← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 118

Sashe 102

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

K'ofar ya mur'da yaji gam arufe da key, knocking 'din 'kofar yay,yana kiranta, amman shiru bata bu'de ba.
Ajiyar zuciya ya sauke ya ce.
“Masoyiya ga kaza nan na ajiye miki ki fito ki 'dauka, sai da safe Allah ya huci zuciyarki.â€
Azafafe ta ce.
“Bana so kaje kaci abunka wlh bazan d'auka ba, ehen.â€
Kai ya girgiza ya juya ya tafi, yabar ledar kajin anan, yasan halinta zata biyo dare ta 'dauke sbd tana son naman kaza sosai.
★★★
*Tchad*
10 pm Ibtisam zaune tana kallon Tv tsaf cikin shirinta, sai baza 'kamshi takeyi.
Jin horn 'din mota yasa ta miqe cikin farin ciki ta fito.
Gate ta bu'de masa ya shigo, ta mayar ta rufe ta nufi wajansa.
Parking yay a mutaqar gajiye ya fito.
Daidai lokacin ta iso wajansa ya ware Mata hannayensa ta shige jikinsa, ashagwab'e ta ce“Sannu da zuwa Mon amour nayi kewarka wai ina ka tsaya?â€
Fuskarta ya shafa ya d'ago da hab'arta ya sumbaci kumatunta, ya lashi labb'anta ya Mata rad'a a kunnenta.
“Mon cÅ“ur! Wlh jama'a ce basu barmuba, anata baqi sai da komai ya Kammala na taho hope kina lafiya?â€
Jikinsa ta k'ara shigewa ta ce.
“Masha Allah tinda kana lfy, ni ma ina lfy sai kewar rashinka.â€
Hancinta ya lakata suka nufi ciki.
Ruwan wanka ta had'amasa ta gudu ta barsa dan nauyinsa takeji.
Bayan ya fito daga wanka y'a shirya cikin kayan bacci masu taushi, yana k'amshi ya fito falon.
Abinci ta had'a musu dan bata ciba, tare suka ci yana mata fad'an idan ya yi dare ta dinga cin abinci.
K'walla ta taru a idanunta ta ce.
Haba! Mon amour taya zan iya cin abinci banga ka dawo lfy bâ?â€
Kiss y'a manna mata agoshi ya ce.
“No! Kina ci dan Allah ki sanyawa zuciyarki ina lfy insha Allahu. ta shi muje mu kwanta, kimin tausa.â€
Kunya taji ta rufe fuskarta tana murmushi.
K'ofar falon ya rufe ya kashe Tv da 'kwan wutar falon ya sureta sama kamar baby ya nufi bedroom 'dinsa da ita.
Da kansa ya shiryata cikin kayan bacci ya shafeta da turarensa, suka kwanta.
Tana manne jikinsa,ya kai bakinsa dab da kunnenta ya shafa wuyanta, cikin wata kasalalliyar murya ya ce.
“Mon cÅ“ur! Kimin tausa jikina ciwo. Bari kiga irin wacce zaki min.â€
Hannunsa 'daya ya 'dora tsakiyar bayanta, 'dayan a k'ugunta yana murwaza, ahankali, yana matsawa irin dau yadda ake special massaging. Ibtisam ta fara miqa sbd yadda takejin dad'in massage 'din, sai taji duk wata 'yar guntuwar gajiyarta na fita, sai numfashi take saukewa sannu ahankali.
Ja'afar ya kirata baby ya dai?â€
Ibtisam ta miqe zaune ta ce“Wlh massage 'din da dad'i ni har bacci ma nakeji.â€
Murmushi yay ya ce“Ok kwanta na miki.â€
Kafa'da ta maqale ta ce“A'a zan maka, ai ka fini buqata.â€
Ta 'karashe mgnar tana 'Dora hannunta gadon bayansa, ta fara matsa masa jikinsa sannu ahankali.
Ja'afar ajiyar zuciya kawai yake saukewa, dan yadda ya koya mata haka takeyi masa.
Can 'kasan maqoshi ya ce“Beby saura cinya da damtsan hannaye.â€
'Yar dariya tai ta ce“Tom an gama.â€
Ta 'karashe mgnar tana matsa masa cinyarsa da hannu 'daya, 'dayan tana matsa damtsan hannunsa.

Sannu ahankali Ja'afar ya shiga sauya salon nasu zuwa wani salon, tsabar fita hayyaci yasa Ibtisam ta biye masa dukkan abinda ya ce tai shi take shima yana Mata.
Jin bakinsa saman na shanunta yasa ta runtse idanunta tana sauke numfashi dan Sam bazata musaba sbd yadda takejin dad'in abun.
Duk wata hanya da yasan zai jiyar da ita dad'i ita Ja'afar yabi sai ga Ibtisam na mayar masa da duk martanin abinda da ya ke mata, hakan yasa suka susuta junansa, ba zato tajishi yana addu'ar saduwa da iyali, kafin me ya nemi hanyarsa Wanda wanna shine Karo na 4 sbd Ja'afar akwai hkr baya yawan kusantarta sbd yasan tana shan wuya bata Saba ba.
Yau da dama bataji azaba ba, kamar sauran ha'duwa, shiyasa tai muqus bata masa kuka ba, duk da akwai zogin ka'dan² amman yadda yake binta sannu ahamkali yasa ta jure tana amsar saqonsa, sai nishin dad'i da wuya take atare.
Ja'afar kuwa romansa yake kwasa yana sauke tagwayen ajiyar zuciya yana tambayarta.
“Mon cÅ“ur! Akwai zafi?â€
Ibtisam sai dai ta girgiza kanta ba réponse.
Sun jima cikin duniyar ma'aruta mai cike da dad'i kafin su gamsar da juna suyi wanka su sake kwanciya manne da juna, Ja'afar yana saka mata albarka.
Hancinsa taja ashagwab'e ta ce“Don Allah Mon amour kabar godemin, haqqinka ne fa!â€
Kissing bakinta yay ya ce“Ina sonki Allah ya barmu tare.â€
Ibtisam ta ce“Ameen mijina. Mon amour dan Allah gobe sai ka kaini gidan Baba Tsalha na wuni ko? Daga chan sai amun kitso da 'kunshi.â€
Ja'afar ya ce“Ok beby Allah ya kaimu, kinga kuwa bikin Abie sauran kwana 3.â€
Ta shige jikinsa ta amsa da “Amin ngd mon Amour,kace munada biki?â€
Kai ya 'daga yana shafa gashinta wanda yake jiqe da ruwa.
Ahaka bacci me dad'i ya sace su maqale da juna.

Abie2 tsakiyar dare ya 'daura alwalla yay sallar nafila raka'a biyu, ya roqi Allah idan akwai alkhairi atsakanin sa da Meerah Allah kasa Abie ya zab'a masa ita, idan kuwa babu Allah ya zab'a masa wacce zata fi zama alkahairi.

★★★

Washegari.
tinda sassafe Ibtisam ta gama breakfast, dankalin turawa ne ta soya da kwai sai tea, tana gamawa ta shirya tsaf, tana jiran Ja'afar ya tashi suyi breakfast su tafi, ajiyeta gidan Baba Tsalha.

Cikin shirinsa ya fito yana sanye da suit milk colour, sai baza k'amshi yake.
Ibtisam ta miqe cikin farin ciki ta isa wajansa da sassafar.
Hannayensa ya ware mata, ta shige tana murmushi, ahankali ta ce.
“Barka da safiya, Mon amour ina kwana?â€
“Lafiya lau, beby ke kam bakya son cika ladanki? gsky ni ke zakina shiryani daga yau OK? â€
Cike da jin kunyarsa ta ce“Uhm! Tom mon amour naji ni wlh kunya Allah... â€
Bakinta ya rufe Mata ya ce“Shiiiiit! Mon cÅ“ur bâ kunya tsakanina dake, ta wuce tin Randa muka dunk'ule, ina sonki kina sona, mu fahimci juna tinda Allah yasa kin gane ni ne masoyinki nine Wanda kikewa son so ba son rud'in zuciya ba! But kinsan halina nasan naki, bana son na dinga maimaicin mgna beby ki ajiye kunyata mu mori 'kuruciyaemu ok bebyn Ja'afar?â€
Jikinsa ta shige tana murmusawa, ta jinjina kanta, ta ce“An gama muje kayi breakfast.â€
Kai ya jinjina ya Kama hannunta suka nufi 'dan 'karamin dining area 'dinsu me kyau.

Anutse suka karya suka fito, ya kaita gidan Baba Tsalha, koda sukaje har Babba Tsalha ya fita, bayan sun gaisa da Falmata ya leqa wajansu Harisu ya kwashesu suka wuce company, dan ya basu aiki daidai Wanda zasu iya a companyn da izinin Abie.

Misalin 9:30 am.Gidan Abie
Zazzaune suke a akan dining area, har da Abie kasancewar yau juma'a ce da wuri yake tafiya masallaci, yayi ta addu'o'insa, na samun kusanci da mahaliccinsa, shiyasa duk juma'a yake breakfast tinda wuri, amman idan ba juma'a bace sai 11 am.
Sanye yake da wata d'anyar shadda, fara k'al, kallo d'aya zaka mata kasan eh mai tsada ce, anyi mata aikin da bluen zare,dole idan ka kalli Abie ka sake kallonsa, tsabar kyawun da yay, ga cikar zatinsa Uwa uba kwarjininsa.

Anutse yake shan tea yana latsa wayansa yana tura saqo email.
Jaddatu ta ce“Zahara! ajima ki tsantsarawa 'diyata henna biki Ja ka'dai, na amare ga su Chan na fito da su, idan kuma kema bazakiyi ba na saka Latifa ta nemo hamshak'iya wacce ta 'kware a Tchad ta yi abiyata.â€
Abie ya saci kallon Jaddatu ya kauda kansa, yana shan tea 'dinsa, yana latsa wayansa.

Haleesa ta ce“Oh! Wai Ummi fushi kikayi bakya son nawan? Da wasa nakeyi fa zan Mata, ya za'ayi mun Iya Abu Ƙanwarmu ace za'a kawo wasu su Mata, komai kalar namu zamu mata kiyi hkr maida wuqaqen kinji uwarmu.â€
Baki ta turo gaba ta ce.
“Ai ni lamarin Takwarane bana son aja min rai, ke kuma nasan iskancinki, yarinya nan yau da gobe kawai muke tare idan ya 'dauke min ita sun lulu wa yaga dawowarsu, saboda Allah fa! Ai gwara na kimtsa 'diyata tsaf ehen.â€

Abie dariya ta k'umeshi amman ya had'iye yana amsa waya.
Abby babba ya ce“Oh! Rahmu Allah ya taroki ke Uwa ke surukarsu duk, amman shi yarona wane shiri kike masa?â€
Jaddatu ta tafa hannayenta ta ce“Lah! Na banu, dattijon da shi gotai² me zan masa saboda Allah D'an Uwa ka fa'di gaskiya?â€
Hanan takai tea bakinta dariya ta kamata ta sarqe ta fara tari.
Ihun Rahma sukaji tana kiran Jaddatu da Abie.
“Ummi! Abie wayyo ga shi nan Ku temaka min...â€
Ai Abie wata irin zabura yay ya miqe aguje ya nufi hanyar falon, Inda yaji muryata tana kuka.
Dukkansu suka rufa masa baya hankalinsu atashe jin yadda take mgna cikin fitar hayyaci...

Whtspp number😊
_*+22796515805*_

_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
5/17/22, 22:52 - Buhainat: ```D A```

```97```

_Rahmerh Ladingo😉_
Chapter 102 · 0% Book details