Sashe 110
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Istanbul*
Akwana tashi ba wuya wajan Allah
Abie da Rahma, har sunyi kwana 14 wanda yau jirginsu zai d'aga zuwa Egypt, amman Rahma ta kafa masa rigima harda kuka bazazu tafi ba sai sun sake wani satin biyu tana son k'asar Turkey sosai. Abie kuwa abinda Rahma take so yafita son abun kai tsaye ya qara zubama masu hotel ku'dinsu akan zasu qara sati biyu.
Wata irin soyayya suke zubawa a cikin garin Istanbul, wata irin shaquwa sukayi soyayya sukeyi mai tsafta, Abie ya gama da zuciyar Rahma baki d'aya, Sam babu abinda take masa shamaki ajikinta, dan ma yana mugun sonta da tausayinta Sam baya yawan kusantarta, ahankali yake bin abarsa kasancewar har yanzu batasan dad'in sex ba, shi yake kwasar romansa.
Yawo kam Inda basu jeba a agarin Istanbul sai Inda ba'a zuwa, har 'kauyi kan direban hotel Wanda alhakin yawonsu yake hannunsa ya kaisu k'auyika da dama masu dunbin tarihi, sosai Rahma k'asar ta burgeta duk da kuwa uban sanyi da ake musu.
Yau da wani irin hadari aka tashi, garin yayi wani iri gwanin ban sha'awa.
Zaune Rahma take jiran shigowar Abie dan duk ta damu bata son ya matsa can da nan, idan ba tare suke ba shi kuma ganin hadarin ya sanya yaqi yarda ta bisa.
Cikin wasu irin mahaukatan k'ananun kaya Riga da skirt, milk colour masu matuqar kyawu, ta qara murjewa tayi kyau abinta, gwanin ban sha'awa.
Ta tufqe dogon gashinta, gida biyu ta saka ribbons, ta zama wata 'yar baby, falon ya d'umame da na'ura d'umama d'aki, shiyasa bata saka rigar sanyi ba, wani irin fitinannan k'amshi take.
Kyawawan k'ananun idanunta ta zubama wayarta, tana kallon hoton bikinsu, tana sakin murmushi.
Qaran Tv ya dameta ta d'ago kanta ta 'dauki remote ta rage, ta ajiye ta miqe ta nufi bedroom d'insu. Wajan kaya ta nufi ta fito da wata 'yar roba fara ta zauna gefen bed, bud'e robar tai, har had'iyar yawu take ta kafa bakinta tana diddikawa cikinta, tana lumshe kyawawan k'ananun idanunta, kusan rabi ta sha ta rufe tana lasar jajayen k'ananun labb'anta, ta qurama d'an rubutun da yake jikin takardar robar Wanda aka rubutasa da larabci can 'kasa ta ce.
“Uhmm Jaddatuna kin min gata inata shan dad'ina ina ma bai kusa qarewa ba, koh nace ma ta aikamo wasu...â€
Bakinta ne ya qame, tana zazzaro kyawawan k'ananun idanunta, waje ta sanya tafin hannunta ta rufe bakinta, tana nanata sunan azuciyarta.
Cike da tsoro ta ce“Shi kenan na shawa kaina, haba! Ashe shiyasa My sweet darling yake haqemin duk da ba kullun ba...â€
Bakinta ta rufe, da tafin hannunta ta miqe da sauri ta nufi bathroom, ta bud'e robar maganin ta zubar ta wurga robar ta window, ta Kora maganin da ruwa ta fito tana zare idanu, sai yarfa hannu take, tana fad'in.
“Allah sarki Abie ashe ba laifinka bane kake haqemin aikin Jaddatune kuma itama wlh bata San mugun abunda su Aunty Haleesa da Umkuterh da Hanan suka had'amin ba, humm suje Kansu sukawa ba Jaddatuna ba ah toh ai sauran ma zan zubar.â€
Ta qareshe mgnar tana zubewa saman makeken bed d'insu ta shige bargo tana danna wayanta, WhatsApp ta shiga, grp d'insu na makaranta ta shiga.
Anee ta hango suna hira akan jarabawar da zasu fara ashirin ga wata.
Rahma ta fita ta ma Anee mgna ta pc.
_“Hello My Anee.â€_
Atake Anee ta bud'e saqon tai banza sabida har yanzu haushinta takeji da taqi gayamata bikinta wai sai bayan bikin ta turo hoton biki a GRP.
Rahma ta mata voice.
“Haba! My Anee kiyi hkr mna wlh bana son ki katse karatunki kice zaki taho Chad daga Espagne.â€
Qin bu'de voice d'in tai ta rufe datan ta sauka baki 'daya.
Taji haushin hakan kawai sai ta goge voice d'in ta sauka tana Jan tsaki, ta kashe wayan ta ajiye ta sauko ta nufo falon tana fad'in.
“Yo ina ruwana da fushinki gata na miki fa! Za ma ki sauko abinda zan koma Espanol d'in.†ta fad'a tana miqa had'i da hamma tana lumshe idanunta jin gashin jikinta na miqewa.
Tana dab da fitowa taji an danna doorbell 'din falon.
D'an k'aramin bakinta ta zumb'uro gaba, ta nufo falon.
Tsaye yake cikin shigar wasu fararen kaya qaramin d'inki, ya 'dora jibgegiyar rigar sanyi brown, mai ha'de da hula, wani rufaffan baqin takalmine aqafarsa, ya manna farin glass kan kyakkyawar fuskarshi, ya salam! Abie yayi masifar yin kyau, ga wani fitinannan k'amshi da yake tashi ajikinsa.
Ahankali ta kama handle k'ofar ta bud'e. Idanunsu ya shige cikin juna.
Tsalle tai ta fad'a kansa tana fad'in.
“Oyoyo My sweet darling, Abienah I miss you so much.â€
Ta fad'a tana maqalqaleshi, tana sakin dariya, tana shigewa jikinsa sosai tana jin wani shegen feeling na taso mata.
Wani irin k'ayataccan murmushi Abie yay, yana sake shigar da ita jikinsa, ya d'ago kanta, ya sumbaci kumatunta, ya had'e face d'insu yana aika mata wani irin kallo mai kashe gabobin jiki.
Rahma ta lumshe idanunta ta fito da harshenta tana lasar tsinin hancinsa.
Cikin wata narkarkar murya mai shegen dad'i ya ce“I miss you too My Baby, I love you oya kiss me.â€
Rahma tai saurin maida harshenta cikin bakinta tana b'oye fuskarta tsakiyar k'irjinsa, ashagwab'e ta ce.
“My sweet Darling ni ka goyani.â€
Y'ar dariya yay, yana tura fuskarsa tsakanin buyanta, ya riqo k'ugunta sosai,yana shafawa ahankali, still yana goga mata sajan fuskarsa k'asan wuyanta, yana hura mata sansanyar iska daga bakinsa, had'i da numfashinsa.
Wani irin zirrrrr yarrrrr Rahma takeji ga magani na ratsata sai taji hakan na mata dad'i ta tura hannayenta cikin sumar kansa, tana shafawa ashagwab'e cike da sanyin jiki ta ce“My Abieh goyo inaso.â€
Kissing d'in wuyanta yay ya kwaikway8 mgnarta,yana d'aukarta cad'ak kamar 'yar baby ya goyata bayansa ta kwanta luf tana k'yalk'yala dariya, ta zagaye hannayenta ruwan cikinsa, tana shafawa.
Fuskarsa d'auke da murmushi ya sunkuyo ya d'auki ledojin ya shigo ya ajiye ledojin ya rufe k'ofar, hakan yayi daidai da sako ruwan saman.
Rahma ta ce“Wayyo My sweet Abieh ka barni naje nayi wanka cikin ruwa please mna Abieh nah...â€
Abie bai sake bin ta kan ledojin ba, ya nufi bedroom yana fad'in.
“My baby dan ina Abien mahaukata koh? Ai koda ace k'asar ba sanyi My Honey bazan barki ruwan sama ya dokar min ke ba.â€
Kukan shagwab'a ta sakar masa tana tura fuskarta k'eyarsa tana shafa cikinsa zuwa k'irjinsa, yanaji ta zura hannunta tana shafo gashin k'irjinsa.
Abie dukkan gashin jikinsa suka miqe, daman ahannu yake tsawon kwana biyu bai tab'ata ba, Sam baya nuna mata zalama ganinsa yarinya ce k'arama, bayan haka bata Saba ba har yanzu tana jin zafi idan yana sex da ita ya Sani sarai ba yadda ya iya yasan dole sai yana yi zata Saba, shiyasa yake tsallake kwanaki bai tab'a taba.
Wani d'umamemmen huci ya ji ta feso masa cikin kunnensa tare da qara sautin kukan shagwab'ar tana kiransa.
“My Sweet Darling, Abieeeeeh! Ni ni ni wanka nakeso da ruwan sama.â€
Ta k'arashe mgnar cikin kukan zallar shagwab'a, da sangarta, tana shafa k'irjinsa.
Abie ya lumshe idanunsa na seconds biyar had'i da sauke wahalalliyar ajiyar zuciya, ya bud'e idanunsa ya fesar da iskar bakinsa waje, ya furta.
“Oh! Ya Salam! My baby karki haukatani mana, yi shiru muje na baki chocolate ki Sha sai muje kiyi wanka OK? â€
Jin abinda ya ce ya saka kukan ya koma dariya tana sake maqale shi ta sumbaci tsakiyar kunnensa ta ce“Yawwa My Abieh shiyasa nake k'aunarka.â€