← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 118

Sashe 108

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cikin dauriya ya bud'e qofar ya fito falo, ya d'auko mata ruwan.
Kamar yadda ya barta haka ya sameta, ya zauna gefen gadon, ya tallabo kanta, ya bud'e gorar ruwan ya ce.
“My Honey haaaaaa.â€
Ba musu Rahma ta bud'e d'an qaramin bakinta, wanda ya yi wani irin ja ya d'an tasa.
Sannu ahankali take shan ruwan tana sauke numfashi, yana shafa kanta had'i da mata sannu.
Fiye da rabi tasha ta kauda kanta tana maida numfashi.
Abie ya ajiye sauran ruwan, ya kwantar da ita ya mik'e ya nufi bathroom.
Ruwa masu zafi ya ciki bathtub dasu, ya sakata aciki.
Ihun zafi tai tana riqe hannunsa ta saki qaramin kuka tana kiransa “Abie! Zafi.â€
Tsawonsa ya rage yana shafa kanta ya ce,“Am sorry my baby bari ki gasu zaki fasa jin ciwon Ok.â€
D'an qaramin bakinta wanda ya qara jajir ta turo gaba tana sake damqe hannunsa cikin nata, tana matsar hawaye.
Abie cike da tausayinta ya shiga lallashinta yana shanye hawayen fuskarta.
Sai da ruwan ya surke ya cireta aciki, ya sauyawa wasu, ya koma gefe ya sakarwa kansa shower, ruwa masu d'umi, suna zubo masa, sai da yay wankan tsarki tasss ya d'aura towel, ya koma wajan Rahma wacce tinda tama Abie kallo d'aya bata yarda ta sake kallon wajansa ba, ta runtse idanunta gam.
Jin ruwan sun sirke ya mata wankan tsarki da kansa, ya nad'ota a towel, ya fito da ita.
Jikinta ya goge mata ya busar mata gashinta ya shafeta da lotion mai laushi da k'amshi, ya sanya Mata wata ficiciyar riga ta bacci sai ya d'orata doguwa ta sanyi.
Sumbatar goshinta yay ya kwantar da ita ya ce“My baby na saka akawo miki tea me kauri?“
Qamqameshi Rahma tai tana hucin zazzab'i ta d'aga masa kai alamar Eh.
Bakinta ya sumbata ya kwantar da ita yana jeromata sannu, ya kira wayan sadarwa da akema 'yan hotel d'in mgna, ya sanar abinda zasu kawo musu yanzu, ya ajiye wayan ya shirya.
Ba jimawa yaji ana Danna doorbell d'in falon ya fita yaje ya bu'de ya amso.
Cikin lallashi ya bata tea had'e da cake taci ba laifi ya bata ruwa me d'an gumi tasha ya kwantar da ita, yaci shima ya kalli lokaci k'arfe d'aya na dare.
Yana son yin sallah amman agajiye yake ga zazzab'i ga Rahma na buqatar d'umin jikinsa ya kwanta ya rungumeta gam ya lullub'esu da bargo.
Yawo yake da dukkan hannunsa acikin jikinta yana mata massaging.
Tai luf ajikinsa tana sauke ajiyar zuciya sbd dad'in massage 'din.
A cikin kunnenta ya mata rad'a.
“My Honey Allah ya miki albarka nagode Allah ya biyaki da gidan aljanna, nagode da tsaremin mutuncikin da kikayi Allah ya saka miki da mafificin alkahiri, ngd ngd ngd I love you My baby my Ruhi my Honey, my heart beat. â€
Ya qarashe mgnar yana sumbatar kunnenta a sannu.
Rahma ta ce.
“Abie bacci nakeji.â€
Labb'an nata ya kamo ya tsotsa kad'an ya Saki ya qara mannesu waje d'aya ya ce“Oya muyi bacci naji zazzab'in namu ya ragu sosai Allah ya bamu lafiya my Honey. â€
Rahma bata iya amsawa ba ta sake luf jikin Abienta.
Ahaka wani dadda'an baccin ya kwashesu.

★★★★★★
*Tchad*
Jaddatu zaune da casbi ahannunta tana Ja, Hanan gefenta, tana gyarama iman gashinta, Haleesa na waya ummiterh na gyarama Zainabu faratanta, yayin da su Latifa ke kai koma wajan shirya musu abincin rana akan dining area.
Jaddatu ta ce.
“Yanzu sabida Allah yaron nan yau kwana biyu amman ace sau 'daya ya Kira tin jiya banji muryan takwara ba tana lafiya ko akasin hakan ban saniba.â€
Hanan ta ce“Kai Ummi dan Allah ai lafiya take b'uya zasu kiraki ki kwantar da hanalinki ai daman yanzu kira sai sun bushi iska.â€
Zaimabu ta ce“Oh! Rahamu kina son rigima kibar yaran nan sun sarara zasu kira ki ai.â€
Jaddatu ta ce.
“Uhmm! Ai kam shi kenan Allah yasa takwara tana lfy.â€
Haleesa ta ce.
“Ameen har Abie ma kuji Ummi da son kai.â€
Hanan ta kwashe da dariya, Jaddatu bata tanka taba.
Meerah ta zo wuce riqe da basket Wanda ake kai Abie2 abincinsa, Jaddatu ta kirata.
“Meerah!â€
Ta amsa cike da ladabi tana juyowa zuwa ga Jaddatun.
Daga nesa ta ajiye basket d'in ta qaraso cike da girmamawa ta rusuna ta ce.
“Ga ni Jaddatu.â€
Jaddatu ta ce, “Yawwa ki kiramin Abien idan kin kai masa abincin.â€
Cike da ladabi ta amsa da.
“Tom Jaddatu insha Allah.â€
Ta qarashe mgnar tana miqewa, ta 'dauki basket d'in ta wuce.

Zaune Abie 2 yake dawowarsa daga masallaci kenan, wayansa yake latsawa bakinsa na motsawa alamar yana tasbihi ga ubangijinsa.
Knocking k'ofar yaji anyi.
Ya 'daga kansa yana kallon qofar.
Wayan ya ajiye saman kujera ya miqe yaje ya bu'de 'kofar.
Idanunsu ya sarqe da na juna, yay saurin kauda kansa, kamar yadda tai tana gaishesa.
Saurin bata hanya yay, yana amsa gaisuwar tata.
Kamar yadda ta saba ajiye masa nan saman carpet, dan baicin abinci akan dining hakan tai masa ta rusuna ta ce.
“Abie2 Jaddatu na Kira ta ce na sanar maka.â€
Ta k'arasa mgnar bakinta na rawa.
Abie ya ce“Ok insha Allah.â€
Miqewa tai ta fice, ya bita da kallo dan haka kawai tinda Rahma tai masa tayinta yake jin wani irin yanayi akanta.

Gidan Ja'afar 9 pm.
Zaune Ibtisam take tana kallon Tv,
tana sanye da Riga da skirt na atamfa, shud'i me ratsin fari ta mata cif gwanin kyau, sai k'yalli takeyi abinta, kana kallonta kasan hankalinta akwance yake sai wani irin kyau, idanun k'urrr akan Tv tashar Télé Sahel Niger an saka waqar 'yan Tal national, wadda sukawa 'yan Tahoua ta Norou.
Ahankali Ibtisam take rausaya kanta tana had'a yatsunta suna bada k'washhh² SBD yadda waqar take tsumata kasancewar adarawa akama wato yarensu haka anwasa matan adarawa.
Ja'afar sanye da 3 quarter sai singlet, sai baza k'amshi yake, waya yake fitowarsa daga bedroom kenan, ya hangota tana rawa azaune tana murmushi.
Kai ya girgiza ya ce.
“Nasir Ngd insha Allahu goben zamu qarasa mgnar kamar yadda kace, Allah ya qara qaremu da dukkan sharrin abun qi.â€
Shiru yay yanajin abinda ake sanar dashi,can ya numfasa ya ce.
“Ok Merci beaucoup bon nuit.â€
Ya katse kiran ya zura wayan cikin aljihun 3quarter d'insa ya sad'ad'o ta bayan kujaran, ya zura hannayensa ya zagaye cikinta ya rankwafo da kansa ya leqo yana hura mata iskar bakinsa,ahankali can k'asa ya furta.
“Mon cÅ“ur! Duk dad'in waqan ne?â€
'yar dariya tai ta ce“Eh Mon amour ai dole bakaji ana waqemu ba, matan adarawa ga kud'i ga kyau ga fararen mata. So duk da mu talakawane Hamdan ba muni ga fari Tass.â€
Ta k'arashe mgnar tana shafa sajan fuskarsa.
Zagayowa yay ya zauna kusanta ya ware mata hannayensa.
Da sauri ta shige jikinsa tana dariya.
Ja'afar ya ce“Tabbas hakane Bebyna, amman ina ce tin ranan da abin nan ya faru nace ki daina kallon waqoqi koh?â€
Muskutawa tai ajikinsa, tana kallonsa ta ce.
“Afuwan Mon amour na daina daman ai ba wani kallon waqoqin ba sosai, kawai dai naga an saka ta garinmu ne fa!â€
Hancinta ya lakata ya ce“Na miki uzuri amman ki rage, gwada muyi abunda zai anfanemu duniya da kuma lahira ba wai nace kwata² karkiji waqaba amman ayanzu ki daina dudu yau kwana nawa da akaso asabauta min ke.â€
Ibtisam ta sumbaci labb'ansa tana kallonsa ta ce“an daina Ogana bari ma kaga.â€
Ta fad'a tana baqa hannunta tana Manne jikinsa ta janyo remote ta canza Tasha zuwa tashar sunnah Tv.
Ja'afar ya ce.
“Yawwa Matata Allah miki albarka, tashi muje yawon shan iska d'auko hijab bari na saka jallabiya saman kayana...â€
Ibtisam ta ce“A'a ni dai ka canza riga kawai mutafi wandon ya maka kyau.â€
Ta k'arasa mgnar tana shafa gashin da yake kwance k'wabrinsa tana had'awa da na k'irjinsa.
Iska mai d'umi ya fesar yana zura hannunsa cikin rigarta, ya shafo kyawawan k'irjinta yana lumshe idanunsa.
Itama lumshe idanun tai ta ce.
“Wayyo Mon amour karfa fita ta lalace...â€
Bata rufe baki ba ya ce“No! Bazata lalace ba ai ke tawace koda yaushe naso, oya je d'auko hijab ki biyomin da rigan.â€
Ya qarashe mgnar yana zaro hannunsa yana kallonta.
Kunya tasa ta miqe tana sanya gudu.
Kai ya girgiza yana binta da wani irin shu'umin kallon so and Ƙauna.
Chapter 108 · 0% Book details