Sashe 31
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wayar Rahma ta 'dauki ringing, kallo 'daya tai mata ta miqe ba tare da ta 'daga ba.
Jaddatu ta ce“Inaga abinda ya girma sanina da tunani na, wannan abin sai anyi da gaske, dan wlh Rahma tai gamo da baqaqen aljanu tabbas.â€
Rahma bata juyowa ta ce da iman da take binta.
“Koma ki zauna yanzu zanzo banson hayaniya.â€
Jaddatu ta ce“Bita iman bita dan ubanta, me take 'kullawa a falon ba'kin da bataso aganta? Je Ku tafi, wai wannan masifar da Rahma ta kwaso daga ina?â€
Hanan ta ce“A'a iman dawo tinda batason abita.â€
Raiyana ta saki murmushin 'boye ta miqe tana fa'din “A'a iman zo yi zamanki kar Auntie beauty ta dakeki.â€
Iman ta dawo tana sakin kuka ta fa'da jikin Hanan.
“Za ki tufemin baki ko sai na mareki uwar 'kwawa, wannna auntie taki yadda baqaqen jinnu suka mata caaaa ai sai fatan samun sauqi.â€
Jaddatu ta 'kwalawa Latifa da Ummu Adnan kira.
Isowa sukayi cikin girmamawa suka zu'be gabanta.
“Yauwa maza kubi Rahma falon saukar ba'ki ku la'be ta window, ban yarda ko waye ba yazo wajanta, duk abinda idanunku suka gani kuzo ku fa'damin.
Ke! Latifa munafuka, sauran idan kun ke'be ki fa'da mata, sbd nasanki masifar gulma.â€
Hanan tai dariya ta ce“Kai Ummi ke bakya son zaman lafiya, yanzu kiyi ta jikarki ma kafin kuci gaba da diramar Latifa.†Ummu Adnan ta amsa da“Toh Jaddatu Rahamu an gama.â€
Latifa uffan bata ceba suka fice.
Jaddatu ta ce“Wlh kin kusa barmin gidana, tinda bakisan darajata ba.â€
Raiyana ta qunshe dariyata, tana miqewa ganin mai kiranta.
Jaddatu ta bita da idanu.
Harabar gidan ta isa wajansa, ya fito yana tsaye gaban motar.
Tin daga nesa su ka qurawa juna idanu.
Sallama tai masa tana turo baki gaba.
Wani tsadaddan murmushi ya sakar mata, ya kashe mata ido 'daya.
Kanta ta 'dan sadda cikin sanyinta da ya saka ya koma ta ce.
“Muje ciki Habiby nah.â€
Ba musu ya bita, yana zuba hannayensa duk cikin aljihun jeans 'dinsa.
Wajan zama ta nuna masa ya zauna ta zauna gefansa ta tsiyaya masa juice mai sanyi ta be'ka masa.
“Merci Qalbina.â€
Ya fa'da yana kur'bar lemon, ya ajiye.
Apple ta yanko masa ta ce“Haaaaa Habibyna.â€
Bakinsa ya bu'de ta saka masa. Latifa tafirfito da idanuwa waje, ta ce“Ikon Allah.â€
Ummu Adnan ta ha'diye yawu tana yaba kyawun Ja'afar da cikar hallutarsa.
Ja'afar da Rahma dariya sukayi atare ya kashe mata ido 'daya yana tauna apple 'din.
Dabino ya 'dinci ya kur'bi ruwa ya ce“Alhmdllh! My Qalbi ga ni duk kinbi kin tayar da hankalinki, pls ki saurareni zan miki bayani wanda za ki fahimceni OK? â€
Kai Rahma ta langwa'be tana kallon 'kwayar idanunsa mai sakawa 'yan mata mugun shakkarsa da kasala lokaci 'daya su rasa nutauwarsu.
“Ni dai Habiby idan mgnar wata ce banson ji kuka zanyi.â€
Fuskantar ta yay,ya kamo hannayenta duk biyu ya riqe cikin nasa taushi biyu ya ha'du.
Kallon juna suke ba 'kiftawa.
Rahma sosai take ganin girmansa agabanta, yadda ya cika mata gaba , tabbas tasan shi 'din ba qaramin qato bane.
cikin kwantar da murya ya ce“Baby Rahmerh nah, ina sonki ki rage kishin Ibtisam OK¿ sbd ita....â€
Ja'afar ya zayyanewa Rahma komai tin daga ha'duwarsu har soyayyarsu wacce dalilin irin son da take masa ta gudo tazo wajansa.
Rahma sosai kishi ya tokare mata 'kahon zuciya, hawaye ya 'balle daga idanunta kamar an kunna panpo.
“Oh! Ya Rabbi! Baby Rahmerh please ok.†ya qarashe mgnar yana kwantar da kanta gefe kafa'darsa yana shafa kanta ha'di buga bayanta, yanajin kukan nata har 'kasan zuciyarsa.
Cikin shasheqar kuka ta kirasa.
“My Habiby!â€
Fuskarta ya tallafo ya amsa.
“Na'am my Qalbi pardon ok¿â€
Idanuwanta ta lumshe ta tura fuskarta kafa'darsa tana sauke numfashi.
Latifa da tai tsuru² da idanu ta ce“Uhm soyayya da'di ko me yake cemata harda kukan shagwa'ba, shima ya rungumeta mana ya lallasheta ya wani kara kanta kafa'darsa...â€
Ummu Adnan ta kai mata duka ta janyeta daga jikin window, ta ce“Bakida hankali, matarsa ce da kikeso ya rungumeta? Ko kafa'dar da 'dora kanta yana buga bayanta haramun ne, kekuma she'daniya kikeson ya rungumeta.â€
Latifa ta ce“Toh dai ki iya bakin ki wajan Jaddatu.â€
“Me wai? Ai wlh abinda ido ya gani shi zan zayyane.â€
Aikuwa su na shiga parlor Ummu Adnan ta zayyanewa Jaddatu komai.
Jaddatu ta ce“Ikon Allah! Muje ki kaini wajansu wlh sai na 'daure yaron nan, wato shine zai lalata mana yarinya.â€
Hanan bata hanata ba, dan sam itama hankalinta bai kwanta ba.
Idanunsa masu mutuqar kafi ya zuba mata, bayan ya janye kanta daga kafa'darsa, cikin sigar lallashi ya kirata“Baby Rahmerh please zanje hospital, kinyi breakfast kuwa?â€
Ashgwa'be ta ce“Banyi ba kuma komai bazan ci ba yau.â€
Tafin hannunsa ya sanya ya rufe mata baki yana ha'de fuska ya ce“Nakasata kikeson gani Qalbina¿â€
Kai ta girgiza tana lumshe idanunta.
“Ok tashi maza inason kiyi breakfast yanzu bari kawai na koma gidan tinda bakya son naje hospital 'din.â€
Cikin farin ciki ta kamo hannunsa ta ce“Allah Habibyna¿â€
Gira ya 'daga mata ya miqe tsaye yana miqar da ita murmushi 'dauke kan fuskarsu.
Tsawa sukaji Jaddatu ta daka musu.
“Sakar mata hannun dan ashatar uwaka, wannan wace irin masiface ta kinno mana kai? Amatsayinka na bahaushe, hausar ma ba'ki kakeson yarinyar mu, harda koya mata ta'ba jiki tsabar masifa da jarabar da kake son koya mata, daman ba'kar fata akwai nacewa jar fata, toh wlh Rahma tafi 'karfinka, saketa dan babanka munafukin yaro, kaga wannan 'katuntakar ina yarinya 'karama mai shekaru 18 zata iya kwasar wannan masifar.â€
Ta qarasa mgnar tana nufosa da sanda.
Ja'afar ya saki hannun Rahma ransa amugun 'bace yay hanyar fita yana zura hanunsa cikin aljihun wandonsa, ya tsani wulaqance bai 'kaunar azagi asalinsa ko jansinsa.
Jaddatu wani irin muggun kwarjini Ja'afar ya mata yadda ya ha'de fuska ya nufo hanyar da take shirin isa wajansa kansa tsaye babu alamar tsoro a fuskaraa, takunsa yake tsaf yadda ya Saba tamkar 'dan wani sarki.
Jaddatu hakan ya sake harzuqata ta qara sauri ta nufosa tana fa'din.
“Shin kai 'dan uban waye anan 'kasar Tchad da har zaka shigo mana gida ka rungumemin jikata, bayan ina mgna ba alamar ban haquri kake nuna min kai d'in jinin sarautane....¿â€
Raham ganin da gaske Jaddatu zata bugawa Ja'afar sandar hannunta aka 'kawatata da kwalliya kusan rabinta azurface.
Da gudu ta iso gaban Jaddatu wacce zata sauke masa sanda jikinsa,ta saurin shigewa jikin Ja'afar wanda yake quqrin kauceta kar wannan mur'de'diyar sandar ta sauka jikinta, amman ina tuni Jaddatu ta sauke sandar akan Rahma wacce ta saki gigitaccan 'kara sbd azabar da ta ratsa tsakiya kanta. Sai ga jini, ihu Ummu Adnan ta saki ganin Rahma jini na zuba kamar an yanka (zakara) ko (kaza) idanunta suna lumshewa, ta yi luuu jikin Ja'afar wanda ya rungomata, ya shiga jijjigata, ya kira sunanta da mugun 'karfi “Rahmerh nah!†Yana watsama Jaddatu wani irin mugun kallon da yasaka Jaddatu sakin sandar hannunta........
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/17/22, 19:21 - Buhainat: ```D A```
```31&32```

_Assalamu alaikum._
_Don Allah kuyi hkr, wlh uzurine ya riqeni kwana biyu shiyasa kukaji shiru NgdðŸ˜._
Sosai kallon da Ja'afar yake jifan Jaddatu da shi, ya bata mugun tsoro Wanda hakan ya sakata sakin sandar, gabanta na mugun fa'duwa ganin Rahma kanta na zubar da jini, hankalinta yay mugun ta shi ta saki kuka tana qarasowa wajan tana 'fadin.
“Latifa ce Yahaya ya fito da mota muje hospital. Na tsaneka mugun yaro kana neman ruguza mana rayuwar farin cikin mu zuwa baqin ciki.
Ja'afar ya ciro handkerchief, daga aljihun wandonsa ya rabasa biyu jikinsa na rawa ya 'daurama Rahma kanta daidai wajan da jini yake fita.
“Cikin 'bacin rai ya ce“Karki kuskura ki ta'bata, bayan kin mata illa, me zaki ce? Zan iya komai akan Qalbina.â€
Ya 'karashe mgnar yana sunkutar Rahma wadda ta jima asume ya fice da ita cikin zafin zuciya yake tafiya, yabar falon.
Jaddatu ta fashe da kuka tai zaman 'yan bori atsakiyar falon, tana fa'din.“Ummu Adnan maza ki sanar da securities kar abarsa ya fita da ita daga gidan.â€
Ummu Adnan cikin jimamin abinda da yake faruwa,ta fice da gudu tabi bayan Latifa, dan isar da saqon.
amman tana fita compound 'din gidan taga Ja'afar yaja motar da speed, yana zuba horn megadi ya bu'de masa ya fice.
Latifa ta hango ta fa'dawa Yahaya direba saqon Jaddatu ta juyo tana dawowa.
Ummu Adnan ta iso ta kama hannun Jaddatu ta ce.
“Kiyi hkr muje ciki ya tafi da ita asibiti.â€
Jaddatu tsabar takaici ya hanata mgna, ta miqe suka fito.