Sashe 40
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*Gabon*
Aishatu tin abinda ya faru ranar da taji abinda aka fa'da cikin wayar sai ta zamana bata aiki sai saka channel 'din da ake wa'azi mafi yawa ma wa'azi akan 'yan kidnappings da 'yan safaran mata.
Ma'aruf abin yakan basa mamaki, sai ya Sha jinin jikinsa ko matarsa ta gano abinda yake ne sai yaji hankalinsa ya tashi.
Zaune suke afalo yanzu ma wa'azin ne ake nunawa tashar sunnah Tv.
Ma'aruf hankalinsa wajan aikin da yake cikin wayarsa sbd ya hana kowa kiransa awaya yanzu sai idan shi zai Kira.
Aishatu ta ce.
“Wlh ba abinda na tsana aduniya irin yaudara ko zamba cikin aminci idan na Kama mutum da irin laifin nan toh wlh duk son da nake masa zan ajiye shege na dates duk wata alaqar da take tsakaninmu ta har Abadan, me ake da mutane masu fuska biyu, ai zama dasu ma haramun ne wlh.â€
Ma'aruf ya kamota zai rungume yana fa'din.
“My life duk me ya kawo mgnar nan ne?â€
ta fizge jikinta tana matsawa gefe.
(dan tun ranan bata kuma yarda wani abu ya shiga tsakaninsu ba, ciwon 'karya ta tsira, shi kuma ya yarda sai riritata yake sbd yana masifar son cikinsa da ita kansa.)
Wayancewa tai tana yamutsa fuska.
“Wlh masoyina wata qawatace da take 'kasar Egypt saurayinta har an sanya musu ranan aure ashe ya ha'inci iyayansa da ita dama duk wani masoyinsa, Ashe ba aikin da Allah ya zabar masa ba yake yi ya za'bi musgunawa iyayan wasu 'ya'yan wasu kakannin wasu ta hanyar safaran yaran mutane ana kaisu wata 'kasa dan lalata dasu, da kidnapping Ana basu ma'kuddan ku'da'de.
'Karshe ya rasa ransa ta hanyar kamasa da aka je ya gudu aka harbeshi.â€
Ta 'karashe mgnar cikin kuka mai tsuma zuciya.
Ma'aruf zufa ce ta karyo masa mugun tsoro ya shigesa ya kalli Aishatu da cikinta wanda ya shiga wata na shidda ya fito ba laifi.
Aransa yace“Kar fa aje nima na mutu cikin irin 'kazamar harakan nan?â€
Rungumota yay ya ce“Bari kukan dan Allah kiyi hkr bari zan fita yanzu zan dawo kinji?â€
Kai ta 'daga masa, ya mata kiss a lips 'dinta ya kwashi wayoyinsa ya fice daga gidan hankalinsa atashe zufama take karyo masa ta ko ina dan yaji tsoron labarin, shi fa bai son mutuwa ayanzu.
Hnnayenta ta 'daga tana kuka tana roqon Allah yasa Ma'aruf ya shiryu ya daina wannan mummunar harakan, tin duniya bata gama shaida sa ba, tana son mijinta 'dan uwanta uban abinda zata haifa.
*Tchad*
Abie sosai ya tsaya akan ciwon Raiyana, anata mata addu'a harda saukar Qur'ani, wanda Auntie Saro tazo ita ce mai jinya. Abie ya wadatasu da komai na rayuwa, burinsa Raiyana ta warke ras, kafin ya 'dauki mataki.
Wahida ganin yadda Raiyana take abu hauka tu'burin ya saka taji mugun tsoro tana son tace akaita wajan malamin dan tasan zai warkar da ita, amman tana jin tsoro.
Jaddatu zaune tana shan shayi tana masifa.
Abie na zaune gefenta sanye da wasu fararen kayan 'yan Pakistan, ya yi wani irin kyau sai fitinannan 'kamshi yake tashi ajikinsa.
“Wai shin Abdul dole ne sai ka zauna da MATAR nan bazaka sawwaqa mata ba? Nagaji da shigo mana gida da ake wlh, ni ina gudun wani mugun abun ta aikata ya koma mata.†Hanan ta ce“Yo da fa Ummi me kike tunani? Dan Allah Ya Abdul ka sallameta.â€
Abie ya harari Hanan ya 'dora yatsar shi bakinsa.
A tausashe yace“Ummi don Allah kiyi hkr komai zaiyi daidai, Allah ya bata lafiya duk abinda mutum zaiyi ya duba gaba akwai abinda yasa bazan sawwaqa mata ba yanzu, na fiso ta dawo hayyacinta na sakata jikina na nuna mata hanya idan tabi gaba zataji da'din rayuwarta, da wanda zata kuma rayuwa da shi, dan mutum ya aikata ba daidai ba bai kamata ka 'dauki tsatsauran hukunci cikin fushi ba kabi komai asannu, naji zafin abinda tai sosai amman akwai abinda na duba sona da take shine ya jefata wannan rayuwar yanzu idan na 'kyamace na mata Koran kare, cikin ciwo idan ta warke zatayi abinda ya linka na baya wanda inada tabbacin 'karshenta bazai kyau ba duk wanda ya furta ma kallamar so ka girmamasa aduniya duk da ta yi kuskure babba, amman wlh na yafe mata Ummi tinda ga abinda ya sameta wannan izina ne ga 'yan baya.â€
Jaddatu ta ce“Wai me tayi ne? Kana nufin wani abun ta maka?â€
Hanan zatayi mgna yay saurin cewa.
“Ummi bari idan na dawo daga Australia zamuyi mgna, anutse, likacin baby ummina na Espagne.â€
Jaddatu ta ce“Ai kai kasani da zurfin cikin tsiya, yaushe ne Rahma zata koma wajan karatun?â€
Abie ya shafi sumar kansa yana murmushi qasa2, ya ce“Jibi insha Allahu ummi.â€
“Allah ya kaimu.â€
“Ameen.â€
Ya amsa yana miqewa ya haura sama.
Auntie Saro wacce tazo wucewa dan zuwa kitchen taji dukkan abinda Abie yake bayani, tsananin tashin hankali da tsanar 'kanwarta ya marfaketa lokaci 'daya. Duqewa tai 'kofar kitchen ta rushe da kuka tana rufe bakinta.
Tsaye take tsakiyar falonta waya take cikin nutsuwarta, ta 'kurama tafkekiyar Tv da take manne da bango kyawawan 'kananun idanunta.
Sanye take da riga da siket coffee brown, kayan 'yan Ethiopia.
Siket 'din ya 'dan kamata 'kugunta wanda yaba hips 'dinta da bom-bom 'dinta damar bayyana, daga 'kasa sai siket 'din ya baje, rigar ta 'dan kamata daga sama hakan yasa 'kirjinta wanda yake cike da dukiyar Fulani ya zauna daram cif-cif cikin rigarta Masha Allah.
Gashinta da yake 'dauro jelar har gadon bayanta, ta 'daura 'dan mitsitsin 'dan kwalin kayan Iya tsakiyar kanta, hakan ba qaramin kyau ya 'Kara mata ba, wuyanta sanye da sarqar zinari haka kunneta sai zobe guda 3 cas ajere yatsun hagum 'daya diamond irin na Abie 'daya gold me rubuce da sunanta 'daya azurfa ta 'kwaran.
Sai siri-sirin abin hannu wanda suka kasance na zinari kowane tsintsiyar hannunta na 'dauke da guda shidda sai 'kyalli suke 'kafarta ta hagum sanye da sarqar qafa ta gold wanda takeda wasu tsakiyoyi masu tsananin kyau da haske.
Awannan lokaci dole ne duk wani cikakken namiji idan yaga yadda Rahma ta 'dauki wanka da tsadaddun abin da tsara kwalliya yaji yanada burin ta kasance mallakinsa, gata 'yar shar dole ka ji kana son mallakarta.
'Dan guntin murmushi ta saki ta 'dan taka 'kafarta da 'dan 'karfi sarqar 'kafarta ta bada wani irin sautin 'Kara cakasssss.
Cikin harshen turanci ta ce.
“No! Anee ba ki gane bane wlh abin ya ban mamaki sam bansan ya akayi na shagalaba har hutuna ya qare ban koma ba, amman harda laifin Abiena shine ya shagwa'ba ni, amman munyi mgna ya ce jibi insha Allah zan tafi nayi missing Espagne sosai.â€
Ta 'karashe mgnar cikin Jan numfashi ta kalli Latifa ta ce“Shiga bedroom ki gyara.â€
Ta nufi hanyar fita.
Latifa ta ce“Uwar 'dakina yau idan kin fita ahaka bakin titi wlh bazan kaffara ba sai kin ha'da hatsarin motoci bila adadin.â€
Rahma ta juyo tana waro fararen 'kananun idanunta, batayi mgna ba sbd wayar da take ta fice abinta, tana son mgna da Abie akan tafiyar Anee na bata labarin jibi suke fara jarabawa.
*Hospital*
Ja'afar cikin shigar 'kananun sosai kayan suka fito masa da cikakkiyar halittarsa, sun masa mugun kyau, sai baza 'kamshi yake, yana zaune gefen gadon Ibtisam ita kuwa tana bacci, yayin da iyayan nasu suna waje azazzaune.
Wayarsa hannunsa karatun Qur'ani yake, yana karanta suratul Rahman.
Motsi yaji alamun ta farka,yay saurin kallonta yaga ta qura masa manyan kyawawan idanunta, wanda suka riki'de sukayi jajir, sai zarosu take.
Sansanyan murmushi ya sakar mata, ya na 'ko'karin kamo hannunta yaji saukar abu da baisan ko meye ba, kan goshinsa tiss kakeji goshin ya fashe jini ya fara tsartuwa.
Sake 'dagawa tai da niyar buga masa tana sheqa dariya, sai ga Dr Salis ya shigo ya nufo wajan aguje ya na fa'din.
Kana kallo ka riqeta mana......â€
*'Yar Ajin Tubarkallah🥰*
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/28/22, 13:28 - Buhainat: ```D A```
```41&42```
_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_