Sashe 7
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*TAHOUA*
Ibtisam wunin yau sakoko ta yisa sabida rashin Ja'afar d'inta, tin Laraba na masifa bayan ta jibgeta ta ga dai abun na gaske ne, tsoron karta kwanta musu jinya dan ciwo ba wuya ba ne wajan Ibtisam ya saka ta shiga lallashinta.
Kamar lokuta dayawa yadda Tanko ya saba bata wayan yauma ya bata, ta yi game, amman bata yi ba, ta gwada kiran number Ja'afar yafi sau talatin bata shiga.
Haka tai ta kuka ab'oye tana rungume da wayan, har b'arawo bacci ya saceta.
Cikin baccinta taji ringing d'in wayan.
Ai kuwa ta zabura ta mik'e zaune tana bud'e manyan idanunta wanda suke cike da bacci, tana murtsikesu, tana fad'in.
Ya Allah kasa Mon Amour ne.â€
Ta k'arashe mgnar tana kallon screen d'in wayan.
Cikin farin ciki ta d'aga kiran tana kai wayan kunneta, ta kalli k'aninta bacci suke sosai, daman tafi tsoron Aydah mai shegen bakin qarya.
Cikin zallar shagwab'arta ta sakar masa kuka k'asa-k'asa, tana kiran.
“Mon Amour! Kewa ina kewarka ya zanyi?â€
Daga can Ja'afar ya mik'e yabar wajan dan kar ya shiga hakk'in masu bacci, cikin tausasa murya da amon muryasa mai dad'in sauraro ya kirata.
“Mon cÅ“ur! Svp ki daina kukan nan kinji, yi shiru kiji ke bakya murna na samu ganawa dake?â€
Ibtisam ta had'iye kukan nata ta langwab'ar da kanta kamar tana gabansa, ta shagwab'e ta fara mgna cikin rauni.
“Toh Mon amour na yi shiru, don Allah kana ina yanzu? Fata duk inda kake kana cikin lafiya da makwanci mai kyau?â€
Ta k'arashe mgnar tana sakin sabon kuka mara sauti.
Goshinsa ya dafe yana takunsa cike da izzarsa wacce sam bazaka tab'a cewa shi ba wani bane ak'asar nan, bayan suturun jikinsa da su ka nuna ko shi waye.
“My Ibtisam! Haba! Tawan pls ki daina wlh idan ba haka ba, bazan kuma kiranki ba...â€
Katse shi tai ta hanyar sakin siririyan dariyar k'arfin hali ta marerece murya ta ce“Kayi hkr toh Mon amour na daina, bani labarin kana ina?â€
Laraba da fitowarta kenan daga makewayi sabida tuwan tsakin da taci ya tab'a mata ciki, karaf taji mgnar Ibtisam k'asa².
Butar ta ajiye ta nufo d'akinta tana tura k'ofar cikin sa'a ba sakata ta fad'o d'akin, ta warce wayan tana kai kunnenta, taji mgnar Ja'afar tace“Iyeeeee! Ba shakka! Daman hakan ka koyama d'iyarmu?â€
Ja'afar jin mgnar Laraba gabansa ya fad'i ya tsinke kiran dan yasan ba sauraransa zatayi ba.
Ibtisam kuka ta sanya ta ce“Ba laifinsa bane Anna ni na kirasa...â€
Duka Laraba ta kai mata, ta ce“Kimin shiru dan ubanki zanga wanda zai qara baki wayan, ai duk laifin ubanki ne, zo maza rufe k'ofar waton ahaka kuka kwanta ba sakata ko?â€
Ibtisam tana kuka ta mik'e bayan Laraba ta fita ta rufe k'ofar ta fad'a saman yaluluwar katifarsu kusan Aydah ta kwanta tanata ruzgar kuka harda majina.
Cikin masifa ta fad'o d'akin tana shiga buga k'afar Tanko.
“Malam tashi wlh idan yarinyar nan ta lalace kaine sanadi! Ashe wayan da kake bata ita wancan miskilin yaron suke raba dare suna waya? Sbd Allah ka kyauta ka d'auki babban waya kabawa d'iya budurwa cikin talatainin dare tana waya da k'ato.â€
Takon ya mik'e zaune yana amashe wayansa, ya ce“Shine dan d'aukan hankali irin naki kika ta sheni? Nasan wacece Ibtisam shiyasa na bata wayana na yarda da ita insha Allahu addu'ar da nake ma yarana ba wani abun mai muni da zai faru dasu ba! Na sani tana waya da Ja'afar mak'iyinki ba, zo ki kwanta.â€
Ya k'arashe mgnar yana koma ya kwanta. Har tai masifarta ta gama bai tanka ta ba sabida yasan tana tsoron yarinyarta ta lalacene.
Ja'afar haka ya kwanta zuciyarsa cike da k'unci yasan har dukanta sai Anna tayi shine ya damesa.
*Tchad*
Rahma yau fushi ta yi da Abienta ko da su ka had'u akan dining area wajan dinner, bata kula shi ba, ya mata mgnar duniya tai bazan da shi k'arshe ma ta sanya masa kuka.
Jaddatu da Raiyana ne masu lallashinta, tana gama cin pizza ta d'auki k'aramin jug wanda Ummin Adnan ta had'a mata fruit d'in 'ya'yan itatauwa masu dama ta haye sama, tana kiran Latifa ta zo ta mata tausa.
Jaddatu ta kalli kyakkyawan agogon da yake manne jikin bango, ta ga 10 na dare ta d'an wuce, tai ta dariya tana fad'in.
“Yau gaskiya Abdul ka tsayar damu sosai ashe dare yayi haka? Duk da sai 9 ta wuce muke dinner amman yau mun makara.
Yau fa wlh mugun halin take, Raiyana kinga ni ko ke har kika damu kanki, halin Rahma sai ita mai rikicin gan gan.â€
Raiyana ta kalli Abdul Majeed wanda ya maida hankalinsa akan wani had'anda'an system na company iPhone.
Sanye yake da fararen kaya riga da wando na sanyi masu taushi, sai wani irin fitinannan k'amshi yake tashi ajikinsa. Farin glass manne akan kyakkyawar fuskarshi, mai fitar da annuri.
Cup d'in glass mai kyawun gaske ya d'auka ya kai daddad'an shayin bakinsa, ya kurb'a ya ajiye.
Da tsinin ido yake kallon yadda Raiyana ta k'ure shi da ido.
Hankalinsa ya maida wajan Jaddatu ya ce“Ummi Afuwan wlh tinda na fito daga sallar isha nayi bak'o daga Jos ta Nigeria dole zanji da shi, ba kiga sai Kira nai aka kai masa abinci, kuma yau ya juya yanada kyau dukkan mutumin da ya d'auko k'afar shi yazo daga wani garin ko wata k'asa ka saurare shi ka masa tarba mai kyau, sabida kai ma gaba bakasan ko zaka nemi wani temakon wajansa ba ko wajan wani shak'ik'insa, bare wannan harakar kasuwanci ta had'amu. Uhmm! Bari naje biko Baby Ummi, na mata bayani yanda zata fahimceni, ba lallai ta yi baccin kirki anata fushi da Abienta, na rasa wa baby ummin ta biyo rigima?â€
Raiyana aranta ta ce“Wannan gyatumar taka mana, kaima ai kanada kuji shi d'an ak'ida kawai, sai na cinye jarabawarka, insha Allah.â€
Jaddatu ta ce“Jeka maza, nima bari naje na kwanta.â€
Hannun mahaifiyarsa ya kama suka nufi b'angaranta.
Sai da ta kwanta ya ce“Abokiyar kwan naki dai jibi zata dawo.â€
Dariya Jaddatu tai ta ce“Ai kam asha rigima Allah ya nuna mana da ran da lafiya.â€
Baiga Raiyana ba a falon sai Tv take surutu, ya rufe dukkan k'ofofin ya kashe Tv da fitulun falon, ya d'auki system da wayoyinsa ya haura sama, kai tsaye beni na 2 ya wuce wajan Rahma bai tsaya ajiye kayansa ba!..._*Yar Ajin Tubarkallah🥰*_
*DATTIJON ARZIK'I* N300 katin MTN ta wannan number *+22796515805*
TSINTACCIYA
Nimcyluv
SULTAN
mss flower
BAK'AR FATA
AUTAR MANYA
Gaba É—aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuɓa. To show evidence of payment 08142105218
*Real Ladingo+22796515805* For more information😇
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/2/22, 09:18 - Buhainat: _*DATTIJON ARZIƘI*_
*BY*
_Rahma ladingo Ummu Fareesa😘_
🔥FITATTU HUƊU🔥*
_*HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCIATION*_
_Labarin nan zan iya kiransa da *BAKANDAMIYATA🥰* tabbas. Kusan meyasa nace hakan? Humm! Muje zuwa. Tabbas salon labarin cike yake da zallar k'auna da soyayya mai rikitarwa, shak'uwa iya shak'uwa, akwai rikita-rikita, da_ chakwakiya _wacce duk iya tunanin mai tunani ba lallai yaje inda nake son zuwa ba. akwai abubuwan k'aruwa darusan rayuwa salon love mai tsafta mai_ _tsuma zukata, hajiya karki yi jinkiri wajan siyan labarin nan, ki cije ki shigo daga ciki adama dake, ni dai bakina da taba, tabbas bazan baku k'aran hasken komai ba ayanzu, kune za ku d'auka alokacin da free page yazo gangara,👌ðŸ¼latsa nan hajiya kai tsaye ki sadu da marubuciyar_ *dattijon arzik'i🥰*. Don girman Allah idan ba siya zakiyi ba karki tab'oni.ðŸ™ðŸ¼
👇ðŸ¼
*Http://wa.me/+22796515805*
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
_*cнapтer 9&10*_
A k'ofar d'anki ya tsaya ya na knocking, had'i da kiranta, cike da tausasa muryasa me nutsuwa da kamala.
“Baby Ummina bud'e ga Abienki yazo ya lallashe ki.â€
Rahma wacce take kwance saman tamfatsetsan royal bed d'inta, ya sha lafiyayyar shimfid'a sanye take da riga da wondo na bacci, wandon iya guiwarta rigan doguwa har k'asa, mai bud'add'an gaban.
Wani irin kyau ta yi, dogon gashinta mai samtsi da laushi, ya baje saman k'aton pillow'n yayin da rabinsa ya rufe mata fuska.
Ahankali take jin sautin daddad'ar muryar Abienta na ratso ta falon ta, kai tsaye ya zarce har bedroom d'inta, ta shige dodon kunnenta.
D'an k'aramin bakinta ta turo gaba, had'i da muskutawa, yayin da ahankali ta fara qoqarin bud'e k'ananun kyawawan shanyayyun idanunta, wanda sun b'ata lokaci a lumshe, tana aikin janyo numfashinta wanda yake sama yana qasa.
Tar ta bud'e idanunta had'i da yink'urawa ta zauna saman bed d'in, jin har yanzu daddad'ar muryan Abienta na ratso dodon kunnenta.
Gashinta da ya rufe mata fuska ta janye gefe, ta yink'ura ta sauko, ta d'aure rigar baccinta da igiyoyin gaban rigan, ta sanya silipas ta nufi hanyar falon tanata qoqarin fizgo numfashinta wanda yake ta mata farazanar d'aukewa ba tare da k'wak'waran dalili ba.
Key ta murza ta bud'e k'ofar, ba tare da ta kalli Abien nata ba, ta kalli k'asa tana wasa da zara² fararen yatsunta wad'anda suka Sha zanen Jan lalle.
K'afafun Abienta ta kalla farare tass sanye da silipas, dab da su system d'insa ne ya ajiye ya d'ore wayoyinsa a sama.