Sashe 85
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Aliyu kunya ta hanashi sakewa da Aymana sai bayan sati da aurensu shima dan ta sameshi ta masa bayanin duk yadda muka tattauna dan da kanta ta kirani tana gayamin kunyarta yakeji baya ko iya magana da ita, nan nine nake sakawa ta janyosa jikinta ta nuna masa batada wanda take so aduniya sama da shi.
Aikuwa kafin wata 'daya wata irin shaquwa sukayi soyayya suke bazawa suna mutunta juna da gudun b'acin ran junansu.
Bayan wata bakwai da aurensu Aymana ta samu ciki mai laulayi Aliyu kamar zaiyi hauka aikima FASA zuwa yay sai da Abby ya masa da gaske ummina ta ce ya dinga zuwa laulayi ne ba abinda zai sameta, ko ya dinga kawota gidanmu ko can gidansu Ammi Zainabu na kulawa da ita.
Cikinta na 'kwari laulayi ya sarara mata, sai lokacin ta masa bayanin yadda mukayi da shi akan idan macace zasu bani, ai kuwa yafi kowa farin ciki.
Ranan haihuwa na zuwa bata Sha naquda me tsayi ba, ta sauka lafiya 'yan biyu ta Haifa mace da namiji, macan sak tamkar nine na haifeta, 'kananun idanun Aymana kawai ta 'dauko sai irin kalar fatar Aymana sai dai kin fita fari, amman idanunku iri 'dayane.
Namijin shikuma Abby ya fito sak kamar an tsaga Kara, uncle Aliyu yana qorafi ni da Abby mum amshe masa yaransa ba wanda yay Kama da shi.â€
Ajiyar zuciya Abie ya sauke ya shafi gefen fuskar Ramha, yana shafo 'kasan marata ta qamqameshi ta ce“Abie pls cigaba da labarin.â€
Fuskarta ya tallabo atafin hannunsa ya kamo la'bbanta yana tsotsa.
Rahma aranta ta ce“Wayyo Abie zai haukatani kome nasa so sweet banda tsotsar breast.
Bakinsa ya zare anata yana ma'kaleta ya manna bakinsa akunnenta ya sumbata ya ce“Tin lokacin da na ganki bayan an miki wanka an sanya miki kayan sanyi naji matsanaiciyar 'kaunarki so kuma irin na aure karki 'dauka so na jini kawai.
Ni aka beqoma kace na ra'da miki suna, nan nasan nayi son kai Zainabu ya kamata na saka ko Aminatu sunan mahaifiyar Aymana amman sa na ra'da miki sunan Ummi Rahmatullahi.
Sai dai kowa ya yi murna dan Aliyu ya ce shima da ban za'ba ba shine k'udirinsa.
Namiji kuma ya ci sunan Mustapah Abby.
Ranan sunanku anyi shagali sosai na kashe ku'di na fitar hankali tin ranan sunan agaban kowa Aliyu ya ban kyautarki sukutum da kayanki nine na roqi alfarma tinda banda mata ga shi inayawan zuwa yaqi su riqemin ke har nayi aure ko kiyi wayo idan kin isa yaye zan amsheki.
Haka kuwa akayi sun amince suna shayarmin dake, amman kullun sai nazo na dubaki na miki wasa kina 'bangala dariya lokacin kinada wata shidda amman idan nazo dakyar nake dubara na tafi kuka kike kamar za ki suma abin idan ya isheni dole 'daukarki nake mutafi wajan aiki tare sai yamma na maidoki nanma rigima sabuwa.
Alokacin ne aka matsamin nayi aure sai kawai na 'dauki abata mu qarata.
Sam banjin zan Iya aure sai naji tamkar naci amanarki Babyna...â€
Rahma ta fashe da kuka ta qamqame Abie tana jin sonsa da 'kaunarsa na sake linkuwa cikin zuciyarta.
“Sorry Babyna yi shiru kiji abubuwan da suka dinga faruwa sabida ke da yadda na soki kika soni tin bakisan kanki ba kike sona na Sani.â€
Hannayenta ta sanya saman fuskarshi tana shafawa tana zubar da hawaye.
Sumbatar hannun yay ya ce“I love you my baby.â€
Rahma ta sake shigewa jikinsa ta kasa mayar masa kunya takeji.
“Kina cika shekara gudane Ummul Aymana ta tayar da hankalinta, akan suje Iran ko zasu samu sauran danginsu akwai Baban yayansu baya gari abin ya faru, suga ko ya dawo, wanda duk zaman da tai bata ta'ba gayamin sai lokacin tace an kashe kowa nata, nine na gano azuwan da nake ab'oye akwai yayanta baya garrin abin ya faru.
Aliyu bai musaba ha'damin kayanki ya kawomin ke har gida yace sun yayeki yanzu Abby qarami zai dinga shan nono.
Aliyu kamar yasan bazasu dawoba, ya kamo hannuna ya damqamin ke ya ce“Abdulmajid! Ga 'kanwarka matarka 'diyarka har Abadan mun baka ka ri'kemana ita amana don Allah don Annabi ka zama mijinta ubanta yayanta kartayi kuka ina son Ummi fiye da komai amman wallahi nasan sonda kake mata ya linka nawa na ni ubanta gatanan na baka halaka malak zan jaddadawa Abbu karda amanta Kaine mijinta yayanta ubanta uwarta.â€
Jikina yay sanyi lokacin ke kuma.kin ma'kalemin sai wasa kike da sajan fuskta kina gwalam-gwalamtu na Yara.
Yadda ya gayamin haka ya gayama Abbu da Ummina Abbu ya gyara zama ya ce.
“ Nayi alqawali tana cikawa shekara shabiyu zamu 'daura musu aure Aliyu kace na gayamaka rubuta ka ajiye indai ina Raye Abdulmajid mijin Rahma ne.â€
Aliyu ya ce“Ngd Abbu mu zamu muje muyi ahirin tafiya sai mun dawo,ammaan dan Allah Soja kayi aure kodan sabida yarinyarka kasan bazata yarda dasu Ummi ba kasan halinta.â€
Jikina ya yi sanyi na ce“Insha Allahu zanyi amman dan baby ummina zanyi ko my baby?â€
Nan take kika 'kyal'kyale da dariya kina 'daga kai dan sam bakisan ma me ake nufi ba.
Abbu yaji da'di sosai shine ya nemomin mata 'diyar abokinsa dan ni kam naqi nemowa.
Zuwaira ba laifi kyakkyawace ga hankali da nutauwa, Ashe na arone ta ya'bawa kanta, wai Ashe ta jima tana haukan sona sai da aka saka biki da komai wata biyu auren saura sati biyu su Aliyu suka tafi Iran da niyar kwana biyu su dawo ayi biki dasu, amman ina Ashe ajalinsu yake kiransu, lafiya suka isa Iran sunata murna suna cikin bus 'din da zata kawosu 'kauyen *Abyaneh*
Aka taresu baki 'daya ba wanda ya tsira aka musu yanka rago har mustapah me shan nono da sauran Yara basu tausaya musu ba.....â€
Abie ya qarashe mgnar muryasa na rawa hawaye ya wanke masa fuska.
Rahma wani irin rikitaccan kuka ta Saki jikinta na tsuma tana sake riqe Abien tana buga kanta saman 'kirjinsa...
Muryasa na rawa ya ce.
“My Baby kiyi hkr ki daina kukan wallahi nima yi zanyi zuciyata ta yi rauni....â€
Bakinsa ta rufema da tafin hannunta cikin kuka ta ce“Na yarda na rasa komai nawa banda kai Abie duk da ban gama sauraren labarin ba, amman Abie kaine komai nawa, Kaine ni nice kai, wallahi na hkr da neman dangin ummina har Abadan wannan qasa ba wajan zuwabane ummina ma Allah ya 'kaddara ita 'din a can za'a halicceta, na hkr...â€
Ta 'kara mgnar cikin wani irin kuka.
Abie ya miqe zaune ya 'dorata akan cinyarsa, ya tallabo fuskarta cikin kwantar da muraya, ya ce“My Babyna pls ki nutsu na qarasa miki labarin kimin alqawali bazakiyi kuka har na gama OK?â€
Kai ta 'daga tana matsalar 'kwalla.
Sumbatar la'bbanta yay ya ce“I love you my baby.â€
Ba mamaki na sake dawowa zuwa yamma. Dan haka a samba'do comments.😉
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/30/22, 21:21 - Buhainat: ```D A```
```85&86```
Luf tayi ajikinsa tana sauke numfashi, tana jin yadda hannunsa yake yawa tsakanin cikinta da 'kirjinta.
Hannunta ta 'dora saman hannunsa, cikin sanyin murya ta ce“Abie! Kaci gaba min da lbrin kaji?â€
Cike da tausayinta ya goge mata hawayen fuskarta, ya ce“Ok my baby kinyi alqawali bazaki sake kuka ba, har na gama? Sannan karki katseni pls kinji Matar babynta?â€
Ya ra'da mata.
Kunya taji ta sunne kanta 'kasa.
“Baby!†ya kirata yana kwantar da ita, ya kwanta ya shigar da ita cikin jikinsa, yaja musu tattausan bargo,yanzu hannunsa na cikin sumar kanta yana yamutsawa, suna facing 'din juna, amman Rahma bata iya kallonsa, har yanzu zafin kisan gillan da akama iyayanta takeji matuqa, tana daurewane kawai sbd karta tayarma da Abienta hankali.
“Kinaji Babyna?â€
Kai ta 'daga tana 'dora hannunta saman fuskarshi, tana tattab'awa, kamar me neman wani abun.