Sashe 36
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rahma tsaye cikin shirinta tana sanye da doguwar riga ta ha'dadd'an tsadaddan lace, black yanada adon purple, hakan ya fito da hasken fatarta ta yi masifar yin kyau, matuqa, ta murza 'daurin zahara buhari, ta fesa turare ta mai azabar 'kamshi, 'dan 'karamin Jajayen la'bbanta ta qara goga musu lipstick, abin gwani ban sha'awa.
Kyawawan fararen 'kananun idanunta ta juya farr tana sakin 'kayataccan murmushi.
Wani madedecin mayafi black ta 'dora saman kafa'darta ta 'dauki wayarta ta nufo falonta.
Tv ta kashe ta fice.
Ta saukowa bene na 1 da Raiyana sukayi kici'bis zataje wajanta.
Raiyana ta beqa mata robar strawberry tana fa'din.
“ummi irin wannan gayun ina zuwa haka?â€
Rahma ta 'dan yi 'karamin murmushi ta ce“ Ngd ammi bari na dawo sai na shanyeta zama 'daya.
Wlh Ja'afar zaizo zamuje hospital ya yi fushi wai banje naga Ibtisma ba, kuma ai ya kamata naje sbd Abiena ne ya mata sanadin halin da take ciki.â€
Raiyana ranta ya 'baci matuqa amman ta danne haushin tai yaqe ta ce“Hakane kuma amman sai kinyi da gaske fa ina gudun mahaukaciyar yarinyar nan ta amshe miki shi fa!â€
Rahma ta yamutsa fuska ta ce“Wlh ni kam kwana biyu banajin kishinsa Sam shiyasa ma zanje na dubata.â€
Bata jira komai, ta nufi hanyar bedroom 'din Abie.
Raiyana ta biyota aguje tana fa'din.
“Ummi kawo mana na ajiye miki har ki dawo.â€
Rahma ta ce“A'a naqi ki shanye.â€
Ta kwasa aguje ta banka 'kofar falon ta shige ta maida 'kofar ta rufe tana dariya 'kasa². Aguje ta nufi Abie tana fa'din.
“Wayyo Abiena ammi zata amshe min strawberry nah.....â€
Uhmmmm!😔😟🚶ðŸ»â€â™€ï¸
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/24/22, 16:51 - Buhainat: ```D A```
```37&38```
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_
Abie yana waya mai mahimmanci, yaji shigowar Rahma da gudunta, tana kiransa.
Kansa ya 'dago ya zuba mata narkakkun idanunsa.
Kusansan ta zauna ta 'dora masa robar strawberry'n saman cinyarsa, ta kwantar da kanta saman kafa'darshi, tana maida numfashi.
Hannunsa ya sanye ya shafi fuskarta yana buga bayanta alamar lallashi.
Lamo tai tana kallon 'dan 'karamin bakinsa da yake mgna cikin nutsuwa yana sakin murmushi.
“Ok insha Allahu zanyi qoqari Bilal Thank u bye.â€
Ya jira har wanda ya kirasa ya kashe wayan daga can, (sbd al'adarsa ce baya kashewa mutum kira sbd ya tsani akashe masa.)
Strawberry'n ya 'dauka ya na jijjuyawa, yanajin Sam bai yarda da shi ba, ya ajiye saman center table 'din gabansa, ya 'dago Rahma yana jan kumatunta yaja siririn hancinta, ya ce“Babyna wa ya biyo ki? Ina za ki kikayi kwalliya haka?â€
Ashagwa'be ta ce.
“Ammi ce, Abiena ba na gayamaka zamuje hospital ba da Ja'afar?â€
Murmusawa yay ya ce“Oh! Sorry Babyna.â€
Sajansa ta shafa tana kallonsa 'kurrr.
Gira ya 'daga mata zaiyi mgna Raiyana ta shigo da sallama, ba'kin cikinsu kamar zai kasheta.
Abie ya amsa yana kallon Rahma ya ce“Alamu sun nuna bacci kikeji Baby shiga bedroom 'dina ki kwanta.â€
Kukan sangarta ta sanya masa tana diddira 'kafa.
“Ok tashi kije.â€
Rahma ta ce“Naqi mgnarka zanbi Abie Rabin Raina.â€
Ta 'karashe mgnar tana miqewa zata nufi bedroom ya kamo hannunta ya ce“Yauwa Baby ummina jeki Ku tafi bazan ta'ba hanaki abinda kike so ba.â€
Cikin murna tai kissing 'din hannunsa tana Jan dogon karan hancinsa ta ce“Ngd Abie Rabin raina. Ammai ki 'karamin godiya bye.â€
Ta 'dauki wayanta da handbag 'dinta zata 'dauki strawberry ya damqe hannunta ya mata wani kallo tai saurin 'kasa da kanta tana murmushi ta ce“Toh Abie ka 'boye min har na dawo I love u bye.â€
Ta tafi tana 'daga musu hannu.
Raiyana masifa da bala'ine yake cinta.
Abie aikinsa yake a laptop, jin har Rahma ta fita Raiyana ba amsa mgnar da ta mata yasa ya 'dago ya kalleta akaikaice cikin kamilalliyar murya shi ya ce.
“Hajiya Raiyanatu ya dai?â€
Cikin masifa daman saura 'kiris take jira ta ce.
“Ban saniba karku raina min hankali, ko a'kasar arna soyayyar da take tsakaninka da Rahma ta 'kazamta indai har kai ubantane da kakawota duniya. Ka fa'damin gaskiya Rahma 'diyarka ce ta cikin ka, ko 'diyar dangi dan na fara zargin ba kai ka haifeta ba, wlh akwai ayar tambaya, sai kace kai ka'dai ka ta'ba haihuwa aduniya...â€
Wani mugun kallo ya watsa mata wanda ya sanyata sanyawa bakinta linzami. Amman da yake masifar kishinsa na cinta kawai ta sake cewa.
“Abdulmajid! Ka fa'damin Rahma 'diyarka ce ko 'yar ri'ko?
fa'damin ni wannan munafucin da kuke na soyayyar 'boye ya isheni, gwara Ku fito da ita waje kuyi aure ni da ita mujera....â€
Yadda ya mur'de mata la'bba da wata irin tsawa da ya mata shi ya katseta daga mgnar da takeyi.
“Tashi ki ban waje, sai kije ki nemo mata wani uban, wlh saura 'kiris ki kaini bango taraki nake nasan duk halin da kike ciki.â€
Miqewa tai rai amatuqar 'bace ta ce“Da 'yar halak kake mgna.â€
Ta juya fuuuuuu ta tafi.
Goshin sa ya dafe yana mai jin tsanarta har cikin ransa sbd ya gama ganota tsaf ita ce ta ha'da Ja'afar da Rahma kawai dan tana zargin Rahma ba 'yarsa bace.
Guntun murmushi ya su'buce masa yana shafa sumar kansa.
Robar strawberry ya ce“Ko anan ya ci ki gane Allah yana tare da masu gaskiya wato kin kuma shiryo wata masifar ki bata ta ci ko? Ai duk motsinki akan idona lokacine baiba insha Allahu da kanki za ki tonawa kanki asiri.â€
Rahma tana saukowa 'kasa ko zama batai ba Ja'afar ya kirata yazo.
Jaddatu na kur'bar shayi Rahma ta rungumeta ta ce“Zan fita Jaddati sai min dawo.â€
Jaddati ta ce“Hanan ta shi maza duk Inda zasu sanya 'kafa kema ki saka.â€
Hanan ta miqe ta ce“Bari na shirya.â€
Rahma ta ce“Uhm! Me aka 'daukemu munafukai ko me?â€
Jaddatu ta ce“Kusan hakan ne ban yarda da ke'bewarku ba dan kiji.â€
Rahma ta girgiza kanta ta kira Latifa.
Rusunawa tai ta ce“Uwar 'dakina ga ni.â€
“Yauwa Latifa je kimin gyara ki canza zanin gado awanke toilet, ki mopping ko ina.â€
Latifa ta amsa da “Tohâ€
Ta miqe.
Hanan ta fito cikin shiri ita da 'yarta Rahma ta miqe tana ha'de ranta.
Jaddatu tai dariya batace komai ba.
Ja'afar zaune gaban Malam Adamu ya rusunar da kansa, sanye yake da shadda ruwan kwai dinki zamani ya yi kyau sosai.
Cikin dadda'dar muryashi mai fitar amon da'di ya ce“Baaba don girman Allah atafi dani inda za'ayiwa Ibtisam mgani pls.â€
Mal Adamu ya ce“Wai kai Ja'afar mune ka maida marasa hankali ko meye? Kace Rahma kake so yanzu kuma kwana biyu ka maida hankalinka wajan Ibtisam kana nufin dukkansu kake so?â€
Ja'afar cikin ladabi ya ce“Eh Baabna hakane.â€
Ran'kwashinsa Mal Adamu yay akansa, ya ce“Ba ruwana wlh idan bakayi aniya ba, idan sun tafi wajan magani da kai zamu koma niger.â€
Abie 2 ya ce“Ni abinda ban ganeba Ja'afar wa kafi so tsakanin Ibtisam da Rahma?â€
Kai tsaye Ja'afar ya ce“Wallahi Abie su dukkansu ina son su....â€
Mal Adamu ya ce“Tashi bamu waje shashasha.â€
Sallamar su Rahma ce ta katse mgnar ta shi.
Kusan Abie ta zauna tana gaishesu.
Malam Adamu ya amsa cikin fara'a yana tambayarta.
“Ina Abienki?â€
“Yana ciki Baba.â€
Abie 2 ya ce“Hanan harda ke za'a tafi ko?â€
“Eh Abie harda ni.â€
Sallama suka musu yayin da suka fito dankkansu.
Rahma kusan Ja'afar Hanan da Iman na side 'din baya, Ja'afar yaja motar suka fice, sunata hirasu cikin nisha'di.
Raiyana tana shiga bedroom 'dinta takira Wahida, tana 'dauka ta saki kuka ta ce“Wlh komai na neman wargaje min, wlh ina son Abdulmajid bazan so na rasa shi ba, amman wlh na tsani Rahma nan sai naga bayanta.â€
Wahida daga can ta ce.
“Matsalata dake rashin wayo, shiyasa burinki ba lallai ya ta'ba cika ba, sbd duk mai gajan hkr bai fiya cin ribar duniya ba, tuntuni kin 'bata rawarki da tsalle. Yanzu kin tabbata taci strawberry da na kawo miki?â€
Raiyana ta ce“A'a wlh ta bama Abien ajiyarsa kinga da nuna wani abu awajan zai zargi wani abun shiyasa na basar.â€
“Good ki saka musu ido don Allah bari haukan nan kar ya qarasa ganoki kinga yanzu ma dan malam na aikin shashatau ne yasa bai iya lura da wani abun, bari zanje yanzu yay mana bincike ko zai ganewa ita 'din 'yarsa ce, dan kina cewa ki fito yanzu zai zargi wani abun.â€
Raiyana ta ce“Ngd naji da'din kasancewarki 'kawar arzi'ki.â€
Sallama sukayi tai jifa da wayar ta kwanta tana tunanin mafita, tin kafin ta kwa'be mata.
Dr Salis ya kaisu har room 'din da Ibtisam take.
Kwance take tana baccinta.
Ja'afar ya sakata gaba yana kallonta ya riqe hannun mai lafiyar.
Rahma ta ce“Allah sarki baiwar Allah jita kyakkyawa da ita, a ba'kar fatar ma ita fara ce. Allah ya baki lfy.â€
Hanan ta ce“Ameen.
Rahma ta kalli Ja'afar ta zum'buro baki gaba ta ce“Saketa mutafi ko¿â€
Dr ya ce“Ai kuwa idan ta tashi mai rabasu sai Allah.â€
Ja'afar addu'a yay mata ya gyara mata kwanciyarta suka fito.
Wajan me taxi suka shiga suka gaishesa Rahma ta basa ku'di da addu'ar samun sauqi.
Dr Salis ya ce“Ai shi zuwa monday zamu sake shi.â€
Daga asibiti sai da sukasha yawonsu motar securities na biye dasu.