Sashe 89
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yanayin yadda tai masa mgnar ya saka shi shiga wani yanayi na shauki.
“Baby muyi bacci pls, rugumeni gam musha bacci, pls ki cire kunyata don Allah muzama kamar baya OK my baby?â€
Rahma rungume Abie tai bata basa amsaba ta lumshe idanunta.
“Uhmmm! My baby toh kiyi addu'a.â€
Ya 'karashe mgnar yana sake shigar da ita jikinsa, suka dun'kule waje 'daya kowane na karanto addu'ar bacci.
Ba jimawa bacci ya sacesu. Asuba tagari.
Washegari.
*Gabon*
Murtala A jiya bai rumtsaba sai da ya gana da Ma'aruf, abinda ya faru kuwa ajiya shine...
Misalin qarfe tara na dare, zaune yake acikin falonsa, yana sanye da kayan shan iska.
Tv ya qurama idanu amman azahirin gaskiya, tunanin duniya yake da irin abubuwan da shuka, sai da ya tuba 'kaddara zina ta ha'dashi da k'awar matarsa.
Kansa ya dafe yana fa'din.
“Astagfirullah wa'atubu ilaik, ban ta'ba aikata zina ba duk da kuwa yadda mata suke min tallar Kansu, sai ga shi nayita ta idan ban zataba na tafka abin kunyar da ba zai goguba...â€
Knocking 'din 'kofar falon akayi ne ya sanya, ya miqe yaje ya bu'de 'kofar.
Kallon Murtala yay kallon rashin Sani.
Sallama Murtala yay masa ya beqa masa hannu.
Ma'aruf ya amsa sallamar yana beqa masa hannu, sukayi musabaha.
Murtala ya ce“Nasan baka saniba? Wata muhimmiyar mgana ta kawoni wajanka.â€
Ma'aruf ya ce“Ok bismillah.â€
Ciki suka shiga ya nuna masa wajan zama, Ma'aruf ya ce“ina saurarenka.â€
Murtala ya ce “Mgna ce akan 'kawar matarka...â€
Nan Murtala ya zayyane masa komai da ake ciki.
Ma'aruf yana zaune sai ga shi atsaye yana Kama sunan Allah ajere² har baisan adadin ba, dakyar ya iya fa'din.
“Hasbunallahu wa ni'imal wakeel lahaula wala quwwata Inna billah.â€
Zaune ya yi aqasa yana dafe goshinsa wasu zafafan hawaye suna sauka saman fuskarsa yana kiran sunan Allah, idan dai kwanakin da aka fa'da kwanakin cikin ranan suka aikata alfasharsu da Rabi'ah.
Kuka me ciwo ya Saki yana fa'din.
“Rabi'ah kin cuceni wace irin masifa ce wannan cikin shege nine nawa wata.
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! don Allah tashi kaje naji.â€
Murtala yanayin da yaga Ma'aruf ya basa tausayi amman kuma tuna zina sukayi Allah ya basu goranta.
Murtala yana fita Ma'aruf ya Kira Aishatu.
Har ta katse bata 'daga ba, a Kira na Tara ta 'dauka cikin masifa ta ce“Malam lafiya waâ€
Kukan Ma'aruf taji yana fa'din.
“Aishatuna haqiqa abubuwan da na aikata sune suke bibiyata duk da na tuba na watsar, bazan 'boye miki ba nayi zaman babban 'dan kidnapping da safara acikin matan da ake safarasu akwai yarinya d'aya wacce tayi ciki alokacin tana kuka ta ce min idan har da haqqinta Allah ya nuna mata 'karshena ya hukuntani da irin hukincin da zanji kunya aduniya Allah yasa na samu tabon da zai bini har lahira wanda za'a nunashi agareni.
Alokacin duniya na gayamin 'karya nayi dariya ban damuba na saka mayar da ita wajan iyayanta na samu labarin cikin ya zube har ta auri babban mutum, tabbas mummunan kalamanta gareni sunyi tasiri, Aishatu sabida son da nake miki da tsoron makomata wajan Allah yasa na watsar da koma amman Rabi'ah ta jefani halaka, yanzu yayanta ya fita wai ciki gareta Iya kwanakin na ranan da kika kamamune ya zanyi da raina? Don Allah ki temaka min da mafita baki 'daya rayuwar ta isheni nafi buqarta mutuwa, akan rayuwa Aishatu ki temaka min.â€
Aishatu na zaune sai da ta miqe tsaye, zufa ta karyomata jikinta rawa kawai yake, bata ta'ba shiga tashin hankali irin wannan ba, ko randa ta gansu turmi da ta'barya bataji wannan tashin hankalin ba, iya la'bbanta ta ce“Ciki?!â€
Komawa tai ta zauna da'bas hawaye ya wanke mata fuska, ahankali ta ce“Ma'aruf ka gama tozartamana families baki 'daya. Ina zuwa daina kukan.â€
Wayar ta kashe ta miqe hijab ta saka ta 'dauki ku'din taxi ta fito falon, mahaifiyarta ta kalla ta ce“momy zanje na dubo Ma'aruf baida lafiya.â€
Kai ta girgiza ta ce“Ku dai kuka Sani sai kin dawo.â€
Tana fita ta samu taxi ta hau.
Zaune ta iskoshi yana kuka har yanzu sbd baki 'daya baisan me zaiyi idan ba kukan ba.
Jikinsa ta fa'da tana kuka ta ce“Kaga abinda ka jayomana ko? Me zamucewa duniya? Wai tin yaushe kuke alfasha?â€
Riqeta ya ce“Wlh Randa kika ganmune kuma bana hayyacina.â€
Kai ta jinjina.
“Don Allah zan baki maquddan ku'di ki kai mata ta zubar da cikin.â€
A'a ba ruwana bazaka 'doramin alhakin kashe raiba, ai zunubin sai ya muku yawa dole zata haifeshi idan Allah yace...â€
Zaiyi mgna ta ce“Wlh idan ka zubar da cikin nan bani ba kai, abun kunya kunyi ai shikenan kawai. Ni zan koma zanje har gidan gobe na mata kashedi itama.â€
Tana gama mgna ta zame jikinta ta tafiyarta.
Dukkansu ba wanda yay bacci kowa damuwace aransa ba ya Rabi'ah da Ma'aruf...
Acan kuwa Chad Rahma Abie na tafiya masallaci ta gudu 'bangaranta tai wanka ta yi sallah, ta kwanta tana tunanin rayuwar Abie da ita, haka bacci ya saceta.
Abie yana dawowa ya isko bata nan.
Sai kawai ya tafi 'bangaran Abie 2.
Abie na zaune yana karatun Qur'ani.
Abie ya zauna yana latsa waya har ya 'kare suka gaisa, Abie 2 ya ce“Yau hira safe na samu?â€
Abie ya kalleshi ya murmusa ya ce.
“Eh don Allah me sunana kasan wata mata Aminatu da 'yarta Ummul Aymana? Akwai 'kanninta da yayunta amman duk an kashesu.â€
Abie 2 ya miqe tsaye jikinsa na rawa ya ce“Sun kashemun kowa ance Aymana ita ta tsira na nemeta aduniya na rasa daga baya akace sun koma Iran ankashesu da mijinta da 'danta. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!â€
Ya qarashe yana fashewa da kuka, ya zauna zaman raqumma yana kuka.
Abie ya ce“Don Allah kayi shiru kana ina alokacin?â€
Abie ya ce“Nine babba mu 7 ne Ummul Aymana itace mace acikin maza mu shiddane, mun samu karatun boko da addini me zurfi duk da muna talakawa, 'kasarmu Iran ta kasance 'kasar da ba kwanciyar hankali, kullun mutanan 'kasar cikin zullumi suke barin mu 'yan 'kauyen anfi kashemu.
Ina karatu acan babbar birninmu sbd qoqarina na kammala.na samu aiki na saya mana gida a can birni na kwashe iyayena da qannina, ashe hutun da nazo na tafi asatin masifar ta sauka a 'kauyenmu basubar kowaba sai masu kwana gaba.
Na shiga tashin hankali kusan mahaukaci nazama banma San 'kashashen da na shiga Neman Aymana ba, har Sudan naje har Nigeria naje na watsar da karatun Abu wasa tin ina saurayi nake yawon duniya inada shekaru arba'in da 5 nazo 'kasar nan banda yawon bara babu abinda nake banda wajan kwanciya sai kango idan ruwan sama yazo haka yake kusan qarewa akaina sabida 'dakin zana ne gareni shekaruna 4 anan ayanzu inada shekaru 49 aduniya wlh ban ta'ba sha'awar aureba sbd nasan ba mai aurena, sbd talaucina na zama tsohon 'karfi Rana tsaka Allah ya ha'dani da Rahma yarinyar albarka ta temakamin tamkar ta sanni.â€
Ya 'karashe mgnar yana kuka.
Abie ya rungumeshi yana buga bayansa ya ce“Alhmdllh! Haqiqa Allah shine sarki gagara misali wanda baida abokin taraiya, 'kudurar ubamgiji yawa gareta Allah qarawa Annabi daraja. Abdulmajid! Rahma da kake ganinta 'diyar Ummu Aymana ce.â€
Wani irin juyi Abie2 yay yana kallon Abie cike da mamaki, Abie ya ce“Wallahi nine wanda ya ceto Ummu Aymana daga Iran na.kawota Morocco.â€
Wani irin kuka Abie ya fashe da shi ya rungume Abie yana fa'din.
“Don Allah kirawota na rungumeta naji gumin 'diyata jinina dangina families na da ta ragemin aduniya, Abdulmajid Allah ya biyaka da gidan Aljannatul Firdausi, wlh zan iya rantauwa irinka Baku kai gomaba a duniya ba, ba banza nakwjin yawan fa'duwar gaba akan 'diyar albarka da farko na 'dauka da sonta na kamu, amman ashe ba haka bane son da nake mata naji ya babanta da son aure ashe jini nace.â€