Sashe 30
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_*Niger*_
(Tahoua)
Laraba tana zaune ta rabka tagumi, yau baki 'daya bata nutsuwa, sbd mummunan mafarkin da tai akan Ibtisam. Hankalinta sosai ya tashi, dan batasan halin da 'yarta take ciki ba.
Kuka ta fara tana fa'din.
“Ya Allah ka kawomin 'dauki kasa duk inda take tana hannu na gari, naji tsoron mafarkin, Ibtisam na yafe miki duniya da lahira, sbd ni ce silar faruwar komai, da ban kai sunan Dadda da Tanko wajan malam Wali ba da yanzu kina wajan iyayanki cikin aminci, dan nasan bazasu ta'ba ba Jamilu aurenki ba idan suna haicinsu. Astagfirullah wa'atubu ilaik.â€
Ta 'karashe mgnar cikin kuka.
Taslim da take 'dakinsu yau ta tashi da ciwon mara mai 'karfi bata je école ba, ta fito aki'dime tana sakin kuka ta ce“Anna daman asirine kikawa Dadda da Baba sbd kawai a aura ma Aunty Ibtisam wannan tsohon birin?â€
Anna da ta manta Taslim na gidan ta shiga rarraba idanunta ta ce“Don Allah Taslim ki rufamin asiri akan wannan mgnar wlh naji nayi nadama sosai, kuma ai asirin baiyi wani tasiri ba, ku'dina kawai akaci wlh bazan kumaba ki rufamin asiri, amatsayina na mahaifiyarki.â€
Tanko ne ya shigo yana waya ya ce“Eh gatanan kusa.â€
Wayar ya bata ta amsa tana goge fuskarta tana saita nutsuwarta tai sallama.
Daga can Cameron Karime zaune farar mace kyakkyawa sosai take kama da Tanko da Ibtisam, ta ce“
Laraba ya haqurinmu? Har yanzu ba labarin Ibtisam? Ai duk laifinku ne yaushe rabon duniya da auren dole yarinya 'karama kamar Ibtisam shekaru 17 kacal aduniya me ta tsare muku? Yaushe aka haifeta ma?â€
Laraba ta Saki kuka ta ce“Wlh nayi nadama na yafe mata Allah yasa tana hannu na 'kwarai.â€
Karime ta ce“Ameen ina jin ajikina duk inda take bazata ta'ba cutuwaba, Allah zai kareta, kunyi babban kuskure yaushe rabon duniya da auren dole, ga yaron namijine irin wacce kowace 'diyar mutunci zata so ace ta mallake shi kuka ma soyayyarsu karan tsaye, shi yanzu Allah ka'dai yasan halin da yake ciki.â€
Laraba dai banda kuka ba abinda tana sake nadamar sanadinta 'yarta tabar gida.
Haka suka gama wayar Tanko ganin halinda Laraba take ciki ga Taslim na kuka ya ha'dasu yana lallashinsu duk.da shima juriya yake.
*Moray*
Inna zaune tana famar toya waina, sai washe baki take sabida cinikin da take.
Tana toyawa, Maimu na zubawa mutane, ta kalli Mahmoud da shigowarsa kenan cikin shirin tafiya school, zasu shiga lecture 9:30 am. ta ce“
Ya Mahmoud 'karfe nawa ne yanzu? Wlh sai nace Ya Ja'afar ya siyo min waya, Allah har kunya nakeji kamata banda ko rakani Masai.â€
Inna ta ran'kwasheta akai, ta ce“Ubanki zai ci kinsan halinsa, har kikeda 'kwarin guiwar tinkarar ba'kin buzuna kice ya siya miki waya? Duk nawa kike shekaru 16.â€
Mahmoud ya ce“Innata barta mana me kike tuna mata. Ba sai 10 zaku shiga lecture ba? Yanzu tara da sha bakwai, kije ki shirya, inna na tafi.â€
Inna ta basa 300f cfa ta ce“Adawo lafiya Maimuna zuba masa wainar ya makara.â€
Maimu ta zuba masa waina ya amsa ya fice yana fa'din “Allah ya qara lafiya innarmu ta mutunci.â€
Inna ta washe baki tana kallon Hakim wanda ake zuba masu waina ta ce“Hakim sai kuka la'be kuna gulmar mu da 'yan unguwar geban zogi, akan yarinyar nan da ta nacewa Ja'afaru nah?â€
Malam shigowarsa kenan yana mgna da Mahmoud da ya maidosa zai basa sako wajan mai gadin school 'dinsu.
Hakim zaiyi mgna Malam Adamu ya ce“Hakim daga yau na soke shigowa siyan waina ga dukkan baligin namiji, Ku tsaya a'kofar gida ku dinga turo yara.â€
Cikin ladabi Hakim ya ce“Toh Baaba mun gode.â€
Ya 'karashe mgnar yana amsar wainar hannun Maimu ya fice.
Inna zatayi mgna kallon da Malam Mal Adamu ya watso mata ya sakata shakkarsa ta ha'diye wani yawo sbd kwarjinin da ya mata.
Ta ha'de rai tana cigaba da tuyarta tana musmus da bakinta.
Mahmoud ya amshi saqon yana danne dariyarsa ya fice.
Malam Adamu yana tsaye aka sallami sauran mutanan ya musu kashedin kar wanda ya sake shigo musu gida su tsaya a'kofa.
“Ke! Maimuna maza ta shi ki shirya ki tafi makaranta idan ba asabar ko lahadi ba na sake ganinki kina aikin wainar nan kina makara zuwa makaranta zan sa'ba miki.â€
Cike da ladabi Maimu ta miqe ta wanko hannunta ta nufi 'daki dan shiryawa.
Inna ta cika ta fammm amman baki ba damar mgna.
Deluwa dai tana sha'anin gabanta bata shiga harkar su.
Zai fita yaji tana ba wata yarinya ku'di tana fa'din.
“Jeki wajan Iliya kice ya min chap-chap na dala arba'in, bari na Kira Ja'afar.â€
Kai Malam Adamu ya girgiza ya fice yana fa'din.
“Maimu ki iskeni panpo.â€
Bayansa ta bi da harara.
Deluwa ta danne dariyarta kar rigimar ta dawo kanta.
Malam Adamu na zaune wajan ruwansa sai ga Tanko.
Bayan sun gaisa Tanko ya ce.
“Don Allah Mal Adamu asake binkitar Ja'afar idan Ibtisam na wajansa wlh zan aura masa, bansan kwanaki me ya sameni yarda da nayi na ba Jamilu aurenta, zan mayar masa da komai nasa, munyi mgna da yaya Karime.â€
Malam Adamu ya sauke ajiyar zuciya ya ce. “Insha Allahu zan qoqarta bincikarsa wlh kuwa idan tana hannunsa Ja'afaru sai ya ha'du da fushina mai tarin yawa.â€
*Tchad*
'Bangaran Rahma, Idanuwansu duk su Jaddatu suka zuba mata, su na kallon yadda take wayar har ta idar.
Rahma ganin Ja'afar ya rikice ya saka ta 'datse kiran tana, tana murmushin farin ciki, tasan yanzu zai taho wajantan.
tai fari da 'kananun kyawawan idanunta, ta nufo falon cike nutsuwarta take tafiya.
Tana isowa tsakiyar 'katon falon nasu ta tamqe fuska ba tare da ta kalli kowaba, ta zauna can gefe, ta 'dora 'kafa 'daya kan 'daya, tana latsa wayar.
Iman tazo ta haye cinyarta tana fa'din.
“Auntie kinyi kyau sosai za ki je gari dani?â€
Rahma ta zuba mata idanunta, tana 'dan murmusawa, ta 'dagawa iman gira ha'di da 'dora 'dan 'karamin bakinta saman goshinta tai kissing 'dinta.
Ta kira “Latifa!â€
Raiyana da mugun kallo ta bita a'boye
Hanan ta kalli bakin Jaddatu yadda yake musmus, tasan mgna take son yi ta kasa.
Latifa ta iso ta zube agaban Rahma.
“Uwar 'dakina ga ni.â€
Rahma ba tare da ta kalleta ba, tana ha'de face ganin Jaddatu na shirin mgna, ta ce.
“Je ha'do abubuwan jiqa maqoshi, sai ki ha'da da tufa and dabino ki kai min falon saukar ba'ki, ki kunna turaren wuta ki fesa na fasawa ok¿â€
“Toh an gama uwa 'dakina.â€
Ta miqe da rawar jiki ta nufi hanyar kitchen.
'Bangaran Ja'afar kuwa yadda yaja motar da speed, ya bar hospital 'din. Baki da hanci Baba Tsalha, da su Yahuza su ka saki, wajan kallon Ja'afar har ya 'bacewa ganinsu, su kuma su nufi cikin asibitin.
Basu Sha wuya ba da tambaya aka kawosu wajan da za'a nuna musu Ibtisam su ga idan ita ce.
Abie suka hango zaune yana sanye da wata jallabiya milk colour hirami akansa yau sak shigar larabawan Saudiya yay, ya yi wani irin fitinannan kyau, kwarjininsa da haibarsa kwance kan fuskarsa.
Duk da yana cikin halin damuwa sam bazaka ta'ba ganewa ba, kasancewar sa mutum mai 'boye damuwa akan fuskarsa.
Gefansa securities 'dinsa ne, Abie 2 na gefensa, yayin da Abie1 waya yake da harshen turanci wanda zaka 'dauka shi idan cikakken bature ne yadda yake zuba turancin, zai baka sha'awa ya kuma burgeka.
Da sallama su ka qaraso wajan.
Yayin da Abbas da Khaleefa suka taresu daga isa wajan Abien wanda ya kawosu daga nesa ya nuna musu wajansu Abie ya juya.
Abie 2 ya ce“Ku barsu Abbas.â€
Baba Tsalha cikin farin ciki ya qaraso, yabama Abie 2 hannu suka gaisa.
Ya ce“Daman yarinyar mu tin bayan isha jiya bamu ganta ba, sai mukaji sanarwa a radio shine mukace bari muzo mu duba ko ita ce.â€
Abie 2 ya ce“Allah sarki bari ya gama waya sai muji.â€
Yahuza takaicin Ja'afar ya cika masa zuciya, ya za'ayi ace yarinya tazo wajanka ana mgnar 'bata ko ha'dari amman ka tashi ka tafi.
Abie 1 bayan ya idar da wayan, ya fuskanci baba Tsalha bayan sun gaisa ya koro masa bayanin kamanninta, Abie yace.
“Bari zan roqi alfarma Dr ya kaimu 'dakin da aka killaceta sai ka duba.â€
Wayar Dr Salis ya Kira cikin sa'a ya 'dauka, ya koro masa bayani.
Ba jimawa ya kaisu wanda dakyar Baba Tsalha ya gano Ibtisam ce, ga ta kwance kamar gawa duk na'urorine ajikinta.
Kukan tausayinta ya fara, bayan sun fito. Abie ya fara lallashinsa, da basa haquri.
Baba Tsalha ya fatar da majina ya ce“Tausayi ta bani...â€
Kakaf ya fa'dawa Abie gaskiya akan Ibtisam da abinda ya sakata gudowa har hatsarin ya faru.
Abie ya ce“Karka damu nayi alqawalin tsayawa na nema mata lafiya ko million nawa za'a kashe, kamar yadda nai sanadin shigar wannan mawuyacin halin, zan fita da ita duk qasar da zata samu lfy, idan ta warke zan mayar da ita har gaban iyayanta.â€
Ba Tsalha ba har Abie 2 sai da yay hawaye, da jinjinawa dattakun Abdul Majeed.
Wajan me taxi sukaje baba Tsalha dasu Harisu suka gaida shi.
Su ka dawo suka zauna suna jiran Ja'afar ta idan zai 'bullo.