← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 118

Sashe 72

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ibtisan baccin'karya ta fara tana jin Abie na tafiya, bayan Jaddatu da Hanan sun tafi, Ibtisam fara juyi irin zata farka daga baccin.
Laraba zata tasheta, ummu Adnan ta ce“Aa kamata mu kaita 'daki har ta tashi da kanta.
Kamata sukayi suka kaita 'daki suka fito, Laraba ta sanyata gaba tai tagumi tana zubar da hawaye.
Ibtisam ta miqe tana dariya harda riqe cikinta.
Laraba ta 'dora hannu akai ta ce“Na shiga uku! an haukata min yarinya, bari na kira Tanko.â€
Ibtisam ta ce“Wlh da gan-gan nayi Anna, wanna shegiyar balaraba ni zata amshewa zobe ta mareni haka kawai dan muna gidansu.â€
Anna ta tafa hannayenta ta ce“Ikon Allah! Ibtisam me kikeson zamane? Sbd Allah aljanun 'karya kikayi? Toh wlh sai na gamaki da ubanki...â€
Rungumeta tai ta fashe da kuka ta ce“Dan Allah kiyi hkr, shi kenan ni ba mai fukantata sbd Allah? â€

Rayyana cike da murna ta 'dora ruwan zafin, sai wani bubbu'de hanci take miji ya sakata aiki, sai murna take ita MATAR so.😂Ga MATAR so can rungume da mijinta, suna zuba ruwan love.😹
Tana juye ruwan zafin a cup tana 'yan waqoqinta na shuwa arab, Latifa da Ummu Adnan suka shigo, Latifa ta gintse dariyarta, jin yadda Rayyana ta dage tana waqa.
Ummu Adnan ta ce“Lah! Auntie Rayyana ai yarinya ta samu bacci har kowa ya Kama gabansa, tana can 'dakinsu.â€
Rayyana ta ce“Ok shi kenan Allah ya 'kara mata lfy.â€
Ta fita daga kitchen 'din.
Latifa ta tintsire da dariya ta ce “Auntie Habiba matar nan batada kunya,kiga irin tuggun da ta shiryama 'yar me gidan amman wai take wani za'kewa, tana feleqe da bu'de hanci ita matar gida humm! Wlh banjin wai ya qeleta ne, sbd yadda yalla'bai yake son uwar 'dakina da uwa zai ci gaba da zama da ita...â€
Ummu Adnan ta rufe mata baki tana zunguranta akai ta ce“Bakyajin ngna ba ruwanmu muyi ayukan gabanmu, kinga yau kima ma'aikata girki can 'bangaran kitchen 'dinsu zanji da nan, sbd idan kin fara mitar mgna sai an kamamu za ki daina.â€
“Toh naji bari na kaiwa Jaddatu shayinta na gado sai na tafi.â€

Rayyana tana fitowa ta isko Jaddatu na mitar Rahma bata son mutane me ya kaita dukan 'yar mutane harda amshe mata zoben da Abie ya bata lokacin tana hauka.
Rayyana bata saka baki gudun hantara sama ta haye domin sake sabon wanka.😹

Banda ajiyar zuciya ba abinda suke saukewa, sunajin bugun zuciyoyin junansu, sun du'kule tamkar abu 'daya.
Abie ya janye dogon gashinta wanda ya zubo ya rufe mata fuska,ya sumbaci goshinta, bakinsa ya manna kan kunnenta cikin wata irin tsadaddiyar murya ya ce“My Baby Ruhin Abie kin daina Fushin?â€
Ya 'karashe tambayar tata yana sumbatar kunnenta cikin ja tsuit.
Ajiyar zuciya ta sauke ta 'daga kanta alamar “Ehâ€
“Thank u My Baby Ruhin Abie, muje ki kwanta ki huta amman karkiyi bacci OK?â€
Kallonsa tai cike da mayen sonsa wanda bata san tana masa ba, ta 'daga kanta.
Hannunta ya kama suka fice faga part 'din Abie 2.
Wata hanya mai yawan shuke-shuke suka bi hannunsu manne cikin juna.
Rahma kallon Abienta take tana jin idan ba Abienta bazata rayuba cikin jin da'di.
Tsintar kanta tai da zare hannunta cikin nasa ta rungumeshi ta baya ta saki kuka.
“Oh! Ya Rabbi! My Baby zo naji menene?â€
Ya fa'da yana juyo da ita,gabansa ya rungumeta yana shafa bayanta kusan kunnenta ya mata mgna me taushi.
“My baby Ummi menene? Pls fa'damin kinji.â€
Kanta ta tura tsakiyar 'kirjinsa ta lumshe idanunta tana sauke numfashi dan bata san me zata ce ba.
Numfashi ya sauke ya 'dauketa ca'dak kamar 'yar tsana ya mannata 'kirjinsa ya nufi wata kwana sai ga wata 'kofar glass kalar blue.
Yatsunsa ya saka ya danna wasu lambobi sai ga 'kofar ta bu'de da kanta, ya sanya kansa ya shige 'kofar da kanta ta rufe kanta.
Tsayawa fa'din tsaruwar wannan hamshaqin falon 'bata lokaci ne wani dogon corridor ya nufa kusan tafiyar 4 minutes sai ga shi wata 'kofar nanma lambobi ya danna 'kofar ta bu'de ya shige ta rufe kanta.
Steps ya fara takawa anutse.
Rahma ta shafi sajansa ta manna masa Sumba kan dogon hancinsa ta tura katan tsakiyar 'kirjinsa, hannunta saman gemunsa tana murzawa.
Abie sauke 'katuwar ajiyar zuciha ji yake kamar ya ha'dihe sbd 'kaunarta, da sonta.
“Babyna! I love you kinji.â€
Ajiyar zuciya ta sauke tana murmushi bakinta kusan kunnensa ta ce“Abie Rabin raina karka zautar da Babynka ta kasa gane matsayinka wajanta ta fa'da halaka sbd ina jin sonka ya banbanta da na baya Abie ina son na rayu da kai ya zanyi um?â€
Ta 'karashe mgnar tana cizon fatar kunnensa tana leqen fuskarshi.
Ya Allah! My Baby!â€
'Yar dariya tai tana kallon kyawawan 'kwayayen fitilun da aka 'kawata silin saman benen dasu tana cusa hannunta cikin sumar kansa ta ra'da masa “Abie Rabin raina Ummina da Ammi sunyi sa'ar miji ni kuma nayi sa'ar....â€
La'bbansa taji ya tura mata cikin bakinta, duka yana juyawa, yana hura mata wata irin 'dumammiyar iska mai fitar da dadda'dan 'kamshin bakinsa.
Lumshe idanu tai tana sauke numfashi, ta fara shan jajayen 'kananun la'bbansa cikin nutsuwa.
Key ya saka ya bu'de 'kofar ya shige.
Sanyi 'kamshi ya daki hancin Rahma amman bata bu'de idanunta ba anutse take tsotsar la'bbansa har ta janyo harshensa ya sauke numfashi yadda take Sha anutse tana ha'diye yawunsa.
'Kofar bedroom ya bu'de ya shige baya ganin gabansa sosai sabida yadda Rahma take shan bakinsa.
Saman Royal bed 'dinsa ya kwantar da ita ya mata rumfa da faffa'dan 'kirjinsa ya tallabo kanta yana shafa gashinta ya tsira mata idanu yadda take shan bakinsa tsakaninta da Allah, kallo 'daya zaka mata kasan tana jin da'din bakin nasa. Bai yi qoqarin tayata ba sbd kar ya rikitata.
Abinda yasan zai sakata bacci cikin nutsuwa ya fara qoqarin mata.
Ahankali ya zuge mata zip 'din rigarta ya tura hannunsa tsakiyar bayanta yana mata massaging hankali yana yawo da hannunsa 'dayan saman cikinta zuwa marata yana shafawa anutse yana 'dan mammatsa mata jikinta ta yadda zai fitar mata da gajiya.
Narke masa tai tana fitar da wani irin nishi still taqi fasa shan bakinsa ta qamqameshi tana amsar irin massaging 'din da yake mata.
10 minutes wani irin dadda'dan bacci ya 'dauketa, bakinta manne da nashi.
Wani irin numfashi take saukewa mai cike da nutsuwa.
Abie ya tsotsi tsinin harshenta ya zare bakinsa ahankali, yana lashe yawunta da ya 'bata masa baki, ya zame jikinsa ahankali ya gyara mata kwanciyarta ya tattaro mata gashinta ya 'daure mata ya 'kura mata ido bai ta'ba son abu kamar Babynsa ba, ko Ummul Aymana da ya mata sahihin so bai kai na babynsa ba, duk da son da ya mata ne ya shafi babynsa, sai dai ita baby bazai iya sadaukar da ita wa kowaba, kamar yadda ya yi na umminta,sbd yasan Tabbas ita ce sanyin idaniyarsa rayuwarsa jinsa ganinsa komai nasa, tabbas bazai ta'ba son abu kamarta ba.
Smile ya saki 'kasa² ya ce“Allah mai hikimomi bila adadin, wato ke 'din abokiyar rayuwatace shiyasa Allah ya hanani Ummul Aymana ya mallakawa Uncle Aliyu suka haifamin ke, suka mallakamin kyautarki, da aurenki tin kina tsummanki, wayyo 'kwai zai fashe Babyna, ya Allah ka jiqan Uncle Aliyu da Ummul Aymana.â€
Wasu guntayen hawaye ya goge akan fuskarshi yana mugun son bayin Allah nan.
Ya shafa fuskarta ya manna mata kiss akumatu, da lips 'dinta me jiqe da yawunsa ya ce“Ina sonki My Baby iyayan kishin Abienta, My Rahmerh Abienta take so tin bata san matsayinta ba, rigimammiyata.â€
Wani irin annurine akan fuskar shi ya lullu'beta ya shafi kanta harda tofa mata addu'a ya sakko ya kunna mata Ac ya shiga bathroom ya wanke fuskarshi sabida yadda ta goge masa lipstick.
'Kofar bedroom 'din ya rufo sai ya murza key a 'kofar falon, yabi hanyar da ya shigo ya sauka 'kasa ya nufi part 'din Abie 2, sai wani irin lallausan murmushi yake, yana shafa la'bbansa Babyn umminsa ta tsotsesu tass.
Chapter 72 · 0% Book details