← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 118

Sashe 56

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Acan kuwa (Australia)
Abie ne yake kai komo tsakani 'kofar falon da yake ha'de da bedroom 'dinsa zuwa 'kofar bedroom 'din nasa.
Fridge ya nufa ya ciro bottle 'din faro mai azabar sanyi, ya nufi kan sofa ya zube ya 'balle murfin ya dinga 'daddakawa cikinsa ruwan me uban sanyi, sai da ya sha fiye da rabi ya dire sauran saman table.
Idanunsa ya lumshe hannunsa cikin sumar kansa yana caku'dawa, cikin wata irin murya ya furta.
“Baby cute humm! Anya zan iya barin ummina taci gaba da karatunta akwai sauran shekaru baby har yanzu yarinya ce bata san me take ba shekaru 18 Ya Rabbi! Abby me yasa ka tirsasani akan na aurar da ummina tin tana 'kwailarta? Me yasa ka 'daura? Uhmm! Haa shine daidai Ya Rabbi! â€
Miqewa yay ya shiga bathroom bai jima ba ya fito, ya tar da wayansa na famar ringing.
Sunan da ya ganine ya saka shi yamutsa fuska, dan Allah yana gani baya ko 'kaunar ganin sunan.
Daurewa yay ya 'dauki wayan yay picking 'din call 'dinta.
Baiyi mgna ba.
Daga can kuwa Chad Rayyana jin Abie ya 'dauki kiranta taji da'di sosai, cikin rawar murya tai masa sallama.
Abie ya amsa ha'di da tambayarta.
“Ya 'karfin jiki Allah ya qara afuwa.â€
Rayyana ta amsa “Ameen ngd. Cikin kuka ta ce“Don Alah Abien Ummi ka yafemin na tuba bazan sakeba ka yafeni ina son zama dakai don Allah karka gujeni wlh na gyara halina ka barni na rayu dakaiâ€
Ta 'karashe mgnar cikin kuka.
Abie kai ya shiga girgizawa kamar tana gabansa, dan sam bazai zauna da wadda zata cutar masa da Rahma ba.
“Am kina jina? Karki damu ai na yafe miki haka ummina ma, zamuyi mgna idan nazo ina busy OK? â€
Rayyana ta share hawayenta ta ce.
“Ok ngd sosai Allah ya kawomin kai lafiya.â€
Da “Ameen†ya amsa ya katse kiran yana ajiye iPhone 'din, ya 'dauki Samsung ya nufi hanyar falo, yana son suyi mgna da Tanko.

Ibtisam zaune a falon ita 'daya tana kallon TV tana sanye da doguwar Riga ta atamfa ta mata kyau, sosai ta yi 'daurin ture kaga tsiya.
'Kamshinsa ya kawoma 'kofofin hancinta farmaki.
Da sauri ta 'dago kanta, manyan idanunta ta zuba masa ko 'kiftawa batayi, wani irin mugun sonsa take ji, ina ma tanada damar rungumansa.
Abie kansa 'kasa yana latsawa waya sai da ya shigo tsakiyar falon ya 'dago kansa.
Karaf idanunsu ya sarqe waje 'daya.
Kansa ya kauda yana fa'din.
“Ya Rabbi! Yarinyar nan anya doctor Moha ya dubata sosai ta warke?â€
Koda ya yazo saitinta baiyi yinqurin mata mgna ba,ya wuci ya nufi 'kofar fita.
Muryata ya ji tana gaishesa.
“Balarabe ina wuni?
Abie ya amsa bai waigo ba, ya ce“ki kirani da Abie sbd ni babanki ne ko bakiga nakai sa'an Tanko ba? Ko ba komai na haifi 'diyar da ta fiki shekaru.â€
Ya 'karashe mgnar yana bu'de 'kofar zai fice.
Aguje ta iso wajansa ta 'dora hannunta saman handle 'din kamar zata shige jikinsa ta ce“Ni dai wlh Babana ya girmaka yaushe zaka haifeni ni dai wlh bazan ce Abie ba, Balarabe zance sam baka ruwan tsofi, kai ya kamata akiraka 'dan matashin dattijo wlh, ni dai don Allah Balarabe ka kaini hospital kalli hannuna ciwo yake.â€
Ta 'karashe mgnar ashagwa'be kamar zata shige jikinsa tana matsar 'kwalla.
Abie da sauri ya matsa gefe yana kiran sunan Allah sbd yanzu ya karanto meke dawainiya da ita.
“Ok.. OK! Ban waje na wuci bari na kira Dr.â€
Tana matsawa yay saurin wucewa.
Ibtisam ta dorqushe nan tana sakin kuka tana fa'din.
“Ba wanda zai fahimci me nakeji akansa wlh ba laifina bane ba.â€
Tanko da yake tsaye a'kofar bedroom 'dinsu yana kallon komai, baki 'daya kunya ta rufesa baima San yanzu ta inda zai fara ba.
Isowa yay ya duqa ya 'dago Ibtisam ta miqe.
Ganin Babanta hankalinta ya tashi jikinta ya 'dauki rawa sai taji fitsari na son ku'buce mata.
Bakinta na rawa zatayi mgna Tanko ya buge bakinta yajata har bedroom 'dinsu.

Laraba tana linke kayansu Tanko ya jefo mata Ibtisam.
Laraba ta ce“Toh me kuma ya faru?â€
“Wallahi Laraba na fara tirr da aureki, kinga irin tarbiyar taki ko? Kinga abin kunyar da take son janyo min, babban mutum irin Abdulmajid zata tsaya tana neman raina masa hankali, idan ba dalilin dalili ba ina na isa na zauna inuwa 'daya da shi. Wlh yau 'din nan ba gobe ba zamubar 'kasar nan.â€
Ya fice fuuuu rai a'bace.

Ja'afar yana zaune a compound 'din gidan jikin wasu flowers.
Abie nan ya isko shi.
Cikin girmamawa suka gaisa, Abie ya ce“Ja'afar je ka fito da Ibtisam sai direba ya kaiku hospital ta ce hannunta na ciwo.â€
Tanko ne ya iso wajan naso.
Abie ya ce“Daman kana wajan kaima?â€
Tanko ya ce.
“Abdulmajid tinda yarinyar nan ta warke don Allah kawai yau mu juya zuwa gida, kuma jirgin Niger direct ba sai mun koma chad ba.â€
Abie ya ce“A'a ai dole sai goben ni zan wuce Espagne wajan baby kwana 'daya zanyi sai na isko ku Chad akwai hira zamu tattauna akan karatun Ja'afar dan Allah ka hkr muje tchad.â€
Ja'afar yay godiya ya miqe ya tafi kiran Ibtisam.
Tanko ya ce“Toh ba damuwa duk yadda kace haka za'ayi Allah ya kaimu goben.â€
Abie ya amsa da “Ameen.

Tinda Tanko ya fita Laraba ta balbale Ibtisam da fa'da.
“Wai make faruwa? Ko so kike ki kashemin auren?“
Ibtisam tana kuka ta ce“Wlh A'a Anna ni bansan meke damuna ba ki min addu'a kawai bana fatan sanadina Baba ya sakeki insha Allah zan kiyaye.â€
Laraba ta ce“Koma meye kibarwa Allah shine masanin sirri da gaibu kinji?â€
Kai Ibtisam ta gya'da tana kuka.
'Kofa aka 'kwan'kwasa Laraba ta ce“Tashi kije.â€
Miqewa tai jiki ba 'kwari ta bu'de 'kofar.
Hannunta yaja suka nufi bedroom 'dinsu.
Rungumeta yay ya ha'deta da bango ya tallafo kanta yana tambayarta da ido menene.
Kai ta girgiza.
Hannunta yaja suka zauna bakin bed ya rungumeta jikinsa, ya riqe fuskarta yana lashe mata hawayen fuskarta.
Akunne ya ra'da mata.
“Me yake damunki fa'damin zan temaka miki?â€
Kuka ta rushe da shi ta qamqameshi.
Kwantar da ita yay ya mata rumfa, ya ha'de face 'dinsu ya 'dora bakinsa saman Nata ya zura hannunsa cikin rigara ya shiga nuna mata wani irin rikitaccan salo wanda ya taso mata da mugun feeling, yadda yake murza nipples 'dinta, yana shafar marata da cikinta zuwa cibinta sai meqa take tana ha'diyar yawunsa da yake shayar da ita.
Ja'afar abinda bai mata jiya ba sai da ya amta yau wani irin salo mai gigita mace sai ga Ibtisam tana masa kukan da ta rasa na me tana qamqameshi, ta sakar masa jikinta baki 'daya yana jiyar da ita da'di wanda bata isa ta kwatanta shi ba.
Jin tayi released ya zaro bakinsa daga can yana murmushi jin yadda take kiransa Mon Amour.
Sai da sukayi wanka ya canza mata kaya da kansa ya rungumeta tai luf jijinsa idanunta arufe cikin zazzaqar muryasa ya mata ra'da akunnenta.
“Mon cÅ“ur! Meke damunki? Muga hannun da yake ciwo.â€
Lamo tai cikin jikinsa bata iya mgna ba sai da ya sake tambayarta ta ce“Na warke.â€
Hancinta yaja ya sake rungumeta tsam 'kirjinsa yana shafa kanta.
Kiran Maghreb ne ya saka ya janye daga jikinta, har ya yi alwala ya tagi masallaci bata miqe ba ta yi tagumi ta rasa meke mata da'di, ko amafarki bata ta'ba tunanin zata so wani ba bayan Ja'afar sbd mugun son da ta masa amman gashi da aurenta ta kamu da matsaneciyar 'kaunar Abie wanda batajin zata iya dainawa duba da yadda takejin 'kaunarsa har cancan 'kasan zuciyarta.
Zoben yatsarta da akace shi ya saka mata take kallo tana zubar da hawaye tana qamqame zoben,tanajin tabbas mutuwarta ta kusa sone 'kaunace wacce take cikin jini da 'bargo take masa bata San ya zatayi ba.
“Balarabe ya zanyi wallahi tallahi bazan iya rayuwa ba kai ba.â€
Sai da ta gama sambatunta ta miqe ta shiga ta 'dauro alwala, ta fito tazo ta tayar da sallah.
Chapter 56 · 0% Book details