← Book details Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 118

Sashe 22

Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Inna zaune tana riqe da k'atuwar sanda sai bubbu'de hanci take.
Malam Adamu ya fito daga 'dakinsa ya kalleta ya ce.
“Ikon Allah Hansatou yau Wa za'a buge? Yau kwana uku kullun kina wuni da 'katuwar sanda kamar makauniya.â€
Inna mai waina ta ce.
“Masu so mana tijara akan 'batar 'yarsu suna zargin 'danmu wanda nasan ko qafa ta 'dauka ta iskeshi korota zaiyi, bamu basa tarbiyar da zai hure ma 'yar mutane kunne ba.â€
Deluwa ta ce“Hansatu muyi dai addu'a ba'a shaidar 'ya'yan zamani, duk da na yarda da 'danmuâ€
Inna mai waina ta ce“Au kina nufin Ja'afar zai iya riqe 'diyar marasa mutuncin nan masu son abin duniya?â€
“A'a ni ban ceba baki fahimceni ba ne.â€
Malam Adamu ya ce“Hafsatu muyi ta addu'a dai duk da nasan Ja'afar tabbas da Ibtisam na wajansa zai fa'damin ko ya fa'dawa babansa Lukuman. Ajiye sandar yau kwana uku kina famar tanadi taqi dawowa sai ki hkr ai.â€
“Shi kenan kasan ba na iya tsallake mgnarka.â€
“Yauwa na gode Allah ya yi albarka, ina yaran ne wai?â€
Deluwa ta ce“Ai kam tinda Nuru ta haihu fa basa zama can na barosu anjima idan na koma zan korosu.â€
“Madallah toh Allah ya musu albarka amman karsu kuma komawa sai ran suna.â€
Inna ta ce “Malam naji Ana ra'de-ra'din ma Jamilun ya ce abiyasa dukiyar da ya kashe idan bata dawo ba, wlh ni dai 'Dana bazai kwasa ba.â€
“Don Allah Hafsatu kiyi shiru haba!â€
Mi'kewa tai ta nufi 'daki batace komai ba. Fita yay daman ya tsaya cin abinci ne.

*Tchad*
Washegari
Cikin shirinsa ya fito sai baza 'kamshi yake, yana rufe qofar 'dakin ta turo 'kofar ta shigo da sallama.
Ja'afar ya amsa yana kallonta, hararata yay ya ce“Na kiraki ne?â€
Ibtisam ta qaraso dab da shi tana kwa'be fuska ashagwa'be ta ce.
“Mon Amour tin jiya ban sanya ka idanuna ba, muna gida 'daya, yauma tin safe ga shi har yamma kazo zaka da'da ficewa.â€
Ta 'karashe mgnar tana ra'bawa jikinsa.
Fuskarta ya 'dago ya sumbaci kumatunta ya ce“Je t'aime bcp mon cÅ“ur, zanje airport na dawo.â€
'Kan'kameshi tai ta ce“Zanje pls ka ji Mon amour. â€
“No! Ke abace mai daraja wajena sannan mai tsada dan haka bazan tab'a fita dake ba kina killace har sai kin zama matata, lokacin darajarki ta linka balinkin wannan ok baby love.â€
Kai ta 'daga tana shigewa jikinsa ta ce“Duk abimda ka cemin bazan ta'ba qetare shi ba, bari na koma toh.â€
Ta qarashe mgnar tana janyewa daga jikinsa ta rugu aguje ta fice.
Murmushi mai taushi ya Saki Allah ya sani yana son Ibtisam so mai tarin yawa .
Ficewa yay ya rufe qofar ya shiga motar Ma'aruf domin zuwa tarbansa.

Raiyana ta fito daga 'dakinta kai tsaye ta haura sama hawa na 2 wajan Rahma.
Zaune take waya ahannunta cikin falon ta yayin da Latifa take mata gyaran faratan 'kafa ta gama na hannuwa.
Doorbell 'din 'kofar falon ta Danna.
Rahma ta ajiye wayan ta ce“Latifa je bu'de ko Abiena ne ya dawo da wuri haka, idan kin gama min muje wajan Abie 2.â€
Latifa ta ce“An gama uwa 'dakina.â€

Tana zuwa ta bu'de 'kofar ta ga Raiyana.
“Ina uwar 'dakin nakine?
Latifa ta ce“Ga ta can zaune falo.â€
Raiyana ta shigo da sallama.
Rahma ta amsa tana kallont, batayi mgna ba.
Zama tai ta ce“Ummi kuma daughter kina hutawa ne?â€
Rahma ta ce.
“Eh Ammi ya gida?â€
Raiyana ta ce“Lfy lau daughter, kinga mutumin ki 'dazu fitar da nai kasuwa na gansa ya burgeni na siyo miki masu kyau 'yar roba.â€
Rahma ta amshi robar strawberry tai murmushi ta ce“Wow! Amman kin burge sosai fa! Yanzu na gama cewa Abiena ya siyomin kaf na shanye na gidan Allah ya biyaki.â€
Ta qarashe mgnar tana bu'de 'yar farar rubar ta ciro guda ta lun'kuma baki ta lumshe idanunta tana taunawa.
Raiyana wani irin mahaukacin da'di ya kamata tasan komai ya qare kamar yadda Malam ya ce ta yi ta gudanar ta tabbata Ja'afar ma zai ci abin ta hannun da ta biyar da abin ba qaramin ku'di ta kashe ba.â€
Kanta ta shafa ta ce“Ba komai daughter ai dole na faranta miki. Bari na je qasa wajan su Ummi.â€
Rahma ta ce.
“Ok ammi bye.â€
Ta ci gaba da shan strawberry 'dinta hankali kwance tana Ajin wani irin mugun da'dinsa.

Washegari.
Misalin 'karfe tara na safe Ja'afar yay shirin fita yau bai fita da wuri ba, sbd azababban ciwon kan da yake fama da shi tin daren jiya, ga shi gobe su ke son tafiya Cameron, ji yake kamar akwai abinda yake so bai San meye ba. agaggauce ya biya su ka gaisa da Ibtisam ya tafi.
Rahma zaune cikin lambu ta ha'da kai da guiwa ta rasa me yake mata da'di ta rasa meye take mugun so haka da take ganin baqin kowa tin jiya.
Wayarta kira ya shigo tana ganin Abienta ne ta ha'de fuska taqi 'dauka, tin jiya haushinsa take ji.
Kira 4 ya mata taqi 'dagawa, ta fashe da kuka ta mi'ke tsaye ta ce“Ina zan ganshi?â€
Tafiya take cikin san'da kamar munafuka.
Karo ta ci da Abie sai da ta jita cikin jikinsa, ya rungumeta gam ya na fa'di.
“Baby wai me ke damunki tin jiya kirana ma bakya 'dauka, na nemeki yanzu kaf bakya ciki.â€
Rahma ta yamutsa fuska ta ce“No! Ba komai fa! Bari naje na kwanta kaina ciwo.†ta qarashe mgnar tana janye jikinta da sauri tabar wajan tana ha'dawa da gudu, dan ji take kamar ya ra'ba mata garwashin wuta.
Abie hankalinsa amugun tashe ya bita yana kiranta amman ko waiwaye batayi ba.
Ja'afar sanye da 'kananun kaya, wanda suka masa masifar kyau. driving yake yana amsa waya, duk baida nutsuwa, baisan abinda yake masa da'di ba.
Waigawar da zaiyi ya hangota an bu'de mata mota ta fito, ta sunkuyo tana mgna, sai ya ga
Ta nufi salon wajan gyaran gashi.
motar tabar wajan.
Burki ya taka da qarfi ji kake 'Kuttttttttt!
Jikinsa har 'bari yake wajan qoqarin fitowa.
Ya katse wayar.
Dab zata shiga wajan ya mata sallama.
Rahma Waigowa tai ta zuba masa kyawawan 'kannun danunta cike da mahaucin sonsa ta ce“Kaine ko? Inata nemanka,bansan Inda zan ganka ba.â€
Ta qarashe mgnar ta fashe da kuka.
Hannunta ya Kama ciki tsantsar 'kaunarta, ya kwantar da murya ya ce..........! Wlh karki bari abaki labari nemi naki akasuwa sayan na gari maida 'kud'i gida. *Na gama free page*
Tabbas bana naso tsayawaba ammaan agaskiya na fara zuwa Inda ya kamata ace na tsaya, karkiji Shankar siyar DATTIJON ARZI'KI akan naira 300
Hajiya kiji fa laqabin da na masa *BAKANDAMIYATA🥰*
_Kodaga jin sunan kunsan na tsaya na tace na kuma na tsara labarina domin fa'dakarwa na kuma nisha'dantar na wa'azintar, ga wata irin soyayya wacce salonta dolene ya qayatar da makaranci.🥰_
_💃ðŸ»Yar Ajin Tubarkallah🥰_

*DATTIJON ARZIK'I* N300 katin MTN ta wannan number *+22796515805*

BA'KAR FATA
Autar Manya

TSINTACCIYA
Nimcyluv

SULTAN
mss flower

Gaba É—aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuɓa. To show evidence of payment 08142105218

*Real Ladingo+22796515805* For more information😇

_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/7/22, 19:02 - Buhainat: _*DATTIJON ARZIƘI*_

21&22

_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_

“Qalbina bari kuka za ki saka nima nayi kuka, kin ga baby Ibtisam zata miki dariya. Za ki bini duk inda zanje? Sbd ba son ki sake ku'buce min.â€
Ya qarashe mgnar cikin
wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa, yana tsareta da manyan idanunsa masu matu'kar kyau da lumshewa. Duk mgnar cikin harshen French ya mata, kasancewar bata jin hausa shi kuma bai iya larabci ba.
Rahma ta maqale hannunsa cikin nata, still itama ta kafesa da kyawawan 'kananun idanunta, cike da tsantsar 'kaunarsa, wacce bata jin zata iya rayuwa idan basa tare.
Ta gyara tsayuwarta tana maqale da hannunsa cikin nata, cikin sigar yadda takewa Abienta mgna, ashagwa'be ta ce“Eh Habiby na muje ko ina ne zan biki, na daina kukan, ni wlh su Abie haushi suke bani nagaji zama dasu, wace ce Ibtisam Habiby nah¿â€
Lallausan murmushi yay mata ya lakaci dogon hancinta ya ce“Ok muje Qalbina, Ibtisam kishiyar ki ce Ku biyu zan aura.â€
Kuka ta sanya masa tana dira qafa ta ce“Wlh ban son kishiya zan iya mutuwa, Habibyna kaga Allah ya ha'damu bamu san juna ba, muyi rayuwarmu mu biyu kawai, ni zan mutu ban son kishiya kaji Habiby.â€
Ja'afar cikin rawar jiki, murya a raunane ya ce“No! Qalbina ban son ki mutu wlh gwara kowa ya mutu muje toh.â€
ya qarashe mgnar yana goge mata hawayen fuskarta ya kama hannunta suka nufi mota.
Yana maqale da hannunta har mota, ya bu'de mata gaba ta shiga ya zagaya ya shiga yaja motar yabar wajan.

Abdulmajeed zaune cikin babban falonsa, inda yake ajiye baqi su tattauna. tin 'dazu baqin da su ka zo wajansa sun tafi, amman ya kasa tashi ya koma 'bangaransu. Banda qaran A.c baka jin komai A falon, sai fitinannan qamshinsa da ya cika falon ya ha'du da 'kamshi A.c da turaren wutar da akayi a falon.
Sanye yake da farin yadi mai laushin ga masifar kyau, yanayin 'dinki ya masa kyau.
Dafe yake da goshinsa, jijiyoyin kansa sun mi'ke sunyi ra'do-ra'do, wayoyinsa biyu sai ringing suke.
Zazzafar iska ya fesar daga bakinsa zuwa waje. Ahankali bakinsa yake motsawa yana kiran sunan ubangijin sa yana tasbihi ga Allah S.W.T.
Narkakkun idanunsa ya bu'de ya kalli IPhone 'dinsa nata famar ruri.
Tsaki yaja ya be'ka hannunsa ya 'dauki wayan ya 'daga kiran.
“Don Allah meye kike kirana muna gida 'daya?†Raiyana daga can tai fari da ido ta ce“Ai na fa'da zanje dubo auntie Saro ba lfy.â€
A ta'kaice ya furta“Ok ki gaisheta.â€
'Kitt ya datse kiran ya kwanta saman 3 sitter yana cigaba da abaton sunan Allah, akan ya kawo masa 'dauki ya rasa me yama Rahma take gudunsa ko mgna bata son masa, 'dazu sai bayan ta shirya ne ta fa'da masa zata gyaran gashi, bayan ya wadatata da komai na gyaran agida.
“Ya Allah!â€
Abinda ya iya fa'da kenan.
Chapter 22 · 0% Book details