Sashe 94
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
*Tchad*
Yau tin safe Abie ya 'danawa Rahma tarko, amman har rana bai samu wata hanya da zai damqota ba.
Misalin 'karfe 2 na rana, Rahma kamar kullun tana sanye zum'buleliyar jallabiya, wacce ta rufe mata komai nata, hannunta sanye da safa, haka 'kafarta, fuskarta sanye da niqab.
Zaune take kusan Zainabu ta kwantar da kanta saman kafa'darta, ashagwa'be ta ce“Wlh ni dai na gaji da lulub'in nan.â€
Jaddatu ta ce“Zainabu me ta ce? Dan Allah Rahma zo naji 'duminki wai shin surukunta dole ne? Gaskiya ni kam ban 'dauki baqon al'amarinki ba.â€
Abby da shigowarsa kenan dariya ya yi ya ce“Ai zata koma normal.â€
Rahma ta sunne kanta bata iya mgna ba, ta miqe ta nufi hanyar falo.
Jaddatu ta ce“Wajan Abie2 ne ko?â€
Rahma akunyace ta ce“Wlh Jaddatu jiya bamu ha'duba zan gashesa.â€
Hanan ta ce“Kije kusha fira kamâ€.
Kai Rahma ta 'daga ta tafi.
A 'kofar fita suka ha'du da Meerah zata shigo ta kaima Abie2 abincinsa.
Rahma ta riqe kafa'dunta ta ce.
“Yauwa Meerah pls ki kawomin abinci part 'din Abie2 zan 'danci ka'dan.â€
Meerah ta “Ok an gama ninja.â€
Tana tsokanar Rahma.
'Yar dariya Rahma tai ta ce“Toh ya zanyi Meerah zan jure kome akan Abienah.â€
Meerah ta jinjina kanta ta ce“Allah ya barku har aljannatul Firdausi. â€
“Ameen.â€
Rahma ta amsa tana wucewa.
Anutse take tafiya tamkar tana tsoron qasa.
Abie kuwa duk abinda ya faru a falo ya gani, ta CCTV camera a falonsa yana zaune yana waya.
Ganin Rahma ta fita ya kuma san Inda zataje ya miqe cikin rawar jiki yabi bayanta, ta waccan hanyar wacce yasan zai cinmata.
Rahma na qoqarin tura gate 'din Abie2 ta shiga, taji an cirata sama.
Baki ta bu'de zatayi ihu, taji ya toshe mata baki fice da ita.
Allah ya So sa hanyar ba lallai ya gamu da kowaba.
'Kofar nan me lambobi ya saka lambobin ta bu'de ya shiga ta rufe kanta.
Wannan hamshaqin falon ya zaunar da ita saman sofa, ya tsugunna gabanta ya kama 'kafar zai cire safar ta riqe hannunsa muryata na rawa ta ce.“
Please Abie karka ciremin ka barni yadda sukeson ganina.â€
Kai ya girgiza ya cire safar yana kallon yadda 'kafafun suka qara kyau, da wani irin taushi, 'dayar ya cire me sarqa ya shafi cikin 'kafar, ta zabura tana kallonsa ta cikin niqab.
Shima idanunta yake kallo, yana shafa cikin 'kafar yana mata tafiyar tsutsa.
Cikin sanyin murya ya ce“My baby ashe zaki Iya kwana 8 ina gari kina gari bamuyi mgna ba? Ko a falo kin Kama kin 'boyemun kanki, me yasa? Ai kinsan ni ke nakeso ba gyaran jikinki ba.â€
Ya 'karashe mgnar yana sumbatar cikin 'kafar, ya Kama qaramar yatsar 'kafar yana tsotsa.
Rahma ta ce“Abie ka bari don Allah.â€
Ta fa'da muryata na rawa.
Safar hannun ya fitar ya cire niqab 'din.
Tsaye ya miqe yana lumshe idanunsa sabida fitinannan 'kamshin da yake fita jikin Rahma, ga wani irin mugun laushi da fatarta ta qara.
Akasalance ya ce“Oya hugging me.â€
Rahma ba yadda ta iya haka ta miqe akunyace ta shige jikin Abienta, ta zagaye hannayenta bayansa.
Wata wawar ajiyar zuciya suka sauke atare, suna qamqame junansu.
Abie ya ra'da mata akunnenta cikin kasalalliyar murya.
“I miss u my baby I love you muahhhhhh!â€
Ya 'karashe mgnar yana 'dago kanta ya tallafo fuskarta ya ce“Ke fa my baby?â€
'Kananun kyawawan idanunta ta lumshe sbd kunya bazata iya kallonsa ba, atausashe ta ce“Abie muje ka fitar Dani wajan Abie2 zanje.â€
Sama ya cirata ya zauna da ita saman sofa tana cinyarsa azaune.
Ya riqo fuskarta ya fara sumbatar dukkan fuskarta yana gayamata wasu shu'uman kalamai masu kwantar da zuciyar masoyi.