Sashe 34
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maa Sha Allah dubun al'aumma ne suka dage wajan saukar Qur'ani mai girma akan lamarin Rahma da Ja'afar.
Wanda su kuma suna gefe sunata kwasar love 'dinsu ta waya idan yazo gidan kuma hira Abie 2 na tsakiyarsu har su gama ya tafi.
Rayyana ta gigice da jin mgnar da Malam yay akan idan zai karya sihirin nan dole sai ya yi tarayya da ita, idan ba haka ba jinnu kanta zazu dawo, kuma ba mamaki hauka zasu sakata mafi muni, sai ta za'ba wanda hakan ya yi mugun d'agaren hankalinta dan bata ta'ba zina ba bata fatan yinta kuma, hakan ya saka ta shiga tsaka mai wuya, sabida batada wata mafita bayan ta bari a aurama Ja'afar Rahma can su qarata ba ruwanta, ita Rahmar ce kawai batason gani kusa da mijinta.
Hakan ya saka ta 'dan sakawa kanta nutsuwa, ta fara Jan Rahma ajikinta, yadda Abien zai 'dan sassauta mata ya saurareta ta samu wai matsayi azuciyr sa duk da tasan baya sonta auranta kawai yay.
Can Niger ba qaramin gigicewa Tanko da Malam Adamu sukayi ba jin Ibtisam na Tchad.
Abie ya aika musu wadataccan ku'di ya ce su taho akwai mahimmiyar mgnar da zasu yi, ba 'bata lokaci suka shiru suka nufo Tchad ba tare da sun fa'dawa matansu gaskiya su na son sai sunga abinda yake faruwa.
Ai kuwa sun tardo tashin hankali halin da Ibtisam take ciki da soyayyar da Rahma da Ja'afar suke, wanda ya 'daga hankalinsu, sai da Abie 2 ya musu bayani kafin su samu sasaaucin 'Kunar zuciyar,amman duk da haka Malam Adamu ko gaisuwar Ja'afar baya amsawa sbd ha'intarsa da yay cewa baisan Inda Ibtisma take ba bayan tana wajansa.
Gidan Abie suke zaune jiran tsammanin farfa'dowar Ibtisam, sun samu kulawa ta musamman wajan Abie sosai sunyi mamakin karamci irin na Abien.
Rahma tsaye gaban dressing mirror, Raiyana na gyara mata uban tulin gashinta, wanda yake fitar da wani irin 'kamshi, sai 'kyalli yake.
Sanye cikin da wata irin doguwar Riga, Ash kala taji adon sequence stones, masu azabar kyau suna fitar da 'kyalli.
Wata sarkace sirirya ta gold a wuyanta wani irin azababban kyau ta yi.
Fuskarta sai wani irin annuri take.
Rayyana ta kame gashin dukkansa da band ta saki jelar tsakiyar bayanta.
Cikin siririyar murya ta ce“Ammi Ngd da yadda kike 'kaunata da Ja'afar na matsu ayi bikinmu mu wuce Espagne, naci gaba da karatuna ga shi hutuna ya 'kare kusan dati 'daya kenan.â€
Ta 'karashe mhgnar tana ka'da 'kananun idanunta, masu matuqar kyau. Raiyana cikin murna ta ce “Daughter karki damu insha Allahu za ki samu abinda kike so zan tsaya muku.â€
Rungumeta Rahma tai tana godiya.
“Yanzu dai ki 'karasa kimtsawa kafin Habibynki ya iso, bari naje na saka Latifa ta shirya masa abin motsa baki, kubi asannu surukanku na gidan banda rashin kunya fa'din kalaman soyayya a gabansu.â€
Raham ta langwa'bar da kanta gefe ta ce“Ammi ai munada kunya fa!â€
Dariya sukayi Raiyana ta fito ranta fass.
Tana bu'de 'kofar falo zata fito tai karo da Abie zai shigo.
Sanye yake da wani shegen yadi coffee brown, 'dinki yay masa masifar kyau, wani irin fitinannan kyau yay ga 'kamshinsa na musamman mai da'di na tashi ajikinsa.
Wani malalacin kallo ya watsa mata ya ra'bata zai shiga ciki ta ri'ko hannusa tana marerece fuska ta ce“Tana shiryawa ba kayan 'kwarai ajikinta.
Wani malalacin murmushi ya sakar mata wanda ya kusa tafiya da dukkan numfashinta kawai ta zube jikinsa.
Da sauri ya janye jikinsa Hannunta ya kama suka koma 'bangaransa.
Fuskantarta yay ya ce“Idan Baby Rahmerh ta dawo hayyacinta ta auri abinda take so zan dawo gareki na fuskanci zamanmu amman yanzu pls ki ban lokaci banda nutsuwa, duk wanda yay wannan abun yana ga kamar hakan sauqi ne toh shine babban kuskuren da yay acikin rayuwarsa, sannan matsalar da zai shiga arayuwarsa wlh babu ranar fitarsa,ni ban d'aukar fansa akan dukkan abinda ake min, amman lamari idan ya shafi Baby ummina banda da'di sam ta wannan fannin bana yafiya.â€
Raiyana ta kalleshi ta fashe da kuka ta ce“Wato zargina kake ko me? Na rantse da girman Allah Abdulmajid idan nasan wani abun akan matsalar Ummi qarama Allah ubangiji ya.....â€.cikin zafin nama ya 'dora tafin hannunsa saman bakinta
ya zaro manyan narkakkun idanunsa yana kallonta ya mata wani kallon sai da taji zata shi'de masa, ya Saki 'kayataccan murmushi ya janye hannunsa da sauri ya matsa gefe ya zura hannayensa cikin aljihun wandonsa ya 'dage gira 'daya yace“Mata kenan. Yaja dogon numfashi ya nuna mata yatsarsa alamar ta fice.
Cikin rawar jiki ta fice sabida yadda yake ladabtar da ita da narkakkun idanunsa.
Wayarsa ta 'dauki ringing.
Ganin Dr Salis ya saka gabansa mummunan fa'duwa, ya saita kansa yay masa sallama.
Dr Salis ya amsa ha'di da furta..........
*'Yar ajin tubarkallah💃ðŸ»*
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/24/22, 16:50 - Buhainat: ```D A```
```35&36```
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_
Dr Salis ya miqe tsaye ya na kallonta ya ce“Zakiyya lfy? Me ke faruwa?â€
Ya tambayeta Cikin ru'duna yana sake bin hannunta da kallo.
Sake nuna masa hanyar take, cike da tsoron halin da ta ga Ibtisam aciki.
“Dr yarinyar nan wacce take room 10 wlh ta farka abin ya motsa....â€
Bai jira ta 'karasa mgnar ba, ya kwasa aguje, suka biyo bayansa.
Nurses ukune kanta tsaye suna qoqarin sake mata allura, hakan ya gagara sabida masifar 'karfin da ta nuna sai fizge² take tana kai musu duka, tana wawurasu da cizo, duk ta birkice idanunta.
Dr Salis ya qaraso dab dasu ya ce“Ku dakata! Wa ya saku sake mata allura?â€
Ibtisam jin mgnar yasa ta 'dago kanta tana zazzaro idanunta tana musu wani irin kallo, ta kwaikwaiyi mgnar Dr Salis ta shiga jifansu.
Tanko yana ganin halin da 'yarsa take ciki, ya nufi wajanta yana sakin kuka.
Abie yay saurin riqo shi ya na fa'din “Astagfirullah! Haka ta koma Dr?â€
Ibtisam ta kalli Abie ta ce “Astagfirullah haka ta koma Dr?â€
Abie ya dafe goshinsa.
Yay saurin sakin Tanko shi da Malam Adamu kusan tare su ka isa bakin gadon, nurses na rirriqeta, asannu sbd 'dorin hannunta da 'kafarta.
Dr Salis cikin wayo da daraba dakyar ya mata allura da zata kashe mata sassan jikinta, bazata iya kokowa ba ko jefe jefe.
Curewa tai waje 'daya tana binsu da kallo, yadda Abie yake kwaranto mata addu'a yana tofa mata tsakiyar kanta.
Bakin Abie take kallo yadda yake motsawa, sannu ahankali.
Itama ta shiga motsa bakinta bata me zatace ba kawai dai kwakwayonsa take.
Ganin batada 'karfin kokowa ya saka suka zazzauna bakin gadon.
Tanko ya riqo hannunta yana fa'din.
“Ibtisam nine babanki kin ganeni kuwa?â€
Fizge hannunta tai tana hararansa ta saki dariya tana kwaikwayon mgnar sa.
Abie ya kamo hannunta ya ce“Toh ni fa kin ganeni?â€
Cikin kasala ta kalleshi ta ce.
“Toh nifa kin ganeni?â€
Tana kallo hannunsa ta fara qoqarin zare zoben hannunsa, na diamond sai 'kyalli yake.
Janyewa yay ta fashe da kuka tana qara ruqumqume hannunsa.
Dr ya ce“Ai fa sai kayi hkr ta zage yalla'bai shine masalaha.â€
Abie ya ce“Ok cire toh.â€
Kallonsa tai tana maqale hannunsa 'kirjinta kamar tasan me ya ce, ta furta.
“Ok cire toh.â€
Ta saki wata 'katuwar dariya, ta zare zoben hannun ta sanya babbar yatsarta ta dama bata shiga ba ta sanya ata tsakiya ta mata yawa.
Kai ya girgiza ya ce“Ki saka ahannun hagum....â€
Ji yay ta 'daukeshi da mari cikin sanyin da jikinta ya yi na allura. Ta ce“Ki saka ahannun hagum.â€
Idanu suka zazzaro Abie yay murmushi ya kamo hannun nata ya zare zoben ya mayar mata yatsar hagum.
Dariya take harda riqe ciki.
Abie yay tagumi yana kallon hukuncin Allah. Dr ya saka aka samo abinci wanda Abie ne ya bata ta cikin lalami da biye mata, tana ci tana qyalqyala dariya, sai kuma ta roshe da kuka.
Kamar tsawon minti 40 bacci ya 'dauketa ta 'dora kanta cinyar Abie wanda zai zame Dr ya ce“Hkr zakayi fa, tinda har tana yarda ka ra'beta duba fa batasan mahaifinta ba.â€
Bayan baccin ya yi nisa ya janyeta ya miqe, sam baida wani sukuni.
Malam Adamu addu'a ya mata suka fito.
Office Dr Salis.
Abie ya fuskanci Dr ya ce“Yanzu ya ake cikine?â€
Dr Salis ya ce“Idan kana ganin fitar taku waje zai fi ba damuwa zan bincika muku babbar hospital wacce ta 'kware wajan irin ciwonta sai Ku fara shiri.â€
Abie ya sauke ajiyar zuciya ya numfasa, ya na 'dan lumshe manyan narkakkun idanunsa, ya furta.
“No! 'Bangaran nan banida matsala zanyi waya da doctor Moha 'kwararran likitan 'kwaluwa ne, a babbar asibitin Australia, shine ke kula da 'bangaran masu ta'bin hankali, zan masa bayanin halin da take ciki sai mu fara shirin tafiya.â€
Bayan sun gama tattaunawa suka nufo gida kowa zuciyarsa ba da'di halin da Ibtisam take ciki babbar matsalace arayuwarta, sai fatan samun sauqi.
'Bangaran Ja'afar kuwa, bayan yazo gidan yay parking, ya fito yana kiranta.
Lokacin tana falo zaune Jaddatu nata mata tsiya.
Rahma ta murmusa lokacin da ta ga sunan Habibynta na yawo saman screen 'din wayar.
Picking call 'din tai tana manna wayan kunneta tare da sallama.
Ja'afar ya amsa yana fa'din na 'karaso, bari na gaishe da Baabana kafin ki fito.â€
Rahma ta shagwa'be murya ta ce“Basa nan Habiby sunje hospital.â€
“Ok fito toh.â€
Jaddatu ta kalli Rahma tana miqewa fuskarta 'dauke da murmushi, ta 'dagama Jaddatu gira ta ce“Ya dai? Anata kallona?â€
Daga haka tasa kai ta nufi hanyar fita daga falon.
Jaddatu ta ce“Allah zai mana maganin komai insha Allahu.â€
Hanan ta ce“Allahu ya sha'a.â€