Sashe 104
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abei zaune kusan Rahma jaddatu da kanta ta ce masa yaje ya dubata, tin jiya da safe rabonsa da ita.
Rahma kanta qasa tana wasa da hannunta Wanda yasha wani irin fitinannan k'unshi.
Abie ya ce“Wow! My Ruhi wanga 'kunshi ya yi kyau, sai gobe zanga abina anutse ko? Hope dai kina lfy?â€
Rahma ta d'ago ta kalleshi.
Ido ya kashema ya d'aga Mata gyara.
Rahma ta kwakwab'e fuska ta ce“Abie ni fa wlh tin jiya da kamun addu'a ban kuma jin komai ba.â€
Ta qarashe mgnar tana kamo yatsarsa tana shafa sabon zoben da ya saka.
Murnushi yay yana Mata kallon qasa².
Bakinsa ya matsa dab da kunnenta.
Sai da ya sauke Mata numfashi me d'umi cikin wata irin murya ya ce.
“Oh! Ya Rabbi! Baby 'kamshinki zai zautani bari na gudu.â€
'Yar dariya tai ta shafi sajansa, taja dogon hancinsa, ta ce“Abienah ai wlh bazan tab'a kamoka qamshi ba! Yawwa Abie ashe anyi mgnar Meerah da Abie2?â€
Sumbatar gefen fuskarta yay ya ce“Oya zare zoben ki saka.â€
Cikin murna ta cire ta sumbaci zoben ta biqawa Abie.
Amsaya yay ya saka Mata ya sumbaci zoben, ya ce“Yes Abar 'kaunata sai na nutsu zamuyi mgna da iyayanta.
“Baby good night I love you.â€
Ya qarashe mgnar yana miqewa, ya fice da Sauri ganin zata shige jikinsa.
Rahma ta turo baki tana d'aga murya dan tasan nisan d'akin da falon bawanda zai ji, ta ce masa
“Abin nah! Ni ko? Ni nayi fushi.â€
'Yar dariya yay ya ce“No! Baby zan dawo.â€
Rahma murmushi tai dan tasan wane shi.
Sosai yasanyawa Kansa nutsuwa, yasan k'amshin Rahma da ya kwaso tona masa asiri zaiyi, ya shigo falon, ba tare da ya tsayaba ya ce“Ni kam na haye sama akwai wayan da zanyi mutashi lfy.â€
Jaddatu ta ce“Toh Allah ya tashemu lafiya.â€
Abby yace“Toh mutashi lfy.â€
Hanan ta kwashe da dariya.
Abie kai ya girgiza ya ce“Bakida lafiya ai sannu.â€
Ummiterh ta ce“Wlh Amin fa.â€
Jaddatu ta ce“Ai Hanan sai fatan lafiya dan dariyar tata ba irin ta musulunci ba ce.â€
Zainabu tai dariya ta ce“Astagfirullah! Kai Rahamu Hanan da jikarki ce bamusan ya za'ayi ba.â€
Abie murmushi kawai yay ya Fara taka steps.
Hanan ta ce“Ni fa tsakani da Allah idan naga abun dariya sai na dara.â€
Jaddatu ta miqe ta ce“Haleesa muje ciki akwai abinda zakima Takwara.â€
Haleesa ta ce“An gama Ummi. â€
Misalin 10 pm
Ja'afar zaune a falo yana kallon labarai tashar CNN.
Sosai cin mutuncin da wata mata ta masa akan yaqi basu sarin sarqoqi ganowa alhj Dauda ya turota siya.
Wayansa tai qara ya duba sai yaga Abie ne, cikin girmamawa ya d'aga kiran tare da sallama.
Abie daga Chan da yake zaune a falonsa na sama, ya ce“Ja'afar! Dan Allah ka dinga hkr da jama'a daman rayuwa ta gaji haka dan Allah duk abinda za'a maka akan halalinka karka tanka wlh watarana sai labari, yanzu zan sanya matakan tsaro masu tsauri insha Allah, kafin aje wajanku za'a gano idan masu hannu da shuni ne ke siyanta Rabi suna damfarata akan gold, insha Allah zan San abunyi, koda bana qasar kayi hkr kaji.â€
Ja'afar ya ce“Abie ba komai wlh, karma damu nima zan qara zage dantse wajan ganin na kare mana company. â€
“Tom ngd Ja'afar sai da safe.â€
Abie na katse wayan ya waiga yana kallon hanyar kitchen, ya kira Ibtisam jin shiru bata fito ba.
“Mon cÅ“ur! Me kike wai? KO nazo kitchen d'in ne?â€
Dariya Ibtisam ya ji tana fad'in.
“Yes Mon Amour zo kamamin cup 'din coffee 'din da na dafama yauni kamar bahun qasa.â€
Ja'afar ya girgiza kansa yay ya miqe ya ce“Ok..Ok! Mon cÅ“ur ga ninan kice abun harda ma'kota?â€
Ibtisma ta ce“Oui mon amour.â€
Ja'afar ya nufi hanyar kitchen.
Ibtisam tana lab'e bayan qofar kitchen, tana murmushi cup d'in coffeen d'auke ahannunta.
Yana shigowa bai gantaba yasan inda ta lab'e can ya nufi.
Ihunta yaji sai yaga an 'dagata sama an buga da qasa, ta Saki wani irin razanannan ihu cup 'din hannunta me cup ya zubar Mata aqafa take ya qonata.
Ja'afar cikin mugun sauri ya iso wajanta yana kiranta da qarfi cikin tashin hankali.
“Ibtisam! Menene?â€
Gabanta ya zube ganin wani irin Abu da take,yakai hannunsa zai kamata yaga wata irin guguwa ta gauraye wajan, ya ji ance.
“Matsa a wajan karka kuskura ka tab'ata ayanzu rayuwarku Ku biyun zata shiga halaka...â€
Ja'afar cikin mugun tashin hankali ya waigo yana fa'din.
“Wallahi ko uban waye baka isba sai na tab'ata meye anfanina idan ita batada anfani? Ku had'amu mu biyun Ku kashe Ku dunitar ta dama..........!â€
_*Don girman Allah kuyi hkr jina kwana nawa shirj wallahi banajin dad'ine bana Iya typing, shiyasa ko saqon kowa bana bu'dawa, sbdbana son yawan aboton ciwon, amman yanzu naji dama insha allahu zanyi qoqari na qarasa muku na gode sosai dankulawarku gareni.*_
Whtspp number😊
_*+22796515805*_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
5/18/22, 00:02 - Buhainat: ```D A```
```99```
_Rahmerh Ladingo😉_
Kai tsaye ya nufi masaukinsu, Inda zasu ci amarcinsu. Dukkan zaman da zasuyi Abie ya gama biyansu, tin kafin auren ya antaya musu mak'uddan ku'dad'ansu ta account 'dinsu, da idan kaji zaman sati biyun da zasuyi sai ka kama kai, sbd tsadar hotel 'din.
_*Erbil Booking*_
Hotel babba wacce ake ji da ita a Istanbul, hamshak'iyar hotel ce Wanda ta had'a komai na jin dad'in rayuwar d'an Adam, tin daga makeken gate 'din hotel d'in zaka tabbatar da ba kowa yake iya kamata ba sai manyan attajirai, masu fad'a aji.
Suna shiga ciki Rahma ta qara gasqata cewa eh lallai honeymoon suka zo.
Direban nayin parking ya fito ya bud'e musu, ya ciro makkullan 'dakin ya ba Abie ya musu jagora zuwa ciki bayan ya bada umarni akwaso musu kayansu.
Abie na riqe da hannun Rahma suka dinga ratsa waje² na hotel d'in, Wanda tsayawa fad'in kyawunta da tsarin b'ata lokacine, dan wajan shaqatawa ma kad'ai abin kallone.
Masaukinsu qasa Abie ya zab'a wajan yayi mugun had'uwa ba qarya.
Falon Abie ya bud'e suka shigo yayin da Wanda ya kawo kayansu ya biyo bayansu ya ajiye nan tsakiyar falon.
Rahma tai zaune saman wata lumtsumemiyar kujera tana game jikinta tsabar sanyi.
Abie ya bada umarni akawo musu abinci.
Kayansu ya shigar bedroom, ya kunna na'uran d'umama d'aki, ya fito ya sunkuya gaban Rahma ya Kama qafafunta ya matsa kad'an, ya ce.
“My baby sannu bari kici abinci na gasa miki qafafun naki Ok?â€
Kai ta jinjina tana sakar masa tattausan murmushi.
Ido d'aya ya kashe mata, still yana shafa tafin qafarta.
Ashagwab'e ta ce“Abienah!â€
“Na'am assalamu alaiki ya My Baby ummina.â€
'Yar dariya tai ta ce.
“Amin walaika salam Ya Abie nah ya gajiya?â€
Ta qarashe masa tambayar tana langwab'ar da kanta tana masa kallon qasa-qasa.
Abie ya shafi kansa ya ce“Oh! Ya Rabbi! My baby! Uhm! Gajiya babu idan kina kusana Ok?â€
Kai ta d'aga masa tana rufe fuskarta da tafin hannunta.
Ba ajima ba aka kawo musu abincin da yay order.
Anutse sukaci abincin.
Pepper soup hanta Rahma ta ci anutse ta d'ora wani shegen tea.
Abie ma shi ya ci ya d'ora coffee mai dad'in gaske.
Suna kammalawa ya kamata suka shiga ciki.
Rahma bata wani nuna k'auyancin ganin qaton bedroom d'in nasu tamkar aljannar duniya sanin duk kyau da tsarin gida nasu na Chad Abie ya gama wankesu ba wani gini da yake rud'arta.
Bathroom ya had'a mata ruwan gumi ya kamata suka shiga, ya fito ya barta tai wanka.
Bayan ta fito ya shiga yay wanka ya 'dauro alwala sukayi sallar asuba, ya ha'do ruwan gumi ya zauna dab da ita ya tsoma towel ya matsa ya ce.
“Oya baby agasa k'afa.â€
Marerecewa tai ta riqe hannunsa ta ce.
“Abie wlh ya daina ciwo na gasa wajan wanka.â€
Kallon qafar yay ya ga har yanzu da kumburi ya rungumota jikinsa, ya ce.
“No! My baby love bari na gasa miki kiyi bacci me dad'i OK? â€
Kai Rahma ta d'aga masa tana qara shigewa jikinsa.
Ahankali ya dinga gasa mata qafafunta kuma sosai takejin dad'in hakan, sai ta lab'e ajikinsa, tana wasa da sajansa tana kallonsa sosai take masifar k'aunarsa kamar ta ciro zuciyarta ta basa.
Yana idarwa ya shiga tausa Mata jikinta gab'a-gab'a.
Rahma dad'in tausa bata san lokacin da bacci ya d'auketa ba.
Abie yay murmushi ya miqe da ita ya kwantar da ita saman makeken Royal bed d'in ya cire Mata rigan jikinta ya sanya Mata 'Yar figigiya ta bacci.
Shima kwanciya yaya ya lullub'esu da wani irin qaton bargo mai kaurin gaske ya rungumeta sai bacci shima.
Kwanan sun d'aya da wuni biyu cikin Istanbul, a lafiyayyar hotel d'in da suka Kama banda ibada da bacci da cin abinci sama² dan dukkansu basu fiye cin abinci dayawa ba, duk da basa son yunwa, duk zaman nasu Abie ko kissing 'din Rahma bai ba yafi son su huta sosai, kafin ya fara abinda ya kawosu.
Zaune suke bayan sun gama lunch.
Abie ya rankwafo dab da kunnenta ya ce“My baby je kiyi wanka akwai rigan bacci na zab'o miki ki saka ai mun huta haka ko? Gobe zamu fara fita yawon shaqatawa Ok?â€
Rahma ta shafi fuskarsa ta ce.
“Tam! Abiena an gama.â€
Ta qarashe mgnar tana sumbatar lips 'dinsa ashagwab'e ta ce“Abienah ka tayar dani kamin d'ura dayawa,na kasa tashi.â€
'Yar dariya yay ya miqe da ita cad'ak kamar baby yana sumbatar kumatunta ya ce“My baby love raguwa.â€
Dariya tai ta shafi lallausan suman kansa ta ce“A'a ba raguwa ba!â€
Har tsakiyar bedroom ya kaita ya ajiyeta ya ce.
“Maza aje ayi wanka azo abiyani kazata da akaci Ana turmusata duk cinyana ciwo take.â€
Ya k'arashe mgnar yana murmushi ya fita daga d'akin.
Rahma tai dariya tana shigewa bathroom.