6 na yamma.
Lumshe 'kananun idanunta tai tana girgiza 'kafafunta, ta shiga kiran Latifa. sai gata aguje ta zube gabanta ta ce“Ga ni uwar 'dakina barka da dawowa.â€
Rahma ta ce“Kije 'bangaran yamma kusa da 'bangaran ma'aikatan gidan, wanan 'kofar za ki ga 'kofar bud'e ki shiga har falon mopping zakiyi mai kyau ki goge har Tv da kujeru.â€
Latifa ta ce“An gama insha Allah.â€
Jaddatu ta ce“Latifa anji munafurci ashe 'dazu bakece kika dafa shayin ba?â€
Latifa aranta ta ce“Ya Allah ka shiga tsakanina da tsohuwar nan me neman ganin bayana agidan nan?
Azahiri ta rusuna ta ce“Jaddatu Rahamu wlh Ummu Adnan ce ta ce na bari zata dafa naje na gyarawa Uwa d'akina 'bangaranta.â€
“Ai da kika kawomin nunawa kikayi kece kika dafa, har na yabeki abanza, ke tsabar munafurci ke 'dawainiya dake.â€
“Toh Jaddati ai munafurci ma dan ka ku'butar da hanyar neman abincin ka halaline, kiyi hkr wlh ni ina sonki.â€
Ta 'karashe mgnar tana ficewa aguje.
Hanan me zatayi idan ba dariya ba.
Raiyana da take saukowa murmushi ta ke, ta iso ta zauna tana fa'din.
“Ummi baku tafi yawon bane? Ummi babba kunata dirama keda mutuniyar?â€
Rahma batace kome ba, kai ta 'daga tana dafe goshinta, ta mi'ke ta nufi sama.
Jaddatu ta ce“Rahma wai meke damunki ne? Suwa za'a gyarama can 'bangaran wajan ne?â€
Juyowa tai tana kwab'e fuska ta ce“Jaddati zamuyi mgna wlh ciwon kai nake.â€
Hanan ta ce“Toh ummina maza je kisha magani.â€
Kai ta 'daga“Toh ammina.â€
Raiyana ta bita da kallon mamaki ta rasa me taiwa yarinyar nan da zafi ta tsaneta.....?â€
Raihana ta ce“Hanan bansan me zanma Ummi ta soni ba?â€
Jaddatu ta ce“Kinga Raiyana banson harakar munafurci, rabani da gulmar mutum bayan idanunsa, tsakani da Allah fa! Toh me tai miki? Idan ba kinso gulma ba fa'di agabanta mana.Wa kikaga tawa mgna da ta shigo? Raiyana ina rabaki da shiga sabgar Rahma.â€
Hanan ta kyalkyale da dariya tana mi'kewa ta ce“Iman muje ciki kar cikina yay ciwo.â€
Jaddatu ta ce“Humm ko kuma tusar za ki kiyi ta nuska mun a'daki ba, Hanan Allah shiryeki.â€
Raiyana ta ce“Ummi tusa kuma?â€
Hanan tai dariya ta ce“Bakya daddara.â€
Jaddatu ta ce“Raiyana don Allah ki zabomin dabino a fridge masu taushi ya fiye miki zaman gulma.â€
Raiyana aranta ta ce“Humm duk zan rama ne wlh muje zuwa.â€
Azahiri ta ce“Toh Ummi bari na za'bo muku.â€
Rahma key ta 'dauko ta bu'de bedroom 'din Abienta.
Wani 'kamshi ya daki hancinta irin na Abienta kamar yana garin.
Ajiyar zuciya ta sauke, ta bu'de tafkekiyar wardrobe 'dinsa, wacce take sha'ke da kayan sakawa iri².
'Bangaran shaddah ta za'ba kala 'daya jallabiya kala biyu yadi kala 'daya kayan bacci kala biyu.
'Bangaran takalmi d'aya ta 'dauka ta zube kayan saman makeken gadon Abie ta haye gadon.
Kiransa tai video call.
Ta 'dan jima tana ringing kafin ya d'aga.
Daga can Abie ya ce“Uhmm! Baby ummina I miss you, kice kina 'dakin Abienki? Wannan tilin kayan fa na gabanki? Ko duk kewar Abie ne?â€
Rahma ta shagwa'be ta zuba masa idanu tana bek'a masa hannunta.
“Oya zo toh ga ni baby.â€
Kukan shagwab'a ta sanya masa.
“Abienah! Ni bazan qara zuwa Hutu ba tinda barina kakeyi.â€
“Ya Salam! Baby sauran kwana 2 na dawo yi shiru karki hanani sukuni kinji, ina Raiyana dasu Hanan?â€
Ashagwa'be ta ce“Abiena nutsu kaji. Daman 'dazu ne da muka fita wlh na ha'du da wani bawan Allah...
Ta basa labarin dalla².
Abdul Majeed ya ce“Baby bakya tsoron acutar damu? Wlh naji fa'duwar gaba, amman tinda kince mu temakesa shi kenan Allah yasa nagari ne.â€
Rahma ta ce“Abiena wlh shima kamar balarabe ne da larabci muke mgna wuyace ta saka ya fara duhu kuma bazai wuce warinkaba, amman rashin gata ya saka fuskar tasa tsufa kamar ya haifeka insha Allahu bazai cutar damu ba.â€
“Ok Baby duk abinda kikeso inaso oya je ki kai masa kayan ya canza, Muahhh ina sonki ummina bye....â€
“Wayyo Abiena tsaya don Allah karka kashe.â€
Ta k'arashe mgnar tana turo bakinta gaba.
“Ok na tsaya.â€
“Abiena ina sonka dayawa² kai ta tunanina 'diya 'daya tilo wajan Abienta.â€
Wani sansanyan murmushi ya saki mai kyawun gaske ya ce“Dole wannan Baby. â€
Kashewa tai tana masa gwalo, ta mi'ke zaune, ta kwashi kayan ta sakko daga bed 'din ta fice.
Falon shiru ba kowa lokacin ana kiran magarib, agaggauce takai kayan har lokacin Latifa na gyaran falon.
Sosai dattijon ya sanya mata albarka yana kuka,Rahma ta lallashesa yay shiru, sai da ya tayar da sallar magarib suka fito ita da Latifa, ta na bata umarni idan ta yi sallah ta zuba abinci ta kai masa.
Bayan sallar isha'i su Ja'afar zaune sun idar da cin abinci kenan kasancewar Ja'afar ya iya girki sosai shi yake dafa masu, aresho 'din da suka siya, su zasu gyara kayan miya, da siyowa shi ya dafa musu haka sukeyi.
Ja'afar ya dafe kansa da yaji ya sara masa, yana kiran sunan Allah.
Baba Tsalha ne ya turo 'kofar ya shigo da sallama.
Su ka amsa. “Yauwa Ja'afar Allah ya amince an samu tu'ki wlh awani 'katon gida, amman zakayi ne zuwa wani lokaci kafin direban su ya dawo, mahaifiyarsa ke fama da larura mai tsanani jinyarta zai tafi, muje suna son ganinka.â€
Ja'afar ya zubawa Baba Tsalha manyan lumsassun idanunsa wa'danda basu fiye fari ba, 'kwayar sun sanya kalar brown ya sauke numfashi cikin dadda'dar muryasa ya ce.
“Baba badan kun ce akwai mai yiba da nace A'a amman ba kome Allah ya sanya yazamo alkhairi.â€
Baba Tsalha ya ce“Ameen wlh alkhairi ne ma, mutumin baida matsala.â€
Ja'afar ya ka'da kansa ya mi'ke ya ce“Toh ku sai mun dawo.â€
Yahuza da Harisu atare sukace.
“Fatan alkhairi na wajanmu angon Ibtisam adawo lfy.â€
Ja'afar ya 'dan murmusa yana zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa, suka fice........!
_💃ðŸ»Yar Ajin Tubarkallah🥰_
*DATTIJON ARZIK'I* N300 katin MTN ta wannan number *+22796515805*
SULTAN
mss flower
BAK'AR FATA
AUTAR MANYA
TSINTACCIYA
Nimcyluv
Gaba É—aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuɓa. To show evidence of payment 08142105218
*Real Ladingo+22796515805* For more information😇
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/2/22, 18:46 - Buhainat: _*DATTIJON ARZIƘI*_
*BY*
_Rahma ladingo Ummu Fareesa😘_
*🔥FITATTU HUƊU🔥*
_*HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCIATION*_
_Sauran Ku page biyu na gama free page, ku 'kakka'be zani ku gyara zama tafiyar ta musamman ce wallahi.💃ðŸ»ðŸ¥°_
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
_*cнapтer 17&18*_