Sashe 80
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*Gabon*
Aishatu tana ta samun sauqi agidansu, Ma'aruf kullun sai yazo sau uku safe rana dare, Aishatu har yau bata sakar masa fuska ya jiki ma sai idan agaban iyayanta take take amsawa.
Yau gidan nasu shiru ba kowa sai ita da Uwani, wacce ta dawo nan wajan Aishatun da zama.
Kwance take saman doguwar kujera idanunta arufe kuma ba bacci take ba.
'Kamshin turarensa ta fara shaqa kafin sallamarsa ta iso konnenta.
Adaqile ta amsa ba tare da bu'de idanunta ba.
Uwani da take gefe zaune qasan saman carpet ta gaishesa.
Amsawa yay yana tamabayarta.
“Ina 'yan gidan?â€
Ya 'karashe tambayar yana zama kusan Aishatu.
“Sun tafi sunan Najwa.â€
Ta basa amsa tana miqewa ta fice.
Ma'aruf ya ce“Oh! Na manta wlh.â€
Ya 'karashe mgnar yana 'dago Aishatu.
Fizgewa tai zata miqe ya matseta jikinsa, yana mata ra'da akunnenta.
Sallama sukaji murya da sukaji ne ya sanye suka 'dago da sauri.
Rabi'ah tsaye ta jema ta rame tayi fari fat kamar batada jini ajikinta.
Aishatu ta 'dauke kanta ta miqe zata nufi bedroom Rabi'ah ta bita aguje tasha gabanta ta zube ta riqe qafafunta tana kuka ta ce“Don Allah ki yafemin wallahi tinda na zalumceki na kasa nutsuwa banda lafiya.â€
Aishatu ta fizge 'kafarta tace“Kanki kika zalumta bani ba kije na yafe miki Allah ya yafemu baki 'daya, amma bani bake, don Allah karki sake zuwa Inda nake.†tana gama mgna ta shiga bedroom ta murza key.
Rabi'ah wacce tinda ta shaqi turaren Ma'aruf taji kanta na juyawa zuciyarta na tashi, ta toshe hanci ta ce.
“Ngd daman ban cancanci zama da mutanan qwaraiba.â€
Juyowa tai domin taba Ma'aruf hkr taga wayam baya nan.
Miqewa tai ta fito zuciyarta na mugun tashi jiri na 'dibarta.
A'kofar gidan ta zube tana kelaya amai kamar zata zubar da kayan cikinta.
Haka ta daure ta samu abin hawa ta koma gida zazza'bi ya rufeta wuni tai tana amai hankalin mahaifiyarta ya tashi ta Kira yayansu Rabi'ah da yake yanada 'Yar motarsa suka kwasheta zuba asibiti.
Gwajin farko likita ya sanar dasu tana 'dauke da ciki na kwana goma Sha shidda.
Ba Rabi'ah ba yayanta ma zuciyarsa ta kusa bugawa, bare mamarsu da ta kasa cewa komai har sukazo gida ta kasa magana.
Rabi'ah ji tai duniyar na juya mata komai ya tsaya mata cak...
Mamarta da yayanta suka shiga jibgarta kamar Allah ya aiko akan ta fa'da musu wa ya mata ciki yaushe ta fara bin maza basuda labari?
Rabi'ah tana kuka ta ce“Wlh idan na fa'da tsinemin zakiyi mama dan Allah kuyi hkr...â€
Wani wawan bugo Murtala ya mata sai gata qasa a sume...
Acan Chad kuwa cikin kwankin da suka shu'de Abie baya samun zama kullun yana tafiya Rahma tayi kewar har ta gaji sam baya zama sai ya yi kwana biyu baya gari Rahma ta dawo bacci 'dakinsa, cikin kwanakin sau biyu suka kwana tare.
Rayyana kuwa ta ajiye hankalinta shariyar da Rahma take mata ta watsar abin baya damunta kowa sabgarsa yake, tinda taji Rahma nada miji yana tafe ta dinga janyota ajikinta tana koya mata kissa da kisisina Rahma kallonta take sbd tasan idan mutum na sonka ba sai ka zaqe masa ba dayawa, bare ita bata son mijin umarnin Abienta take bi.
Abie kuwa da Rayyana banda gaisuwa irin ta da ba abinda yake ha'dasu da Abie sbd bayama zama yanzu.
Yau tin safe Rahma take cikin zullumin ganin mijin nata ita Sam bata sonsa amman tasan Abie ubantane bazata samesa ba matsayin miji ba.
Kowa agidan yau yasan mijin Rahma zai bayyana, Rayyana tafi kowa farin ciki ita ce da kanta ta kira me makeup tai ma Rahma an mata zanen Jan lalle me shegen kyau, anyi girke-girke da lemuka kala².
Misalin biyar da Rabi aka shirya komai a can lambu kamar yadda Abie ya bada umarni tin jiya da zaiyi tafiya.
Idan ka kalli Rahma sai ka qara kallon sabida wani irin kyau da ta yi.
Misakin 'karfe 6 na yamma Zazzaune suke a falon, Rahma tana sanye da doguwar riga milk colour, an 'kawatata da adon sequence stones masu 'dan banza kyawu.
Rayyana sai washe baki take ta ce“Ummi amman me yasa Abienki ya za'bi surikinmu yaje Lambu?â€
Rahma tai murmushi ta ce“Banda masaniya ammi.â€
Jaddatu ta ce“Oh! Kina son Sani ne? Ki bita can Inda za ki fi gane yaren ga shi kuwa wajan ciyayine ko mutum ya suma sanyin wajan da kukan tsintsaye zai tashe sa ba sai an zuba masa ruwa ba.â€
Jaddatu ta 'karasa mganr tana dariya.
Rayyana ta ce“Ikon Allah! Ummi me zai sumar Dani abun alheri sai dai suman da'di ko?â€
Hanan ta ce“Auntie Rayyana rabu da Ummi.â€
“Ba shakka arabu dani ganin idonta gobe idan su Yaya Mustapah sun shigo Tchad. â€
Rayyana zatayi mgna wayar Rahma ta 'dauki ringing, ganin sunan Abienta ne
Cikin murna ta 'daga da sallama.
“Abie I miss you tin jiya shiru sirikinka zaizo baka gari, inata kewarka baka ko tausayina?â€
Daga can yay murmushi yana cin fruit salad cikin taushin murya ya ce“Babyna abar kaunata oya taho wajan mijinki ya iso, kina son 'dan rakiya ko ke 'daya za ki?â€
Rahma tai narai² da idanu ta ce“Inda ma kana nan sai ka rakani bari naja Meerah tana part 'din Abie2 tana masa gyara, bari na biya mu wuce, amman Baby Abienah ai da ya biyo cikin gida ya gaishe dasu Jaddatu da Abie 2 ko?â€
Murmushi yay ya ce“Zai shigo dake ai dan tabbas sai an sume masa ya sani.â€
Rahma ta 'kyal'kyale da dariya ta ce“Kai Baby Abie sai kace naga dodo?â€
“My Baby fito yamma ta yi sosai fa! Sannan kin sanya dogon hijib ban yarda ki ratso 'katon compound 'din gidan nan ahaka ba, 'karti su kallemin Babyna.â€
'Kitt ya yanke kiran.
Rahma ta sauke ajiyae zuciya ita kam Abienta take so ba waninsa ba amman ba yanda ta iya.
Rayyana galala ta saki baki tana kallon Rahma, Baby wai.
“Tabb ikon Allah!â€
Rayyana take fa'da aranta, azahiri ta ce“Ummi baqon ya iso ba?â€
“Eh ammiâ€
Ta fad'a tana miqewa ta sanya hijab 'din hannunta, har 'kasa ba'a ganin komai nata sai 'kafarta da fuskarta.
“Jaddatu na tafi yazo.â€
Jaddatu baki har kunne ta ce“Masha Allah sai kin dawo.â€
Rahma tai murmushi ta nufi hanyar falo.
Anutse take tafiya cikin takunta mai cike da nagarta, tamkar batason taka 'kasa, duk ya kasance gidan babu 'kasa sai wajan lambu.
'Kofar Abie2 t kalla har zata shiga sai ta wuce kawai ta tafi abinta.
Zaune Abie ya ke cikin 'kawataccan lambu, iska na ka'dawa sanyi qarai ga 'kamshin franni kukan tsintsaye na tashi, saman wani tattausan kilishi tamkar wani basarake.
Fuirt salad yake ci har yanzu anutse, yana sakin tattausan murmushi, sanye yake da kayan da ya fa'dama Rahma, wani irin fitinannan 'kamshi yake tashi ajikinsa wani irin mugun kyau yay kayan ba qaramin fito masa da asalin kyawunsa yay ba.
Rahma tinda ta shigo lambun takejin matsanecin fad'uwar gaba.
Wajan ta nufa tana hangosa zaune, ya juya baya.
“Ya Allah!â€
Rahma ta furta tana qara sauri sbd idan ba gizo idanunta suke mata bayan irin na Abienta ta gani sbd ko cikin dubun maza Abienta na daban ne tana ganesa ta bayansa ba lallai sai ta gaba ba.
Nesa da shi ta tsaya tana sake kallon bayan da sumar kansa tabbas Abientah idanunta suke mata gizo.
Tsuki taja ta ce“Sharrin sabone ina ba Baby bane kawai mararin ganinsa nake rabona da shi tin jiya da asuba. Toh me yasa nakejin 'kamshinsa ahancina?â€
Idanunta taji hawaye tai saurin gogewa. Nutsuwa ta sanya ma kanta ta 'karaso cikin nutsuwarta tai masa sallama, ta cire takalmin 'kafarta ta hau saman kilishin mai taushin gaske ta zauna can 'karshen kilishin kanta 'kasa tana jin gabanta na matsanaicin fad'uwa ta gaishesa“Barka da zuwa ina yini.â€
Tana jin 'kamshin Abienta na shigar kowace gab'a ta jikinta.
Sai lokacin Abie yay gyaran murya ya amsa “Wa'alaiki salam barka my baby matata...â€
Rahma ta 'dago kanta 'kirjinta na dukan uku².
Tsaye ta miqe jikin na rawa tana nunasa da yatsa bakinta na rawa ta ce“A...bie...nah!....Kai....ne..mi...ji...na..!?â€
Ta tafi luuuu zata zube 'kasa tuni idanunta sun lumshe.
Cikin zafin nama ya miqe ya tarota yana murmushi ta fa'do saman 'kirjinsa......
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/30/22, 21:20 - Buhainat: ```D A```
```81&82```
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_