Sashe 76
Dattijon Arziki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaune ya isko Rahma sanye da jallabiyarsa fara 'kal sabuwa ta mata kyau ta yane kanta da hiraminsa tana karatun Qur'ani.
Sosai hakan ya masa da'di ya shiga ya watso ruwa, ya fito 'daure da towel a'kugunsa, yana goge murdadd'an jikinsa mai cike da gargasa, Masha Allah Abie yanada kyan fata Sam bazaka ta'ba cewa ya yi shekaru 40 ba bare 50 cif.
Rahma tana gama karatun ta 'daga hannu tana addu'a tana zubar da hawaye.
Bayanta ya sunkaya ya'dauka Qur'ani ya kaita ma'ajiyarta ya dawo ya zauna bayanta ya sanya hannayensa ya zuro ya ha'de da nata yana amsawa da “Ameen Ya Allah Babyna.â€
Rahma yadda Abie ya kanainayeta ya rungumeta, danshin ruwan jikinsa na shigarta yana goga mata sajan fuskar shi, agefen fuskarta yasa bakinta ya bara farawa, tsikar jikinta sai yamm take, dakyar ta 'karasa addu'ar tana hawaye suka shafa.
Ya juyo da ita gabansa ya na wasa da hawayen fuskarta.
Rahma idanunta ta runtse sbd kallon Abie fa'duwar gaba yake sakata Sam bata Saba ganin ba Riga ba, duk da tasan yanada babban 'kirji batasan cike yakeda gashi haka ba.
Can 'kasan maqoshi ya furta“Ya Salam! My Baby yanzu ni kam me na miki? Daga masallaci nake fa! Please Ruhina ki daina min asaran hawayenki na tuba, Oya fa'damin me nayi yanzu zo na shanye hawayen sai naji dalili. Oya sanya hannunki ki zagaye bayana rungumeni gam kinji My Baby.“
Ya 'karashe mgnar yana tallabo fuskarta da dukkan hannunsa biyu, ya mata qurr da shanyayyun idanunsa, baisan wani irin so yake mata ba, jinta yake tabbas idan babu ita bazai ta'ba rayuwaba.
Rahma sanya hannunta duka biyu ta yi ta zagaye bayansa, ta rungumesa gam, tana fa'din“Abie nah me yasa nakeson koda yaushe na kasance da kai kuma ajikin ki? Bayan nasan hakan bai dace ba amman na kasa Hana kaina, Abie wane irin so nake maka don Allah?â€
Ta idar da mgnar cikin shasheqar kukan zallar shagwa'ba.
Abie ya ra'da mata akunnenta.
“My baby kul kiyi kuka maza had'e hawayenki, banson kukanki farin cikin ki na har abadan yakusa, insha Allah. Irin son da nake miki kike min My Baby.â€
Ahankali ya shiga lashe mata hawayen ya tura hannunsa cikin dogon gashinta yana caku'dawa, sai ajiyar zuciya take saukewa.
Ahankali ya ra'da mata.
“My Baby kina son kiyi breakfast da sweet lips 'dinki?â€
Kallonsa tai ta zaro hannunta 'daya tana shafa fuskar shi tana Jan dogon hancinsa, ta sauke yatsunta biyu saman lips 'dinsa ta shafa ta zura masa yatsarta manuniya cikin bakinsa ahankali cikin yanayi na shaukin so da yake kwasarta ta ce.
“Abie Rabin raina! Cijeshi please. â€
Yanayin yadda tai mgnar da yadda take juya yatsarta bakinsa tana nemon yawunsa ta yi wasa ya saka shi jin wani irin yanayi mai girman gaske.
'Dan ciza yatsarta yay ta kalleshi tana lumshe idanunta tai 'yar dariya ta ce“Abeinah qara cizawa wlh kamar Susa naji sam ba zafi.â€
'Kara jizawa yay ahankali.
Ta sake tura masa yatsu biyu suka zama uku ta manna bakinta saman kunnensa ta ce“Abienah so nake ka ciza da 'karfi pls Rabin raina kamin abinda nake mana.â€
“No! Baby wlh bazan iya ba.â€
Kukan shagwa'ba ta sakar masa acikin kunnensa tana sake qamqamesa.
“Wayyo ni Abdul Majid dole dai mu tarkata kayanmu tafi honeymoon baby rigima zatayi sosai tabbas.â€
Rahma kuwa tsabar rigima da yake cinta sam bata ji me Abie yake fa'da ba.
Miqewa yay da ita jikinsa, yana 'dan cicciza yatson hannun nata yana tsotsarsu kamar sweet shiru tai tana sauke ajiyar zuciya.
Kwantar da ita yay saman bed, ya shigar da ita jikinsa yana famar tsotsar yatsun nata, tana 'yar dariya tana shafa fuskar shi.
Fuskata ya tallafo ya ce“Oya kiss me my baby.â€
Rahma ta ha'de face 'dinsu cikin shaukin begensa ta ce“Abie idan ka sabamin ya zanyi bayan ka aurar dani? â€Gira ya 'daga mata ya birkitata ya sakar mata nauyi yana mata cakulkuli, ha'di da sumbatar wuyanta.
Dariya take 'kyal'kyalawa tana maqalqaleshi tana fa'din “Abie nah ka bari wayyo Abie nah cikina zai 'kulle.â€
Sai da ya ji ta gaji li'kis tana son sakin kuka ya barta yana dariya, da Jan dogon hancinta.
Mirginawa tai ta haye saman 'kirjinsa ta yi 'dare² tana qamqameshi tana sauke numfashi ashagwa'be ta ce.
“Abienah 'kishi ma nakeji bari naje nasha ruwa na dawo.â€
Abie ya maqaleta yana mata ra'da akunnenta.
“No! Baby bari na kawomiki akwai a falo Bby zanje Cameron yau zan dawo komin dare kalli agogo bakwai ta gota 8 flight 'dinmu zai 'daga kiyi breakfast da wuri pls kinji babyna.â€
Ya 'karashe mgnar yana sumbatar kunneta ha'di da hura mata iskar bakinsa yana wasa da dogon gashinta da ya baza shi, sosai yake son gashinta koda yaushe 'kamshi na musaman yake ga samtsi da tsayi.
Rahma ta maqaleshi cikin sanyin murya ta ce“Abienah an bika.â€
Tai mgnar yara, dariya Abie yake ya ce“ Please babyna ai bazan kwana ba, wai an bika oh baby ummina.â€
'Kin barin jikinsa tai dole tana jikinsa yaje falon ya bata ruwan ta Sha suka dawo ya kwantar da ita yana lallashinta har ta barsa ya shirya tsaf cikin wata dakekiyar shaddah Coffee brown, wacce ta fito da asalin kyawunsa da cikar zatinsa da haibarsa, Uwa uba kwarjininsa.
Yana fesa turare Rahma ta rungumeshi ta baya tana shaqar 'kamshinsa.
Ashagwa'be ta ce“Abienah ka ha'du wlh.â€
Juyo da ita yay ya rungumeta gam ya sumbaci tsakiyar kanta, ya ce“I love you My Baby, ki kularminda kanki har na dawo, pls kici abinci ayau sosai OK? â€
Kai ta 'daga tana son sakin kuka.
“No! Baby pls oya smile.â€
Murmushi tai ta ce“Abienah duqo ka'dan kaji.
“Tsawonsa ya rage sukayi daidai yana ri'ko 'kugunta gam.
La'bbansa ta kamo tana tsotsa ahankali tana shafa sumar kansa.
Abie ya lumshe idanunsa yana murza 'kugunta aransa yana fa'din.
“Wayyo Allah na!! Baby karki kawomin aiki.â€
Jin ta kamo harshensa kafin ta fara ya kamo nata yana tsotsa ya fara susutata da special kisses 'dinsa tayi lak'was tana sauke numfashi.
Ahaka ya samu ya mata dubara ta koma bacci ya lullu'beta yana dariya ya 'dauko sabuwar da ya siya mata irin wacce iPhone 13 pro Max number 'yan Morocco da lambobinsa sai na Jaddatu da Hanan da Abie 2 ka'dai aciki, ya ajiye mata saman bedside drawer ya sumbaci goshinta, ya ajiye mata key kusan wayar ya bu'de drawer ya zaro ku'di masu yawa ya fito ya janyo 'kofar bedroom 'din.
Yana fitowa falon Rayyana tana shigowa 'dauke da tray.
Fuska asake ta ce“Har ka shirya? Pls kasha koda tea ne karka tafi haka.â€
Ta 'karshe mgnar tana dire tray'n saman center table.
Abie wanda ya kara waya a kunnensa ya zauna kusanta, yana gyaran murya, ya mata nuni da ta ha'da masa tea 'din.
“Wa'alaika salam Abraham a fito da mota zuwa airport na shirya a hanzarta na makara wani uzuri ya riqeni.â€
Abraham da ga can ya ce“Yalla'bai ai motoci sunfi awa Ana jiranka muna tunanin lafiya ma, sauran minti 20 jirgi ya tashi a hanzarta yalla'bai.â€
Abie ya dafe kansa aransa yana fa'din.“Laifin Babyna ne toh ya zanyi da rigamammiyata.
Azahiri ya ce
“Okâ€
'Kitt ya datse kiran.
Number Abbas ya kira yana 'dagawa ya ce“Ku shirya ganinan.â€
'Kitt ya 'dates kiran.
Rayyana ta beqa masa tea wanda yaji kayan 'kamshi yasha madara da Milo.
“Ngdâ€
Ya furta ya amsa ya yi kur'ba sau uku ya ce“Zan tafi na makara lokaci ya shige amshi kima su Saratu tsaraba Yahaya direba ya kaiki bance kiyi tuqi ba.â€
Amsar ku'din tayi me uban yawa tana kwararo godiya ta ce“Abien Ummi ku'din sunyi yawa.â€
“No! Ba yawa na tafi muje zan rufe 'kofar.â€
“Habiby ka bari na gyarama bedroom da nan falon.â€
“A'a Rayyana ki barsa pls ki matsawa baby taci wani abun idan ta fito.â€
Rayyana ta 'dauki tray'n ta ce“Ok habiby an gama Allah ya dawo dakai lafiya.â€
Da
“Ameen.â€
Ya amsa suka fito ya murzawa 'kofar key ya zare ya jefa aljihunsa suka sauko 'kasa da Rayyana suna magna.
Parlour'n ba kowa agurguje ya biya wajan Jaddatu ya gaisheta ya mata sallama ya fito ya tafi.
Abie tsabar makara yau bai tsaya amsar gaisuwar ma'aikatan gidan ba hannu kawai yake 'daga musu ya shige motar suka nufi airport.
Minti uku da zuwan Abien jirginsun ya 'daga zuwa Cameron.