Sashe 24
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ja'afar kamar an tsikare shi ya juya kan motar ya nufo gari.
Rahma tai murmushi ta ce“Habiby na gidanmu zamu ko?â€
Kallon so ya mata ya ce.
“Eh Qalbina na ajiye ki sai naje 'daukan oga lokacin komawarsa ya yi.â€
Cikin murna ta ce“Amman sai na ha'daku da Abie 1 da 2.â€
Ido ya kashe mata ya ce“Ki bari zuwa dare sai na dawo ko?â€
Ashgwa'be ta ce“Ka tabbata Habiby na?â€
Akasalance ya furta.
“Wallahi kuwa, saka min number ki sai na kira ki, 'dauko wayar inda kika wurgata,sbd zafin kishi.â€
Cikin murna ta juya ta be'ka hannunta side 'din baya ta 'dauko wayan qasan kujera.
Number ta saka masa tai saving suna da My Qalbi.
Ja'afar ganin sunan da ta saka yay dariya ya lakaci hancinta.
Kamar almara sai ga su cikin gari.
Rahma ta fa'da masa sunan unguwar su tana kwatanta masa har qofar gidan ya kawota.
Hannunsa ta riqe ta ce“Don Allah Habiby na kazo da daren.â€
Hannunta ya damqe ya ce“Wlh zan zo ai baxan iya bacci ba idan ban sake ganinki ba, my Qalbi.â€
Cikin murna ta rataya handbag 'dinta ta bu'de motar ta fita tana 'daga masa hannunta, ta nufi qaramin gate ta tura ta shiga, yana kallonta sai da ta rufe qofar tana 'daga masa hannun yaja motar yabar wajan.
Yana gusawa kiran Ma'aruf ya shigo wayarsa, ya 'daga tare da sallama.
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/12/22, 20:44 - Buhainat: Ma'aruf ya amsa yana fa'din.
“Ja'afar lafiya kowa inata kiran ka ban samun ka¿â€
Ja'afar ya ce“Oga afuwan gani nan ahanya.â€
Da “Okâ€
Ya amsa masa ya katse kiran, yayin da Ja'afar ya ci gaba da driving 'dinsa cike da 'kwarewa, so da 'kaunar Rahma ya na qara hauhawa acikin zuciyarsa.
Rahma tana shiga, gidan ma'aikatan gidan suka fara mata sannu da zuwa,tana 'daga mu su hannu.
Abbas da Khalifa suna tsaye jikin 'kofar falon saukar baqi, Abie na balbalesu da fa'da. “Sbd me zaku barota wajan gyaran gashi ko dawo gida sama da 1 hour, dan ta ce ku tafi sai ku tafi ko baro min yarinya can.? Ku wuce kuje ku taho da ita yanzu.â€
Rahma tafe take cike da nutsuwarta, ta doshi part 'din Abie 2 sai ta hango Abienta, ya na kirta ruwan bala'i.
Fuska ta yamutsa, ta ta'be baki ta kauda kanta gefe, taci gaba da tafiya.
Abbas ganin yadda Abie yake fa'da ba'karamin 'daga masa hankali yay ba, ya ce“Yalla'bai ayi hkr insha Allah hakan ba zata kuma faruwa ba.â€
Khalifa ya ce“Ai gatacan Yalla'bai.â€
Abie ya kafeta da ido gyiba, zata wuce ko kallon arzi'ki bai isheta ba.
Cikin fizgo numfashinsa wanda yake barazanar 'daukewa sabida tashin hankali, ya furta.
“Ok ok kuji abinku.â€
Ya idar da mgnar cikin sassarfa ya nufi wajanta.
Tana dab da shiga ya dam'ko tsintsiyar hannunta.
Juyowa tai tana qoqarin janye hannunta, fuskarta ba walwala.
Abie ya kafeta da narkakkun idanunsa,masu tsuma mata zuciya da gangar jikinta.
Amman sai ya ga ta kafe shi da ido fuska ba walwala, ta ce“Sakeni zan leqa wajan Abie 2 ne.â€
Bai tankata ba, ya fara tafiya yana janye da ita. Falon baqinsa ya shiga da ita ya nufi saman kujera tana tirjewa harda kuka.
Abie abun ya girmame masa,ya ma rasa yadda zai mata, rungumeta yay suna tsaye sosai ya shigar da ita cikin 'kirjinsa, yana sauke wahalallan numfashi.
Fuskarta ya riqe ya ha'de face dinsu yana fesa mata 'dumamenman nufashinsa. Can qasa ya kirata cikin kunnenta.
“My baby Ummi me na miki um?â€
Rahma ji take kamar garwashin wutane ya rungumeta, cikin rawar jikita take qoqarin amshe jikinta, tana kuka harda shasheqa.
Abie bai san abun yiba, sai kawai ya saketa ya Kama hannunta ya zaunar da ita saman 3 sitters ya tsugunna gabanta ya na kallonta, yana murza tafin hannunta masu matuqar taushi.
Ahankali ya ce“Meke damunki fa'da min kinji ummina¿â€
Rahmerh ta janye hannunta sbd kamar yana ta'bata da wutane.
Ba tare da ta kalleshi ba ta ce“Ni ba komai daman Ja'afar zai zo idan yazo don Allah ka 'daura mana aure da shi wlh zan iya mutuwa akan......â€
Wata irin birkitacciyar tsawa Abie ya daka mata, wanda ya gigitata ta rasa gabas bare yamma, wani irin tsoro ya kamata ta sadda kanta jikinta yana tsuma.
Abie dukkan illahirin jikinsa rawa yake ya zauna da'bas saman carpet, ya dafe kansa wanda yake barazanar tarwatsewa.
Rahma ganin yanayin Abie ya firgitata ta mi'ke tana kuka zata fice, ya dam'ko hannunta, ya fizgota ta fa'do jikinsa.
'Kan'kameta yay cikin jikinsa, yana sauke waltaccan numfashi zuciyarsa na matsanaicin bugu da qarfin gaske tamkar zata fasa 'kirjinsa ta fito.
Ya shiga shafa gashinta bakinsa cikin kunnenta yana shiga karanta mata suratul baqarah, yana sake qamqameta cikin jikinsa.
Rahma ta 'barke da kuka “Don Allah Abie ka sakeni ni lafiyata lau, barmin karatu akunne.â€
Ta qarashe mgnar jikinta na wani mugun 'bari ta tura kanta cikin 'kirjinsa tana wani irin nishi da miqa, ta sakala hannunta wuyansa kamar 'yar maye ta ce“Abie Ja'afar nake so, nafi sonsa akan kowa zan iya mutuwa idan baku ban shi ba, ina sonsa dayawa...â€
Bai San ya akayi ba ya jefa bakinsa cikin nata, ya jim'ke gam kusan second 10 sai ya jimqe harshenta da qarfi ya ciza yay saurin zare bakinsa yawunta na biyosa ya ha'diye.
Bakinsa ya maida kunnenta yana ci gaba da mata addu'a.
Rahma kuwa kamar ya saka mata makulli abakinta tinda taji bakinta anasa sai taji kamar garwashin wutane amman yana cuzawa maimakon taji zafi sai taji an cire mata zafin wutar, take wani wahaltaccan bacci ya 'dauketa atake tana sake shigewa jikinsa yawunta na zuba saman 'kirjinsa.
Abie sai da ya tabbata barcin yayi nisa sosai ya dakanta da karatun.
Narkakkun idanunsa ya zuba mata,zufa ta gama wanke masa fuska, hankalinsa ya tashi sosai sabida ba shakka umminsa jinnu tai gamo dasu.
Miqewa yay tana jikinsa ya rungumeta ya fito ya nufi ciki da ita.
Raiyana zaune cikin 'dan falon nasu da yasha gyara an zuba kayan alatu.
Watu jibgegiyar mata ce, fara kallo 'daya zaka mata kasan shuwa Arab ce.
Auntie Saro kenan, ta kalli Raiyana ta ce“toh ya abubuwan suke tafiya da sauyi ko?â€
Fari da ido Raiyana tai ta bama Wahida hannu suka tafa, ta 'kyal'kyale da dariya, ta ce“Auntie Saro kisha kuruminki wlh komai zaiyi dai-dai, na qare miki jajan shegiyar yarinyar nan insha Allah. â€
Auntie Saro ta ce“Me ya faru naga kuna cikin farin ciki hakane?â€
Raiyana ta ce“Ba komai Auntie kawai na ajiye hankali na ne na kula da mijina nabi sharu'dansa domin mu zauna lafiya.†ta fa'di hakan tana 'boye gaskiyar sanin halin yayar tata ba lallai ta goyi bayanta ba.
Auntie Saro ta ce“Ai wlh kin kyauta Allah ya baku zaman lafiya, ya ka'de fitina atsakaninku.â€
Da “Ameen suka amsa sunata firasu cikin walwala.
*Niger*
Laraba tana tuqin tuwo Tanko ya shigo riqe da sallama, yaran suka amsa suna tarbarsa.
Ramadan ya ce“Baba sannu da zuwa, amman don Allah haka zamuyi ta zama ba aunty Ibtisam¿â€
Tanko ya zauna saman tabarma, ya ce“Zubamin ruwan alwala lokacin sallar maghreb, ya gabato.â€
Laraba ta ce“Ramadan Ibtisam ta yi wauta wlh wlh ba zanyi kaffara ba, duk Inda take tana tare da Ja'afar duk duniya ba inda Ibtisam zata nufa wanda ya wuce ta tafi wajan Ja'afar, tinda bata je Cameron ba, tana tare da shi batada wayo duniya ta ce Allah yasa ta gane duk yadda mahaifi yake yafi saurayi nesa ba kusa ba. Ya Allah kasa tafiyarta ta zama koyan hankali taje inason duniya ta koya mata hankali alhakin iyaye ba wasaba, wlh bazan yafema Ibtisam ba sai ta koyo darusan rayuwa, sabida 'yan baya mai qoqarin koyi da ita ya janye, da Ku nake Taslim Aydah...â€
Tanko ya ce“Laraba ki iya bakinki wai ke bakisan 'kaddara ba? Kina son kima yarinyar mummunan bakine ko me¿â€
Laraba tai shiru taci gaba da tuqinta ranta a'bace.
Ramadan ya kawoma Tanko ruwa ya mi'ke ya shiga bayi.
Laraba ta ce“Humm bazai ganeba ne nafisa jin zafin 'batanta, amman kuma inason ta koyo darasi wanda zai zama izina ga 'yan baya.â€
Taslim ta ce“Don Allah Anna ki yafema aunty Ibtisam ki mata addu'a Allah ya bayyanata aduk inda take.â€
Aydah ta ce“Don Allah kinji Anna.â€
Laraba tai banza dasu ta fita sha'aninsu.
Ubguwar Moray
Inna tsaye tana zubama Malam Adamu ruwa a buta.
Haulat ta ce“Baaba wlh naji 'dazu zan wuce, Ana gulmar Ibtisam wai ta guru yawon duniya sbd za'a mata auren dole.
Bu'dar bakin Hakim 'dan lantana wai qilama tana wajan Ya Ja'afar kowa yasan shi take so ba Inda zataje sai wajansa.â€
Inna mai waina ta saki butar ta dafe 'kirjinta ta ce.
“Lah ilaha illallahu! Kuji wata musibar da bala'in kuma zai kunno mana kai agarin Tahoua, ba unguwarmu 'daya ba ta ina har su Hakim su ka san yarinyar ta 'bata? Ake Neman lanqayawa 'Dana, wlh tallahi bazan lamunta ba...â€
Mahmoud ya kaima Haulat duka abaya ya ce“Shegiya uwar jarabar surutun tsiya, wlh za ki Sani ne.â€
Malam Adamu ya girgiza kansa ya ce“Ni ban ruwan lokaci na qurewa. Mahmoud karka sake cewa Haulat shegiya na tsani kalmar nan, cewa mutum shege. Kekuma Haulatu wlh ki iya bakinki kin koyo surutun Hafsatu baza kiji da'di.â€
Inna mai waina ta ce“Allah ka nuna min Annabi idan nayi hali nagari, Ngd Malam kaji.â€
Amsar butar yay ya zagaya bayi.
Deluwa tana ta famar 'dorinta uffan bata ceba.
Bayan sallar Maghreb Malam Adamu zaune saman tabarma, ya kira number Ja'afar. Cikin rashin sa'a network ya 'dauke kiran bai shiga.
“Wlh naso na samu yaron nan na titse shi ta waya sai ya fa'da min gaskiya, ayau.â€
Inna batai mgna ba, fushi take tinda ya ce Haulat surutunta ne ta biyo.
Deluwa tace“insha Allah Malam bata can ma, Allah yasa duk Inda take tana hannu nagari.â€
“Ameen Saudatu.â€
Inna ta ce“Hummmmm!â€