Sashe 81
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sama ya cirata kamar 'yar baby yana sakin wani irin shegen murmushi, wanda yake bayyana ma'anoni da dama.
Kwantar da ita yay saman kilishin ya zauna ya miqe 'kafafunsa, ya 'dora kanta saman cinyarsa ya 'dauki bottle 'din Faro me sanyi, ya bu'de ya zubo ka'dan acikin hannunsa, ya shafa mata afuska.
Wata irin ajiyar zuciya ta sauke ha'di da fashewa da matsanecin kuka, tana fad'in.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Shi kenan, ta faru ta qare wayyo Allah na!....â€
Ta 'kurma ihu tana son fizge jikinta.
Abie yay saurin rungumeta 'kam ya rufe mata baki, da tafin hannunsa ya ce“Baby bakya farin ciki da na kasance mijinki.â€
Cikin kuka ta ce“Don Allah Abie ka daina tsokanata wlh nayi qarama da 'daukar irin wannan lamarin zuciyata tarwatsewa zatayi.
Nasan wasa kakemin Abie ina mijina don Allah?â€
Ta 'karashe mgnar tana ha'de hannayenta cikin wani irin kuka.
Abie ya tallabo fuskarta atafin hannunsa, ya zuba mata idanunsa, cikin wata irin sansanyar murya ya ce. “
My Baby 'dago kanki ki kalli cikin idanuwa za ki iya ganin gaskiya ko 'karya za ki karanta.â€
Rahma tana gunjin kuka ta 'dago ta jefa idanunta cikin na Abie, ta masa 'kurr da 'kananun kyawawan idanunta wanda tsabar tashin hankali ya saka suka 'kara 'kan'kancewa, sukayi jajir.
Abie ya hura mata iskar bakinsa me fitar da 'kamshin fuirt salad 'din da ya ci.
'Kiftawa tai tana sake tsaresa da ido gaskiya ta gani cikin idanunsa babu alamar wasa ko 'karya acikin idanunsa.
Tsintar kanta tai da jin muguwar kunyarsa, ashe duk ta'bara da take zuba masa ba ubanta bane?
Zuciyarta ta ce“Idan ubanki ne ya zai kwana gado d'aya dake har ki dinga kissing 'dinsa yana naki? Sannan ya za'ayi 'ya taso ubanta irin son da kike masa?
Akunnen ya ra'da mata.
“My Baby kin yarda ni mijinki ne?â€
Kasa motsi tai ta runtse idanunta, tana sakin kuka ta ce“Abie toh suwaye iyayena? Don Allah tsintata kayi ko ya akayi?â€
Abie ya mannata a 'kirjinsa ya ce“Bari kukan ki nutsu zan miki bayani, 'kanwata matata kuma 'yata, duk ke'daya gaskiya my heart kinada gata dayawa.
Ke 'kanwa ce gareni Uncle Aliyu 'kanin Ummi ne duk na girmesa amman uba yake gareni shine 'karamin su, su ukune wajan iyayansu, Abby shine babbba yanada shekara 5 a haifi Ummina,daga nan Allah bai sake basu haihuwa ba, har sun cire rai sun zata basuda rabon haihuwa dayawa, dan lokacin kakarmu nada shekaru arba'in da 'daya kakanmu nada shekaru hamsin da bakwai lokacin Abby da Ummi duk sunyi aure har an haifeni lokacin aka haifi uncle Aliyu wanda kakan ninmu sun fitar da ran sake haihuwa, duk da ba shekarunsu ya wuce ba ganin an kwashe shekaru dayawa.
Randa aka haifi mahaifinki ranan kakarmu Zahra ta rasu wajan haihuwa ko jaririn bata ganiba, raino Aliyu ahannun Abby da Ummi amman ammi Zainabu take shayar da shi sbd yaqi kama nonon ummina, sai na Zainabu sbd maganin da likitoci suka bata na kawo ruwan nono har yau ba kowa yasan uncle Aliyu 'kanin Ummi da Abby bane kowa kallon 'dansu yake musu kakanmu kafin ya rasu ya ce ma Abby ya riqeshi tamkar shine mahaifinsa ya basa kyauta, shiyasa Abby suke masa kallon 'da sbd yadda suka basa kulawa da tarbiya fiye da Saleeha da Ummiterh duk da sai da ya girma ya yi wayo sosai aka haifi Saleeha kafin ummiter, na tsakuro miki labarin ne dan ki nutsu kisan ke 'din jinina ce sannan....â€
Rahma ta katse Abie cikin kuka ta ce“Abie daman su Abby Morocco ba iyayan Ummita bane? Toh suwaye dangin mamata tinda kaima dingin Baba nane?â€
Yatsarsa ya 'dora saman bakinta ya ce“Shiiiiiiiit! My babyna kinmin alqawali za ki ajiye hankalinki idan na baki labarin OK? â€
Kukanta ta ha'diye ta sadda kanta ta ce.
“Abie nayi insha Allahu, amman inajin kunyar Jaddatu Ashe ba kakata bace uwace gareni kuma surukata, amman nake ta zuba mata shagwa'ba inata tsokanarta, da wani ido zan kalleta?â€
Abie 'Yar dariya yay zaiyi magana yaji kiran sallar Maghreb, ya riqo fuskarta yana share mata hawayenta 'kasa-'kasa ya ce“My Babyna dan Allah idan mun shiga karki sauya daga yadda kike OK?
Shiru tai ta kasa amsa masa.
Akunne ya ra'da mata.
“ Yau zamu kwana tare zan baki tarihinmu baki 'daya Ok?â€
Tsintar kanta tai da 'daga kanta tana wasa da yatsun hannunta.
Tausayi ta basa yasan yanzu dole sai ya yi fama kafin ta dawo kamar da.
Miqewa yay tsaye ya kamota ta miqe ya rungumeta tsam.
Akunnenta ya ra'da mata “Please My Baby hugging me.â€
Kasawa tai ta runtse idanunta.
Kamar zai mata kuka yana sauke mata numfashi cikin kunnenta ya ce“Please My Baby.â€
Hannayenta ta sanya bayansa ta rungumesa gam ta fashe da kuka.
“Oh! My God! Ummina! Yi shiru ko kinaso nima nayi kukan um?â€
Kai ta girgiza, ya ce“Toh yi shiru pls karki rufemin 'kofa zan shigo 'karfe tara.â€
Shiru tai tana tura kanta cikin 'kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya.
Robar ruwan faron ya 'dauko ya bu'de ya tallabo fuskarta ya kafa mata abakinta.
Ahankali ta dinga shan ruwan sanyi na ratsa zuciyarsa.
Ta Sha sosai ya janye daga bakinta ya cirata sama ya rungume abarsa ya fara tafiya yana kallonta.
Rahma ta lumshe idanunta ta saqala hannayenta wuyansa, har suna shaqar hucin junansu.
Wata keb'antacciyar hanya Abie ya bi wacce take kusa da wannan 'kofar glass 'din blue.
Lambobin ya sanya da yatsarsa 'kofar ta bu'de ya shige ta rufe kanta.
Rahma idanunta ruf arufe, har ya fita daga wannan 'bangaran ya shigo 'bangaransu.
'Karan makulli taji ya bu'de 'kofar falonsa ya shige, ya rufo 'kofar.
Saman sofa ya zaunar da ita, ya sumbaci kumatunta, ya cire mata hijib.
“Ya Rabbi! Babyna kinyi kyau, zan biya kwalliyar nan yau, ka'dan zan biya,pls karki amsar kyautar.â€
Rahma kamar zata nitse 'kasa takeji, wasa yake da yatsun hannunta sunsha Jan 'kunshi.
ya ce“My baby kinji an tayar da sallah, bari na hanzarta.â€
Bedroom ya nufa ya yi alwala ya ce.
“Oya shiga kiyi sallah.â€
Asanyaye ta ce“Abie zanyi a qasa wajan Jaddatu.â€
'Yar dariya yay ya ce“Ok taso muje, amman kinsan zamuyi mgna zuwa can dare OK?â€
Kai ta jinjina ba tare da ta kalleshi ba.â€
“Ok good my baby kwalliya ta yi kyau pls karki cire rigan. â€
Hijabinta ya sanya mata Yakama hannunta suka fito.
Falon 'kasa ba kowa ya ce taje wajan Jaddatu, ya wuce masallaci.
*Niger*
Shagalin biki ake ba qaqqautawa, Ibtisam sai gyaran jiki ake mata, ta yi wani irin kyau sai dai rame, Laraba da gaske gyaran 'yarta take, wanda Karime ce ta zo da me gyaran amarya tin daga Cameron.
Ja'afar har yau bai ta'ba zuwa wajan Ibtisam ba, ya basu Sadiya sun ha'du lefe ba laifi, akwai 6 lace da atamfa da abaya dukkansu guda arab'in jaka da takalma jaka man shafawa turare pant bra mayafai hijab kayan makeup kai Masha Allah Ja'afar ya yi qoqari, sosai 'yan uwa suke son barka da kayan.
Yau da safe aka kai kayan, gidansu Laraba sai da ya cika tabb Karime sun masu tarba mai kyau.
Laraba da ta ga kayan ta jinjinawa Ja'afar.
Misalin 'karfe 8 na dare Ja'afar ya fito da part 'dinsu sanye da 'kananun kaya, wanda suka masa kyau, sai baza 'kamshi yake.
Da sallama ya shiga gidan nasu.
Mal Adamu na zaune yau girkin innah Hansatu ne, yana cin abin a 'kofar 'dakinsa tana masa fifita sbd yau zafi ake sosai yafi na kullun, Ja'afar ya gaji da yin wanka, akwai alamun hadari.
Sallamar suka amsa.
Ja'afar ya zauna kusan Mal Adamu ya gaishesu, ya 'dora da cewa “Ga ni Baaba.â€
Mal Adamu ya ce“Ja'afar ban sanka da mugun haliba, Ashe duk zaman nan da muka dawo wajan kwana goma baka ta'ba zuwa gidan su yarinyar nan ba? Ni ka 'dauka dattijon banza?â€
Ja'afar ya ce“Baaba kuyi hkr na tuba hakan bazata sake faruwaba, ina bata wajene tasha iskaâ€
Innah tace“Kamar ya tasha iska? Ko rashin kunya take maka?â€
Ja'afar ya ce“A'a Innataâ€
Mal Adamu ya ce“Tashi kaje ka cire 'kananun kayan ka saka manyan kaya kaje ka dubata ka gaishe da iyayan nata ka shiga har cikin gidan kaji na gayama.â€
Ja'afar ya amsa da“Toh Baaba an gama.â€
Sallama yay musu ya fita.
Wani yadi ya saka kalar ruwan zuma ya masa kyau sosai ya 'dauki ku'din keke napep ya fita.