Sashe 42
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Anutse ta sauko kai tsaye ta nufi sashen Abienta, tana tafe tana waya cike da nutsuwarta.
'Kofar ta murda ta shigo falon ta fara rarraba idanu zatonta Abie na falon.
Ganin baya nan ta zube saman sofa tana yamutsa fuska idanunta hanyar bedroom 'din Abie.
Can 'kasa da harshen larabci ta furta.
“Shiiiiiiiit! Anee pls ki daina min mgnar Rafeek, ya cika fitina banson damuwa shiyasa nai blocking 'dinsa, na daina aiki da duk wani layina da ya sani, har sai na dawo sbd kinga asharu'dan Abie bazanyi samari ba har sai na kammala karatuna, shi nakeso ya ban dama da kansa, inada tsananin biyayya wa Abiena, sbd yadda yake jini fiye da komai da kowa na duniya ni 'daya tak Allah ya basa aduniya, meye anfanin sa'bamasa ko 'kin masa biyayya matsayinsa na mahaifina? Wlh shiyasa ban yarda nayi saken da son Rafeek zai kaini wajan da zan sa'bawa Abie nah ba, pls karki kuskura ki basa number na sharesa abinda jibi nake dawowa.â€
Ta 'karashe mgnar cikin mugun gajiya da doguwar mgnar da tai tana mida numfashi da sauri².
Daga can kuwa (Espagne) wacce aka Kira da Anee zaune take saman sofa fara ce itama sosai kana kallonta kasan balarabiya ce, tanada 'kiba ba kamar Rahma da take mai 'dan jiki ba, sai kayan alatu.
Murmushi Anee tai cikin harshen turanci ta ce.
“Ok.. Ok! Habibty na jinjina yadda kike son Abienki kina masa biyayya Allah yasa da mun kammala karatun mu kina meqa Rafeek matsayin miji ya amshe shi da hannu biyu.â€
Rahma tai fari da 'kananin idanunta masu matu'kar kyau ta ce“Amin habibty Anee, insha Allahu zai amshe sa bazai qisa ba, balarabe jansin sane.â€
Sosai suke hora hara 'yan shirun suka zo.
Anee jin kamar halin shirun na Rahma ya motsa dan yanzu daga uhmm sai umm-umm take cewa da Anee, shiyasa Aneen tai mata sallama tana qara godiya akan lokacin da aka bata.
Rahma ta shiga 'daukar hotuna sai da tai kusan guda ashirin, ta ajiye wayan, saman center table, ta miqe ta nufi bedroom 'din Abie tana kiransa cike da sangarta.
“Abienah! Kana ina? Wollah tin yanzu ina kewarka.â€
Ha'daddan bedroom 'dinsa ta bu'de ta shiga, wani irin sanyin Ac da masifaffan 'kamshi suka kawoma 'kofofin hancinta farmafaki, wanda ya sakata jin wani irin yanayi mai da'din gaske, baccin da yake cin idanunta taji lokaci 'daya tana buqatar yinsa.
Ahankali ta ce“Uhmm! Abiena kana jin da'di fa! Irin wannan 'kamshi ya ha'du da sanyin Ac.â€
Ta 'karashe mgnar tana shiga tsakiyar bedroom 'din.
Sam bataga alamun Abie ba ta kasa kunne bathroom nan ma shiru ba 'karan ruwa, sai ta tuna watarana yana shigewa cikin Bathtub ya jima kafin yay wanka dan ta sha shigowa tai ta jiransa idan ya fito tai masa qorafi ya ce kwanciya cikin bathtub yay.
Baki ta zum'buro gaba ta ce“Bari ma naje lambu nasha iska Abie ban iya jiranka na tafi anjima zamuyi mgna akan tafiyata jibi munada jarabawa fa!â€
Ta 'karashe mgnar tana tafiya, dan zatonta Abienta na bathroom.
Anutse ta fara taka stairs, hancinta ya jiyo mata 'kamshin Abienta.
Kan da take 'dagowa ta hangosa yana taka stairs cikin kuzarinsa alamar sauri yake ya hayo.
Kasancewar mai kwana² ne kuma ita farkon saukowane. 'Kananun kyawawan idanunta ta firfito waje tana mai cike da mamaki ashe Abien baya 'bangaransa.
Tai saurin juyawa daman stairs biyu kawai ta taka, baya ta koma saman ta la'be a corrode 'din wani 'daki wanda daga shi sai sauka 'kasa.
Tafe yake yana waya cikin nutsuwarsa da kamewarsa.“Ok Abraham Ngd sosai da wannan temakon, yanzu sauran awa 4 jirginmu ya tashi, kaga kenan malamin bazai isko ni ba, tinda kace lallai kafin ya ya iso tsakiyar dare, amman amasa tarba mai kyau abasa masauki zuwa gobe zanyi mgna da Jaddatu sai amasa jagora ya dubata amman duk abinda za'ayi ayishi acikin jama'a, Allah ya kawosa lafiya zan barmaka komai duk abinda za'ayi, Allah yasa adace.â€
Ya kai 'karshen mgnar dai dai ya 'karasa hayowa ya shiga rarraba idanunsa sakammakon 'kamshi Rahma da ya baibaye dukkan 'kofofin hancinsa.
Rahma tana la'be tana leqensa yana nemanta still waya yake cikin dadda'dar muryasa, bai daina wayarba bai daina rarraba idanunsa ba nemanta, sbd jikinsa ya basa tana kusansa la'bewa ta yi.
Wayar ya katse yana fa'din.
“Hakan ya nuna Baby bakida gaskiya akwai abinda kike 'boyemin kar na gani shiyasa da kika jini kika la'be koh?â€
Ya 'karasa mgnar yana nufar corrode 'din da yafi zargin nan ta la'be.
Wayarsa ta 'dauki ringing ya 'daga yana dafe goshinsa ya furta.
“Ya Rabbi! Mu'az afuwan dan Allah! Ban 20 minutes insha Allah zan fita yanzu da kaina zuwa wajanku, ya hkr da jama'aginin dai ya kusa kammaluwa.â€
Wanda aka kira da Mu'az daga can ya amsa da, Ok yalla'bai sai kazo wlh ya matsa yana son ganinka ko yaje can gidan naka ba'a barinsa shiga, shine yaji nan hospital 'dinka ne ake ginawa amman yazo yafi sau ashirin bai sameka ba, kuma an hanasa numberka, dan ko ni gaskiya yalla'bai na hanasa sbd mutane yanzu abin tsorone.
“Abie ya shafi sumar kansa yana sakin murmushi ya ce“No! Karka damu Mu'az ya jirani ina zuwa yanzu.â€
Rahma ta zauna da'bas ta lumshe idanunta taji wani irin fa'duwar gaba, ga mugun sanyi na ziyartarta adukkan ilahirin wata 'kofar gashi ta jikinta, wanda hakan yaba ilahirin jikinta damar 'daukan sanyi ba kamar tafin 'kafafunta da tafukan hannunta.
La'bbanta suka motsa ta furta.
“Abiena har kasan inda nake Ayanzu? Pls ka fahimceni ban 'boye dan ban yarda da kaina ba, daga wajanka nake zatona kana toilet...â€
Jin fitinannan 'kamshinsa ya baibaye 'kofofin hancinta, hakan ya tabbatar mata Abienta na kusantowa gareta, sbd 'kamshin yafi na 'dazu mamaye hancinta.
'Kan'kame jikinta tai idanunta arufe ta ce“Pls Abie kayi hkr kaji.â€
Ta 'karashe mgnar tana beqa masa hannunta alamar ya tayar da ita.
Awarwaron hannunta suka bada sautin 'Kara yayain sarqar 'kafarta ta shiga 'Kara cakasss dalilin 'kafar da take bubbugawa irin tana shagwa'ba.
Jin shiru Abienta bai Kama hannunta ba, ya saka da sauri ta bu'de idanunta ta ga ko dai baizo ba ya yi fushi da ita.
Da sauri ta maida idanunta ta rufe tana janye hannunta ta fara yarfawa, awarwaron suna bada sautin 'Kara, ta fashe da kuka tana fa'din “Innalillahi! shi kenan na jawa kaina mgna............!â€
*💃ðŸ»'Yar Ajin Tubarkallah🥰*
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/28/22, 13:28 - Buhainat: ```D A```
```43&44```
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_