Sashe 10
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matashiya ce fara 'yar siririya doguwa kyakkyawa, ba laifi tanada gashi na fita kunya, tanada manyan idanu farare, 'yar kimanin shekaru 27 ahaife.
Tsaye take ta cakumi kwalar rigarsa tana kirata masifa, kamar ta ari baki, har iyau bakinta bai mutu ba da kirta masa rashin mutunci, tana fad'in.
Wallahi Ma'aruf idan na barka ka tafi yawon tambad'ar da ka saba zuwa Niger Nigeria Tchad Cameron, yawon bin mata yawon ta zubas, ka barni anan da ciwon mara da shan lemon tsami da Lipton, mara cike da.... Ka tafi da sunan yawon business, Allah ya tsinan, kace Umar ba ubana bane, wlh ka gama dani badan cikin da dirka min ba, nasan maganinka.â€
Ta k'arashe maganar ta masa wata irin cakuma ta d'are jikinsa abinka da busassar mace, kamar mayan k'arfe ta zame masa.
Wanda ta kira da Ma'aruf, Matashine d'an kimanin shekaru 33 zuwa da 34, fari ne, mai matsagaicin tsayi baida wani kyau, dan baya cikin lissafin ko tsaka tsakiyar kyawawan maza baya jerin su.
Gajeran hanci gare shi sai dai yanada labb'a masu kyau, idanunsa matsagaita basuda girma, sannan kalarsu ba farare bane tass, sai dai mutum ne mai masifar tsafta da d'aukar wanka ma'abucin so k'amshi, yanada matsagaicin tsayi, ba laifi akwai kirar maza kasancewarsa mutum mai son gayu da k'amshi ga tsafta da d'aukar wanka akwai kashe tsadaddun kaya,ga kud'i ba laifi, ga shi ma'abucin iya love ya san kan mace fiye da tunanin mai tunani ya iya tsara kalaman soyayya na saye zuciyar mace kai tsaye, hakan yasa yakeda farin jinin mata kamar su cinye shi.
Wasu tsadaddun suit ne ajikinsa na kece raini, sajan fuskarshi yasha gyara wani takalmi ne rufaffe mai shegen tsada sanye a farar k'afarsa.
Wani shegen kallo ya watsa mata, ya nufi saman bed da ita yana kisima yadda zaiyi maganinta.
Cike yaudarariyan murua yake fad'in. “A'uzubillahi! Wlh Aishatu kiji tsoron Allah kibar cutar dani, wajan min k'azafin yawon banza, kinsan yadda na tsani zini kuwa? Amman kullun mgnar kenan ba daman naje neman halak d'ina?â€
Wani lalataccan murmushi ya sakar mata, lokacin da ya jefata saman bed, ya shiga cire kayan jikinsa, ya ce.
“Keda kanki kinsan badan cikin jikin ki ba wlh tsaf zan miki horo mai zafin gaske.â€
Ya k'arashe maganar yana damk'eta ta kawo masa raruma, ya ce“Ya Allah me na aikata haka ka jarabeni da masifafiyar mata irin wannan? Astagfirullah, wannan masifar ta hanaki girma kullun kamar kina shan ruwan zafi.â€
Kwantar da ita yay yabi samanta ya danne, ya bank'are mata hannaye, yay nasara tura hannunsa d'aya cikin rigarta, ya fara murza mata nipples cikin wani irin salo, yay saurin kai bakinsa kunnenta cikin kashe murya can k'asa ya ce.
“Uahhhhh masoyiya tsaya kiji.
masoyiyata ina gudun fushin ki fiye da gudun da nake ma tsoran kamuwa da talauci, k'aunar ki tabi jikina ina sonki fiye da yadda nake son kud'i.
Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewe ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata, shiyasa na zab'eki amatsayin matata. Zuciyata da taki ba za su tab'a rabuwa ba har abada, ina sonki.
Babban burina naga bayyanar fitar murmushi akan wannan kyakkyawar fuskar taki,yakuma zamana nine sanadin hakan.Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke, ki daina kishi haka kina min mummunan zargi, cewar wai yawon bin mata nake zuwa k'asashe, neman halak nake zuwa, sanin kanki ne na tsani zina ban rab'ar mazinaci sai arashin sani...â€
Numfashi yaje mai tsayi, yana kissing d'in kunnenta. Ya d'ora da cewa.
“Tsuntsaye na buk'atar fukafukai domin tashi, kifi na buk'atar ruwa domin ya yi rayuwa, ni kuma ina bu’katarki domin na yi rayuwar farin-ciki na har abadan dake. Ina sonki Aishatuna masoyiya!
A duk inda na je ki tabbatar da cewa ina biye da ke, ko da ban zo a zahiri ba to kuwa zan zo miki a cikin bacci, ke ma za ki bayyana a cikin mafarki na, mu kasance a tare da juna, cikin wani lambu mai cike da furanni mabambanta launi. Begenki shi ne abun yina a kullum, dan haka ki cire zargi atsakaninmu ina sonki Aishona.â€
Ya k'arashe mgnar ya sakar mata wani irikitaccan kukan bariki wanda yake gigitata da salonsa.
Atake ta hau network ta fara amshe saqonsa, sai wani irin nishi take tana mik'a sabida irin fitinannan salonsa da yake mata, ya gama gigitata.
lungu da saqo yake sarrafata tare da qara dulmiyata tafkin sonsa.
Tsawon 30 suka d'auka yana kashe arna cike da mugunta ya qarasa ak'arshen yana mata wata irin zungura, sai da ta dinga ihu da roqonsa ta tuba, yana “A'a Aishatutuwallena, kece fa!â€
Bayan yayi wanka ya maida kayansa ya ganta flat sheme saman bed sai numfashi take fitarwa, ta d'aga k'afa sama.
Ya bushe da dariya ya ce“Na qarawa babyna lafiya, sannu jaruma Aishona, ni kam na tafi ki kula da kanki, please rikiya wajan mota mana?â€
Aishatu ta fashe da kuka ta ce“Allah zai sakamin kaje d'in wlh idan namaka mummuna baki kamaka zaiyi mugu kawai idan dai yawon tazubar kake zuwa Allah ya toni asirinka.â€
Ma'aruf ya d'aga kafad'a ya ce“Ameen kinji mayyar namiji jarabace kawai kuma ba dauriya kike ba, na tafi.â€
Ya k'arashe mgnar yana d'aukan wayoyinsa har 2 ya nufi falo, yana kiran.
“Uwani!â€
Aguje ta fito daga kitchen ta zube gabansa.
“Yallab'ai barka da yamma.â€
“Yauwa nace na tafi ki dinga kulamin da Aishatu duk k'awar da zatazo ki saka musu ido haka duk lokacin da zata fita ki saka ido, idan Nura direba zai fita da ita ki kirani ki fad'amin da number na na Tchad, na tafi.â€
Uwani ta ce“Toh yallab'ai insha Allahu kamar yadda aka saba za'aci gaba.â€
Kai ya sanya ya wuce.
Wata rantsatsiyar mota Nura direba ya bud'e masa gidan baya ya shige yaja ya fice daga gidan.
Kai tsaye Nura direba *Aéroport international León Mba*
Ya nufa.
Suna zuwa sauran 25 minutes jirgi ya d'aga zuwa Tchad.
Ma'aruf yaja k'atuwar trolley d'insa ya nufi ciki.
Bayan komai ya kammala jirginsu ya d'aga, sama fuskarshi cike da annuri, yana addu'ar Allah ya sauke su Tchad lafiya.
*Tchad*
Jaddatu tsabar sauri ta isa corridor d'in da zai sadata da bedroom d'inta saura kad'an ta fad'i, dai-dai lokacin sai ga Rahma wacce tinda tai sallar la'asar take bedroom d'in Jaddatu akwance.
Da sauri ta tare Jaddatu ta rungumeta, cikin zazzak'ar muryata mai sanyi ta ke fad'in.
Subahanallahi! Jaddatina! Lafiya?â€
Ganin yadda jikin Jaddatu yake b'ari duk atsorace take.
Jaddatu ta k'ank'ame Rahma ta fashe da kuka, ta na nuna mata hanyar falon.
“Don Allah Rahma ki sallamai yarinyar nan Latifa bata k'aunata kasheni take son yi.â€
Rahma d'ago ranta ab'ace tana kallon hanyar falon, tana tsinkayo Latifa rik'e da tray, Ummin Adnan tana nunata da yatsa cikin fad'a tana fad'in.
“Ashe bakida hankali Latifa? Haka kawai ashirmanki d'in banza ki shafa min kashin kaji? Tsoho ai ba'a biya halinsa yanzu ita abar tattalice da kulawa, sbd Allah idan da ta fad'i ta karye ina zamu shiga?â€
Latifa ta duk'e ta ajiye tray'n ta fashe da kuka, tana fad'in.
“Yau kashina ya bushe wlh ni wasa nake mata zaman kakata na d'auketa.â€
Rahma ta Kama hannun Jaddatu, ta nufi su dawo falon ta tirje ta ce“Bazan jeba sai ta fita.â€
Rahma ta ce“Haba! Jaddatina zo muje yi hkr don Allah wlh ba wanda ya isa ya kashe sai Allah, haka ba wanda ya isa ya goga maka wani ciwo bacin daman can Allah ya k'addara ma ta sanadin mutumin zaka d'auka, kiyi tawakali da Allah mujeâ€
Ta k'arashe mgnar tana jan wani irin nauyayyan numfashi sbd doguwar mgnar da ta yi.
Jaddatu ta amince Rahma ta janyot suka shigo falon ta zaunar da ita, ta zauna tana kallon Latifa wacce take kuka ta had'e hannunta waje, d'aya alamar hkr.
Rahma ta kalleta fuska ba walwala, k'ananun idanunta sun kuma k'ank'ancewa, sam fuskarta ba alamar wasa ta ce“Ummin Adnan! Me ya farune har yakai Jaddatina na kuka?â€
Ummin Adnan ta zauna ta labarta ma Rahma abinda ya faru.
Raiyana tsaye gaban dressing mirror ta d'auki wanka, sai rawar jiki take, ta shafa humrah ta fesa turare ta kashe d'auri ta d'ora mayafi akafad'a ta rataya handbag, cike da k'walisa take tafiya ta bud'e k'ofar ta nufi b'angaran Abdul Majeed.
Tsaye yake ya k'urami Tv narkakkun idanunsa, duk abinda yake faruwa acan k'asa a falo yana kallonsa, murmushi yake saki yana girgiza kansa.
Cikin daddad'ar muryashi ya ce“Uhmm! Wato Baby and Ummi suna buk'atar asallami Latifa?â€
Cikin wata irin tsadaddar shaddah kalar golden, d'inkin zamani na manyan dattijawa, yasha surfani wani irin sahihin kyawu Abien Rahma yay. kansa mai cike da yalwar suma mai samtsi sai shek'i take, ya murzawa hula mai tsananin kyau da tsada itama ruwan golden ce.
Raiyana tai knocking d'in k'ofar sai wani lank'wasa take.
Kwalbar turaren ahannunsa ya nufi k'ofar, rufaffan tsadaddan takalmin da yake k'afarsa sai wani irin bada sauti yake duk d'aga k'afarsa da zaiyi ya taka.
Wasu lambobi ya danna jikin k'ofar sai ga glass d'in ya bud'e Raiyana tsaye sai wani fari take da idanu, ta matso kusansa tana neman shigewa faffad'an k'irjinsa, sbd mugun kyawun da ya mata. Saurin matsawa yay yana had'e fuska ya ce“Ke! Raiyana meye hakan?â€
Cike da kissa ta ce “ka min kyau mijina kawo turaren na fesa maka.â€
“No! Ban buk'ata ina ce naje har b'angaranki na sallameki? Pls jeki.â€
Ya k'arashe mgnar ya juyawa ya nufi gaban dressing mirror, ya qarasa fesa turaren ya shiga gyaran gemunsa da sajansa da k'asumba da ta zagaye masa fuska.
Raiyana ta tsura masa idanu kamar zata cinye shi.
“Pls sauka k'asa kiga me ke faruwa tsakanin Baby ummi da Latifa, sai kizo ki fad'amin.â€
Raiyana ta ce“Humm korata dai kake ko?â€
Bai tanka ba, ya zauna saman wata lafiyayyar kujera ya shiga waya.
Raiyana ganin Tv d'in abinda yake faruwa ya saka ta fice.
Rahma ta lumshe idanunta ta bud'e ta ce“Latifa! Idan da ta fad'i ta karye me zakice? Toh gaskiya kije na sallameki daman ai ni na zab'eki ganin kinada hankali ashe babu shi.â€
Jaddatu ta ce“Yauwa Alhmdllh!â€
Raiyana ce ta iso tana fad'in.
“Ummi lafiya kuwa? Latifa me ya faru?â€